← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 21

Sashe 7

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune yake cikin mota yayi shiru yana kallon hanya tunda yake in his life baitaba haduwa da wacce yajita aransa ba sai wannan waitress dinnan, hannunsa yadaga ahankali yadaura kan kuncinsa data mara yana shafawa ahankali yana tuna every word data fadamai alphabet by alphabet yana lumshe idanu, he’s a sucker for fearless mata, all matan dayake haduwa dasu they’re not bold enough basa iya gayamai magana harma su maresa saidai idan suji pepper suce ya sakesu, he finds this slap extremely hot and it’s one of his fettish mace ta dakesa, wani suite awani organization sukaje fitowa yayi yafara shiga masallaci yayi salla yazauna yayi zikiri sannan yatashi yafito yashiga building din zuwa chan sama inda wasu maza guda hudu hadaddun gaske suke sunci gayu na gani na fada waje, biyu na buga snooker, biyu na buga chest ga security su da bodyguards na kowa na waje suna gadinsu, suna ganinsa suka taho daya daga cikinsu yace “Areeffff” suka gaisa kawai saiya wuce ya zauna duk suka zauna, cikinsu biyu are Nigerians daya dandan president na Nigeria ne, dayan kuma yaron Minister of FCT, sai daya wani Arab ne from Dubai, dayan kuma dan Russia ne bature ne, dukansu are age mate and tare duk suka taso from creach a UK and they’ve been friends since then, sukan hadu every 3month ones in any country sukai choosing abinsu is more like a club duk inda kake lokacin haduwansu saikun hadu, they’re brothers! Sunyi wani kalan building bond for life da babu wanda ya isa yayi breaking, dan Russia ne mai suna Dawood yace “you late Areef!” Kishingida yayi yana daukan cup of tea yakai bakinsa tsare Areef da idanu dayasa yace “are you here for me?” Atare dukansu sukace. “Yesss!” Dan shiru yayi yana binsu da kallo one by one yanda duk suke kallonsa saiya tuntsure da dariya kaman bashiba, he was seriously laughing sai dukansu sukai murmushi ya shafa kumatunsa kadan yace “you know a lady slapped me today and now you guys” yakara yin murmushi dayasa dasauri sukace “who slapped you” Dawud ya dafasa ahankali yace “Areef wat is going on?” Fuzar da iska yafakatar da dariyan ya dafa kafadan Dawud yace “the question is not wat is going on but what is not going on cus everything is going on with me” yazare hannun yadaura saman kansa yazare hulan dake kansa ya ijiye yana shafa fuskansa yace “I’m a 42yrs old man da all I crave for is to build a standard family, wife kids you know, I have everything but not family, I married more than 20 something ladies none of them has ever spent good 7days with me they run away due to my condition” yayi shiru yakara matse hannayensa akan fuskansa yace “I feel kaman I’m cursed!” Ya fuzar da iska dayasa Dawud yakama kafadansa, yazare hannunsa daga fuskansa yace “there’s no specialist or hospital dabanje ba across d world ku kanku how many mutane kukasa nagani not to talk of therapist” Yayi dan shiru yace “bantaba kashe wani arayuwana ba, bantaba yin wani intentional mugun abu danasan Allah yahana ba, bantaba yin mugunta ba, banma tabajin labari someone mai kalan condition dina ba, sometimes I wish na mutu na huta, cus I will be on top of a lady kaman zan halakata and I will never get satisfied or cum and I can not stop having the sex tell me what punishment is greater than this?” Duk sukai shiru shima yayi shiru sai chan yadauki tea yakai baki Hibba na fadowa ransa yace “I pick interest in the lady that slapped me earlier today and I want her to be mine no matter what” aare sukace “why did she slapped you?” Murmushi yayi yace “told her I want to go down on her she picked offense” haba sukahau dariya harda shi, Jafar yace “guys you all know I married a Yoruba girl right?” Duk suka gyadamai kai yace “tunda muka haifi yara biyu yanzu Daddy take kirana, I can’t touch her tace mun girma is time to look after children, she hates intimacy, and I don’t know hakanan ni yanzu ne nakeso muyi exploring intimacy together, and I hate the fact that she calls me the way the kids call me wai Daddy” abokanan suka kwashe da dariya Binyamin yace “are you not Daddy”? Hararansa yayi yace “common dude give me a break I love when my woman call me all those pet funky names, Daddy is a turn off for me ko gabana yatashi I wanna go down with her dazaran she calls me Daddy that’s all, the champion goes flat yanzu ma Champ doesn’t rise up again, sometimes I wish I’m like you Man” ya kalli Binyamin haba sai dariya, tatattun yan iskan maza ne yan boko gakuma kudi, dasauri yace “guys! Listen pls” Duk sukai shiru yace “back in those days when we were dating I promised her no second wife but now I’m craving for second wife how do I go about it?” Dasauri kai tsaye atare sukace “tell her Bro and get second wife, remember life starts at 40” suka wani kashe dan Russia mai suna Alok yadan shafa kansa yace “ahhhhh!” Kallonsa duka sukayi, yadan sauke ijiyan zuciya yace “my case is fucked up” Binyamin yace “wats up with you and Fam Lok?” Dan ijiyan zuciya ya fuzar yace “I wanna be real cus in this space we don’t lie” kowa ya gyadamasa kai, ahankali yace “I’m in love with a guy!” Dukansu kallonsa suke, yara ne su masu kudi dasuka taso cikin turawa dudda dukansu musulmai ne but shi Alok da Dawud wani irin musulunci suke da basa salla da azumi but they call kansu musulunci they celebrate Eid da komi, ahankali yace “it’s my driver, he drives me, he looks at me in a way that my wife doesn’t, he cares for me and look after me, my wife hardly looks at me with that admiration, I want him so baddd guys I have no idea wat to do” kai tsaye Binyamin yace “if you’re truly a devoted Muslim Alok you know gay is haram, HARAM! That’s all I can say, you make the decision and always pray May Allah guide you to the right path you got this” ijiyan zuciya yasauke yakasa magana, Jafar yace “fire the driver before he drives you to astray, Jahannama fire is real Lok” gyadamusu kai yayi yace “I will try cus I want Jannatul Firdaus” Binyamin yadan kama kafadansa alamun everything is gonna be okay, Isah yace “you know I got married ending last year, this is the 6month of our marriage, my wife wants to divorce me” dasauri sukace “why”? Dan shiru yayi kafin ahankali yace “she said I have micro penis” kowa shiru yayi jikin dukansu yayi sanyi idanunsa suka cicciko da hawaye yace “i love Ra’eesa so very much, i don’t wanna leave her, why complain that I’m small? I mean I didn’t make my body myself right guys?” Kowa ya gyadamai kai, ahankali yace “love is about sacrifice and acceptance, the most important thing is love, why worry about wat is down here since I’m not my creator? Can’t she accept me like that?” Binyamin yace “have you tried talking to her? I mean deep communication”? Ajiyan zuciya yasauke yace “I’ve done that but no good outcome, she’s not in my house anymore tama fara divorce process din sharia court final ruling is next week, I’m just heartbroken and very sad, I know I have tiny penis but I have the biggest heart in this world and I’m an awesome husband”hawaye ya gangaro daga idanunsa dasauri sauran mazan suka rungumesa banda Binyamin dayayi shiru yana kallonsa da yanda yake share hawaye, see life is funny wanda yabiyema duniya shine zai halaka, dan adam can never be satisfy no matter wat, you have small penis mace tace yamata karami ta gudu, you have big yamata girma zaka kasheta ya gudu, wat do women wants? Maza are going through alot, kawai case din Isah just weak his spirit down sosai yakasa motsi.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461

Da kyar suka lallashi sa yayi shiru, sai Hamza yace “my wife is a worldly wife, an influencer that cares about jikinta more than mijinta da komi nata, batason anything dazaiyi tempering with her body, her skin, kun sanni dukanku nataso from huge family yaran Babanmu mu 15, i am not saying inaso ta haifamin yara 15, I just want minimum of 3kids maximum na 5kids, I want kids I love kids but Matana hates kids, tana ciki sai miscarriage I just found out from wani phamacy receipt dana gani naturama Dr maganin cire ciki ne, tayi total of 4 miscarriage duk itane tazubar da cikin intentionally, I confronted her wai ita batason jikinta ya lalace bazata dinga samin influencing job nata ba, she will loose her confidence, nabata nan da 5yrs kafin mufara maganan kids” duk kallonsa suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I want to let her go zan saketa” duk suka kallesa babu wanda yacemai kada ya saketa, Jafar yace “just think it through Bro, and pray for Allah guidance” ya gyadamusu kai.
Chapter 7 · 0% Book details