← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 21

Sashe 11

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Hibba taki kallonsa wucewa sukayi har gida around 2 acikin gidan sukai parking yakalli Hibba dataki kallonsa yace “zanyi salla nadawo muyi magana Hibba” kaman bada ita yayi magana ba, saukowa yayi Hibban na wucewa gida da gudu abubuwa a hannunsa shikuma yawuce gate saida yabude gate yafita sannan tafito daga motan tayi flat nasu dataga takalma gaban kofa tana shiga taga kannenta da Jamila da yan biyunta suna ganinta suka taso da gudu suka rungumeta tawani harareti tace “mehaka wai?” Jamila tace “yahaka Amarya da masifa? Ina yaje munaso mu gaishe sa” turesu tayi kawai tawuce dinning Umma tace “ku kyale mai bakin halin aure ya dauru” Osman yayi knocking Hadiza
Tai kofa tabude abubuwan Hibban tashigo dashi yace “Madam Yallabai yace karki mance kiba Hibban maganinsa” duka yan dakin sukai awwwwwn Hibba tawani hararesu Jamila ta karbi maganin da sauri tawuce dinning ta ijiye gabanta tace “Hibban zokasha” itakuma Salma nafito da wuka dan yanka cake aci kaji da sauran kayan kwalama yaufa biki ake.
Dawowa daga masallaci yayi yashiga mota yazauna yace “call my wife Osman” gyadamai kai Osman yayi yawuce flat din ya danna doorbell Salma tabude tanacin nama, Osman yace “Yallabai na magana da Madam” dasauri Hadiza tace “gatanan zuwa” tace “kumuje mu gaidasa” sukai waje Jamila tabisu har motan atare sukace “ina yini” murmushi yamusu yace “you must be kannin Hibba ko?” Dasauri sukace. “Eh” yace “Masha Allah ya yara” atare duk sukace Alhamdulillah, Jamila tace “I’m her best friend and only friend” gyadamata kai yayi yace “thank you for being her friend” atare sukace “sai anjima” gyadamusu kai yayi suka koma ciki Umma tace “tashi kije” batason long surutu sai kawai ta tashi tamike tafito tana tafiya ahankali hartazo wajen motan Osman yabude mata saita tsaya taki shiga tace “gani” anatse yace “come in” dan kallonsa tayi kaman tace bazata shigo ba but Osman na wajen saita shiga ta zauna akwai empty space a tsakaninsu Osman yamaida kofa yarufe cikin fushi tace “are you trying to buy my parents dakake basu gida da mota? Did I tell you zan aureka? How dare you went to my Dad ka aureni without my consent?”
Shiru yayi yana kallonta tana masifan bayako kyafta idanu kawai his heart is beating for her he has no idea why, wlh koda yanaso ya taimaki mutane he assign su Osman ko wasu suyi ba shi da kansa ba but yau shine duk yayi abubuwan nan so unlike him, cikin wata tattausan murya yace “is this all masifan dakike taso kiyi daman tun safe Queen of Temper”? Azuciye Hibba ke kallonsa ganin he’s not taking her serious at all tace “indai nine toh bari kaji you married the wrong person, I will never be your wife and abinda kace kanaso kayi dani bazaka taba yi ba bazaka taba samuna ba, if you like buy the entire world for my family I don’t care Mr Money” yana kallonta yace “I didn’t do anything for family sabida ke! I do it for myself cus they’re my parents” agogonsa ya kalla yace “anyways” yadan sauke ijiyan zuciya yace “I will come and take you da d’ana tommorow to our hous….” “Waye danka?” Tafada azafafe sai ya tsaya yayi shiru yana kallonta cikin fushi tace “Hibban is my son me alone, you’re not his father and yarona will not set foot in your house, karka kara kiran d’ana as naka” dan lumshe idanu yayi ahankali yabude if there’s one thing dake tabasa aduniyan nan is maganan yara, anything haihuwa hurts him, dan kallonta yayi idanunsa taga yayi ja nan da nan saita tuna da Baba yace mata mutumin yace baitaba haihuwa ba saitaji she feels somehow kuma bawai she’s feeling bad ba kawai she felt somehow, kunya yasa sai kawai ta yunkura danta bude kofa tafita abinta karaf taji yarike mata waist, faduwa gabanta yayi sosai juyowa tayi a harzuke zatai masifa kawai yawani fizgota gabaki daya tafado kan jikinsa zatai magana kawai yakama fuskanta ta turjewa yayi forcing fuskanta yarike without hurting her yahada bakinsa da nata!.
[8/7, 9:15 AM] null: EPISODE 8️⃣

DUK WACCE TAKARANTA MINI LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA!!!
Chat me up idan kinason ki karanta this book
wa.me/+2347012181461
Ya Allah she lost it completely, she was trying tama harde bakinta kota turesa amman takasa kaman wata yarinya irinsu Salma yan 16 sai kawai jikinta yahau rawa, is it because tadade batai kiss bane, ko tadade jikinta bai hadu dana wani namiji bane oho, the last time jikinta yahadu dana namiji haka was sanda marigayi Abdul keda rai so komi dawo mata kawai yake, takasa wani abu tanajin yanda yake kissing nata calmly, gently, sensationally, hannunsa daya yana bayanta yana shafawa ahankali yana kuma patting bayanta kaman wata yar yarinya, kowa treats her like an adult, ita karan kanta sees kanta like an adult but she felt like wata yar karaman yarinya in this mans arms, abin namata kaman yanda ita takema Hibban dinta idan tana lallashinsa, Binyamin felt yanda jikinta kerawa hakan yasa he was kissing her slowly yana patting bayanta, he just feel that urge na yanuna mata he’s a polite and sincere gentleman not abinda take tunani akansa and to his biggest suprise sai yaji his touch and kiss was able to supress her anger and her body was getting calmer and calmer and calmer, sai yaji zuciyansa nawani kalan budewa tana shigemai zuciya, ya tsotse every corner na bakinta that’s very very sweet abakinsa yanajin sha’awa wanda yafi na koda yaushe kaman ya danneta a motan nan, kusan 5min yayi yana kissing nata sai ya dakata tareda sakin bakinta ahankali yana kallon fuskanta idanunta a lumshe, ahankali yace “I know the mannerism danayi using jiya to approach you was wrong but sincerely speaking that’s wat I want, I’m not a wicked or evil man, I will never hurt you or your family or you son, I don’t force mata like a said, idan mace zata barni I let her be, I free her” yadanyi shiru ahankali yace “I have a condition wanda hausawa kan kira maza irina as HARIJI!” Wani yammmm jikin Hibba yayi dasauri tajuya mai baya zata tashi saiya jawota yasata ajikinsa gabaki daya yadaure hannayensa kan cikinta saitaji maranta yacika kaman zai fashe, murya chan kasa yace “Hibba inada matsanancin bukata bana wasaba, and I’ve married countless mata, I don’t have a single mata datayi more than 7days with me suke cewa bazasu iyaba na sakesu and I let them go, kema kikaji bazaki iyaba I will let you go sabida nasan babu wacce zata iya jureni dan koni bantaba ganin wani kaman ni ba” bakinsa yakai saitin kunnenta ahankali yace “kaciyata bata kwanciya kwata kwata My Hibba” wani zirrrrrrr da jikin Hibba yayi saida yaji ta yunkuro dasauri cikin wata kasalalliyan murya tace “kadenamin batsa pls” ahankali yace “gaskiya nafada zan ciki safe, rana dare, na kwana ina cinki still kaciyan bazata kwanta ba na nuna miki” dawani sauri Hibba tabude idanunta dagudu ta tashi daga jikinsa zata gudu yakamata tabude idanunta dasaukai ja ta hararesa tace “mehaka wai”? Ahankali yace “karfe nawa zanzo na daukeki?” Adikile tace “I don’t accept you as my husband ko kazo baxan bika ba” yana kallonta yace “so kike nazo na dinga danneki agidanku?” Innalillahi wannan wani kalan dan iskan mutum ne haka ga maganganunsa duk ya jikata ganin she’s speechless yace “ko yanzu ma jinake kaman na danneki anan na soka miki kaciyan nan dake tsananin muradin ki, nadan soma rage miki masifan nan ko”? Dasauri Hibba tai wajen kofa ta taba kofan yaki buduwa, murmushi Binyamin yayi kawai ganin she’s actually very soft aka tabota ne take masifa, and she’s very yummy cus she’s wet already har jikinsa, wata yar karaman jaka yadauka dake motan saiya matso dab da ita wajen kofan yasa hannu yadaura kan hannunta yace “take abinda kikeso ki shirya gobe by 6, zanzo na daukeki da yamma, give your sisters and your friend rest of the money” saiya kara matsowa ya manna mata kiss a kumatu dasauri Hibba ta kallesa lips nata na rawa takasa magana, ahankali yace “marina za’a karayi ne My Boss lady?” Wani sanyi taji azuciyanta ya iya magana wlh saita daure baki ta turomai saiyayi murmushi yakoma wajen zamansa yace “I’m missing you already” yadanna abu kofan yabude ficewa tayi dasauri tashiga gyara gyalenta cus tajike sarai yagani ya nuna bai ganeba.
Kaman zai haukace maransa ta shigatamm, gashi da safen nan itama Amina ta tambayi saki yanzu yaya zaiyi yau?
Haka yabita da kallo harta bude kofa tashiga flat nasu wait wat is wrong with him? Cus shi fa baida attachment issue, so why is he feeling attach to this girl all of a sudden lumshe idanu yayi yace “let’s go” suka tafi.
Chapter 11 · 0% Book details