Sashe 2
Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wayan ne yay kara hakan yasa yadauka Madam Surayya tace “Farida tace she wants to go, Zainab ma haka!” Zare wayan yayi daga kunne yarubuta musu sannan ya ijiye yawuce yashiga bayin dakin yayi wankan tsarki yafito har lokacin gabansa amike sambal, wani karamin wando kaman pant kana gani kasan mai tsadane yasaka yakama buran still bata kwanta ba, sannan yadauki wani gajeren tight boxer yasaka, kafin yakara saka wani boxer sannan yasa wandon shadda, yadauki jumper yasaka kafin yasa babban riga, kullum manyan kaya yake sawa mai hade da babban riga sabida condition dinsa, yasaka hula mai kyau da takalmi, yasa agogo da zobe yana zuba kamshi ya fesa turare yafito, Osama yabisa abaya dasauri suka fita, Madam Surraya na gaban flat din tana ganinsa ta sauke kanta kasa anatse, yace “give them the divorce papers i left it in the room, give the ladies 10M each, they should take all abinda nabasu” gyadamai kai tayi yayi wajen motansa, wata roll Royce aka budemai fara kal, baya ya shiga aka maida aka rufe Osman yazagayo yashiga while driver yajasu suka wuce Osman na danna iPad na hannunsa while shikuma ya lumshe idanu, Osman yace “suna restaurant din suna jiranka Sir, and sunzo maka da sample na gem stone din da za’ayi using for new collection na diamond daza muyi” duk yana jinsa baice komiba, tafiya na kusan 20min yakaisu wani mahaukacin babban restaurant da sai kacika kai wane ne zaka iya gani a restaurant din, parking sukayi anan basement din Osman yafito yazagayo yabude mai kofa dawani kalan sauri yace “after you Oga” fitowa yayi daidai wata baturiyan mata da yara guda uku na fitowa daga elevator ga takeaways sunyi a paperbag,agogon hannunsa ya kalla yadan dakata sannan yawuce yafara tafiya yayi wajen elevator while Osama na biyosa abaya. Tsayawa yayi bayan ya danna yana jiran elevator ya sauko kasa daidai elevator na zuwa nan ground floor yana budewa, Binyamin na gyara tsayuwa gaban kofan dan shirin shiga kofan na buduwa wata yar matashiya tafito aguje da saida hannunta ya goge hannun Binyamin saiya tsaya chak jikinsa yamai wani sanyi tsigan jikinsa na tashi, abun cikin jikinsa daya kama cikin wanduna guda uku na motsi while matashiyan ta arce da gudu tai ihu. “Madamnmmm” Dan juyawa Binyamin yayi yakalleta dudda baya ganin fuskanta but yaga she’s wearing uniform na restaurant Waitress, Osama daya shiga cikin Elevator yace “Sir” dauke kai yayi ya shiga elevator Osman ya danna close door while idanunsa kan waitress din dayaga taje tana mikama baturiyan dazu wayanta baturiyan na murmushi tanacewa thank you, thank you daidai kofa na rufuwa sukai sama, hannunsa ahankali yadaura kan kirjinsa dayaji is not beating normal sannan yadanyi gyaran murya tareda fuzar da iska daidai suna tsayawa 5th floor suka shiga cikin restaurant din dasauri Manager yazo yayi bowing down yace “welcome Mr Binyamin Suhaidan Areef, your guest are fully settled at your reservation room come with me please” ya jagorance su yayi gaba zuwa wani lafiyayyen kebantaccen daki that look like suite glass door ne yarana wajen da asslin dinning hall din, su ma VIP din suna iya ganin asalin mutanen dake restaurant din amman su ba’a iya ganinsu, wasu yan Chinese ne adakin suna ganinsa duk suka mike suna basa hannu ya amsa Manager yace “Excuse me” yawuce yafita daga dakin Osman ya gyaramai kujera ya zauna anytse shima Osman yazauna kusa dashi yana gyara pen na iPad dinshi aka fara maganganu.
Manager na zuwa yace “where’s is the new comer lady”? Dasauri daya daga cikin ma’aikatansa tace “she stepped out” Cikin fada yace “is this break time or wat? Some important guest are here danakeso ta shiga cikinku kuje kuyi serving guest tare sabida taşan the way muke attending to our VIPs amman she’s no where to be found I hate workers dabasu san mesuke yi ba” daidai yarinyar tabude kofa tashigo Manager yayi shiru yana kallonta da bacin rai sosai akan fuskansa kana ganinta zatakai 30yrs, tanada tsayi sanyi take da uniform nasu wanda yake red riga short sleeve ga black tie awuyanta saikuma skirt nata black da sukayi tokin rigan, sai hulan kan wanda yakenan kaman na apron dogo baki shima hakan bai hana nuna kwantaccem black sumanta dake keyanta ba, chocholate skin gareta that’s so even tanada dogon hanci dawani irin idanu cat eyes da basu dawani girma sosai amman they’re special ga kwayan idanun farare sai kuma lips dinta pink yirrr, tanada boobs sosai cus rigan yadan kamata from yanda take tafiya ma kasan she’s not comfortable tanada flat tummy ba cha chan flat ba saikuma tiny waist gata da hips sosai Masha Allah, wani long skin tight ne ajikinta mai safa da sneakers baki a kafanta sai karamin dan kunne mai bari ma a kunnenta, anatse take tafiya gabanta na faduwa yau kwana biyu data fara aiki hakanan batasan metama manager su amman ya tsaneta kawai ba dalili karasawa wajen tayi dudda ga few customers awajen amman kafin tai magana ma Manager yace “are you stupid you this lady? Is out of pity because of your sick son Boss dina ya yarda yabaki this work and look at the way you’re behaving leaving and jumping up and down like a dog!” Dagokai tayi ta kalli Manager ranta ya sosu Manager na kallonta shima cikin kumfan baki zaiyi magana ma’aikaciyan dake kusa da ita tace “Sir people are watching” gyara fuskansa yayi yace “go to the kitchen and join your colleagues ku kaima VIP abinci I will deal with you later” ahankali tawuce tashiga hadadden kitchen nasu, inda Chef sukai arraigning komi a food cart, cart da kayan tea aka bata Chef yace “appetizer and main course are ready you guys can go dessert coming right up” maza biyu ne waiters din itace mutum na uku, sune gaba itane baya suka shiga tafiya suna gungura cart din ahankali har dakin na farkon yabude kofa ya shiga ya gaidasu na biyun ya shiga itane na ukun ta shigo ahankali daidai Binyamin da dago kansa baiga fuskanta ba amman yanzu kallo daya yamata yagane ita yagani dazu, head waiter yace “there’s tea, coffee, and there’s soup, samosas, ga Menu dai” gabaki daya hankalinta ma baya wajen kawai tana tsaye ne tunanin yanda manager su yakirata da Dog take, Osman yace “Sir me za’a kawomaka”? “Tea is fine” yayi maganan yana maida kansa kan file dake gabansa, Osman yakalli head waiter yace “tea please” while yan Chinese na fadin abinda yakeso, ganin ta tsaya sangangam kaman ma her mind is not here yasa head waiter dake nasa aikin yace “Hibba, Hibba” firgigit ta kallesa tace “uhmm” chak ya tsaya da rubutun dayakeyi batare daya dago kansa ba jin muryanta head waiter yanuna Osman kaman mai whispering yace “tea, serve, fast” gyadamai kai tayi dasauri ta taho wajen Osman tadan duko kadan professionally tace “Sir tea with milk or without milk? There’s coffee as well, and matcha” Osman yakalli Binyamin yace “yallabai me kakeso”? Kallon wanda aka kira da yallaban Hibba tayi taga rubutu yacigaba dayi abinsa kaman ba magana akamai ba, wai mesa masu kudi keda mugun wulakanci ne, ijiye pen yayi sannan yakalli Osman yace “tea bag!” Osman yakalli Hibba dake kallonsu yace “tea without anything”gyadamai kai tayi tajuya Binyamin yabita da kallo every tafiya datayi sai jikinta ya girgiza, tea tashiga hadawa tas saida tajuyo sannan yadauke kai tazo ta ijiye agaban Osman daya dauka ya ijiye gabansa tawuce takoma ta tsaya Osman ya karbi cake da Moffin yace “give me tea” takawomai tea saida kowa ya amsa abincin dayake so sannan suka tafi.