← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 21

Sashe 8

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mikewa Binyamin yayi su sunsan menene kafinma yayi magana sukace “see you later” wucewa kawai yayi yafita da sauri ya sauka kasa aka budemai mota yashiga Osman yarufe yace “did he send more info on the girl?” Dasauri Osman yace “yes Sir have a look” iPad din yabasa, pictures ne na social media na Hibba da marigayin mijinta yana sanye da kayan sojoji lokacin bazata wuce 21/22yrs ba, shima mijin looks young, hoton bikine ta dafasa, hannu yasa yayi scrolling saiga hoton Hibba da Hibban recent picture ne a IG tasaka just 5likes me akan hoton, tsare Hibban Binyamin yayi da kallo yaron looks so thin, ahankali yace “wani asibiti suke using?” Osman yace “Maitama General Hospital” anatse yace “look for hospital with special care na sickle cell na yara inda specialist ke dubasu” dasauri Osman yace “angama Sir” tsare Hibba yayi da idanu a hoton yakasa daina kallonta shi kansa he doesn’t know why saiyakai hannunsa yataba kumatunsa daya aura, bawai he’s looking at her sabida jikinta ko wani abu bane no, idan jikine ana maganan nono duwawu skin ya auri mata da sun fita a komi da komi so it’s not beauty or body features kawai there’s something intriguing about her or is it because of the slap? Dan murmushi yayi kadan yasauke hannunsa dagakan kumatunsa yace “send this picture to my phone, arrange meeting with her father” dan kallonsa Osman yayi cus this is the first time yake something like this batare daya jira comsent na yarinya ba, lumshe idanu yayi yace “speak Osman” ahankali yace “sir baka taba neman auren yarinya batare data baka iznin ba, why do you want to meet her Dad batare data yarda zata aureka ba?” Shiru yayi baiyi magana ba cire kansa Osman yayi harya cire rai yace “sabida bazata taba yarda ta aureni ba” yayi murmushi kadan I want the meeting to be tommorow morning saikuma yabude idanu dasauri yace “can you arrange it today?” Adan hankali Osman yace “yallabai don’t you think you’re rushing things, you just met this girl like how many hours ago” yana kallon Isman right in the eye yace “and I wanna make her mine in 24hrs if I can, turn the car let’s pay him a visit do we have his address”? Ahankali Osman yace “yes he sent it” Osman ya kalli driver yabasa address suka wuce.

Daga inda suke zuwa bakin titi inda Baba ke aikin focalizer tafiyan kusan 30mins ne amman sukaje, bakin titi ne but wajen is more like sun maidashi dan Mini garage, Baba kadai ke aikin hura iska, sai masu gyaran machine da masu gyaran keke napep, riga da wando ne ajikinsa na aiki kananu but baggy sai hula irin kifa hadisin nan akansa wani tayan keke yake gyarawa yana maida karfen ciki sukaga arniyan Roll Royce tai parking wajen kap jama’an dake wajen da masu gyara da wayanda suka kawo gyara dago kansu sukayi harda Baba suna kallon motan fitowa Osman yayi yabude kofan anatse cikeda dattaku Binyamin yafito looking like a responsible babban mutum yana gyara babban rigansa ga hula akansa duk aka kallosa kallo daya yama Baba yaganesa yataho nan da man yan wajen sukace. “Sai Alaji sai Alaji” bama sa maganan yara cus sunsan ba gyara yazo ba takowa yayi cikin garage din Osman biye da shi yazo har gaban Baba dake kallonsa saiya cire hulan kansa yaduka har kasa yace “ina yini Baba”dasauri Baba ganin magidanci banban mutum yaduka gabansa yana gaishesa yace “Subhanallahi tashi tashi bawan Allah, musabaha yakamata muyi” Baba yamikomai hannunsa da duk yayi baki Binyamin na tashi sai Baba yaja hannun zai komar dashi baya yace “datti” Dasauri Binyamin ya karbi hannun Baba yarike yana murmushi Baba yakallesa sosai sannan yasakesa yadaga hannu yana gaidasa da mutanen wajen wasu tsofaffi guda biyu Amin an Baba sukazo waje cus this is not ordinary thing suka tsaya tareda Baba yace “lafiya ince bawani laifi mukayi ba bawan Allah, sunana Aminu ga shakikaina nan, gwamnati tabamu daman aiki anan dudda sunce mana shekara mai zuwa sa’a koremu daganan” murmushi Binyamin yayi yace “ba ma’aikacin gwamnati ne niba Baba nazo ganinka ne sabida neman aure nazo wajenka” haba sai samarin wajen suka fara Allahu Akbar Allahu Akbar, suka wani tattaro sukazo wajen, Aminin Baba yace “Malam Aminu ina gani mukoma daga ciki ko ga tar ama Chan ashago Bismillahnku bawan Allah” Baba yatafi da Aminansa Binyamin ya bisa mutanen wajen suka bisu yan Machina na parking ana tsayawa kaman ana wani abu sai aka zazzauna sauran jama’a suka zauna Baba yace “waye kai bawan Allah Meya kawoka wajen nan?”anatse yace “sunana Binyamin Luhaidan Areef, Mahaifina dan Sudan ne Mahaifiyarta kuma yar Nigeria ce yar katsina, inada kampani na nakaina muna aikin computer da AI, inada mata, yau naga diyarka Hibba awajen aikinta Allah ya doramin kaunarta, na sanar da ita shine kaima nazo na nemi aurenta awajen ka kamin izini Baba” samarin wajen sai kabbara, Aminin Baba yace “Hibba ai diyarmu ce nan, yarinya ce mai hikima da kwazo mai amana ga kirki gata da zuciyan maza, Allah yama mijinta rasuwa bayan wata bakwai da aurensu, tanada d’a guda, kuma sikila ne, maza da dama sunsha zuwa amman duk wanda yaji yaronta saiya gudu shaida kowa na gudun dawainiya” calmly yace “ni ba yaro bane banbancina da sauran mazan kenan, nasan shi ciwo daga Allah ne lafiya ma daga Allah ne, inaso kubani auren Hibba zan dauki dawainiyan ta dakuma dawainiyan yaronta mai suna Hibban tundaga kan ta lafiyansa da duk wata abu dayake bukata aduniya, Allah bai bani haihuwa ba, sanin tanada Hibban yasa naji nakara kwadaituwa ma daga in aureta” wlh kowa na wajen ya yaba da hankalinsa da dawainiyan sa, Aminin Baba yace “Malam Aminu ka daura musu aure abinda akeyi kenan, Hibba ba yarinya bace, inhar tasami wanda zai tayata daukan dawainiyan Hibban gwara ka aura mata shi mu samusu albarka” kawai sai samarin wajen sukahau ihu a daura adaura adaura, Baba yakallesa yace “iyayenka fa” ahankali yace “Allah yamusu rasuwa” wani tsoho awajen yace “zan tsaya maka as wakili Malam Aminu basa auren diyarka” kallonsa Baba yayi cus shine tsoho awajen tsogon kirki ne saiya gyadamasa kai yace “kawo sadaki” nan da nan agarejin nan agaban dibannin yan gareji da yan machine aka daura auren Binyamin Luhaidan Areef da Hibbatullah Aminu akan sadaki Naira dubu dari biyar aka shafa, wani murmushi yayi God works in mysterious ways so this girl is his wife saisa Allah yakaisa wajen nan, karban number sa Baba yayi yace “gobe kazo gida” Gyadamai kai yayi yana murmushi saiya tashi sukaje mota shiga yayi ya zauna sai Osman yafito da ledan kudi miliyan goma yabama tsohon wajen yace Yallabai yace arabama kowa jama’a zikaga hauka da murna nan da man samari sukahau wasa da machine anama Binyamin dake mota kirari yana murmushi a natse.

Kawai he’s very very happy da aurenta which is not common baya murna dan ya auri wata infact bayama jin komi wlh, bude kofa Osman yayi ganin yanda yake murmushi saida abin yabasa mamaki shima driver yajasu.
[8/3, 2:18 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 5️⃣

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃

Rannan Hibba takasa bacci.
Sai juye juye take akatifa you know this abu is unbelievable, shekara takwas kenan batada miji tun kafin ta haifi Hibban yau Hibban is 8yrs old wai kawai rana daya ace Baba yazo yana gayamata ya daura mata aure da wanda kwata kwata batasan waye shi ba at all at all, mutumin da bata taba gani ba arayuwanta, kodai bokanci yakeyi? Ko dan yankan kai ne? Tayaya Baba zai aurar da ita gawani baiyi bincikeba, tasan cewa sabida yaga iya bazawara ce sannan ita ba yarinya bace saisa amman dudda haka she’s not happy at all and she will not accept this marriage zaigani, he thinks sabida yanada kudi he can acquire anything ko to she will show him she’s one thing da he can not acquire, wlh ba’a haifi wani mai kudi dazaizo ya nuna he can buy her life ba, zata gwadamai cewa aurenta dayayi is the worse mistake of his life, sai kawai ta mike taja bargo takara rufe Hibban da kyau, agado yake kwana kusada ita dudda he’s 8yrs Hibban baida lafiya da zata basa wajen kwanciya nasa na kansa shi daya, cus she check him every now and then, funny enough babu abinda ke damunsa yau, ijiyan zuciya ta sauke tabude kofa tafito tadauro alwala tadawo dakin ta shinfida dadduma tai salla tadaga hannaye tafara addu’a cus she’s not understanding anything and tasan Allah has his own reason of doing things, addu’a tayi inhar auren nan Alkhairi ne Allah ya tabbatar idan ba Alkhairi bane kuma Allah ya chanzasu zuwa abu mafi alkhairi, har aka kira asuba tana kan dadduman tashi tayi tai salla sannan ta tada Salma da Hibban suyi salla itakuma ta fita ta tafi kitchen wake ta deba ta surfa koko takeso tamusu da kosai nan da nan tashiga yi cus tanaso tafita daga aiki before 8.
Chapter 8 · 0% Book details