← Book details Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 9 OF 24

Sashe 9

Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Bin su da kallo Hasile tayi,Haushi da ta
aici ya tsaya mata,Lamarin Aliyou na bata mmki,ji yanda yake fara'a da mgna da Ahlan,amma su duka kallon su baiyi,kamanma Gaba yake dasu".
an ta
e baki take,kamin tace"tom ina ma Ruwan ki?

Keda Ba
aunar shi kk ba?

Allah dai yasa K hadu da Uncle Farouq
in ki ya rabaku kowa ya huta".

Zama tayi tana cigaba da kallonta,amma kumasai taji zaman ya gagara mata".

Mikewa tayi tana nufar farfajiyar gidan,wanda rabonda tafita ta manta".

Bin gidan take da kallo,Don Komai dawo mata yake kaman yanxu akayi ya faru".

Hafsa?

Taji Yakira wo sunan ta wanda cike da mmki ta jyo tana binsa da kallo,kamin kawai ta tsinci bakin ta da furta Airab???
labarin nan na kudi ne,gamai bukatan cigaba xai turo katin Mtn ta wannan number 08081202932, Vip payment #500 , Normal payment #200.

Idan kk karanta mun Baki biyani ba,keda Allah!

Mmn teddy
[9/28, 9:14 PM] Maman Teddy
: *Loading...*
Gidan
warata!
60-61
*Na mmn teddy
"Murmushi ne ya ku
ce mun,kawai sai na tsinci kaina cikin Nisha
in da ban san dalilin sa ba".

Takowa yayi ya xo inda nake a tsaye,kamin ya bu
i baki da zummar yin mgna,sai ya tsinkayi muryar Aliyou Haidar,yana kirar sa A zafafe,Airab?

A hankali ya juyo yana
are mawa Aliyoun Kallo,kamin yace"Cousin Kaga Naga Hafsa...Kai ne kanemo mun farin ciki na?

Dama Kayi mun Al
awarin nemo mun Rayuwata!

Hafsat kece komai na,ina sonki yau Gobe da ma ko yaushe soyayyar ki baxata ta
a barin jinin jiki na ba!

Airab...daddy da ya fito daga moton shi ya nufo su yana dafa kafa
ar sa...Na'am daddy?.

Airab Kayi ha
uri.

Daddy yy maganar yana dan babbuga kafa
arsa na Alamar rarrashi...muje daga ciki xan maka bayani".

Kallon Daddy Airab yayi cike da mmkin mgnan sa,tom ha
urin mene xaiyi?

Dadd...ya bude baki xai ma Daddy magana,amma sai ya kuma katse sa da cewa"Muje daga ciki,ka natsu ka kuma kwantar da Hankalin ka".

Jikin shine yy sanyi,don sam mgnan dad bai bashi ba,murmushi ya kuma yi mawa Hasile,wanda babu kunyar Daddy,bare na Aliyou da ya
aure fuska kamar bai ta
a dariya ba ne,yace"I luv you!

Ya fa
i yana Nufar Part
in Ammien Aliyou".

Binsa da ido take,ganin yanda Duk ya chanja,ya koma cikakken Namiji,hutu da kwanciyar hankali ya ratsasa,Babu samuwa sam a tare dashi,lallai Daddy yy
ari...Abun da take cewa kenan A zuciyarta".

Ganin ko yanda tayi masa
ur da ido har suka shiga part
in Ammien Aliyoun bata daina kallon Wurin ba,yasa Aliyou ya Hasala".

Kee Uban me kk kallo?

Yy maganar tsawace,da a Wula
ance ta juyo tana kallon shi,tom meye nufan sa,naji tsoron sa komene?

Abun da take cewa kenan A ranta".

Da wannan kallon da kk masa,dama bin bayan sa kk yi,Matar Airab,ki bishi ki ba mijin ki kulawa ya fah dawo".

Yy mgnar yana binta da kallon da tafi tsana,don kallon wulakanci ne da
askantarwa".

Kasa basa Amsa tayi,kawai sai tayi part din ta da Sauri,
wallah na ciko
warmin idon ta".

Da shigarta Bedroom
in ta ta nufah tana fa
awa saman Gadon ta,hadi da rushewa da Wani sabon kukan da batasan dalilin xuwan shi ba".

Ohh ni Ba sona yakeyi ba,kuma yana ba
n ciki yaga Ananuna mun so?

Wannan wani irin Mutum ne,Allah yagama jarabar ka indai ya ha
aka xama da miskilin namiji,mugu!

Abun da take cewa kenan,tana kuma sa sabon kuka,dagajin yanda take magana,xakajiyo tsantsan wauwata da yarinta".
*************************
Shikam Aliyou Haidar bin bayanta yy dakallo,kawai yana jin wani Zafi a
irjin sa,Girgixa kao yy kurum,A ranshi yana cewa"Shiyasa danaga Dawowan su Da daddy na baima Sajeeda key ta kai Ahlan Airport ni na dawo...

Ashe dawowata tayi ammfani,yau kuma xanyi maganin Airab".

Baxai yiwu matan da nake Aure ya rin
a furta mata kalmar so ba!

Tom son ta ma kkyi,Ina ruwan kane Haidar?

Tambayar da
angare
aya na xuciyar sa ta bashi kenan!

Sai kuma
aya bangaren ta bashi amsa da Ai ko baka son ta,Daddy ya Aura maka,kuma Zuciyar kace kadai tasan hakan!

Duniya da,kowa na mata kallon matar kace....

A fusace yy part din Ammien shi,Wanda Furucin Airab yaji cike da mmiiki da matsanancin damuwa yana cewa"Daddy mekace?

Daddy yanxu Bazan Auri Hafsa ba!

Haushi ne ya turnu
osa,sai tsintar muryar sa da sukayi yana cewa"Bandamu ka cigaba da son Hafsa ba,amma ba yanxu ba,ka bari idan mun rabu da Hafsa,sai ka nuna mata soyayyar haukan nata,amma ba yanxu ba!

Nidon ba da
arani tayi ba".

Yowa
an Albarka,Maza ni sauwake mata Ka ba Airab
in ya Aureta".

Muryar Ammie Ya katsesu tana mgnar hadi da saukowa daga Step".

Hjy Kubrah
???

Daddy y kira suunan sau uku,wanda Nan Aliyou Ya katseta da cewa"Ammie Aure na da Hafsa babu rabuwa bb yaji,Tun da Daddy ya Aura mun ita".

Yana fa
in haka ya juya a
ule,don Ammien ma Haushin mgnan ta yaji,sam bai maasa da
i ba".
*************************
A bedroom
in ya taddata,kamin ta jiyo muryar sa,kamar saukar aradu yana cewa"Wannan kukan Ai baxao yi maki,da kinje ne wurin shi Airab
in...Sai ki fa
a masa Missing nasa da kkyi,don kinxo nan kina kukan Missing din shi shifa bai sani ba!

Oya maza tashi,yy mgnar yana fixgota ha
i da tada ta Tsaye".

Cike da muryar kuka,tace"Haba Hamma Haidar,wannan Wani irin mgnace?

Nifah matar kace!

Ke malama rufamun baki!

Matar mutun biyu dai koma nace uku,koma nace hu
u,Kaman ya Hamma bangane ba?

Tayi mgnar tana sharce
wallahn fuskar ta".

Tom ni duk cikan ku babu wanda nakeso,sai mutum
aya....shine komai na,farin ciko na....!

Idon Aliyou ne ya juye lokaci guda,Hannun shi yakao yana naushin jiikin bangon da sai da yy amshi....Ya kuma saka Hasile ja baya...A zafafe ya tunkarota,yana fixgota,kana ya kwaye hannin t.shirt
in jikkn sa,yana cewa" nima wayace maki son ki nakeyi?

Mexanyi dake?

Wacece ke????

Ita ka
ai naso,wannan Sunan Dabiar ta halayyar ta...natsuwar ta kyeun ta duk na daban ne,tafiki kaman sama da
asa,taxarar ma baxata ha
u ba!

Yy maganar ya na bu
e hannun rigar shi,da sunan Ta ya bayyana,I luv you Hafsa".

Abun da aka rubuta kenan!

Hmm wani miskilin murmishi yy kamin yace" Bakye Hafsan ba,Albarkacin Wannan sunan yasa nake raga maki,nayi hakuri n Zama dake....

Bacin Wannan sunan bb abun da xanyi dake...!
*Mmn teddy
08081202932
[9/29, 1:04 PM] Maman Teddy
: Loading.......

Gidan
warata!
62/63
Ban yarda ki karantamin labari ba tare da kin biyani ba!

Idan kin karanta kuma keda Allah!

Gamai bu
ataan cigaban labarin Xai tuntu
i wannan number 08081202932.

Vip payment #500,normal payment #200
" kuka ta rushe dashi mai ban tausayi,na kuma wayyo rayuwa!

Angixata yayi tana fa
awa saman Royal bed
in nata,kamin yy ficewar sa rai
ace".

A yaune yake kukan rashin Hafsan shi,duk da ta
i shi a rayuwa,ta tafi ta bar shi da Axabtacciyar
aunan ta a xuciyar shii.

Nufar Part
in Hjy kaka yayi,wanda A tsakiyar falon nata kaman Kullum ya tadda ta,Bai ko kalleta ba,sai a ciki da yace mata"Hjy Barka da rana!

Zuru tayi masa da ido,kamin ta ajiye caxbihan hannun ta,tana shafa Addu'a,kana tace"Yowa Gadanga...Yana ganka Cikin wannan
acin ran,ko dai da Matsalane?

Tayi mgnar cike da son jin ta bakin Aliyou Haidar".

Kallon ta yayi,sao kuma yy shiru,sai da ya kusa minti biyar kana yace"bakomai".

Aa Karda ka
oyemun komai,don ko ka
uye fuskar ka,tanuna da damuwa tare da kai!

Ko dai Tafyar Ahlan ne bai maka da
i ba?

Nima kaina banso ba sam..sai daibb yanda na iya dakai,tun da ka
ar nan,duk
aunar da ta ke nuna maka".

Tayi mgnar tana karyar da murya irin na tsofaffin nan,idan suna son jikokin su su masu wani Abu".

Ganin baya ma takanta,don ko kallon ta baiyi ba,yasa takuma nisawa tana ce masa"tom Yanxu dai Duk ba wanni abu ba,ka fadi mun Meyake faruwa ne da kai? .
an dafa kai yy don Surutun Hjyr ya isheshi,rasa abunce matane,yasa shi cewa" Hjy Bana jin da
i ne!

Mene???

Subhanallah bai ciwon ne ya dawo maka ba?

Hohoho Allah na godw maka,nasaka Sa'ade ta,kawomun Wannan maganin kasadan yana aiki,Idan Kayi amfani dashi,kaida Rashin
arfi har abada,ka ganshi can tafiyayyiya ce tun daga Adaz".

Tayi mgnar tana nuna masa wurin da mgnanin yake,don da'alama ba'a da
e da kawo mata ba".

Shiru yy yana bin Hjy Kaka da kallon,wannan ta irin fitinanniyar mata ce? shi mgnan da yake mata daban,wanda take tunani da ban".

Kauda kan sa yy gyefe".

Nan Ya kuma tsinkayar muryar Hajy kaka tana fadin' ya xakayi Ali dole sai ha
uri,tun da Allah ya ha
aka da jarababbiyar mata,ace Ko wanka bata fita ba,ta taso mun kai gaba?

Wannan jaraba da mai yayi kama?

Hmm ganin Hjy kaka tana sababi yasa shi saurin cewa'tom shikenan Hjy,kawo maganin,bari na tafi".

Okay tom Allah ya kawo maka sau
i,yadai kawo maka
arshen zama da Wannan ba
ar bafullatanan!

Bai kuma ce mata komai ba,har sai da ta bashi maganin ne tana cigaba da cewa"Nasan Koda Wannan Abu ya faru,kayi mata ciki,itace ta kawo kanta,don na lura ita
in ina mazane".

Maganan Hjy kaka ne ya
an sosa masa rai ka
an,inban daAbun ta har ina wani girma da Hafsa take dashi,dahar xata kawo masa Kanta".

Uhm hajiya kina ta wannsn mganan,kin san fah Jikanki ne da Laifi,don Ke kikaja mawa Hafsa komai ya faru.

Yy maganar yana amasan sauran maganin".

Ha
i da mi
ewa daga tsaye yana shurin barin falon".Kaman ya?

Me kk nufi?

Murmushi yy yana
an sosa kyeyar sa,kana yace"ranar da kk bani wannan mgnanin ne komai ya wakana,kinga ko Hjy ke kika jawo mata".

Gum Hjy kaka tayi da baki har Aliyoun ya fice,tana wurwurga manyan idon ta...Don tama rasa me xatace masa".

Bayan fitan sa kam Hasile tayi kuka har ta gode Allah,A haka ne bacci yayi gaba da ita,tana tunanin ta yanda xata gudu tabar gidan
an larabawa hankali kwance ta huta da cin mutuncin Aliyou Haidar".
*************************
Shikam.Aliyou Haidar,tin da ya amsa maganin Hjy Kaka ya nufi part
in shi yana jin da
i,don ya lashi takobin Tuna mawa Hasilen ko shi waye?
Chapter 9 · 0% Book details