← Book details Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 13 OF 24

Sashe 13

Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Cikin sauri suka amshe da sun daina,kamin jiki na rawa,sukayi madaidaicin Falon Ammie,wanda daganan ne xai sada su da bedroom din ta".

Itakam Surayya dake daga babban falon Ammie ita da lukman,don shi xufa tuni ya hau karto masa,don tsoron kar suce Dashi a sa hannun Kwakulesu".

Sai yaji har suka tafi basuyi mgnar ba".

Kallon shi Surayya tayi,kana tace"Kwazin kaga abun da su Sajeeda keyi ko?

Wlh shine yasa Sam bana kwana a part din su,kona Hjy kaka duk abun da sukeyi kenan!

Yau gashi dubun su ya cika,Oumma aina ta kamasu.....

Hmm nisawa yayi kaman wani na kirki yana kai hannun shi hadi da shafa Saman kanta da sumanta ya fito ta saman goshin ta ya kwanta luf
yana maida mata ta kallabin ta kana yace" Kinga Abu babu kyau ba'ayin shi Surry,kar ki yardaki rinka irin wannan Abun na su Zaitun,shiyasa Haidar dani muke son ki...yau kinga yanda Allah ya tona Asirin su....

Mirmushi Surry tayi tana mi
ewa kamin tace"Hakanne Kwazin,ai nima inason ku....bari nashiga daga ciki?

Daga mata kai yy kurum don baya da bakin mgn...Tafiyar ta ya bashi damar ficewa yana barin falon,don ya rasa wama zai fademawa,Haidar ne ko Airab,ko Jalil?

Nan zuciyar shi ta raya masa jalil,kawai sai ya nufi Part din da Jalil yake har sauri yake don yabasa lbr.
************************
Suna a haka suna tattaunawa akan matsalar Su Zaitun da yanda zasu maganace ne,saiga Aliyou Haidar ya shigo falon fuskar sa sam babu annuri!

Barka da Rana Yy masu,kamin yafara kokarin haurawa saman step".

Justice ne tace dashi wai ya jkin Mejego ne?

Da bby na?

Kasa bata amsa yy,don ya rasama meke damun sa....Waxai sanar mawa Damuwar sa a yau ne?

Ganin yakalli Oumma sai kuma ya juya cike da sassarfa yana shigewa,ba tare da ya kuma juyowa ba".

Anya Haidar kam yana lfy??

Tambayar da Justice tayi masu kenan baki daya?

Ammie ne tace"ni dai bansan lokacin da Haidar zai girma na daina rarrashin sa ba,kullum ina aikin abu guda,kila wani rigimar tasa ne ta dabam".

Tayi mgnar tana bin bayansa".

Justice ne ta mike,sai kuma takoma tana zama,hadi da kallon Oumma salamatu tana cewa"Da zuwa zanyi naga lfyar Bby na,amma yanxu na fasa gsky,tunda ban taba xuwa ba,idan xaki duba ta,ki aiko mana bushira take kowane,tadai kawo mana bby kubra! .

Murmushi Oumma tayi,kana tace"Aiko yanxu,gwamma taxo ta zauna cikin kishiyoyin ta...Mazajen ku su ganta su
yesa...Uhmm har inaabun kyesaawa A yar berar nan".

Justice tayi mgnar tana kauda kai hadi da sa dry.

Itama Oumma salama dariya tayi tana ficewa daga falon".
*************************
Haidar wannan ne abun damuwa?

Wannan ai sakarcin mgn ne...

Ammie baxan iya xama da Hafsa ba?

Kai rufa mun baki,wlh tsakanin ka da Hafsa bb rabuwa ko bayan raina,ka saki Hafsatu ban yafe maka ba!
[10/2, 2:33 PM] Maman Teddy
: Loading.....

Gidan
warata!
74-75
Banyarda ki karantamun lbrin baki biya niba,idan kuma kika karanta keda Allah!

Gamai bu
atan cigaban labarin gidan
warata zai yi mgn ta wannan number 08081202932.

Vip payment #500,normal payment #200
"Ta shi ka ficemun daga gani,bana son ganin ka Haidar!

Ammien take magana rai bace,Ko a yanayin yanda take fitar da magana zai tabbatar maka da cewa"hankalin ta da zuciyarta duk a
ace Suke".

Ammiee....

Banason jin komai daga bakin Haidar.

Ta
arke maganar tana kauda kanta gyefe guda".

Itakam Surayya da shigowarta dai
Aliyou Haidar na furucin sa na Rabuwa da Hasile,wannan shine yasata mutuwar tsaye,da bata motsaba har sai da ya mi
e yana ficewa daga Falon".

Da sauri suraiya ta
ara ka gaban Ammie tana fa
in"Ammie..ammie meke faruwa?

Meyasa Hayaty zai rabu da Hafsa?

Maganan take a
age da son sanin Aliyoun na yin hakan.....

Nisawa Ammie tayi ta gaxa baimawa Surry Amsa,don takaici,sai ce wa tayi" Ki bari kawai Surrayya ban san meke damun Aliyou ba,kawai sbd wani dalilin shi ne ta banxa da wofi......

Ammie meye dalilin meye shi??

Surayya ce ta kuma katse ta da Wannan Tambayar da yasa Ammie cewa"Hmm ki barni na huta Surayya,xuciyata ta bar mun zafin da takeyin mun a yanxu!

Ammie tayi mgnar tana mi
ewa daga tsaye".

Ri
o hannun ta Surayya tayi tana cewa"Ammie don Allah kar ki bari Hayatee ya saki Hasile,bata da kowa sai shi,shine ya kamata ya zamo gatan ta,Silar shi kowa ya
ita harta iyenyenta".

Wani murmushi Ammie tayi da Yake
auke da ma'anoni kamin tace"ki kwantar da hankalin ki Surayya,Hafsa babu inda xataje a gidannan!

Kuma ke wannan Abun da kk sani ma Ka
an ne, inason hutu kar A tadani".

Ammien ta
arke magana tana nufar inner room
in ta".

Da ido Surayya take bin ta da kallo,ji take kaman ta tsala ihu don takaoci,Kai Hayatee baka da imani,kaci moriyar ganga yamxu kaxo wai xaka Rabu da ita?

Saurin mi
ewa tayi don nufar Part
inn Haidar".

Itakam Hasile bayan ta gasa jikin ta ne,Ta komo falo tana Zaman ta kaman yanda ta saba,Anan ta tadda mama bushira Zaune Bayan ta goye da Bby Phanan".

Gaida ta tayi kana ta xauna,su na
an ta
a fira,wanda ba'arasa ba....wanda kallo
aya mama bushira tayi mawa Hasile ta fahimci Jarabar da take sha Wurin mijin nata,Duk da ita
in ba irin matanannan ne masu saka ido ba,amma ta fahimci hakan!
an shiru tayi tabar Hasile tana ta Surutu,don ita bata ma lura da Kallon Da Mama Bushira kyebin ta dashi ba,sai dai tsinkayar ta tayi tana cewa"Hafsa bari naxo,da akwai wani Abu da xan baki".

Tom Mama Allah yasadai abun dadi ne,tayi mganar tana Dariya,don ta maida Mama Bushirar kaman kakan ta".

Dariya Mama bushira tayi tana cewa" Shiryayyiya abun da
i mana?....

Ato ai gsky ne Mama don nasan ki kullum Inkin ban wani abu,akan Ruwar nono ne,wai yanda zai wadataci Phanan,don ita irin bbynann ne masu tsotso kullum......shiyasa Gatanan kowa ya ganta sai yace tayi wata Uku,sbd girma".

Hakan yasa Hasile cewa"Mama Wlh indai shine baxan sha ba,na gaji,kullum yarnya sai xu
eni take".

Itadai Mama bushira bata tsaya ma bi ta kanta ba,tayi Waje....

Tana a zauna ne tajiyo motsi daga bayan ta,wanda nan tayi saurin juyawa don ganin ko su
in su waye?

Tabbas ba idon da ta sani ba ne,don Wannan ma kamar ma'aurata ne".

Kallon Lokaci daya tayi masu,kamin a zuciyarta tace,wa'annan masu
abiar yahudun fah,kodaga ina suke Allah masani,bb sallama babu komai".

Sannun ku da zuwa..ku
arako daga ciki".

Tayi mgnar tana gyara xama,nan suma suka sakin mata murmushi Couples ne...Amma daganin su kaga rainon Turai da
afarta,A zuciyarta ne kam tace"Wannan Mutanen Oga ne!

A two seater suka zauna hannun su ma
ale da juna,wanda a xuciyarta cewa take da'alama sababbin Aure ne!

Hafsat barka da gida..?

Dr Na nan,duk da ba wurin shi nazo ba".

Wayayyiyar matan tayi mgna wanda a shekaru xata kai Takatin a duniya,amma hutu da boko ya
oye wanan Shekarun baka kalleta ka ceba".

Lfy,Ya hanya?

Hasile ta basu amsa tana mi
ewa hadi da
an haurawa Wani step biyu,tana nufar fridge...
ebo masu Ruwar roba tayi biyu...tana
ora masu saman
an madaidacin Try kamin ta nufo su da shi tana ajiyewa a gaban su,kamar yanda taga Surayya nayi idan Ba
i sun xo Mata".

Ahh Da jego muna Wahalar dake,aida kin barshi..ina Aliyoun ai shi yakamata yy mana,ke kuma k huta!

Hjy.

Hibba tayi mgnar tana murmushi hadi da kallonn Mijin nata da shima ita yake kallo.

Ohk Shine......Sai kuma yy shiru yana cewa"Ai basai nace wani Abu ba,don Aliyou Haidar dai
da kene!

Murmushi duka sukayi kamin Hasile ta kuma juyawa tana
auko masu drinks a wani jug...wanda yafi kama da lemun itatuwa".

Sannu Sakayi mata,kana ta koma tana zama,sosai nuradeen da Matar sa sukaji da
in tarbar da Hasilen ta yi masu batare da tasan su ba'.

Haidar
in baya nan ne?

Deen ya tambaya".

Ehh ta basa amsa a gajarce,wanda yasa Hjy Hibba cewa"ina bbyn mu?".

Kan ta bata amsa ne saiga Mama bushira ta taho goye da Lil phanan".

Nan ta sauke ta tana baimawa Hjy hibba".

Amsan ta tayi,tana bin bbyn da kallo yanda tayi kama da Aliyou haidar kaman an tsaga kara,Amm Baba?

Takira sunan ta tana sauke idon ta kar bisa na Mama bushira,juyowa mama bushira tayi,kana tace'na'am Hjy".

Don Allah kar a ringa goyata iyaka ri
o...Banason naga Ana goyata,sbd Bansan Wani jams me Yaro zai shaka ba".

Tayi mgnar tana ta
e baki don Ita irin matannan ne masu isa da iyayi....Tom inshallh ranki yadade".

Yowa!

Bayan Wucewan tane, Hjy Hibba ta tsiyaya lemun tana kaiwa bakin ta tasha,kai sosai yy mata dadi hakan yasata lumshe ido kamin ta bude tana cewa"Hafsa Ni Sunana Hibba matar Abokin mijin ki Aliyou..... naso muxo tuni,tom.,allah bai nufa ba sai yau".

Murmushi Hasile tayi wanda ada ta saki baki tana kallon cin mutunci irin na Hjy hibba,sai tace"Allah sarki ai yau
in ma mun gode...

Nan Dai suka dan cigaba da shan Lemun da Ta kawo masu da ruwa....suna a haka sai ga Surayya...wanda da murnan ta taho tana cewa"Lah Yaya Deen?

Kune Anty Sannu da Xuwa!

Murmushi duka sukayi,suna tambayar Ammie..inda nan take shaida masu tananan".

Sai da sukayi kusan minto talatin kana suka mi
e suna mawa Hasile sallama,Wanda Mi
amawa Surayya Bby phanan ne da Xatayi,take cewa"Wannan matar me kula da bby bata dace da kula da yara ba,Nan da jibi Xan Kawo wanda zata rinka rainon baby phanan...ita wancen ta xama cook ko cleaner".

Sanin Halin Hjy Hibba yasa Surayya cewa"Tom Anty....Part din Ammie xaku ne?

Ehh sai kinxo can din tunda bakye xuwa inda mutane suke".

Murmushi surayya tayi tana Dry hadi da cewa"Anty Zanzo!

Tom.Allah ya nuna mana,deen ya bata amsa yana wucewa,itama hjy Hibba na bin bayan shi".

Komawa duka sukayi suka xauna,hasile tana saka tagumi,tana bin kanta da kallo ,ta
ai sai yanxu ne ta fahimci manufar Aliyou Akan ta,Wato tunda Daddy yace kar ya rabu da ita,shine yake son Rasheta da Jaraba,Sai kuma tace tom me ma xaiyi dani? don Allah j matan Abokan sa...gogaggu manyan mata?

Uhmmm...duk maganan take a xuciyarta".

Miryar Surayya ne ya katseta tana cewa''Anty Hafsa Kin san Wannan wacece?

Ehh sun mun bayani.
Chapter 13 · 0% Book details