← Book details Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 24 OF 24

Sashe 24

Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 2 min read

Bai bata amsa ba,sai bakin shi da yakai yana kissing din labban ta hadi da tsotsa,kana ya cikata yana Cewa ina jirar ki A moto.

Da ido ta bishi,wanda vayan fitan shine matan ta fito.

Bai war allah Wannan jallabiyar ce ta mun abani shi,naww ne price din?.

Jiki a salube Dr halima tafara sa mata rigar aleda,wanda sai a,sannan ta ganeta,don sam bata wayeta ba sai a yanxu.

Amsan ledar tayi,tana biyar ta hakkin ta kana ta fito tana xagayawa mazaunin driver tana jan moton,don yau Aliyoun rigima yakeji mata,yace itane xata kaisa har asibiti..........

Sam bata kara masa mgnan Dr halima ba.bama ta nuna masa ta ganeta ba.

Da isan su gida a falon su duka yaran suka taso suna fadin oyoyooo suna rungume Haidar...

Kallon shi tayi kana tayi murmushi tana nufar Falon ta,tabar shi dasu,don shike biye ma shirman Su ...

Don a yanxu Yaran su hudu da akwai kubra wato phanan,da yanxu takai 8yrs,sai Maher dayake bin Phanan ta uku ma namji ne mai sunan Daddy,sai yar auta wato Hafsa da ya kuma sawa.

Basu bar shi ba sai da aka fara kirar mgriba,kana yace suje suyi sallah sannan ayi musaffah,wato karatun alqurani daga 7-8pm.
tana saka sleeping dress ne ya shigo bedroom.din shanye cikin shigar sa ta bacci.

Wurin mirrow din ya nufah yana hugging nata,kana yafara sa hancin sa yana shakar kamshun jikin ta,Jin yanda yake bin jikin ta yana shafawa,yasata cewaa"A zuciyarta yau sai mun kai Subahi,don tin Dazu ta fahimci da jarabar dake kwayar idon sa......Shiyasa ta kimtsa kanta,Ta hanyar natsi da zuba da garin Zogale....hadi da Shan maganin da xai kara mata juriya da shaawa.

Batayi yunkurin dakatar dashi ba,don itama din a hannu take.......Suna Makale da junan su suka nufi bed hadi da fara aikawa junan su da sakonni masumotso hankulano masoya....

Kwantawa tayi saman sa tana kifah kanta saman kirjin sa hadi da sa hannu tana kama nipples din shi tana lailayawa bakin ta na kan breast din shi tana tsotsar masa kaman Smll beb.

Wanda,hakan yasa shi lumshe idon sa yana jin Duk duniya bb macen da xai iya xama da ita,ta kuma daukar wannan jarabar tasa ssai Hasilen....nan take yafara mayar mata,suna Kara lulawa duniyar caannnnn..........
_TAMMAT BIHAMDULILLAH_
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
17b41eae2bb344de9ace9262c004da7e
Chapter 24 · 0% Book details