Sashe 15
Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read
Natsu ki kwantar da hankalin ki Hafsa,Wannan ba wani babban abin tada hankali ba nee.
Ina so ki natsu na fara baki lbarin Aliyou Haidar,don kiji Makaman komai,Dan game da rayuwar sa da kuma yanda xaki tfyar da sha'anin komai na rayuwar Auren ki da mijin ki............
Shekara Goma sha Shida baya....!
Makarantar Royal Crown Acadrmy dake garin yobe...makaranta na na yayan wane da da wane, wanda sai iyayanka sun kai sun kawo kk iya Shiga wannan makarantar".
SS1 clss ne cike da daliban da aka diba na wannan shikara......
Wata Aunty CE na hango a gaban Daliban ta,yyn da take cwa kowa ya fito yy introducing din kanshi,Hakan yasa kowa Ki rububin daga hannun shi sama".
Kallon yaran anty Florence tayi,kana tayi murmushi tana kallon su da cwa".
Waxai fara gabatar mana da kansa?
Gaba daya student din ne suka hau kirar sunan shi Haidar...Haidar....Haidar.....
Juyawa Hafsa tayi hadi da bin matashin yaron da aka kira da Haidar,da yanda dalliban k e ihu akan shi,kallo ddaya tayi masa ta fahimci cwa"shi din ba dan gidan kananun masu kudi bane,Bairin su bani wanda suka shigo da Kyar ta hanyar Schoolar ship....ganin sa da kuma sanin shi din dan gidan Dan larabawa ne kuma ansan familyn su yasaka kowa son Aliyou da suka gansa a lokaci daya,a yau din nan... hakan yasa daliban kowa kirar sunan sa da babban murya....Yyn da shikam a miskilan c
ya fara takawa yana fitowa daga gaban Daliban da duk suka kagu da son jin cikakkn tarihin sa a taka ice...............
Mmn Teddy
[10/5, 6:42 AM] Maman Teddy
: *Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy
80/81
*@Alheri Writer's asso.
Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 .
Vip payment #500 mtn card,Normal #200.
Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!
Bismillahir rahmanur rahim".
______________________________
"My name is Aliyou Muhd....endigin in Adamawa State,Son Of Africa,Origin In nigeria...i did my Pri&junior School in Abuja Tk School...popularly name As Turkish".
Ba Daliban kadai ba,har ta Aunty Florence Yaron ya tafi da imanin ta,sosai Aliyou Haidar ya burgeta,mussaman dangane da yanda yake Maganan tasa so fluently,hakan yasa ta ta Fara tafa masa,kamin duka sauran daliban su hau masa tafi".
Komawa yayi ya zauna,Rufaida ce ta kalli Deen dake a gyefe kana tace"Deen ba'ancen Haidar dan Familyn Dan Larabawa neba?
Meyasa bai fadi mana daga Cikakken Inda ya fito ba?
Kallon Rufaida Deen yayi kan yace'Kin san kowa da kalon sa,musamman dabi'ar Haidar tasha banban dana Saura,baya son mutum mai fahari,bare kuma shi yy fahari da Gidan da ya fito!
Jin hakan yasa Rufaida jan bakin ta tayi shiru,don ta fahimci daga Haidar din har Nuradeen ba kirki ne dasu ba!
"wata dalibar ne ta kuma mikewa hadi da isa gaban daliban....
Tafara bayani kamar haka ni Sunanan Hauwa Adam".
Haifaffiyar Kano ce ni,amma muna zama anan Kaduna....Sbd aikin da ya kawo Mahaifina nan".
Abunka ga Yaran masu kudi babu kirki komai yin shi suke kwar,nan suka hau meye Aikin Daddyn ta?
Murmushi Hauwa jidda tayi,kana tace"Mahaifina Police ne,Yanxu haka shine Commissioner of police na kd state".
Wow.....Kikaji Ajin ya dauka,hadi da tafi...komawa tayi ta zauna bb yabo babu fallasa,don haushi ma suka bata Students din".
Nan Deen ya mike shima yy bayanin kanshi,kana ya koma ya zauna,Kirar Wata Dalibar akayi daga Office din Principal,wanda yasa Anty Florence bata Excuse tayi waje.........
Kamin ta dawo yawan ci Sun kammala Gabatar nawa Yan Abokan nan nasu da sunan su,wanda cike da Harkar ta da ya xamamata jiki a kullum fuskar nan nata na cikin kwantacciyar,kuma sanyayyiyar murmushi...(smilling face) shigowa class din tayi Kamin Anty Florence ta dakatar da ita tana cewa"saura ita ne ta yi masu introducing din kanta".
Murmushi Ne kwance saman fuskarta,wanda A hankali cike da salbin ta tafara takawa,har saman inda Antyn nasu take tsaye".
Cike da Confidence din t,da yakasance a jinin jikin ta yake ta fara cewa"My name is Hafsat Attahir,Frm Kaduna state,Zongo road".
I came from Public School!
Kamin ta kuma wani magana ne Duka ilahirin daliban suka sheke da Dariya harda masu buga desk,suna nanata Kalmar Public School...Tom meya kawota cikin su ayamxu,matan da tayi makarantar gomnati tun daga Pri har Secondary?.
Haushi ne ya kama Hauwa Dake a gyefe,ganin Yanda Duka daliban ke dary,Dogon tsaki tajah kana ta buga Desk tana Fadin one Classs...Whats Noncense is dis?
Ibeg Ss1 Student Will you Shutup????
Tayi mgnar a kufule da kuma karfi,wanda yasaka Anty florence daka masu tsawa,duk da yasaba ma Dokan makarantar yin hakan da tayi".
Nan gabaki
aya Class kowa ya dauke wuta,Murmushi Anty florence tayi kana tace"U are Wlcm dear".
Nan Hafsat ta bata amsa da tnx....sannan ta koma wurin Zaman ta".
Tana Tfya wasu a dalban sun guntse dariya....Ciki kam harda Gank din su Aliyou Haidar,Da shi idan ka ganshi bakace wai yasan da akwai abun dake faruwa a Class din ba,sbd miskilancin sa".
Dan tsaki yajah kamin daga jin Haka,sukayi tsit don sun san shi sam bayason damu Hayaniya".
Zaman da xatayi ne yasa Hauwa tasowa tsam tana xama gyefen ta,don sosai Hafsat din taji tabata tausayi,don ko ba afadi mata ba,tasan ita din ba yar gidan kowa bane face talakawa".
Ahaka ne Antyn tasu tafara masu Abunda ya kawota,kamin lokaci kadan aka fita break".
Mikewa Hafsa tayi don komaawa Office din principal,don har yanxu cuku
n ta akeyi".
Don tabbas tasha Wuya kamin ta samu schoolarship a makarantan nan".
Sosai akaso murdewa,wanda har da ta cire rai,kuma Sai Allah ya kuma dawo mata dashi.
Mikewan da xatayi ne yasa Hauwa Mikewa tana cewa"Muje na rakaki!
Tom tace da ita kimin sufara Kokarin barin Class din,tsit daluban sukayi,don bb wanda yy dariya a wannan karon,don Tsoron Hauwa da sukeyi,A haka suka fice gank din su Aliyou ne da yake tabatattu ne sune suke sa Dry still".
Office din principal suka nufa,wanda matame karamci sosai take nuna kaunar ta gaHafsan,wanda anan ta kammala mata komai,sannan suka fito tare".
Tun da Suka fita daga upstairs din suka hango Su Aliyou Haidar,a saman benan kome ya kawosu oho".
Tsaki Hauwa tayi,kamon tace Su Aliyou basa da Kirki,amma dai dai nake daku,dadin Abun kunsanni sarai".
Ta fadi mgnar suna takawa don sauka Stairs din".
Kee...?
Muryar Wani daga cikin Su ya doki dodon kunnenta...wanda kaman baxasu tsaya ba,sai kuma su jah suka tsaya".
Takawa yy har xuwa inda suke tsaye".
Kana ya kalli Hafsat yana cewa"Aliyou Haidar ke son mgn dake".
Binsa da kallo sukayi,kamin Kaman wanda suka yi shawara wurin yin Abu guda,kawai sai suka hada baki wurin jan tsaki,Hauwa ta kama Hannun ta suka barshi nan tsaye........
Sakin baki daliban dake kallon komai dake faruwa sukayi,wanda basu kadai ne ke mmkin wulakanta su Aliyoun da tayi ba,aa har Da su kansu Gank din nasu".
Waye Ubanta???
Tambayar da yayi mawa Su Nuradden kenan?
Kuyi manage plz
Mmn teddy
[10/5, 4:05 PM] Maman Teddy
: *Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy
82-83

"Bamusan ta ba,bamu san ma daga inda take ba,Amma Ko a mgnar data fadi Class yaci mu fahimta ita din ba yar uban kowa bace face yar talaka.
Deen yayi mgnar cike da kara jin haushin Hafsa da tuni sunyi nisa,bama sa ta kansu".
Wani ne A cikin su yace dasu"Kuma shine har ta kalle mu ta wulakantamu?
Itaba kowa ba?
Haka ma Uban ta? . takaici ne duk ya rufe Aliyou,Kawai sai cewa"Yayi ya isa haka,banason wani bayani ya biyo baya!
Da jin haka nan duka sukayi shiru don fahimta da sukayi a harxuke yake da Yarinyar".
Deen ne yace"Aiko taci banxa,kuma a yau sai munyi maganin ta".
Lukman da tuni bayaice Ufun bane yace dasu"Ai kila daga yau tabar makarantar nan har abada,ku muje Class suna can!
Nan sukayi gaba yuuu xa'aje acima Hafsa mutunci,wanda Nan Haidar yakai hannun shi yana riko na Lukman kamin yace dashi" me zakayi mata?
Me kuma tayi?
Cike da mamakin tambayoyin shi nama bacin rai Lukman yace"Kama manta abun da tayi kenan,yanxu ace taxo kana kirar ta tawulakanta mu dakai duka,amma wai kana tambayar me tayi ne?.
Tom ai ni naga ni tayi mawa,baku ba...kawai ku kyeleta!
Yana fadin haka ya fara takawa hadi da nufan Student cantin na Makarantar,yabar su dabin bayan sa da kallo".
Wow mekyau nan!
Cewan Rufaida Tana nuna shi ga kawayen ta da suka lullubeta".
Kara murtike fuska Aliyou yayi,don Bayason mace mai shegen iyayi kaman na Rufaida,Hyy Aliyou ykk?
Tayi mgnar tana daga masa hannu".
Wanda sai da ya juyo ya kalleta,kan ya kauda kansa gyefe,yana mgn da mai shagon da Yaje sayayya,Wato uncle Anabeth".
Tsayawa Sukayi suna binsa da kallo,kamin ya gama abun da zaiyi ya fice yabar su nan...
Haka Har aka tashi gida,Kowa nason tmbayar Aliyou Ba'asin da yasaka shi kin hukunta Hafsa,amma sun kasa,sbd bb fuskar yin hakan!
A washe gari ne da misalin Break kaman na jiya...suna a tsaitsaye Sai ga Hafsa da Hauwa Sun taho wucewa,Kurr Aliyou yayi mata da ido,kaman bazai sauke kallon daga gareta ba,har sai da Deen ya tabashi yana fadin wao.me kk kallo a jikn Wannan kucakar yarinyar ne? mganar yy yana sauka a kunnen su Hauwa,Amma sam basu tankasu ba,don ba Hafsa ba,itakan ta Hauwa ta ji tsoron kar yaxo Alyou Talala yy masu,don sarai tasan Halinsa".
Bai basa amsa ba,illah cigaba da Kallon Students da yy abun shi. haidar Way meyasa jiya kace arabu da Wannan yarinyar ehh?
Lukman Yayi mgnar yana taboshi".
Kaman baxai basa amsa ba,sai kuma yace"I just fail in love!
Love???
Duka suka hada baki wurin nanata kalmar!
Yeah".
Yabasu amsa a dakile".
Waye kk son?
Lukman yakuma tambayar sa cike da mmki".
Gata can!
Yy mgnar yana nuna inda Hafsat da Hauwa suke a zaune".
Ya juyo ga Lukman yana sakin masa murmushi,amma dai wasa kakeyi ko?
Lukman din yy mgnar yana cin Seriuos".