← Book details Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 22 OF 24

Sashe 22

Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Kallon shi tayi kamin tayi masa far da ido tana watsa masa,wanda yasa shi jin wani yarrr,sannan tace"Aa kaidai nakeji mawa,don idan tayimun kai xance ka tsayar dani.

Wane kedin ne xaki ce hakan,kamar wata bake ba,mgn daya xaki urunce,nasan ki da tsoro...yy mgnar yana matsowa dab da ita.

Jiya Ma Har tsoro na ke kar kisa mun kuka,ashe kin fara koyon dauriya...But kinji dadi ko?

Yy mgnar yana kallon ta da n jin Abun da zatace".

Saurin sadda kai tayi kasa,tana wasa da yatsunta,daga mata gira yakumayi alamun yana jirar amsan tmbyar sa,nan a hankaki tace"Wai Nurry Baka jin kunya ne?

Hannun ta ya riko yana sauka da ita daga saman stairs din,kana yace"Da ina da kunya ai da ban haye ki jiya ba...

Gum tajah bakin ta tayi shitu,don ta lura Hamma Haidar Yakaro iskamci da rashun kunya".

Yana sargale da hannun ta suka shiga falon Hjy kaka,Wanda ganin Kowa na familyn a falon yasa Gaban Hasile faduwa,nan ta hau tmbyar xuciyarta lfy?

Ammie ne ta mike tana nufi inda Suke,nan ta sa hannu tana raba hannu na dana Haidar,kamin tace"Hafsa muje daga can ki zauna...tayi mgnar tana hararar haidar kasa
don ta lura xaija mata abun mgn wurin Hjy kaka".

Zama tayi gyefen surayya da suke daga kasa.Mgn surayya take mata,amma sam batajiyo ta ba,sai tabata da tayi tana Nuna mata Aliyou...Hada ido sukayi,sai taga ya kashe mata idon shi daya".

Hakan da tagani yasata saurin sadda kan ta kasa,Don kowa na falon yana ganin duk wani reaction nasu".

Hjy kaka ne da tafara kulewa da Rashin kunyar Haidar tace"Ba wanu abu yasani na taraku ba,face mgna akan duka maxan jikokin Wannan iyalin,sam banyarda da kuba,kun bani kunya...Nan ta kwashe komai da Jalin ya fadi mata,da tsiyar da sukayi ta aikatawa,harda na su Xaitun da Sajeeda....Wand nan duka iyayen suka hau Salallami...

Kumun shiru,ba salallami nace kuyi ba,Face inaso na ba wannan Baiwar Alkah hakuri,Wlh har aurwn Hafsa da Aliyoi gani nake an xalunce yaro ne,ashe shine babban mugun,Kiyi hakuri diyata.

Shiru Hasile tayi,don kunyan tsohuwan da girmanta tana bata hkuri.

Muryar Tane ya kuma katseta tana cewa"Kuma inaso yanda lukman da Jalin sukaje kwajin cutar Zamanin nan da Allah ya taimska badu dashi,kuma duka kuje,maxa da anata,akawo mun sakamako...harda kai Haidar Airab dukan ku,yasmeen ...duka ku tashi ku banu wuri tambadadun yara!!

Hjyn tayu mgnar a kufule...

Mikewa duka sukayi...jiki bb kwari,banda Airab da Haidar da idon su yake tarmaxaxai a waje bb kunya sam ..sai dai nadama".

Zo mu tafi".

Yaui mgnar yana kallon Hasile da tayi saurin sada kanta kasa sbd kunya..

Rufamun baki,ammie tayi mgnar tana mikewa hadi da kama hannun Hasile,Ai inkaga na dawo maka da Hasile kayi kwajin ne an tabbatar mun baka da HIV sannan".

Tana fadin haka ta kama hannun ta suna ficewa daga falon hadi da nufar part din ta da Hasilen.

Kallon shi Airab yy kana ya dafa shi hadi da barin falon da Aliyou Haidar din ya kulu da mgnar hjy kakan sosai.

Topah har naga su yasmeen da gwajin Kanjamau
Koya xata kaya aliyou xaiyi kwajin ko kuwa??

Zai kuma iya jurar xama bb hasilen koda na ranar ne??

Gsjy wannan da kamar wuya
Don Allah Hjy kar ki karantamun lbr idan baki biya ba".

Idan cigaban lbrn kk so xaki iya biya,vip payment #500,normal #200....

Ta wannan number 08081202932.

Idan kk karanta baki biya ba keda allah...

Mmn teddy
[10/9, 1:31 PM] Maman Teddy
: ```94-95```
"Da fitar su ne Aliyou Haidar ya kalli Airab kana a cikin bacin rai ya fara ce masa"Wai Ina kake shurin kaini ne?

Bafa inda xanaje Wani Test baxan iya ba...waye yake da HIV din?

Badai niba.

Nisawa Airab yy duk da shima a bacin ran maganar Hajiya kaka yake,Amma ahaka ya daure Yana cewa"Hakuri xamuyi Cousin,mu muka jah mawa kanmu ai.

Da kuma su Lukman,inbanda hauka waya fadi masu suna da Hiv da zasu zo a,rude suna sanar maawa Oum Rabi?

Ai yanxu gashi nan asiri ya tonu wanda suka sani da wanda basu sani ba,nidai naji dadin abunan da ya faru,Ada Ana kallon Hafsa sharri tayi maka ko makirci ne ta ribace ka,ammma a yanxu an fahimta kaine ka zalinceta!

Yy mgnar yana cigaba da tfy xuwa farfajiyar gidan".

Tom naji Kana nufin nine na cucuta?

Ehh mana tom in bakaine ba waye?,nidai don Allah muje kayi Test din nan,kasan in bakayi ba Ammie baxata dawo maka da mata ba".

Cije labban sa naka sa Haidar yy yanamai jin bakin ciki,tun da yake bai taba nadamar aikata zina ba sai yau...nifah baxanje da sunan Wai amun gwajin Hiv ba".

Haba Haidar Don kaje ama test din Hiv ai wannan ba abun aibu ne ba,mutane nawa ne suke xuwa don a tabbatar masu da lfyar su,Shifa wannan cuta baka Sanin lokacin da zai shigeka,don mugun Ciwo ne...musamman ga mu likitoci masu gwagwarmaya da Masu famah da Ciwon muke treating din su ta hanyar dorasu akan magunguna".

Plz kayi hakuri muje".

Kai babu inda xani na fadi maka,zan iya yarda kai ka dibi jini na,kaje ka duba,nima xan debi naka,duk muje mu bin cika,amma bawai don na tabbatar mawa Wannan fitinanniyar tsohuwar bane,kawai don A bani mata nane,kuma daga yau na bar kwanan gidan Dan larabawa,Ana bani matana xamu bar gidan nan,ai yanxu ina son ta abani Ita kawai da bby na mu bar ma Hjy kaka wuri itama ta huta".

Maganan yake har wanda bai tsagaita ba,har sai da Yakai ga Moton shi.gintse dariya Airab yayi tayi hadi da kauda kai don kar Aliyoun ya gansa ya jawo ma kansa, Airab din ne ke driving ahaka har suka isa Asibitin Aliyou Haidar".

A ranar kam baki daya gidan dan larabawa bb mai walwala,ciki kam harda Hasile.

Itakam Ammie sai Kokarin kawar mata da damuwa take,wanda sam Hasilen bata nuna mata komai na damuwa ba,duk a binni xuciyarta hankalin ta a tashe yake.

Bangaren Rugar hunkuyi kuwa,tun da akace an Aurar da Hasile Hankalin Abba Maccido ya dawo jikin shi,sai a lokacin yafara nadama da danasanin sallama yar sa daya tilo.

Haushi ne yasaka tabawa Tatarawa tabar Rugar,yyn da yagwalgwal tace"idan xataga Maccido na hushirshiren mutuwa baxata sanar masa da inda Hasilen take ba,don duk rugar itace kadai tasan gidan dan larabawa".

A haka yafara bincikar gidan Su Innan Farouq da ya tijara,wanda sosai ya sha wuya kamin ya taho Zaria.

Anan ma Wani wulakancun ya kwasa a hannin Omar,da ranshi ma ya baci dajin Abun da yy mawa diyar tasa".

Sai da ya kada maccido ne,sannan ya koma ga Inna yanasanar mata dalilin Zuwan Maccidon,hankalin inna ya matukar tashi,wanda sai da aka kwantar da ita a asibiti,matar Omar Khadija itace tayi ta Zirga
da kokarin ganin ta kwantar mawa Inna da Shikan shi Farouq din da hankali.

A haka aka sallami inna don jikin nata yy sauki bb laifi.

A haka Suka cigaba da binciken suna hadawa da Addu'ar allah ya baiyana masu inda Hasilen take.

Sai bayan kwana biyu ne sannan Result din Test din nasu ya fita,basu da komai kaman yanda Aliyoun ya fadi,Wanda hakan ya kuma kwantar mawa iyayen da Hankulan su,Don dukan su bb wanda yake dauke da wannan cutan".

A ranar ne Hjy kaka ta kuma tsayar da mgna kan cewa"Nan da Kwata daya kacal kowa ya fiddo da matar Aure,su kuma su Surayya su fito da mijin Aure,in bahaka ba xata,aura masu koma waye,indai yy mata".

Abun dariya tun kan Abar Wurin Da yake Airab irin Aliyou Haidar ne yan garda gar,bai tsaya wani dogon xance ba yace" Hjy Surayya nakeso!

Kai ba hjy kaka kadai ba,har Su abba da Ammie sunji dadin Mgnar hankalin nasa,Wanda abun da ya tada hnakulansu ya kuma basu mmki shine Furucin Aliyou".

Don kamin su mike ne yace"Ammie Hjy kaka ni yau xan bar gidan Dan larabawa,na kammala Komai na gidana a kwana biyun nan,xamu koma layin Queen Road a yau".

Bude baki Hasilen tayi cike da mmki,don batasan da wannan xancen nasa ba,ko tace plan din nasa ba,shikam.Yana fadin haka don yanda yy xuciya hjy kaka baxata iya dakatar dashi ba,mikewa yy yabar mata falon ta.

Yyn da Oumma Rabi da Oum Salama tun safe sukaje suka ga gida ba tare da wani ya sani ba...Justice ne ta katse shirun da cewa"Mashaallh ai haka akeso...Allah yakaimu xuwa anjima,mu tafi Gidan Haidar din".

Amien falon duka ya dauka,kamin Ammie ta jah hannun Hasilen tana nufar part din ta da ita,don ita sam bata daukarta a suruka,a ya ce ta dauketa.....

Wayan ta ta daga tana kirar wata Aminiyarta Hjy Hindatu,wanda tana sanar mata da abun da take bukata ta bata amsa da gata nan karasowa".

Mmn teddy
[10/9, 4:25 PM] Maman Teddy
: ```96-97```
"Hjy Hindatu bata dauki dogon lokaci ba,ta halirci gidan dan larabawa,Wanda da da isanta tafara kara shirya Hasile da magunguna masu ratsa jiki da matsaa ta.

Komai da tayi mata amfani dashi na Emergancy ne".

Wuraren 6pm da na yamma Suka shirya tsaf,yyn da Ammie tuni ta aika a kara duba komai na gidan koda abun da zasu bukata wanda babu,amma komai mashaallh.

Tun daga farfajiyar gidan Abun kallo ne da kayatarwa komai anyi masa nazamani kuma na matashi mai tashe.

Babban Gida ne duk da bai kai gidan Dan larabawa estate ba,amma tsaruwar sa daban ban,don ya doke wannan.

Abun sai wanda ka gani".

Kuma ba ginin bene ne kaman gidan dan larabawa ba,don gidan Haidar undergroud ne yy Hasilen".

A falon gidan kam nan take aljannan duniya...komai na falon Tsaruwar royals ne wanda sike dauke da kalon blue da milk....tsaruwar da Gidan yy baxai fadu ba,don baxai yuwu na Fado maku duka ban tsallake wani ba... a takaice gida ne na fada a mujallah don tsaruwa da kayatuwa.

Haka su Oum Rabi kowa fadin Albarkacin bakin shi suna sa bin Aliyou da Addu'ar.

Isar su ke da wuya ne tuni ma'aikatan gidan da ya tanadar don hidimta ma iyalin nashi suka fara Yima su Oum Rabi sannu da isowa,kamin su fara taryar su da kayan motsa baki don sun tanaji komai kasancewar sun san da yaune tarewar Dr Haidar a cikin gidan".
Chapter 22 · 0% Book details