← Book details Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 23 OF 24

Sashe 23

Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Su Oum sunci sun sha kuma sun saka Albarka,kamin wuraren 7pm su tarkota kowa tayi na gidan ta, Oum rabi gidan mijin ta ta wuce...yyn da su justice da Oum Salamatu suka nufi gidan dan larabawa kowa n nan su fuska dauke da fara'a.
************************
Bayan tafiyar su Oumma ne Hasile ta mike hadi da nufar toilet don ta watsa ruwa hadi da Dauro alwala tayi sallah...

Tana zaune saman sallaya bayan ta idda sallah ta daga hannu tana addu'an Allah ya juyo ga Hankalin mahaifin ta kanta,ya yafe mata abun da tayi masa na bacin rai...lokaci daya tuno da rayuwarta batasan lokacin da hawaye ya balle mata,babu wanda take tunani a wannan lokacin sai nahaifiyarta....tabbas tasan rashun uwa babban abune,wanda yarasa mahaifiya yy kuka".

Shigowa Bedroom din nata yy dai dai tana Akan sallayan,wanda yasa shi xama gyefen gadon ta yana kallon yanda take saurin goge hawayen fuskarta don kar ya gani.

Shafa addu'ar tayi tana mikewa da dan gudu ta rungumeshi tana Masa barka da dawo wa".

Murmushi yy don sosai salon yanda ta taryen nasa ya tafi da shi.

Rungumeta yy tsam yana manna ma Fuskarta kiss kamin yamin yace" naga kina kuka,wani Abu akayi maki,ko baki da lfy ne Hafsa?

Jim tayi kamin tayi saurin kakaro murmushin dole,kan tace"Aa bakomai Hamma Haidar".

Hannun sa yakai yana taba kumatun ta da suka tasa,kamin ya girgixa mata kansa yana cewa"Aa ban yarda ba,bana son ganin damuwar ki,ki fadamun Hafsa,ko sokike Kisa ni cikin damuwa?.

Shiru tayi kamin idon ta ya kara ciko da kwallah a hankali tace"Na tuna da Abba na ne".

Jin hakan yasa shi bin ta da kallo,tausayin ta fal cikin zuciyarsa,tabbas yasan Dama za'a rina tayi kokari ma datayi ta daure masa na tsawon wannan lokacin....Murmushi yy don kwantar da,hankalin ta kana yace"Shine kk kuka,baki fada mun ba.....mikewa yy yana kuma mannata da jikin shi,kamin a hankali yace"Ki shirya xan kaiki wurin Abba,nima naje ba baima sa hakurin Abun da nayi masa.

A satin nan inshaallh xamuje Rugar naku".

Farin ciki ne ya kamata wanda sam batasan lokacin da takai bakin ta saman nasa tana kissing ba...hadewa yy dana shi yana mata Mouth kissing....sun dade a haka kusan minti biyar kamin su saki junan su,yana rungume da ita suka fita daga bedroom din suna numan nashi bedroom din...

Da shigan su ne ya kama hannun ta suka nufi Kofar privacy...kallon sa tayi tana cewa"Nurry na wa tsa ruwa,kaidai shiga ka fito ina jirar ka adaganan.

Tayi mgnar tana raba jikin ta da nashi hadi da nufar waldrop tana fiddo masa da kayan baccin sa".

Juyowa tayi taga yana nan inda ta barshi tsaye,wanda ganin haka yasata sakin masa kayataccen murmushin ta,tana fadin Nurry dad me yafaru kuma".

Tana mgnar hadi da isa gaban sa,tare nake so muyi,ko kixo kimun!

Fiddo da idanun ta waje tayi saurin yi,kamin tace"Aa nifa...bata karaka ba ya sa hannun shi yana daga cak suka nufi privacy.....nidai mmn teddy ina daga waje,sai daga can na bi sahun bayan su,ina nufar Toilet a hankali......

Sunan wanka suke amma yanda kasan Suna saduwa ne,wannan jaraba ta Aliyou da mai tayi kama".

Suna Tsaye Sun saki shaya ruwa na sauka akan su hannun shi na saman Kirjin ta ita kuma tana manne a jikkn shi bayan ta na gogan Fatan kirjin shi.....sai da ya gama Tattaba ta hadi da laguda ta sannan ya dora rigar wanka yana daure kugun shu da towel suka fito bedroom . kamin Su kimtsa kansu ne wasa yafara chaja salo,don daga Bin jiki da cream yayi cak da ita hadi da kwantar da ita saman bed din nashi.....

Hayeta yy yana fara lulawa da ita duniyar Ma'aurata....a wannan dare sam Bata tsaya masa sanya ba,don sosai suka gurji sunan su,suka shayar da xuciyoyin su da Zazzfar soyayya.....Abun ba'a fads,don ganin yanda Hasile t haye samam Aliyou Haidar tana sama da kasa da Mazaunin ta hado da zura Hjy babban sa cikin hq din ta,tana motsa wa.shikuma hannun sa na Saman breast din ta,yana Shafasu yana nishin dadiiiii...ganin haka yasani saurin tattarar kayan yo maku rahoto nayo waje.......

Ganin samun kwanciyar hankali da xaman lafy tare sa soyayyar juna yasa na basu sarari,ban koma gidan ba sai bayan sati biyu.......

Wanda Abun yy matukar birgeni , a farfajiyar gidan ne naga Hasile sanye cikin Dakakiyar Lace mai launin Orange da fari....farin din mayafi ta yane jikin ta hadi da saka takalmi mai dan karamin tudu....Dinkin doguwar rgane jikin ta da ya kamata tsam...sosai tayi matukar kyau,idan kaganta kace wata irin gogaggiyar yar Hjy ce....perfect march kenan...don sosai suka dace sa Haidar...da kan shi ya bude mata moton ta shiga kana ya rufo mata hadi da zagayawa mazaunin sa.

Cikim axama Mai gadin ya bude masu tamfatsetsen gate din suna futa hadi hadi da hayewa saman kwalta.

Asibitin shi suka nufah,wanda kowa ka gani binsu da kallon sha'awa yake,hadi da yaba kyau irin na Hasile,fatan nan ya goge ta koma pure choco clour.

Kowa barka da isowa yake masu a haka har suka fara haye saman stairs din da xai sada su da Office din Haidar.

Wata Dattijuwar Hjy ce fara kar fuskarta sanye cikin farin kewayayyen glass da ta dorashi saman karan hancin ta....

Jikin ta tanade shi da lifaya.....Wucewa xasuyi ne tace dasu sannu,kana ta yo kasa,sukuma,suka haye.....

Jah baya Hasile tayi kaman an ce ta ambaci sunan ta tayo saurin kirar sunan da Inna???.

Jin kirar sunan innan da tayi yasa Aliyou saurin juyowa yana nanata sunan innan a xuciyar sa ....

Mmn teddy
[10/10, 9:25 AM] Maman Teddy
: ```98-100```
Inna kece???

Hasilen tayi maganar cike da matukar mmki da Karyewa kwallah na Sauko wa saman kuncin ta".

Bakin Inna ne ya hau Rawa sam tagaxa kirar sunan ta,wanda ganin hakan yasa Hasilen saurin nufar Inna tana rungumeta tsam a jikin ta tana wani irin kuka kaman ranta xai fita...Kwallah inna ta share kamin a hankali ta kira Sunan ta Hafsa?

Kece haka?

Ashe Allah xai nuna mun ke da rayuwata?!

Dagowa Hasilen tayi daga jikin ta,kana ta daga mata tana cewa"Inna nice,ina Uncle farouq yake?.

Matar sa ce ta haihu a asibitin nan,Shine muka zo tfy da ita,yana can labour wold ana shirin tahowa da ita".

Tana mgnar ne idon ta ya sauka akan na Aliyou Haidar da bata ganshi ba sai a yanxu,cike da mmkin ganin nashi tare da Hafsan tace"Aliyou??

Kar nace kaine dai ka Auri Hafsa a yanxu?

Murmushi yy yana yakowa xuwa inda Inna take,kana yace"Inna nine mijin Hafsa.Allhu akbar,Inna tace tana goge kwallahn dake idon ta,Allah bai komai gagara buwayi,Allah ya kuma baka Hafsa a karo na biyu,da bai baka ana farko ba....Allah ngd maka,Allah yakuma baku xaman lfy mai doreewa har abada".

Ameen duka suka amsa dashi kamin,hasilen tace"inna muje naga matar Uncle farouq din da bbyn namu.

Murmushi inna tayi kana tace"Tom muje....a tare suka fara nufar labour room,dai dai ana gunguro ta a keke har xuwa Bakin moton mijin nata.

Sai da a sata sannsn suka isa wurin....Shima kanshi Farouq ganin Hasilen yy matukar mmki,Ji yy duniyae tayi masa dif tunanin Mahaifiyarta yafara da rayuwar ta nabaya,Kwallah sai da ya ciko masa ido,a zuciyarsa cewa yake ina ma ace Tana a raye taga yanda Diyarta ta kasance,Yanda ta mutu da burin ganin ta.....A haka Suka shiga moton farouq don Sam hasile taki bin Aliyou Haidar.

Wanda hakanan yana ji yana gani ta tafi dasu Inna....

Sai da yamma ya isa gidan Da Bby phanan,wanda Anan inna taga ikon Allah don takasa daurewa har sai da ta zubda hawaye.

Da zasu tafi ne tace"Sai dai a barmata phanan ta xauna tare da ita.

Duk da ba'a yaye taba,amma Ahaka suka bar ma inna.

Bayan tfyar su kam Nan phanan ta hau tsala ihu,wanda badon inna taso ba,ta sa farouq taho da ita gidan Iyayen nata........

A haka rayuwata ta cigaba zaman lfy tare da jin dadi ya kaima wannan familyn Aliyou Haidar,kullum suna manne tare da junan su,sam basa san abun da zasuyi nisa da junan su...a shekarar ne Duk wani matashin dake cikin familyn dan larabawa kowa ya kasance arymfar leman Auren sa da mjinnsa....Airab kuwa Surayya ya Aura,yyn da lukman da Jalil suka Auro bare kaman yanda Hjy kaka ta nuna bata so abaya,tom yau gashi bb yanda xatayi,don itama ta kosa taga Kowa ya var mata cikin gidan yayan nata....

Idan kaje gidan dan larabawa a yanxu sai sarari,duk wannan zaratan yammatan bb,Don duk allah ya rufa masu Kowa ta samu mijin ta nagari,sai dai dan sabani da dole ne a samu,bb yanda xa'ayi ki xubar da mutuncin ki a duniya kuma kisa ran xamam lfy da mijin ki....

Amma dai komai yaxo masu da sauki,sai dai fatan zaman lfy.....

Abba maccido kuwa zuwan Hasile bakaramun sanyaya masa rai yy ba,Wannan ciwon da jinyar da,yakeyi tuni ya mike,haka yake bai ma diyarta tasa hakuri itama bashi take,acewan ta ita taja komai.

Har Aliyu sai da ya baima Abba maccido hakurin abun da yy . wanda nan Abba yace dasu bakomai koai Kaddara ce na Allah".

Haka Rayuwa yy ta gungurawa yau dadi gobe walwala da nishadi hadi da kwanciyar hankali,wanda akwana a tashi bb wuya aka kwarari shekaru bakwai da samun xaman lfy da kwanciyar hankli tsakanin Aliyou Haidar da Hasile.

Fitowa tayi daga moton da take wanda shigarta kadai ya isa ya tafi da hankalin ka,sanye take cikin Shigarta na jallabiya wanda kudun sa zai Haura 80k.

Kafan ta cikin Half cover mai dan tudu kadan daga kasa....

Mayafin ta tayi rolling yyn da sunan tana jan moton ne gyefe guda Aliyou ne cikin shigar sa ta suit tom abunka ga Dr har yamxu yana nan da isan da miskilancin....Tsayawa tayi tana kallon sa kamin ta fito tana xagayawa ta inda yake hannun ta takai tana Jan sajen,wanda yasa shi rintse ido tasa dry.....Budo Murfin moton yy,yana rungumota jikin shi kissing din lips din ta yy kana yace da ita muje.

Wani botique ta nufah,wanda da shigarta taga Mai sayar da kayan tayi xumbr ta mike tana shigewa bayan robot din da ake samasu kayan".

Cike da mmki ta kalli Aliyou Haidar kana tace"Nurry naga ta gudu ne,ko kasan ta ne???
Chapter 23 · 0% Book details