Sashe 3
Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read
Ammie ke maganar cike da tsoron yanda Aliyoun ya abuce,rabon taga xuciyar shi irin haka har ta mance,su kansu su Yasmeen
in da
i sukeji suna fa
in Yanxu kwazin ya daina Fa
a da dukan su,ashe ba ata
a shi bane!
Wayyo Kwazin Don Allah kayi ha
uri baxamu
araba!
Yasmeen ce mai maganar Cikin raunanniyar murya take maganar".
Oumma salamatu ne ta yi saurin ri
e belt
in nashi tana Dakatar dashi...Haba Aliyou Ya isa,hakan ai kuma yayi mun dai
,inbanda Wula
anci da rashin kunya matan Yayan kune xaku kama duka...ya isa Aliyou yi ha
uri Don Allah ka kyelesu ba hankali ne dasu ba".
Dakata wa yayi yana juyawa ga Ammie da take aikin dallah masa harara,bai bi ta kanta ba ya juya ga Hasile yana Rungumo Ta jikin shi hadi da saka farin hankie
in hannun shi yana goge fuskar ta da inda shatin marin su xaitun ya
ata mata fuska".
Aaa...inalillahi oh ni Aina,Ammien Aliyou sai kinyi ha
uri mubi komao a hanakali,don na lura Da tsafi wannan yarinyar taxo gidanan nan,Ta riga da ta tsafece Aliyou Haidar,amma ta allah bataki ba!
Takaici ne ya kuma kama Aliyou,Kawai sai ya rungumo Hasile yana nufar part
in shi...bai bi ta kan Ammie da tagama cika tayi fam ba!
Itakam Oumma salamatu amsan Lil phanan tayi daga hannun Ammie,Tana raba su tayi nata
angaren hadi da masu allah yakayauta...hakan kuma ya kuma
ular da su Ammie".
Haka suka kwashi su Yasmeen suna nufar
angaren Ammie da su,don tayi masu dressing
in hannu wansu da duk inda Aliyou ya bugesu".
Ahlan ce daga saman benen Part
in hajy Kaka duk abunda akeyi tun daga farko har
arshe a,saman idon ta,Haushi duk yagama rufeta ganin yanda Aliyou yayi ma Hasile kyakykyawan ri
e yana yi kaman xai maidata ciki,ita kuma tana binshi da kukan kissa,
wafa tayi tana cije yatsa da cewa"Dama wannan yarinyar makira ne?
Lallai baka,raina mutum koyaya yake!
Cikin part din hjy kaka ta koma amma tagaxa natsuwa,kawai sai ta mike kamar an mintsine tayo
anrayin Aliyou Haidar".
*************************
Firstaid box
in shi ne a gyefe,tana xaune saman kujeran falon,shi kuma yana tsugune a
asa,yana Goge mata Wurin gyefen bakin ta da Zaitun ta fasa mata saboda mari da duka".
A hakan nan kuka take,don dama yasan Hasile a banxa yy mata tayi kuka bare kuma Yau wannan shegun yaran sun ta
a mashi ita".
Sorry yake ta aikin mata,a gyefe
aya na xuciyar ta kam Haushin shine,acewan ta shine ya jah mata....Hamma Haidar?
Ta kirara sunan shi wanda yasa shi cike da mmiki kallon ta,don bata ta
a kirar sunan sa ba a rayuwar shi,sosai yaji da
in yanda ta kira sunan nashi,amma da yake ya iya bama soyayya mahimmanci bai amsata ba,sai kai bakin shi da yayi saman nata yana kissing don sai da ya
an tsotsan mata na
an seconni sanan ya xare bakin sa daga nata,yana
aga mata gira wato fadi maganar ki".
an gintse fuska tayi,kamin ta kauda kai,tana cewa"kaga baka sona ko?
Nima hakanne,don haka,kawai ka sake ni,ka auri wacce kk so kaga Zaitun na son ka!
Idan ka sakeni xan xauna baxan sanar makowa ba,na xabi na mutu a hakan..amma don Allah ka Auri zaituna...
Kamin ta
a maganaar ne ya saka taffan sa yana rufe bakin ta,kamin ya girgixa mata kai.banason
ara jin wannan maganar daga bakin ki,baxan sake ki ba,Auren nan babu rabuwa,tunda Daddy ya Aura mun ke!
Kuma ni ba
aramun yaro bane da xakimun wayo na Sake ki,kije Auri Saminu yake ko wane?
Hmm gwamma ma ki xauna dani nayi manage dake Don nasan Saminun yacw bayayi ne".
Idan na samu wacce tayi mun na Aure ta muci soyayar mu,ba irin ki ba da mutum ya ta
aki kifara tsala masa kukan rigima".
Yayi mgnar yana kafeta da,lumsasun idon sa....
wallah ne ya ciko idon ta,kan su samu wurin gangaro mata,drya ya gimtse don dama ya fa
a ne don Tayi kukan,ko ya sami nasarar yin abun da yakeso tuni,don ta
i basa fuska".
Hmm kinga ki lalla
ani mu xauna tare...ni ka
yeleni Hamma Haidar,tayi maganar tana share hawaye,wlh baxan Xauna ba,Kuma ai ni Saminu yana sona kuma nima shi nake so har yanxu".
Haushi ne ya kamasa amma sai ya daure,yana sakin wani irin murmushi kana yakai hanmun shi saman bakin ta yana matsewa da
arfi....Ahhh washhhh Kawai sao ta ska masa kuka,kin daina matse mata bakin yayi,don jin ra
in Zafi yake a xiciyar sa kirar masa sunan saminun da tayi...suna a haka ne sai ga Ahlan ta shigo,wanda sam Hasile bata lura da shigowar ta ba,sai Shi Aliyoun,hakan yasa shi Murmyshi yana kai bakin shi saman
an lips din nata da ya matse ya ha
e da nashi wuri guda yana Tsotsan lips
in nata cike da gwanewa,wanda yasa Hasilen jin wani xuuu..xuuuu da
in Abun har
walwar ta,dama yayi mata hakan ne don taji da
in abun,aiko nan ta sakin masa jiki yana
ara mamata yana wani shafata,kaman mage itakam lumshe ido tayi,tana yin luf kaman ba itace mai kukan ba!
Kuyi manage da wannan...yau saturday,aiki yy yawa...ku tsammace ni xuwa anjima......
*Mmn teddy
08081202932
[9/25, 9:01 PM] Maman Teddy
: Loading
*GDN
WRTA*
_*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_
48-49
Labarin bana kyauta bane,don Allah
ar ki karanta min idan baki biyani ba!
Ga mai bu
atan cigaban lbrin GIDAN
WARATA!
Zaki turo katin MTN
in ki ta wannan number 08081202932.
Vip payment #500,normal payment #200.
Finally Duk wacce ta
ara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa!
_____________________________
"Ganin haka yasa Ahlan rasa abunyi,kawai sai ta saki wani irin kukan ba
in ciki,tana saurin juyawa ha
i da barin Falon".
Ganin ha
an shi ta cin ma ruwa yasa shi yin murmushi yana sakin bakin ta,amma sai yaji ta ri
e nasa bakin,Batare da ya damu ba,ya cigaba da Shafa bayan ta a hankali,kamin ya zare bakin shi daga nata yana cewa"Kai ke mayya ce ne?
Kin wani kama mun la
a...ko mekikeji ne haka?
Yayi maganar yana ha
e girar sama da ta
asa".
Kallon shi tayi,don sai a yanxu ma takejin haushin tsayawan da tayi har ya wani kama bakin ta yana tsotsa tana kallon shi".
Uhm ni ai bani ce ba,bakai ne ka kamamun baki na kana tsotsa ba!
Hmm....nisawa yayi kamin ya mi
e yana raba jikin shi da nata".
Zo ki ha
a mun ruwar
umi,inaso na watsa ruwa yanxu!
Kalon nidin tayi masa,kamin ya
an ha
e rai kamar bashi ne yanxu yagama tsokanan ta ba,Ya wani koma mata Aliyoun da ta sani a da baya".
Taso ta
i mi
ewa amma ganin yanda yy maganar fuska babu wasa,yasata mi
ewa tana nufar bedroom
in shi,haushi duk yagama cikata, Privacyn
in shi ta nufah tana hada masa ha
i da aje masa komai da zai bu
ata,kaman dai yanda take masa lokacin Uwani....
Amaimakon ta fita ta sanar masa,sao tsaayawa tayi tana tunani a xuciyar ta" oh wato idan Baka da Dukiya da Arxi
i shikenan a kullum kai kaman bawa kake?
Allah sarki,ko ina Innata take oho?
Nasan da ta na nan,da Duk talaucin ta baxata yarda na Xauna wurin Wannan mugun ba".
Kamin wani
an lokaci ne tuni hawaye ya
ata mata fuska".
Motsin shigowar sa yasata,saurin goge
wallahn fuskar ta...kamin yana tahowa tayi saurin juyawa tayi ita kuma tana shirin ficewa" Hafsa?
Ya kira sunan ta".
Cak tajah ta tsaya,wanda tana ahaka bai cecmata komai ba,yana cire singlet
in jikin shi".
A Haka zaki tafi,baxaki cu
a min baya ba?
Ehh Saurin
ago manyan idon ta tayi,kamin tayi saurin sadda su
asa,don kunyar ganin sa a haka da tayi,ga kuma kwarjinin sa".
Sai kace wata
ar iska".
Tana fadin masa haka ta fice,tom kunsan bafullatani sai ha
uri ba iya magana ba!
Hmm murmushi yayi,yana
an jin mgnar ta na sosa maa rai".
Wani zuciyar ne tace dashi,tom kai ma meye na kula wannan
ar ficiciyar yarinyar da girmanka?
Yarinya
arama da ka kusa haifeta?
wafa yayi yana fara murxa ma kansa tattausar soson dake gyefen sa hadi da sakar ma kansa Ruwa tun daga saman kansa har xuwa jikin sa".
***********************
Tana a zaune a gyefen gadon sa,don da fitowan ta nan ta xauna".
Can kuma sai ta mi
e tana nufar wadrop nashi tana fidda masa da
ananun kaya,boxer da wani t.shirt,don tasan Indai yana gida sune kayan sakawan sa".
Fitowa yy yana tsane kansa da
aramin towel,sai wanda ya
aure iya
ugu".
Kallo
aya yy mata ya kawar dakan sa gyefe".
Yana nufar mirow...bin Kayan dake gyefe yayi da kallon uku saura,kamin ya juyo ha
i da ce mata"kee Wayace ki fiddo da wannan kayan?
Yayi mgnar fuska a,ha
e".
A sanyaye tace"ba kowa!
Tom xoki kwashe abunki".
Abina kuma?
Tayi maganar da mmki".
Ai kayan kane a Wadrop na fiddo su yanxu".
Bai kuma bi ta kanta ba ya cigaba da kimtsa kansa,abun haushi wasu kayan ya fiddo duk don ya
ata,mata rai".
Bata damu ba,don ma juya bayanta tayi,ganin yana
arin saka kaya a gaban idon ta...duk da dama ba kunya ne da shi ba".
Bai kalleta ba ya nufi hanyar fita,wanda kamar baxata bisa ba,amma sai ta dake don dama haka take masa abaya,duk abun da yake bu
ata yi masa takeyi,Resting room
in sa ta nufa don nan ya shiga".
wance ta tadda shi yana kallon Ball
in da ake yina Madrid.a hanakali ta zauna a daga
asan carpet
in Falon kusa da
afar shi".
Kallon ta yake da gyefen ido ba tare da ta ganshi ba,haka kawai yaji ta bashi tausayi....Hafsa xoki mun Tausa".
Yy maganar hankalin shi na akan TV.
Fito da da
n idon ta tayi waje,sai kuma ta ganin ma baya ta kanta,yasata mi
ewa jiki babu
wari,
wallah duk ya ciko
warmin idon ta".
Hannun shi ya mi
a mata,wanda bb musu ta fara danna masa a hankali,a ranta tana cewa"Wato Na xama baiwar sa ma kenan?
Yy mun cikin na aifa masa
a,yasa Abba na ya koreni a gidan sa,wannan wani irin rayuwa ne nake ciki ni Hasile,ga duka ga tsinka jaka ,kawai bata san lokacin da Hawaye ya fara Mata xirya ba yana xubo mata".