← Book details Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc Local reading mode
READING PART 18 OF 24

Sashe 18

Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read

Nan shima Aliyou yabar kaduna yakoma Abj gidan Danlarabawa da zama".

Bayan yan watanni Ammie ma ta biyo bayan sa,don Garin Kd bata masu dadi sam......

Tun daga nan Inna bata kara xuwa Rugar hunkuyi ba,sai da Hasile takai shekaru Goma,Amma koda taje badan bakin Hasile ina Nurry Dad din ta?

Wanda tambayar yasa Hankslin Inna ya tashi,sai a lokacin ta tuno da koina Aliyou yake baxai taba mantaww da Hafsa ba,tom amma yaya xaiyi?

Uban ta ya yi masu yankan kauna har da diyarta".

Tun daga wannan xuwan Bata kara komawa ba,don Omar sosai yy ta sababi,yana zagin maccido...don yy fushi dashi kwarai".

Abunka ga uwa tuno mata da Haidar Da Hasilen tayi,yasa Inna nufar kd,amma nan itamataji labrn barin su kdanan...haka ta koma da jimami da bakin ciki.....

Nisawa Ammien Aliyou tayi,tana kallon Yanda Hasile ke xubar da hawaye,tabbas batasan haka rayuwarta ta kusa ba!.

Itama Ammie hawwyen ta goge kana tace"Wannan shine lbrn ki Hafsa!

Kuka ta rushe dashi,yyn da Ammie ta rungumeta,tana bubbuga bayanta a hankski na rarrashi...Cikin muryar Kuka Hasilen take cewa"Ammie yanxu Hamma Haidar shine Nurry Dad dina?

Shine Hamma na,kuma miiiji na,Daddy na?.

Ammie???

Ta kuma korar sunan ta,kamin tace"Ina son nurry dad dina,kuma inason Hamma Haidar dina ya xanyi kenan?

Dole ya xabi daya,ko ya so Wannan amanar tasa,ko kuma yaso ni ni Hasile". tayi mgnar tana mikewa daga tsaye...

Cike da dauriya Ammie tace da ita ina xaki Hafsa?

Ammie xan koma part dina ne!.

Murmushi ammie tayi kana tace.....

Mmn teddy
[10/7, 1:02 PM] Maman Teddy
: Maman Teddy:
*Loading......*
GDN KWARATA!

Na Maman teddy
80/81
*@Alheri Writer's asso.

Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 .

Vip payment #500 mtn card,Normal #200.

Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!

Bismillahir rahmanur rahim".
______________________
"A kullum ni ba'abun da nake kuma karfafan ki dashi sai hakuri Hafsa...kici gaba da hakuri da Haidar,domun kuwa babu wanda yayi hakuri ya kuma dawo yy nadama ko bakin ciki anan gaba sai da farin ciki,don haka mahakkurci a kullum shine mawadaci....idan kk yi hakuri xaki ga ribar sa anan gaba".

Murmushi Hasile tayi,kana ta kalli Ammie a sanyaye tace"Inshaalh Ammie,baxakiji Abun da xai tada maki da Hankali ba,sai dai farin ciki.

Sannan Ammie ina rokon ki wata alfarma daya...

Kallon ta Ammie tayi,kamin ta daga kanta tana girgixa mata alamun ta fadi maganan ta,nisawa Hasilen tayi,kana tace"Don Allah Ammie kar ki sanar da Hamma Haidar cewa na fahimci shi din ne Nurry Dad dina.

Ta fadi mgnar tana sauke idon ta bisa saman fuskar Ammie.

Wannan ne kadai kkso Hafsat?

Baxan sanar masa ba,ki kwantar da hankalin ki kinji dayata?.

Tom Ammie ni nakoma!

Tom ki kula mun da bby na".

Murmushi Hasilen tayi tana saka kai hadi da fice daga falon.
*********************
Hankalin Aliyou Haidar gaba daya yagama tashi,ya gaxa sukuni,sam sai yaji babu dadi da yake fushi da amanar tashi,bayan shine yy mata laifi babba".

Kasa zaune yy da tsaye,A hakan ya nufi Saman Table din dake tsakiyar falon yana daukar wani file da Key din moton sa ya nufo xuwa babban falon gidan!

Kurr yayi Mata da ido ganun ta cikin Shigar da bai tsammani ba,kuma shida yace ta koma part din Ammie meya dawo da ita?

Bin ta da kallo ya tsaya yana yi ya saki baki sam bai lura da Surayya dake gyefe ba,wanda da'alama fita xasuyi.....sanye Take cikin Tsadaddiyar lace din ta mai launin maroon da Milk...wanda tayi masa Dinkin Zamani ta riga da Skirt.

Dinkin ya xauna ma jikin ta damm....Abunka ga mai diri,nan duk inda ta juya sai yy kaman tana karkadasu ne da gangar".

Mayafin ta ta yafa mai launin milk...sai ta kalmin ta maroon duk da Plate mara tudu,amma Abunka ga doguwar mace kyawunta sosai suka fito.

Foce din ta tasaka hannu tana dauka,hadi da cema Wa surayya muje gani nan....

Gaba surayya tafarayi kana ita kuma ta juya ga Aliyoun da sai asannan da yaji maganar tasu na zasu fita ne ya ce da ita Kuje ina?

Ina zaku fita da wannan yammacin?

Kallon shi tayi kamin a hankali cike da Salbin ta take takawa har xuwa inda yake,Ganin yanda ya lumshe ido yasata Dan sassauta fuskarta don Haushin Korar da yy mata ba ta tafi part din Ammie takeji,sai tace dashi" Hamma Haidar xan je a wanke mun kai ne,Shine Surayya xata rakani,don ban san gari ba!

Wani irin kallo yy mata da bata gane fassarar shi ba,sannan yace"Ohh Ashe har kin isa fara fita?

Amma shune idan mijin ki yana bukatar ki kice ke wanka kkyi?

Tom baxaki jeba.

Yy mganar yana daure fuska.

Murmushi tayi a xuciyarta kamin tace"Ai nasan yanda xan maka Nurry".

Amm tom Ai naga Jiya ne..Jiya ne mene??

Ya kuma tambayar ta yana kallon yanda take magana labban ta na motsawa a hankali gashi ta kyewayeshi da mouthglow.

Tom Naji ai yamxu na fita Wankan,ni baxan hanaka iko akan matar ka ba,ko nace ka bukaci matar kaba,Amma kabarni na fita ba yau na wanke sumar kaina".

Idan na dawo sai In ma kwana ne muyi bai dameni ba'.

Kallon ta yatsaya yanayi,don mmki ne sosai ta ishe shi,Ina ma ace ba Amanar saba ce,wanda ya dauke ta tamkar diyar sa ta cikin sa,tabbas da yau yafi ko wanni rana jin dadin aure arayuwar sa.

Hade girar sama da ta kasa yy,kana yace" me kkce?

Tom banaso fita kuma bb inda xaki je!.

Kallon shi tayi,tana danne dariya dake cinta,yau Hamma Haidar ne yace wai baya bukata Yin wani abu da ita,lallai Abu ya girmama....

Tom nima ai bance inaso ba".

Bari mu tafi sai nadawo?.

Hafsa??

Ya kira sunan ta,wanda sai abu ya tsanan ta yake iya kirar sunan".

Kallon shi tayi kamin ganin yana shirin sama mata fada,nan da nan idon ta yy narai
tana shirin Xubo da kwallah".

Jikin shi ne yy sanyi,don sam bayason ganin damuwar nata a yanxu".

Takowa inda take tsaye yy,cikin hanxari yana Rungumota jikin shi hadi da dora kanta bisa faffadan kirjin shi,Hannu yasa yana goge kwallahn da suka sami nasarar xubowa daga saman kuncin ta,kana yace da ita".

Shikenan,ki shirya mu tafi,ni xan kai ku...Ina Bby na?

Tana hannun Mama bushira,ganin ba dadewa xamuyi ba shuyasa na barta".

Yar karamar poss din hannun ta yabi da kallo,kamin kaman wanda akace ya amsa ya duba ya sa hannu ya karba".

Budewa yy komai na jakar abun burgewa ne,kaman yanda Hasilen take.

Murmushi yy mai fidda sauti,wanda tun da take bata taba ganin Murmushun nashi hakan ba".

A haka xakuje Wurin babu ko naira tare dake?.

Shiru tayi itama tana murmushin,don sam ta manta bata da Naira cikikn jakar".

Kamin ta basa amsa ne taga ya riko hannun ta,Nan suka nufi underground,wani daki ne taga da isan shi ya bude,wanda cike da mmki takebin kofan da kallo,don bata taba ganin kofan a bude ba".

Kasa yin shiru tayi,don sai da ta taba kaiyanci Hamma Haidar wai wannan kofan naga ya bude ne,kuma bai taba budewa ba,shin da jinin jiki ne yake budewa ko mene?

Maganan nata ta kusa basa dry,amma sai yace"kinga na sa Jiinina ne kamin mu shiga?

Shiru tayi kamin ta girgixa kanta tana kara shiga Dakin dake kewaye da Glass,amma duk da haka da Dan duhuwa kadan..don ko Hanyar glove bb,da'alama privacy room din shine".

Ba xato bb tsammani yaji ta kira sunan sa a firgice tana kankenesa,don Wasu irin mahaukatan kudade ne tagan su a dandanke ganyi silin din su,an bi anjeresu hawa
iya ganin ka.....Hamma wannan meye.....?

Wlh tsoro nan yake bani,ka fidda ni".

Murmushi yayi yana dago da fuskarta,kallon kwayar idon ta yy da tsoro ya kwanta fal a cikin sa".

Wannan Dakin dana shigo dake,bb wanda yasan dashi Hafsa sai ke a yanxu".

Bana ajiye kudi na banki,sai anan dakin...Inkinga na kai kudi banki tom ba irin wannan bane......idan xaki amfani ko da bana nan,ki shigo kiyi dashi".

Mene?

Tayi mgnan da firgici.

Hamma muje daga falo.

Ta fadi mgnar tana kama hannun shi sukayo waje".

Tabbas da badon tasan Shi din shune nurry dad din ta ba,da Yau ta gudu tace Wannan kudin na tsafi ne.

Da fitowan ta ta xube saman kujera tana goge gumin dake tsatstsafo mata,Hamma aina kasamu wannan kudaden? . tayi mgnar cike da mmki data ajibi".

Ganin tana shirin sa masa hauka,yasa shi dan daure fuska yana cewa"Satowa nayi,saura naji kuma abakin wani,dani dake duka xa'a kashemu akwashe dukiyar shikenan".

Jin mgnar tasa bb wasa,ga kuma Yanda yace za'a kashe su duka,yasata saurin cewa"Wane wai ni Hamma,wlh bb maijin wannan sirri ne tsakanin mu...ni yanxu madai bari na tafi,surayya na jirar mu fah".

Kai ka tafi asibitin naga anata kirar ka baka dagawa".

Murmushi yy ganin sosai ya firgita ta.sannan yace okay,ga wannan ko xaku bukata wani abun,ya saka mata bandir biyu na dari biya
yana bata poss din...Sum
ta mike tana ficewa hadi da barin falon jiki bb kwari....

Da ido ya bita,yana komawa hadi da dora kansa bisa saman kujerar falon,yana lumshe idonsa,ganin komai yake kamar yanxu akeyin shi,ina baxan iya hada soyayya biyu ba,Allah yajikanki Hafsa...yy mgnar yana mikewa daga zaune hadi da nufar farfajiyar gudan".
*********************
Zaune take a saman cinyan shi,ta juya masa baya..Duwawunta na kallon fuskarsa tana xura burar sa cikin durin ta,yana cinta,ita kuma tana mikewa hadi da xama yana cinta a haka...hannun sa na kan saman nonuwan ta...yana matsasu......sai wani irin nishi takeyi,Tana kuma narkewa saman jikin shi.....Juyo Dr Halima yy da idon ta kaf ya rufe dadin kawai ke kaima ta.....Nan ta hau lalubar saman nonon shi tana balle mallayen rigar sa hadi da fara lashe gyewayen shatin Nonon shi,haeshen ta takai tana Kama nipple din sa hadi da tsotsa....Wani irin dadi ne ke ratsa duk xuciyoyin su,yyn da bananan sa ta mike tayi caiirrr,hannun Doctor Halima na saman Dick din shi tana
matsawa hadi da kwantar da Shi".

Shikam haidar ji yake dama kamar mayuneacin xaki,nan ya hau Cigaba d bata ruwa tana shanyewa cike da jin dadi,don yau tasan xata kwangwaji kudi......
********************
Anty Hafsat kinga Daya daga Asibitin Hamma Haidar.
Chapter 18 · 0% Book details