Sashe 2
Gidan Kwarata Complete Hausa Novel.doc · about 8 min read
Ga mai bu
atan cigaban lbrin GIDAN
WARATA!
Zaki turo katin MTN
in ki ta wannan number 08081202932.
Vip payment #500,normal payment #200.
_____________________________
"Itakam Oum salamatu tun bayan tafiyar Aliyou Haidar,ta yanke mawa kanta shawarar dawo da Hasile Part
in ta,don ta lura Aliyou so yake kamin ta yi Ko da Kwana Arba'inne ya kuma banka mata wani cikin!
Hakan yasata tattaro da ita da lil phanan suka dawo Part
in ta".
Oumma...Oumma.." Surayya ce mai
a kirar Oumma Salama tun daga falo" Ohh! wannan kira Haka Surry ya akayi xoki fa
a mun meyafaru?
Murmushi Surayya tayi,kamin tace"aa Oumma bakomai ina Lil Phanan?
Lil phanan fah kk ce?
Bakiji Lfyar Uwar Phanan
in ba,kai Surayya ban san son kai fah,wato
iyar ku ka
ai kuka sani?".
Dariya surayya tasa,kamin ta ce'aa Oumma na dai fara tambayan tane".
Ohm tom ai shikenan...tana bedroom
ina".
Bata tsaya
ara yimawa Oumma magana ba,ta yi cikin bedroom
in". ido Oumma tabita dashi,kamin tayi murmushi tana girgixa kao kurum".
Mayafi ta yafa,tana cigaba da baimawa
ar aikin ta Umarnin abun da xatayi mata,kamin ta juya tana nufar bedroom
in don ta mawa Hasilen sai ta dawo!
Kai Hafsa Oumma tayi mata?
Gsky yy kyau...Ita dai Hasile murmushi tayi,don ta lura surutu a jinin Surayya yake,sam bakin ta baya shiru,gata dason yara,ko.mesa oho?
Shigowar Oumma yasa Su duka hankulansu ya dawo kanta...Hafsa Zan tafi,amma baxan jima ba xan dawo,ko da akwai abun da kk bu
ata kamin na dawo?
Saurin girgixa mata kai Hasile tayi,kana Oumma tayi murmushi tana fa
in Tom Lil phanan na Wuce".
Tayi mgnar tana kallon Surayya da hankalin ta ke kan Phanan".
Murmushi Surayya tayi,kana su duka suka bita da Adawo lfy!
************************
Su Dr Aliyou kuwa,ni kam bana cewa komai,don abun nasu is too much...yama
aci,Namiji kamar Bunsuru wurin son mata,don sai da yy ma Dr Raga
kana ya barta,Amma fah ta damtsi rabon ta...abanxa ma yabada Bare kuma ya kwashi romon ta".
Dik da haka mai hali baya faasa halin sa ai.....
Dr.Na kammala kataho mukoma Asibiti".
Kallo ma bata ishe sa bare har ya
ago kai ya bata amsa,ganin haka yasa Ta Zama gyefen shi,tana
ago da Fuskan shi....Sai takao bakin ta ha
i da kissing
in lips
in sa,tana sakin masa
ayataccen murmushi,don Talura da Masifa yake son yi mata".
Haba Dr ka taso mana?!
Cike da miskilanci ya bata amsa da Ki tafi ke kadai ko dole sai dani?
Tun da na sallameki xaki iya tfy naga !
Hmm nan ta nisa,ha
i da
aukar
ar fingilan jakarta,da yake
auke da ku
i she
a,sai farin ciki take,don dik yawon da take bata ta
a samun kudin da tasamu da Aliyou Haidar ba!
Napep ta tare koda ta fito,sannan ta shiga tana masa
watancen Asibitin da xai kaita,anan Queen Road".
A ranta kam tana hamdala,don ta lura ta kusa xama
ar hannun shi...ta koma dandin shi".
wafa tayi kana tace"duk wannan ji da kan da miskilamcin xan kawar dashi ne,mu jira dai lokaci,abun da take fa
i kenan a xuciyar ta,har ta
arako Asibitin".
"Haba Hafsa ki tsaya na gyara maki kiga,wlh sai kin fi kyau,abusa ki kawai
ora kallabi,bb powder bare lipglow".
Murmushi Hasile tayi,tana mi
a mawa Surayya Kallabin,kamin tace"tom In Surayya gashinan
aura mun...A haka Sirayya ke mata
aurin kallabin wanda ta xauna tayi mata
aurin Zamani da ya kuma bayyana kyauwun Hasilen....bin kanta tayi da kallo,tayi wani Kyau hadi da danya
na wanka....doguwar rigar Atampha ce jikin ta mai aljihu da yy fitin
in ta kaman an gwada ta...sai
afarta kuma flate shoe".
Ita kanta taga kyau da tayi,gani take kaman ba ita ce Hasilen da ba,wanda Fulani ke mata la
ani da Hasilen Saminu".
Nufo Falo sukayi,Surry rungume da Bby,don har a,lokacin Omma salama bata dawo ba".
Anan suka xauna suna Watching Tv
in dake ma
ale a bangon Falon,da yakuma
ayata Falon matu
a".
Fridge Surayya ta nufa tana
ebo masu kayan marmari da
aramar wu
an da zasu iya amfani dashi,kana ta dawo sika zauna,suna cigaba da Kallon kamin su chanja xuwa Arewa24.
Shigowar su Ammien Aliyou da Justice Aina yasaka su duka Saurin dagowa,wanda Sosai Hasile ta firgita,komai ne ya fara dawo mata,kamar yau aka kawo ta aikatau gidan
an larabawa,amma wai a yanxu wasan tasha ban
takoma Mata ga Aliyou mutumin da ta tsana sama da kowa a duniya".
Mutumin da ya kyeta haddin ta kawqi a son ranshi ba don wani abu ba!
Baxanyi Typing me yawa ba,sa boda banji comment ba ana safe,comment naku shine
warin gwiwata".
Kee?
Wakike Ta shi maxa tarkata ki bar gidan nan,ke har kina ganin kin samu wurin xama ne cikkn wannan gida?
Tom ai Ko Fulanin Garin ku dik Tsafin si basu ishe mu,bare kya
aramar Alhaki".
Maxa tashi ki ficemun dagani!
A hankali Hasile ta mi
wallah na ciko
warmin idon ta".
Ammiee...ke ni sa'an Uban ki ne?
Xaki tarka ta ki bar gidan koko?
Ammien Aliyou tayi maganar a zafafe".
Kallon wulakanci Justice tabi Hasile da shi tana ya tsina baki,kamin tace" Aa Bari mu kar
ar mu,ai itace ba
iyar mu ba...maxa fita!
Tayi mgnar tana amsan Lil phanan hadi da tasa kyeyar hasile da tuni hawye ya fara wanke mata fuska,tom Oummma xan fita,amma don Allah ku bari na saka hijab!
Ehhh eyyyeee,lallai
auyen bafullatani bai iya samun guri ba,a jejin rugar ku ba a haka kk yawon ba,sai anan ne xaki wani ce Hijab...
an iskan banxa fita ki bani wuri...justice tayi maganar tana
ara taasa kyeyarta....Ammien Aliyou ne ta amshe da ehhh ai tun da GIDAN
WARATA ne nan dole...ni ta fice mun daga gida banason ganin ta any more....na tsani wannan
azantacciyar bafullatanan!
Ammie tayi magana tana ya tsina baki kamar maijin tsagingini".
Wayyooo Oumma,ammie don Allah ku barta!
Xan
ata maki rai Surrayyya...Oumma tayi mgnar a xafafe...kamin tayi waje da Hasile,itakam Ammie ri
o Surayya tayi tana komawa da ita daga cikim falon,kamin tayi saurin fota tana sama
ofar key".
Ihu Surayya tasa tana kirar ammie hadi da bubbuga
ofan,amma ina tuni sukayi gaba".
Tasa ta take Justice madina tana as
A maxa akoma Ruga a cigaba da xaman bukka,anxo binni dama ina xa'aso a koma Asali..
warai kam Oumma Ai kam yau sai ta bar gidannan!
Cewar Summy da su sajeeda daa fitowan su kenan daga Part
in hjy kaka".
Muryar Xaitun ne ya katse tana cewa"Ina Ai baxata tafi a bulus ba,wlh sai na Yi mata duka sannan...da kyau ukhty hakan yy shine dai
.
Kamin su gama rufe baki ne Tuni Zaitun ta nufi Hasile da tayi mata wata mari Sai da tayi taga
ji kk
auuuu".
Kan ta dawo hayyacin tane Yasmeen da Zaitun sun kuma saukar mata wani marin a tare,da sai da yasa ta Ga Taurari".
Nan Zaitun ta cafkota tana fixge kallabin kanta,da tuni gashin ta ya barbaje saman gadon bayan ta...bakin ta kam ya fashe yana xibda jini....shakota ta kuma tana wanketa da wani marin,wanda Su Ammie baya sukayi,suna bari Ana Dukan Masu hasilen".
Allah sarki Abunka ga Uwa da diyar ta,komai ya sameta dan ji yake ajikn shi,tuni Phanan ta hau tsala ihu,kaman tasan halin da Mahaifiyarta ta ke ciki...Itakam Ammie da justice Aina cewa suka kumata Dukan tsiya,wanda har sai ta kasa motsawa,sannan asata moton garin su...Oumma aina ce mai wannan maganar tana girgixa Lil phanan da rarrashin diyar.....
Tom pha ana wata ga wata?
Shin Hasile xata bar gidan kuwa?
Muje dai xuwa
naji comment kuji Update da wuri gobe inshaallh
Labarin gidan
warata!
Na kudi ne don Allah karki karantamub baki biyani ba!
Idan kina son biya,Vip payment #500 mtn card
Normal payment #200 ta wannan number xakiyi mgn hadi da tura katin duka 08081202932 .
*Mmn teddy
[9/24, 7:42 PM] Maman Teddy
: Aslm
Barkan mu da dare..."
Mutane da yawa suna biyoni Pc suna mun mgn cewa'littafina ana fita mun dashi,kuma na ro
a don Allah idan kin biya,ban lamunta ki fitar mun dashi ba!
Amma Masu fitar dashi sin gaxa dainawa".
Don Allah ina
ara ro
o adaina fita mun dashi,sannan ko ta pc me aka biyo ka da sunan ka bada,don Alllah kar ka bashi...
Idan baxaki iya cewa baxaki bashi ba,kawai ki copying
in wannan mgnan tawa ki tura masa...amma ni dai gsky bance wacce bata biya ta karanta mun labrn na ba....
littafin GIDAN
WARATA!
Bana kyauta bane ba,na fada tun a farkon ko wani page...
Don haka a kiyaye,duk wacce na kama ta tura mun littafina wani grp,gsky xan fiddaki a wanan grp
in".
Ina roko adaina plz
*Mmn teddy
na maku matan Alheri*
[9/25, 11:17 AM] Maman Teddy
: Loading
*GDN
WRTA*
_*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_
46-47
Labarin bana kyauta bane,don Allah
ar ki karanta min idan baki biyani ba!
Ga mai bu
atan cigaban lbrin GIDAN
WARATA!
Zaki turo katin MTN
in ki ta wannan number 08081202932.
Vip payment #500,normal payment #200.
Finally Duk wacce ta
ara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa!
_____________________________
a ko
e Hasile da mari sukeyi...Wani Marin ne Zaitun ta kuma wanke ta dashi,da sai da tayi taga
tayi baya Zata fa
i,nan taji ta Fa
a jikin Shi....wanda
amshin turaren shi da yake fa
ar mata da gaba,a duk inda taji shi ne ya sata fahimtar shi
in ne!
Fa
awa saman
irjin shi tayi,tana sakin wani irin marayan kuka mai tsuma xuciya da ban tausayi.....Ganin Aliyou Haidar yasa duka tsoro ya kamasu,sai kuma suka Wani saki fuskan su kowa yana kisimawa ao bason Hasilen yake ba!
Raba Hasilen yy da jikin shi a xafafe tako
aya biyu ya cimmawa su Zaitun,wanda kamin suyi wani yun
uri ne yafara
auke su da mari ji kake fass
,kunsan hannun tsayayyen nimji kamar Aliyou Haidar,tuni suka gigice.....Dam
osu duka yayi yana zare belt
in jikin shi,yana tafkan su dashi ta koina".
Cikin sassarfa Su ammie sukayo kanshi,suna masa mgn,amma ina ma yasan mene suke cewa".
Dukan su Zaitun yake da belt
in,wanda abunka da farar fata tuni jikin su yayi ru
ya farfashe duk shatin duka....ihu suke suna kirar sunan Ammie da Justice Aina,amma sun gaxa
watan su".
Yanxu Haidar kashe
an uwanka xakayi akan wannan ba
ar bafullatanan?