Sashe 9
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haba Tasleem wannan ba komai bane indai muna tare, zan miki fiye da haka cikin zuciyarsa kam cewa yake wannan tarko na ne a haka zan same ki in more kudina iya son raina.. Tasleem tace Nagode ni tunda nake bantaba rike dubu Ashirin ba sai akan ka Nagode ALLAH ya kara budi ya sa kafi haka Alhaj, bara na wuce karnayi latti.. Murmushi yayi Shima yace ya gode saida ta jira ya karya corner tayi saurin shige gidan su Meems aguje tace waye nawa?
Meems tace yar Baiwa tawa suka yi shewa suna tafi, Tasleem nuna mata alert tayi tace K'awa kin ko ga balance na? 320k..Meems tace aiko nagani shikuma wannan daga ina?
Tasleem tace wannan Alhaj man da muka hadu dashi a bank, Meems tace yazo da zafi zafin sa kam, dubu Ashirin dake hanunta tace ga naki kema ki sheda, ga kuma abin biki.. Meems ta amsa tana godiya tace yar Baiwa tawa kenan, ALLAH yabar mana ke.. Amen K'awa..
Khadijat tana Komawa gida ta sanar dasu Abbanta cewa a daga bikin sabida Next upper week za'a Fara lectures sannan bulletin calendar ya nuna watan biki ne zasu fara C. A, dakyar ta samu tayi convince iyayenta suka yarda... Ganin sun yarda yasa ta shige daki tana murna, ta tura mai text dacewa sun amince,
Ali dake danna wayar ya ga sakon ta, baisan sanda ya dakka tsalle ba yace Yes. Zayd dake kusa dashi yace lafiya kk kuwa? Ali ya nuna mai text din yana hugging insa, murmushi Zayd yayi yace sai ka bani tukwici, Ali yace name your price?
Zayd yace ina wannan yarinya da muka ganta da Marya... Bai bari ya karasa ba Ali yace don't even go there Zayd, I warned you about it... Zayd yace bani 50k kawai na tafi club yau..
Ali yace bani account number, nan take yatura mai 60k yace gashi harda na mai.. Yanzu jiran kiran iyayensa kawai Ali yakeyi yaji mai zasu ce..
Yana ta zaman jiran kiran su har ya gaji kawai ya shirya ya fito, ganin Dss waje na jiran sa, yace bana salamai ku ba? Nace bana son escort,I just need to be alone.. Babba daga cikin su yace, Yarima, Mai jiran gadon Sarki yace mu kasance tare da kai sabida Yanzu ba tsaro za a iya kaima farmaki.. Uhmmm naji Ali yay magana yana shiga Car, mintin goma yayi mai a Fada, fuskarsa kadai zaka kalla zaka San yana cikin farinciki,Direct part insu ya nufa, ya tarar da Ammy da Maryam suna dinner gaishe ta yayi cikin girmamawa kafin Shima ya zauna, Ammy tace Baby what's up with it seems like you're happy? Dan murmushi yayi yace na samu gun da na keso a UK, sun ce na zo nayi abinda ya dace za abani filin...
Ammy tace Masha ALLAH gaskiya na taya ka murna, Maryam ma tace congrats blood, murmushi yayi Shima yace thank you Blood, kafin yace ina Abby? Ammy tace ankira shi meeting ne dazun daga babban gida.. Murmushi yayi cikin zuciyarsa yace Alhamdulillah.. Suna cikin cin abinci Abby ya shigo da salama,
Cike da girmamawa su kayi mai Sannu da zuwa, zama yayi Shima Maryam ta zuba mai ruwa ya sha, mayar da dubansa gun Ali yayi, yace son bikin ka andaga, with shock Ali ya dago yana kallon Abby kamar bai sani ba, yace Abby meyasa aka daga?
Abby yace daga Yaya Hamza ne, kasan Khadijat ke topping a class insu bai son auren ya shafe karatun ta, shine yace abari agama first semester.. Sauke ajiyan zuciya Ali yayi baice komai ba, Abby yace next week ka shirya zamu koma muyi abinda ya dace sai mu dawo nan gabadaya,
Abby sun yarda sun bani plot of land acan, please ka barni na zauna acan, Abby ya daka mai tsawa dacewa bana magana biyu dole ka dawo nan da aiki, a haka zaka Saba da kowa da komai na nan... Ali baida mu ba tunda an daga auren, Yanzu zai samu damar magance matsalolin sa.. Abby yace tun Yanzu zaka fara yi kamar ko wannan prince,so ranan Sunday dakai da Waziri zaku wakilceni a Saukar da za'ayi kafara shiri tun yanzu da abinda zaka kai masu... Taron sauka kuma Abby? Abby kaima kasan taro mutane hyfar min da ciwo zai yi, shut up my friend inda baka koya Yanzu ba sai yaushe? Zuwa kamar kaje ga katin gayata nan..
*Ranan Saukar Walima* IAR Hall aka kama, Makaranta tayi inviting Manya Manya jihar kaduna,tun daga kan gwamna Harzuwa hakimai karamar hukum... Wajan ya kayatu Sosai ba karami shiri akayi ba, yan sauka suna wani daki suna rehearsal tare da Mam Nazeef da malam Isah..
Karfe 9 daide aka fara gudanar da shirin, farko anfara da welcoming of honor, inda suka zauna a High Table, ba tare da bata lokaci ba aka Kira set na maza su gudanar da karatun su, kafin aka Kira set na mata sun kai set uku.
Bayan wannan aka kira sunan Tasleem Muhammad, da ta fito ta karanto kuma tayi Tafsir Alkur'ani, a daidai lokacin da su Yarima Ali da tawagansa suka iso gun, nuna mai gun zama akayi ya zauna, ba tare da ya kalle kowa ba,
Daidata numfashi Tasleem tayi tana facing Manya baki, cikin harcen larabci ta gaida su kafin, ta kanrato ayoyin farko daga cikin suratul Nisa'i cikin kira'a mai dadi, Tayi magana akan "mace, zuminci da kuma Marayu" tafi fadada jawabin ta akan marayu,magana ta keyi a natse mai ratsa Zuciyar mai sauraro.
Ali tun da ta fara magana ya mayar da dukan hankalin sa gareta,don farkon aya tayi tafsir kamar she's talking directly to him, jikin shi yayi sanyi saide bai dago ya kalleta ba harsai da takai ayan karshe shine ya dago don ganin wacece wanna yarinya mai hikimar lafazi sai kawai....09074267236
Thanks
MissDmk✍🏻
[11/25, 05:51] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 10
Sai kawai yayi arba da face inta which looks familiar to him, but ya kasa tuna inda ya santa, a hankali ya sauke idonsa kasa..wanja ya dau kabbara a yayin da wani cikin honor of guests yace shi tunda yake bai taba ganin yarinya who's vocal and confident in herself kamar wannan yarinya nan,
Nan take yace a bashi list din marayu da suke makaranta zai dauki nauyi karatun su harsu gama, wanja ya dau kabbara... Bayan so many presentation, Wanda suke high table suka dinga bada nasu gudumuwar Inda akala makaranta ta samu Miliyan biyu da rabi..
Da haka aka kamala saukar, Tasleem kam sai wajan Biyu ta koma gida, bayan sun gaigaisa tayi saurin barin gidan izuwa gidansu Meems, dama sunce tare za suyi walimar,wani flat suka samu mai dan karin kyau suka zauna,tun daga kan drinks har Souvenirs zaka gane harkan Manya akayi,ka ga yammata kai kace biki akeyi.Anci Ansha anyi hotonan,
Ummi da ta zo da biyu dan ta kure Tasleem, sai kawai taga beyond her expectations,sai ta fake da fito da latest iPhone, saida ta fuskanci daide Tasleem na daukar pics da S5 inta,tace Meems Gashi ki samin albarka jiya Dad nan ya dawo daga Dubai shine ya kawo min wannan as gift..
Meems ta amsa tace Wow! Ummi am so happy for you wannan ai latest iPhone ne, yakai almost 1million plus... Ummi tace yes dear hade da laptop ya siyomin yace school saida Smart phones kuma updated ones tayi magana directly to Tasleem..
Tasleem bata koh kulata ba..
Ummi tace to abinka da mai uba, kinsa dayan phone koh shekara biyu beyi ba? Muna ss1 aka canza min, Meems tace tabbas Uban ma sai idan yana da hali ni ba gani ba, tun jss3 nake fama da wannan Techno, gara Yar baiwa ita ta canza waya, da murmushi kyeta Ummi tace really? Tasleem muga phone din?
Jan tsaki Tasleem tayi tabar gun, mai Ummi za tayi in ba dariya ba, Zahra tace Ummi kenan kin sa ma Tasleem ido, Ummi tace I dislike her with passion ta cika karya dayawa, ALLAH kade yasan bashi da ta ciyo just ta birge ku...
Meems tace haba Ummi agaban nawa kk zagin min K'awa? Gaskiya baki da mutunci wanna cin ai fuska ne..
Ummi tace No, ba haka bane Meems ita ba yar kowa ba sai son karya da girman Kai, nifa har gida akazo aka bani labarinta cewa da kakarta take zama a wani kwakwararan gida acan Hayin Dogo. Aman tayi mana karya wai family ta na kasar waje tana zaune da Nanny just imagine.. Meems tace toh sai ki yarda?
Ba dole na yarda ba Meems? So nawa muna binta takai mu gidansu aman taki,daga tace Nanny tayi tafiya sai kiji tace kaza, idan da gaske she lives in a beautiful house,meyasa bata yi walimar ta acan ba? Tazo nan kk yi? Meems tace gaskiya bazan tsaya kina zagin min K'awa ba, ni kinga tafiya ta...
Ummi tayi dariya tana karkada kai kafin tace Zahra kema kinsa gaskiya ai? Murmushi Zahra tayi tace baki da dama Ummi, Ummi tace ai banga Wacce zata hada kanta Dani ba a duk Set dinmu bale wannan yar talaka mara Usuli, Tasleem na labe tana jinsu taji duk farinciki da take yi duk ya gushe,
Tabbas bata san Usilin ta ba, besides Idan ta kawo ma Inno maganar saita kauce ko kuma ta barke da kuka, tunda take bata taba ganin wani dangi su yazo ba ko su Sun je ba... In shaa ALLAH saina tun kare Inno da maganar, ke kuma Ummi sai kinyi danasani abinda kk ce,saina nuna miki na fiki komai Ummi, Meems ne tazo ta dafa ta tace, yar Baiwata tunanin mai kk yi Haka? Ina ta magana baki jini ba? Murmushi Tasleem tayi tace I'm super exhausted K'awa..
Ummi ne ta leko dakin tace Meems ga wannan ba yawa nasan duk wannan walimar kokarin ki ne, Meems tayi saurin cewa A'ah walhy Tasleem ne tayi komai da kudinta ba naira daya nawa aciki.. Wanni irin dariya Ummi tayi kafin tace wa kk ce? Meems tace Tasleem. Ummi tace saide ki gayawa wanda basu sani ba aman ni nasan dawar garin Kede gashi ki amsa..