← Book details Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 25

Sashe 24

Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kiki tace gaskiya you're everything man could ever wish or asked for duk wanda ya same ki zai kwashe abin arziki, Kiki na fadin haka,Tasleem ta ji ranta ya bace tunawa tayi da abinda ya faru last 3weeks, ta san harta koma ga Allah ba za ta taba mantawa da wannan bakar dare ba..

Kiki tace ko dai ayi signing naki ne a harkan? Ke daren nan,na samu kudi dake a take fa su ka biya harda extra money... A hassale Tasleem tace Kiki please don't go there coz that job ain't for me so please spare me out... Tabe baki Kiki tayi kafin tace ba fa zina nace kiyi ba just dance with a mask on shine wani big deal...?

Suna cikin haka akayi knocking kofar, Kiki tace Tasleem duba ki ga waye, tashi Tasleem tayi ta nufi kofar tana budewa tayi ido hudu da.....

Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[21/01, 17:38] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*

BY

MissDmk ✍🏻

Page 25

Tasleem na bude kofar tayi ido hudu da Alhaji Maikudi, she could not believe it, so she glanced over him again, yes shine din fa..

Murmushi irin na manya Alhaji yayi, ya ratsa ta gefen ta ya wuce yana isa inda Kiki take suka fara kissing juna kama wasu mayunwata, saida suka dauki kusan minti suna abu daya kafin suka natsu..

Talatuwa mai awaran yan gayu
Talatuwa mai awaran dadi
Alhaji yayi magana yana darawa itama Kiki dariya ta keyi...

Tasleem da tun shigowar Alhaj tayi mutuwar tsaye ko kwakaran motsi ta kasa yi, saide ido kawai take binsu dashi...

Kiki na shafa fuskarsa, tace Baby na gaya mata ko-ko kai za ka gaya mata?
Yace no gaya mata da bakin ki...

Kiki ta mike ta zo gun da Tasleem ta ke a tsaye, tace, too bad chuchu please don't feel disappointed ta karasa maganar tana kwashewa da dariya..

Har yanzu Tasleem was momentarily dumbfounded..

Kiki tace kin wahalar min da Baby, da ace kin bashi hadin kai da duk hakan bata faru ba...?
Well you're good at playing games right? Shiyasa nima nace yabar min wasar which within some seconds har kin fada cikin tarkon mu, nayi mamaki mai wayo kamar ki ace kin kasa gano ni,Opps sorry! na tuna ni Mace so ba zaki iya playing na ba, saide mu gogu...

Lokacin da Baby, yake gayamin ya hadu da wata Gold Digger Brat,wacce ta caza ma sa lisafi I was expecting to meet someone with an average age kawai sai na ganki coz I know you're not up-to 18,tun haduwar na farko nayi masa albirsh da cewa kin shigo hannun..
To me baki da wannan duniyanci amma hakan kk yi playing maza ba adadi? kuma har baby ya fado acikin su?
Kisan mainene mission na akan ki?
Was to take your pride away which I did within the deadline tayi maganar tana darawa kafin ta kara da cewa

Baby shi burin shi, kawai ki rasa pride din ki ta hanyar da ko a mafarki ba zaki yi tunanin zai faru dake ba..
Baby is filthy rich, karfa ki dauka sabida kudin sa da kk ci yasa ya aiko ni..?
Nope
Alkwarin da kk yi masa na zuwa ba shi abinda yake so, sai kk ka sa cika alkwarin, bacin ina gari Allah kadai yasan wanna hali Baby zai shiga, nifa na ba shi taimakon na gaggawa.. Tayi magana tana kokarin daura hannun ta a shoulder Tasleem,

Tasleem ta sulale kasa her eyes were wide open, ita ba a sume ba kuma ba a farke ba, ita dai ga ta nan ne dai kawai..

Baby kace ko nawa za ka kashe akan kudirin ka ya cika akan ta right? Baby wani tukwici za ka bani idan nayi maka albirsh da cewa Talatuwa mai awaran yan gayu tana dauke da juna biyu...?

Alhaj yace ai wannan albirsh yafi karfin na ba ku tukwici saide ki fadi duk abinda kk so Babyn Baby,

Mikewa yayi ya zo har inda Tasleem ke zaune yace, ki godewa Allah ban sa an hallaka ki ba,
Daman Yaseer ya bani labarin ki but I choose to play along har naga gudun ruwanki, ke a tunanin ki dan kin ci kudina da is not up-to 5mil? Shine kin wanke ni? Hahahah yaro yarone bai san wuta ba sai ya taka, wai ke mai wayo ko? A wanki gararori sai ki tara abinda zaki tara kiyi auren ki da budurcin ki? Hhhhh virginity my foot, ki godewa Bestie waye ma take da suna da tace kar na hallakar dake sabida Inno, bacin haka da tuni na batar dake

Dama tunda yaji ya fadi burinta na tafiya da budurcin ta gidan aure, ta san akwai lauje cikin nadi, yanzu da hadin bakin Meems akayi mata wannan? Tabbas mutum abin tsoro ne? Duk wannan maganar da zuciyata ta keyi..

Yanzu ina budurcin? Yayi maganar yana darawa kafin yace sai ga shi kin watsar da shi a banza, agun wanda ma baki san shi ba...? Yanzu wa gari yawaya? Ba abinda yafi min dadi kamar yadda kk yi loosing virginity ga wanda baki san shi ba, walhy da ace kin bani hadin kai da farko da yanzu kina rayuwa cikin wadata da farinciki, ba wanda zai sanin amma Yanzu fa?

Baby she's pregnant, kiki tayi magana tana dariya... "

Alhajee yace too Bad, Talatu tayi cikin shege, which zai hanata cika burinkan ta, na rayuwa, shin aborting Baby za tayi ko-ko zata raina cikin?

Kiki tace ta raine ciki zai fi armashi da ban sha'awa, cikin da baida uba, tayi maganar tana kwashewa da muguwar dariya, Shima biye mata yayi.." yace ashe maganar da akeyi akan cewa ba wanda ya san ku kamar ku? Kai this your gender is something else

A zabure Tasleem ta mike, kallon Kiki ta tsaya yi ido cikin ido, kafin tayi murmushi mai ciwo, ta dauki handbag inta tace thank you for helping me to become stronger than ever and I promise to hunt you guys down..!
The game has just begun..!

Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[28/02, 11:21] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*

BY

MissDmk ✍🏻

```EOW✊🏻```

Page 26

A zabure Tasleem ta mike, kallon Kiki ta tsaya yi ido cikin ido, kafin tayi murmushi mai ciwo, ta dauki handbag inta, tace thank you for helping me to become stronger than ever and I promise to hunt you guys down..!
The game has just begun..!

Fizgo ta, Kiki tayi, tace ki godewa Allah that you're still alive, and also you thank him for not skinning you alive... Let her go! Alhaji Maikudi yayi magana yana murmushi mai wiyan fassarawa..

Girgiza kai na takaici, Tasleem tayi kafin ta fice daga gidan gabadaya, tana tafiya tana kuka mai cin rai, Yanzu haka Duniya ta koma? Ace wadda ka aminta dashi shike cutar dakai? Miye nayiwa Meems da zata ci amana ta?

Jiki ba kwari ta tsaya da Napep, ta shiga ko acikin Napep din bata daina kuka ba, harta isa kofar gidan su Meems, goge hawayen ta, tayi trying to be strong tana biyan Mai Napep ta shige ciki, da salama, gaida Ummah tayi kafin tace Meems na ciki?

Ummah ta amsa da A'ah, sun tafi kasuwa da Ummi,

Ummi? Tasleem ta nanata sunan a bakin ta, Ummah tace eh Ummin Area A, murmushi mai ciwo Tasleem tayi kafin tace sai anjima Ummah, A'ah Talatu ki jira su man? Nasan suna gab da dawo wa, Ummah nagama fadin haka sai ga salamar su, Ummah tace to kin gani, daman nasan suna kusa...

Yan Dubai sai yau aka tuna damu? Harna fara tunanin an wuce da ajimun Meems tayi maganar tana murmushi, Ummi tabe baki tayi kafin tace Dubai kuma? Ina ta samu kudin Dubai? Ko dai ana Dubai...?

Ke baki ga top search ba? Tun last week 5stars girls ke trending, especially pictures da suka dauka a Paris...

Ummi tace oh oh, na tuna ance Suhyma ce ta dauki nauyi trip din coz nasan wasu komin biye biyen su they can't afford that luxurious trip ba..

Murmushi Tasleem tayi coz she'd seen all, kawai kallon Meems takeyi like a stranger to her....Meems bara naje zan dawo anjima.

Haba Tasleem ki zauna man? Yaushe rabon da na saki a ido? Ga biki nata matsowa kinsa we've alot to discuss.. Meems tayi maganar tana jan hannun Tasleem ta zuwa dakin ta, Ummi tace Meems ni zan koma driver najira na, tayi maganar tana ajiye sayayar dasu kayi..

Raka Ummi, Meems tayi kafin ta dawo ciki tace K'awa ya naganki yau duk yaushi? Ko baki da lafiya ne...?

Duniya ce kawai ke bani tsoro K'awa..Tasleem tayi murmushi mai ciwo tana kallon Meems..

Meems tace tsoro kuma?

Eh Meems, ba Duniyar ba dan Adam ke sa duniyar ya zama abin tsoro...

Meems cikin tashin hankali tace wani ya yaudare ki ne K'awa?

Murmushi mai ciwo Tasleem tayi kafin tace, yaudara? Ashe wadda kake bayana ma sirrinka, watarana shi zai tona ka?
dashi za a hada baki a cutar dakai? Ashe da hausawa kecewa mutum butulu ne, gaskiya ne, sai ka dauki mutum daga inuwa ya nema mayar dakai rana, mutum mugun bawa amanar ka bai ki ya take ba, Allah sarki Duniya..!

Meems jikin ta, yayi sanyi da takasa hada ido da Tasleem, can kuma tace K'awa wa yaci amanar ki?

Wacce tasan mukulin ajiyan sirrina, da ita aka hada baki dan acutar dani, but what I believe that is what comes around goes around...Tasleem tayi maganar tana mikewa daga zaune da take, Meems ta mike tace K'awa nayi miki laifine? Ko dan kin ganin da Ummi?

Murmushi takaici Tasleem tayi kafin tace da Sannu zaku fara girban abinda kuka shuka,yes na yarda ni wawiya ce mara wayau da nadauka cewa maza ne kadai ne zanyi takatsantsa dasu ashe na manta da cewa da jinsu mu..

Cikin bacin rai Meems tace ban fahimce ki ba? Wai miye akayi miki kk fadin haka K'awa?
Chapter 24 · 0% Book details