← Book details Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 25

Sashe 25

Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Daman bazaki fahimce ni ba? Amma ki sani kamar yadda kk da sirrina haka nake da naki, idan inaso yanzu take za a fasa auren ki, saide ni bake bace, nasan mahimmacin aminta, dan haka nabar ki lafiya, tana fadin haka ta fara kokarin barin dakin...Meems tasha gabanta tace miye nayi miki? Ki gayamin abinda nayi kk fadin haka?

Murmushi takaici Tasleem tayi kafin tace, I hope they paid you well? Da kk siyar da sirrina..?

Ji tayi gabanta ya fadi, ta hadiye abu mai daci kafin ta ja da baya...

Tasleem nonchalant smile and said, I'm not like you and I won't get back at you but I want you to know this, you surely reap what you sow..

Meems Eeriely fell to the floor and was loss for words,

Tasleem ficewa tayi daga dakin...

Ali Cuba
Reluctantly glanced at Haidar without saying a word..

Haidar yace we made a promise to you in shaa Allah zan mu nemo ta, Yanzu maganar da mukeyi nasan idan Kiki take,

Ali Cuba elegantly rose to his feet, rubbed his brows and gnashed his teeth, didn't I make myself clear to you? Bana son jin komai but see her right in front of me..

Batare da Haidar yace komai ba ya mike ya bar office din...

Ali Cuba undid the bottles of his shirt, I went straight to the bathroom, kallon kansa ya tsaya yi, ina zan ganki?
Kina ina?
Magana yakeyi da mirror, kamar yana magana da wani..

A jike ya fito toilet din idan ya samu wayar sa na buzzing, ganin mai kiran yasa yayi picking,

Zayd yace gamu a gidan Kiki and she's willing to help but tace is gonna cost alot of money..

Ali Cuba yace do all the necessaries yana fadin haka ya yanke kiran..

After kamar 20mins kiran Zayd ya shigo, he hastily pick up the call, Zayd yace she's demanding the sum of 500k for address..

Give her and find the Girl, yana fadin haka ya yanke kiran..

Haydar yace take us there, murmushi Kiki tayi kafin tace follow me, mikewa sukayi suka bi bayan ta, Zayd ne mai tuki, Kiki na passenger's seat, daga zango zuwa samaru ya dauki su 5mins,
Pack here Kiki tayi instructing insu, kafin tace bara na kira ta, though kusan ba actual number su, suke bamu ba, muke bude masu new line dan kar asamu matsala..

Zayd yace ke shiga ciki kawai ki kirata yayi maganar a hassale...

Fita daga motar Kiki tayi ta nufi gidan, ganin wani yaro a waje tace shiga gidan nan kace ana kiran Talatu, ko minti daya yaron beyi da shiga ba sai ga....

ANNAN NA KAWO KARSHEN FREE PAGES DUK MAISON KARASHIN LITAFI YA BIYA TA WANNAN ACCOUNT NUMBER

*FATIMA DAHIRU UBA 2291620442 sai ku nuna shaidar biya ta number 09074267236. Dan Allah banda vtu.*

SAI NAJI KU🥰
Chapter 25 · 0% Book details