Sashe 6
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
I trust you and this is not the first time da nake saka ka aiki, daukar boundle daya yayi ya shiga raba masu 5k 5k har yazo gun su Tasleem,ba ta dago balle ta amsa kudin, yammata ki amsa man? girgiza kai ta yi alamar A'ah,Meems kin amsa tayi murmushi yayi kawai yabar office din..
Tunde yace haba Tasleem ai da kin amsa kin bani, wannan mutum da kk gani koh kyautar nawa yay miki bai fadi ba, sabida asusu kudin jam'iyar Mai ci yake aiki..
Murmushi Tasleem tayi tana basarwa, bayan 10mins akayi masu kome suka gama, Meems koh mu biya Nihari mu siya ice-cream? Meems tace A'ah sauri nakeyi yau kinsa Friday dawuri su Aisha kedawo school inda suka tarar bani akwai matsala mu wuce gida kawai,
Kama hanya zuwa gida su kayi kawai su kaji ana masu horn a baya, kin Juyawa sukayi suka cigaba da tafiyar su, jin horn yayi yawa yasa Meems Juyowa rai bace, driver yay mata nuni da ta tabo wanca, K'awa wannan mutimin ne fa, kuma yace na tabo ki, basarwa Tasleem tayi ta cigaba da tafiya sai kawai taga dream car inta yasha gabanta Wow! Ta furta under her breath..Alhajee dake zaune a owner seat ya sauke glass motar yace, haba yammata baku amsa salama? yayi magana yana murmushi..
Amsawa su kayi a dakalce trying to walk away, yay saurin cewa haba yammata ku tsaya kuji dame nazo maku man, Tasleem da tayi kicin kicin da fuskar kamar ba ta san wanni abu dariya ba tace muna jinka sauri mukeyi,
Alhajee ya murmusa kafin yace Idan bazaku damu ba zan rage maku hanya, Meems tace A'ah mungode tayi magana tana jan hannu Tasleem, Alhajee yace toh number wayarki yayi magana directly to Tasleem, Tasleem tace ni? Yace Eh ke, I'm sorry bani da waya, cikin roko da magiya ya sa ta ba shi number tana ba shi suka wuce...
Suna isa gida Tasleem tace, Hmmm this older men are something else kin ko ga yadda ya ke kallon kirjina?dukda hijabin dake jikina amma sai wanni lekoni ya keyi, Meems tace Hmmm baki ga ni nake mai magana amma hankalin sa na gunki.. Kyalkyalce da dariya Tasleem tayi kafin tace aiko ya kawo kuka gidan mutuwa, zai sha mamaki yadda zanyi dashi, Kinji bara na koma gida 4pm nayi zan dawo mu wuce islamiya...
Washe Gari dasafe ya bar guest house ya nufa fadar zazzau, direct zuwa part su Ammyn ya nufa, yaci sa'a dukan su,su na zaune a dining su na breakfast, durkusawa har kasa yay yana kwasan gaisuwa iyayensa, Abby yace Alhamdulillah son, join us... Tashi Ali yay joining nasu, saide sam ya kasa cin abinci dake gabansa, Maryam tace blood you're not eating why? Girgiza mata kai yay alamar nothing. Can ya dago da kai ya kalle Abby yace, Abby Inason na koma UK next week yay magana yana jiran yaji abinda Abby zaice..
Abby yace tare zamu koma muyi abinda ya dace,zan je na yi signing resignation paper sabida baze yu na hada abu biyu ba...
Cike da mamaki Ali yace so Abby you're resigning from work? Your befitting Job just to serve them? But why Abby? Why can't you handover to uncle Hamza to rule the zazzau emirate...?
Sauke ajiyan zuciya Abby yayi kafin yace Son, this is my father's final wish, shi burinsa na gaje sa. Shi ya sa zan ajiye aikina kai ma dole ka dawo nan kayi aiki a Family company...
A'ah Abby that's was never my dream, my dream is to construct and establish a good Nigerian restaurant in the UK...Abby yace you're an Architect Son, ba inda yafi dace kayi aiki kamar family company idan kuma bai ma ba sai na hada ka da building contractors sannan na bude ma mini company coz na fi son ka zauna da Family ka kusa dani..
Jin an ambaci family yasa gaban Ali mugun faduwa, har idonsa ya kada sabida tashin hankali can yace Abby zanso abani dan lokaci kafin a daura min aure, Abby yay wuri da yawa besides kamata ace mu zauna mu fahimce juna da ita..
Kai! Abby ya daka mai tsawa da yasa yasa ya sha jini jikinsa, Abby ya yace kai asuwa za kace mana ga abinda ya dace muyi? Anki a baka lokacin koh ka so koh kar so?dole a daura auren ka next two months to come in shaa ALLAH, Ammy tace haba Honey take it easy on him.. Abby yace shi a suwa za asa rana yace baime ba? Abby ya ajiye spoons in a pissed off way yabar dining din, Ammy ta matso kusa da Ali tace, baby kayi hakuri ka dauki wannan as your fate, kuma yin biyaya ga iyaye bai taba zama asara ba, sai ma tarin albarka da farinciki da zaka samu, please accept Khadijat as your wife...
Cikin zuciyarsa yace ina ma kunsa Matsalata da ba za kuce na aure yanzu ba,ba tare da samar min maganin Matsalata ba.. Murmushi yayi yace toh shikenan Ammyna zanyi biyaya a gareku Nagode for your sweet words Ammy.yana fadin haka ya mike zai bar dining, Ammy tayi saurin rike masa hanun alamar ya zauna, da kanta ta debo abinci tana ba shi, ci ya keyi bawai don ya na so ba, saide ya na ci ne sabida Ammyn sa.. Bayan ta gama feeding insa tace kaje part insu uncle Hamza ka gaishe su, amsawa yayi da toh kafin ya Mike ya fice daga part din, yafi minti goma tsaye a wajen part insa kafin ya fara takowa kamar baze taka ba, yadda yakeyi kade zai tabbatar ma dashi din jini saurata ne, ya zo zai shiga sassan su Khadijat kenan sai ga ta, ta fito sanye da black abaya daya kara fito da hasken fatar ta, kallo daya kawai yay mata ya dauke kansa.. Ba tayi expecting ganin sa yanzu ba amma taji dadin ganin sa kallon sa ta keyi ta na admiring kyaunsa da build body sa, sabida kananu kaya ne ajikinsa wanda yake nuna build muscles irin yanda lafiyayen namiji yakamata ace ya kasance, fadin kyawun sa issa full waste of time sabida iya halitta ALLAH yame kome wanda ko wacce mace zata so ta malleke sa...
Ganin ta kure shi da ido ba gaisuwa ya sa ya dago fuskarsa yace baki iya gaisuwa bane koko jira kk yi na gaishe ki? Yay magana ba alamar wasa kuma fuskarsa ba annuri.. Hadiye wani Abu mai dan zafi tayi kafin tace inakwana Yaya? Bai amsa ba yace uncle na ciki? Tayi saurin cewa eh..
Bai sake cewa komai ba ya shige ciki, itama tabi bayansa. Sallama yay kafin akayi mai iso da yashigo har kasa ya durkusa ya gaida uncle da matarsa kafin yace dama nazo na gaishe ku ne...
Masha ALLAH Abba, dafatan kana lafiya? Ali ya amsa da eh kafin yace to zan koma uncle.. Uncle yace ina kayi? Ali yace guest house, maman Khadijat tace aiko daman can Khadijat zata suna da biki sai ka rage mata hanya.. Shuru yayi baice komai ba don idan akwai abinda yafi tsana a rayuwan sa shine zama kusa da mace da ba muharram sa ba,can ya dago yace Anty Farouq yace na jira sa zamu fita tare, Anty tace in banda abinka ai Farouq Nada mota ka dauke ta kawai ku wuce, amsawa yayi da toh ya Mike kamar Wanda baida laka ajiki...
Suna issa parking lot ya juyo batare da ya kalleta ba yace....
JUMM'AT MUBARAK FANMILY ❤️
Thanks
MissDmk✍🏻
[11/21, 18:01] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 7
Yace da can wa ke kaiki..? Fara dan kame kame tayi kafin tace driver ne daman zai kaini, toh kibi driver yay magana yana kokarin shiga motar wanda yayi daide da fitowar uncle Hamza yace daman baku wuce ba...?
Kikiro murmushi Ali yayi yace eh uncle yanzu zamu wuce yana fadin haka ta bude kofar car ta shiga,kunna wakan DJ Khaled ft Chris Brown "liquor"so loud,tuki ya keyi hankali kwance kamar shikade ne a car din.Ita kam Khadijat was driven by his looks she just can't wait to reach there.ta san all eyes wl be on her...
Yaya Dove zaka sauke ni, jin bai amsa ba yasa takai me hanun zata taba shi, wani irin mugun kallo ya bita dashi Wanda yasa hanji cikinta kadawa tayi saurin sauke hanu, har ciki ya shiga ya sauke ta... Kasa dagowa tayi ta kalleshi sabida tsoransa takeyi can dai tayi gathering courage tace thank you yaya...
Maimakon ya amsa sai yace wannan time ne zaki gama..? Jin yace haka cikin murna tace 6pm nayi inviting maryam kuma tace zata zo, okay yace without looking at her, zanzo by 6pm sabida Inason muyi magana dake.. Cikin farinciki tace toh yaya, bai sake ce komai ba yabaro gun...
Tasleem na Komawa gida kiran Suhailat ya shigo wayar ta, ware Manya idanuwa ta waje tayi kamar Suhailat na gun tace nashiga uku na kafin ta amsa da hello Amarya?
Suhailat tace haba friend tun dazun nake expecting zuwan ku amma Sam ban ganku ba, bake ba Meems ga kuma kayan ladies day aguna..
Wait daman har adinka damu? Suhailat tace toh daman meyasa kk ga na tambaya measurements kowa a group? Ai sabida Inason dinki ya zama dayane yanzu ba wannan ba yaushe zaku zo? Anfara shiryawa yanda dancing steps din kinsa bikina ina so ya zama one in town so I'm expecting you.. Tasleem tace how much is the ashobe? Suhailat tace 10k, saide ki zo da bag and shoe da sauran su, idan kuma za kiyi makeup sai ki hada ya zama 15k.. Tasleem tayi saurin cewa No, you know I don't do makeup send me your account details lemme call Meems now, tana fadin haka ta yanke Kira, ta kira Meems bugu daya tayi picking, tana gaya mata yanda su kayi da Suhailat, Meems tace K'awa Abba fa baze barni naje ba kuma banda kudin biyan anko, gaskiya ya kamata ace Kinje, nide ki shirya zan biyo miki nasan yadda zamuyi..
Debo abubuwan afanin tayi tasa a kit dinta, kafin ta nufa dakin Inno ta tarar da ita da Mai waina suna gulman sirukuwanta ta,