Sashe 16
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kam Tasleem ko ajikinta, ciro karamin wayar da ta siya dazun tayi tasa Sim inta aciki, flashing Alhaj mai kudi tayi taji ko ya dawo kasar, aman ina bai shiga tana zaune text ya shigo.. "Ko sisi na baze yi ciwo ba Talatu Ina kan baka na.." Jan tsuka tayi kafin tayi reply tace Yasir wannan sakon yanzu zanyi forwarding ma guy dinan yaci ubanka, shege maye kawai tana sending tayi blocking layi..."
SOME WEEKS LATER
Yau ne Tasleem zata gwada sa'an ta, duk sunyi ba nasara duk hankalin su atashe yake, suna fata Tasleem tayi nasara akansa don su koya mai hankali...
Yau ya kasance Wednesday wanda yau ne last class insu da Mr Ali Cuba before the Mid semester break, Tasleem ta riga tayi monitoring moves insa, idan ya riga shiga aji saide ka tsaya a waje koh da 1min late kayi,
Yau kwaliya na musamman tayi, atamfa ce ajikinta na Riga da skirt wanda ya zauna daram dam a jikinta, da yake nuna koh Wanne lungu da tudu na jikinta, ga wani heels da ta saka, already su Farhan sun rigata zuwa class, tana tsaye kusa da parking lot taga fitowarsa daga car cikin wani hadaden farin shadda yayi mugun yin kyau,fuskar nan tasa ba annuri kamar kulum tace bazan taba nuna masu nasan ka ba, don karsu ce sanaya ce yasa naci gasar aman nasan Idan muyi gaba da gaba dakai nasan zaka tuna da Wacce ka ceceta a hanun Maye nan Yasir..
Tafiya yake yi yana kallon kasa saida taga ya sha kwana yana tahowa daf da ita, ta fara tafiya cikin sauri, wasu students na ganinsa aguje suka shige aji, ita da ta saka heels saide sauri bata ankare ba tazo taka steps kawai tayi missing steps ta tafi zata fadi sai kawai ta jita ajikin mutum, a hankali ta fara bude idonta dake lumshe ta daura akan...
FANS YA KK GANI? SHIN TALATU MAI AWARAN DADI ZATA CI GASAR? KOKO A'AH 🤔
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236[13/12/2022, 18:37] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 17
*NOTED: THIS BOOK IS BASED ON TRUE LIFE EVENT*
A hankali ta fara bude idonta dake a lumshe ta daura akan kyakkyawar fuskarsa, shi kam Ali Cuba ji yayi kamar ba a wannan duniyar yake ba, wani yanayi ya tsince kansa wanda bai taba tunanin shiga ba even in his wildest dream, goosebumps yake ji all over him da kyar ya iya fizgar numfashi ya saukeshi da dan karfi duba da yadda kafafuwar sa suke neman durkushewa kasa ya dauki 2 good minutes a haka kafin yayi saurin janye ta daga jikinsa yana Kare wa fuskarta kallo...
Tabbas wannan yarinya ita ce na hadu da ita a guest house and she's still the Girl with the beautiful Quran kira'a and Tafseer. Ja da baya yayi without any hesitation sannan ya hade fuskarsa kamar bai san wani abu dariya ba ya kafe ta da ido, tuno da cewa wannan yarinyar ne suka ganin da kanwarsa Maryam da harsu Hydar ke dying to have her...
A hassale yace, ke karatu kika zo ko karuwanci..?
Kamar diran mikiya haka maganar sa ya dira cikin kunnen ta, bata gama auna maganar ba ta sake jin yace,Karatu kk zo yi ko iskanci? Tell me who you are trying to tempt with this dress? Ban taba ganin abu mafi muni ba tunda na shigo wannan school kamar ki.
Maza ki bace min daga gani because you disgust me and this should be the last time that I'd ever see you yana fadin haka ya wuce a fusace ko ajin bai shiga ba ya koma parking spot ya fizgi car insa a guje...
She never see this coming, gaba daya her whole body is shaking and her eyes are burning up, jin kawayenta sun rungumeta ya bata daman fashewa da kuka mai cin rai, Wanda akayi abin a gaban su kam sai murna su keyi wai an dizga 5stars..
Da kyar suka samu suka fitar da ita daga premises gaba daya, direct gidan su Suhyma suka nufa, haryanzu dai Tasleem ta kasa daina kuka, su Farhan sunyi lallashin har sun gaji, daga karshe barinta su kayi..
Maganganun sa sai dawo mata suke yi, wai karuwanci da iskanci? Tunda take ba ataba cin mutuncin ta ba kamar yau, walhy ko kaffara ba zata yi ba sai ta rama kwatankwacin abinda yayi mata coz she easily forgive but not forget.. Shiga toilet tayi ta wanke fuskar ta fito, daukan Jakarta tayi ba tare da tace masu uffan ba ta baro gidan, direct gun Inno ta nufa, ko amsar canji ba tayi gun Bike Man da ya kawota ba ta fada cikin gidan,
Inno da fitowan ta kenan zata daura sanwan awara taga Talatu tsaye, da gudu Tasleem ta rungume Inno tana kuka mai tsuma zuciya tace Inno da akwai rana irin ta yau da ban yarda na shiga jami'a ba, Inno yau an wulaqanta ni anci mutunci na a idon duniya...
A hankali Inno ta dago ta daga jikinta tace, mu shige daki, gaba daya hankalin Inno atashe yake tace Talatuwa indai ce ba hakke maki akayi ba, tayi magana tana fashewa da kuka ta kara da cewa Alan waka yace ya ga malami mai cin mutuncin mata indai ce ba cin zarafin ki akayi ba, tayi magana tana duba jikinta ko zata ga wani alama..
Dakatar da kukan da Tasleem ta keyi tayi tana kallon Inno, da madaukacin mamaki, Inno tace tunda kka shiga jami'a kullum da fargaba nake kwana ina tunanin amanar Allah, indai ce ba abinda ya sa meki...
Goge hawayen dasu ka kasa tsayawa tayi tace, Inno ba abinda ya same ni, lafiya nake don Allah ki cire wannan tunanin daga Zuciyar ki, tayi maganar tana sake rungume Inno..
Alhamdulillah Talatuwa tunda ba abinda ya same ki, zauna ki gayamin mai akayi miki? Nan take Tasleem ta bata labarin abinda ya faru dazun, a hassale Inno ta mike tace kutumar uban shine dan iskan bake ba ke mikomin waccan gyalen muje na same shi, na nuna mai kina da gatan ki, naje muyi haduwar Kare mu gama da shi.
Ganin yadda Inno ta zuciya yasa Tasleem furta Alhamdulillah under her breath, is amazing to see someone care for you that much..Allah sarki Inno na basai Kinje ba kawai so nake na kwanta a jikin ki har na samu natsuwa tayi magana tana kallon expression Inno..
Allah Talatuwa ki barni naje na ci masa kaniya in ban da shi Dodi minal Dodi ne, waya gaya mai ana aibanta mutum a bainan Nass? Allah da kin barni naje na zazzaga mai buhun masifa..
Tasleem ne ta koma ba Inno hakuri, da kyar ta samu Inno ta sakko, kwanciya tayi a saman cinyoyin Inno ta lumshe ido kamar mai barci amma sam ba barci ta keyi ba, maganar sai dawo mata ya keyi...
Ali Cuba
Zama yayi cikin car insa yana mamakin wannan bakon yanayi da ya tsince kansa, abinda yake ji ajikinsa shin gaskiya ne koko A'ah? Kallon wando sa yayi yaga abin da bai taba tunanin gani ba...
Dauko wayar sa yayi ya kira Dr Kelvin bugu daya Doc ya amsa, Ali yace Dr I don't know how and what I'm feeling but I think am ere..... Bai karasa magana ba yayi saurin yin shuru..
Dr Kelvin yace Wow! Finally ka hadu da match din ka, dama na gaya maka, when you finally meet your match your body can't resist the urge, but for how long did it last... ?
Ali sake kallon Wandon sa yayi yace 1min Doc. Murmushi Doc yayi yace if possible ka gwada yi akanta maybe mu samu result din da muke so..
A razane Ali yace what? No no Doc this is against my religion, issa sin Doc, no way I can't do that walhy bazan iya zina ba ya kare maganar yana runtse ido..
Dr Kelvin yace bance kayi zina ba cewa nayi testify so that mu gane where the problem is? Kasan how long we've been waiting for this result..? Ali give a try and tell me the result..
Dr Kelvin I can't, bazan iya ba please stop saying this, Dr Kelvin yace ba cewa nayi kayi zina ba, cewa nayi ka kebanta da ita ne maybe mu samu abinda muke so, Idan Abin yayi lasting for 5mins ka ga zamu gane cewa matsala blood match ne ba daga kai ba..
Shuru Ali yayi na dan wani lokaci kafin ya sauke ajiyan zuciya yace, Doc lalle saida ita? Koko zan iya samun other matches out there..
Dr Kelvin yace yes zaka iya samu wasu amma saide yana wuya, ka ga shekarun da muka dauka muna diagnosis and treatment bamu samu abinda muke so ba, sai da ka zo Nigeria wata kila she's your only match here( Na rage sa turanci hope yanzu I'm free 🤪)
No, wl keep searching until I find the solution coz my wedding is coming up soon. Yana gama fadin haka yayi mai sallama kafin ya yanke Kiran,
Lumshe ido yayi yana tuno sanda jikinta ya goge jikin sa, da abinda yaji lokacin, tabbas tunda mahaifiyar sa ta haife sa bai taba jin abinda yaji yau ajikin wata kamar yadda yaji ajikin yariyar nan ba,
Tunawa yayi da lokacin Idan yaje Ganin Dr Kelvin ansha kawo mai mata Kala Kala amma jikinsa ko gizau beyi bale yaji urges or wanting to have them. So many trials har ya gaji da shafe shafe jikin sa da Dr Kelvin ke sa ayi masa wai don kawai a gano matsalar sa, sai gashi yau dan gogan jikinta da yayi ya bashi abinda ya dade yana nema for so long.. And it feels good to be a man a hankali ya busa iskar bakin sa ya fizgi motar a guje...
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[15/12/2022, 20:16] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 18
*Bayan kwana biyu*
Da yamma tana zaune tana karatu wayar ta ya fara buzzing alamar Kiran waya ya shigo, dubawa tayi taga mai Kiran, a zaburce ta amsa wayar da hello Farhan?
Farhan tace Wow I'm glad to hear you sound good, ya kk kuma kina ina?