← Book details Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 25

Sashe 21

Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajiya ta kara da cewa, saide har ki gama ba zaki san wa kk yi wa rawa ba haka Shima zalika baze san wacece tayi mai rawan ba, Idan kinyi rawa da kyau suna bada kyauta mai tsoka mu kuma duk sati kina da Miliyan daya, sannan new comer muna sa masu Miliyan Biyu account kafin su fara assignment dinsu

Sakin baki Tasleem tayi tana kallon su, ba ku tsoron cewa za su iya guduwa?

Kyalkyace da dariya su kayi, kafin hajiya tace indai a kasar nan suke basu da gun buya, sabida ina da Manya a sama kenan ina da power..

Shuru Tasleem tayi tana nazari can tace toh haka Abin ya koma?

Eh man, zaki samu kudi ba tare da kin bude ma wani katon gardi kafar ki ba..

Tasleem tace Lallai abin naku azimu ne, wannan yafi karfina nide, kiki bara na koma gida tayi magana tana mikewa, magana Hajiya su keyi da Kiki ta ido kafin suka ce to, ga wannan, suka bata dubu Dari...

Ware Manya idonta waje tayi tace, harda zata amsa can dai ta fasa tace kubar kudin ku Nagode....

Ali Cuba
Tun ana kirgan saura sati biki sa yanzu kwananki ake kirgawa , kowa ya gansa yasan hankalin sa ba ankwace yake ba,

Ita kam, Khadeejat murna fal cikin ranta, ta kosa ayi akai ta gidan sa, don tana matsifar sonshi da take ji zata iya yin komai don ya so ta kamar yadda take sonshi..

Kamar kulum ya na tare dasu Hydar, kallonsa Hydar yayi ya fashe da dariya kafin yace ran sati wani zai angwace, a dai bi Khadeejat a hankali coz irinku sababbin nan baku iya bi a hankali ba

Kai masa nushi Ali yayi, Hydar yayi maza ya kwace yana dariya, kafin yace da nine kai da na cire damuwa a raina coz I assured you ranan zaka je ma Khadeejat a matsayin na miji mai lafiya, tunda nace ma ka yarda dani...

Lumshe idonsa Ali yayi yana kallon sa yace, please let it be like that please Hydar bana son reni ya shiga tsakanin mu da ita, ni so nake tana samu ciki mubar kasar naje nayi investing business na...

Worry not my friend, Zayd yace adaren Auren akwai shagali harna kosa satin yayi, dan dai ma yace bai son event ai da mun angwace muma a ranan...

Balla masu harara yayi kafin ya kwanta...

RANAN DAURIN AURE
A kwana a tashi yau ne aka daura auren sa da Khadeejat, sam shi gaba daya baya cikin farinciki, su kam su Hydar zakewa su kayi suna ta kai kawo a bikin

Dare nayi su Hydar suka je dauko Amarya, duk da abin na gida ne amma sai 11pm suka baro Palace, izuwa gidan da akace su zauna na dan wani lokaci kafin suyi relocating zuwa Lagos, Idan company daze aiki yake...

Bayan sun kaita sun ajiye ta, suka zauna zaman jiranta sai gashi ta fito sanye da nikab da hijabi, murmursawa Hydar yayi yace aiko kin taimaka mai coz yace baze iya jira harsai gobe ba

Cikin jin kunya ta rufe face inta tana murmushi, minti goma yakai su Joclarif Hotel, saide suna waje basu shiga ba..

Ali Cuba that was blindfolded zaune a daki, yammata sun kai kusan goma amma duk wacce ta taba shi sai ya girgiza kai alamar no, na karshen ne da taba shi yaji wani abu tun daga kasar kafar shi har zuwa kansa, da kyar yayi nodding head alamar Yes..

The room is deem, gashi ko Wanne su sanye yake da mask a fuska,haka zalika ko magana baza suyi ba har subar wajan daga clients har master,

Kiki ce tace duba da wahalar damu da kayi da kuma lokacinda muka kwashe ana gwaji you're to give 2mill, Zayd zai magana Ali yayi mai alama da hanun ya bayar, bude briefcase yayi, ya bata ita kuma taja Wacce aka zaba tayi mata rada a kunne, nodding head tayi alamar ta gamsu,

Kowa fita yayi a dakin yabarsu su biyu, a dan tsorace take, ta tako izuwa Idan yake zaune, kamar yadda aka koya masu haka ta fara bin ko ina na jikinsa tana rawa, tana yi tana jin sauyi yanayi ajikinta, wani urge take ji all over her bata san ko ruwan da tasha yanzu kafin ta fara rawan koko dai abinda ta keyi yake sata take feeling haka ba,

Tun ba aje ko ina ba ya dauke wuta dib, nan da nan labari ya canza a tsakanin su, abinda basu zata ba ya wakana a tsakanin su,ba ta ankare ba ta ji wani azaba ya ratsa ta yasa ta dawo cikin hayanci ta, lokacin shikum yake ganiyar karfin sa, tayi ta kwace kanta ta kasa, daga karshe dai salamewa tayi ya dinga aikin abu daya bashi ya kyaleta ba sai da ya samu natsuwa, a hankali ya sulale kasa sume, ba tare da sanin Idan kansa yake ba...

Ita kam wannan client taga haza, abinda ba taba tunanin yi ba sai gashi yau a dare daya ya faru, fashewa tayi da kuka ta dauki kayanta da kyar ta saka, saukowa kasa tayi don ta ga fuskar wadda yayi mata wannan danye aikin a hankali ta rufe mai jiki coz ganin sa haka sai yana sa ji kamar ta dabba mai wuka, da kyar rike da cikinta taje Idan Jakarta yake ta dauki wayar ta haska don ta samu ta cire mai mask dake fuskar sa, kawai ta ga....

Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[07/01, 17:12] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*

BY

MissDmk ✍🏻

Page 23

Da kyar rike da cikinta ta nufi idan Jakarta yake ta ciro wayar ta don ta samu hasken, cire mai mask dake fuskarsa, kawai ta ga kiki ta fado dakin tace time up let go, ba tare da ta jira abin da Tasleem za tace mata ba ta ja hannun ta suka bar dakin,

Zayd yace ya ake ciki? Is He on?

Kiki tace kai ma kasan rules bama ba clients namu damar magana so go and see for yourself, tana fadin haka suka wuce parking lot direct, ko minti biyu ba su yi agun ba su kar bar haraban Hotel din.....

Zayd ya shige dakin yana dariya yace aboki anyi dib kenan shine a kasa magana? Ango ya ake ciki a shigo da Amarya ne ko-ko ? Jin yayi shiru baice masa komai ba, Zayd yace bara na kunna bulb na ga halin da kk ci yayi magana yana shu'imin murmushi, haske na garwaye dakin murmushi fuskarsa ya disashe...

With a shock ya nufa idan Ali Cuba yake kwance kamar matacce, girgiza shi ya fara yi yana kiran sunnan sa, amma ko gizau Ali Cuba beyi ba balle ya amsa...

Wayar Zayd ne ya fara buzzing alamar kiran waya ya shigo amsawa yayi da hello Hydarr akwai matsala fa, ka shigo kawai ko minti biyu ba ayi ba sai ga Hydar ya shigo. Da mamaki suke kallon juna, can dai Hydar yace is he alive?

I don't know walh? Ka zo ka duba shi Zayd yayi magana hankali tashe, dukawa Hydar yayi ya daura kunnen sa a saman kirjin Ali Cuba, yace he's alive kawo min ruwa da sauri, Zayd yaje ya dauko bottle of water ya mika mai, Hydar ya bude ya fara yayafa mai a fuska...

Jan wani dogon ajiyan zuciya yayi kafin ya sauke, a hankali ya fara bude idanuwa sa da su kayi masa nauyi ya daura akan abokanan sa..

What's up dude? Why are you like this? Zayd yayi magana cikin mamaki ganin Ali babu kaya jikinsa...

Ali Cuba rike kansa dake sara ma sa yayi, yana kallon kansa cike da mamaki shima, yace why am I like this?

Hydar mayar da dubansa izuwa kan bed yayi idan yaga blood stain cike da mamaki yace Zayd look yayi magana yana nuna mai inda stain din yake, Atare suka ce what did you do Ali Cuba?

Shima da mamaki yake kallon abin da suke kallo, a hankali ya furta inna lillahi wa ina ilaihi rajiun Allahuma arjuni fi zina, yanzu nine yau na aikata zina? Zina da wacce ban sani ba? Cusa hannayen sa yayi cikin gashin kansa yana hawaye, had it been na mutu yanzu? Da mai zan je na gaya ma Ubangiji na? Kaicona Kaicona!

Wai tsaya you raped the girl? Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun we're done, Ali ka gama damu asirin mu zai tonu, yarinyar fa acemin this her first time kuma gashi ka bata mana plans gaba daya.. Hydar yayi magana a kausashe yana buga gaban goshin sa....you ruined everything Ali Cuba, kai da ya kamata kayi controlling kanka har asamu abin da ake so kawai ka fake da haikke ma yarinya..?

A fusace Ali yace duk su wa suka ja hanka ta faru? ba ku bane? Kun jefa ni cikin matsifa yanzu ya zanyi da rayuwa na? Huh?

Zayd yace yanzu ba lokacin pointing fingers at each other bane, solution ya kamata mu nema, ga Khadeejat can zaune cikin car ta na jiran ka ga kuma wannan unknown Girl da wannan abun ya faru tsakanin ku, shin yanzu mai abin yi? What's the repercussions of what you did?

Hydar yace a rules insu da yayi signing ance ba sex abuse, idan har hanka ta faru to ka zama prey insu, mana'a zaka biya 2mil, idan kuma har ta samu ciki da kai yaron nasu ne ba naka ba,za ayi imprison nata harna shekara daya..

Wait wait oh Hydar kasan da wannan kasa ni nayi signing? Lalle Hydar you're a friend indeed...

I'm so sorry Ali, ban sa abin Zai zo da haka ba, Yanzu dai ita yarinya ya kamata mu nema kafin asirin mu ya tonu...

Zayd yace ya za ayi mu same yarinyar bacin bamu san fuskarta ba? Kuma Idan mun same ta mai za muyi mata?

Bari na amsa tambaya ta biyu, biyanta kudi za muyi dan mu rufe bakin ta, ta yadda ba wanda zai san abin da ya faru a tsakanin su, tunda ance min sabuwa ce a harkan,
Chapter 21 · 0% Book details