Sashe 14
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inno ki gaya mata duk ranan da ta sake gani na a waje ta daina nuna ta sani, ta bari ina zo gida mayi zuminci walhy Idan ba haka ba sai nayi wata ban leko ku ba, tana fadin haka ta mike ta shiga daki, bin bayanta Inno tayi tace haba Talatuwa ta, Habi fa aminiyata Idan kin wulaqanta ta ai kamar ni kk yi wa, Don ALLAH ki fita ki bata hakuri ni kuma na miki alkwarin baza ta sake nuna ta sanki a waje ba, zumburo baki tayi tana kunkune kafin taje ta bata hakuri ta dawo, tace Inno idan anyi Hutu zamu yi tafiya a school ana Kiran tafiyar da field trip" kuma muna dawowa zamu fara shirin exams, Inno a taya mu da adu'a, Inno tace in shaa ALLAH saide mu kara akan wanda muke yi, wai ya maganar Mal Nazeefi?
Tasleem tace tuni ya kama gabansa ya gane ruwa ba sa'ar kwando bane tayi magana tana bude wani Ghana must go, ta ciro wayan ta, ta kuna kai tsaye tayi dialing number Meems, bugu daya Meems ta amsa, Tasleem tace kina gidane? Gani nan zuwa kit ta yanke Kiran ta kalle Inno tace ni zan koma.. Da adu'a Inno ta bita dahi har ta fice...
Direct gidan su Meems ta nufa, tace Yar Baiwata ba na baki labarin Dubai trip da zamu ba? Meems tace eh ya akayi? Kin samu 500k din ne?
Tasleem tace ina fa? To Abin yazo min da sauki harda na fara tunanin Kiran Mulas koh zan samu Abu aman yanzu an wuce gurin tunda Ansa gasa duk wacce taci gasar zata kwashe 2.5mil..ware ido waje Meems tayi tace what? Tasleem tace yes and ina ji ajikina ni Zanci gasar, Meems tace what if baki ci ba ya za kiyi da wacce taci?
Meems indai ban ci ba to ba wacce zata ci a cikinsu, sun girme ni aman nafi su wayo da bude ido duk cikin su ba mai saurayi hasalima basu taba tsayawa da wani ba kinsa auren masu kudi arranged marriage ne..
Sauke ajiyan zuciya Meems tayi tace ALLAH ya baki sa'a K'awa ta, murmushi Tasleem tayi tace sa'a tawa ce tunda ina da wa'inan makamai.. Tafawa sukayi cikin shewa, Tasleem tace bara na wuce suna jirana..
Har bakin titi Meems ta rakata, kafin su kayi salama,10mins ya kaita cikin school, gobe ne Rayhan zata fara gwada sa'an ta, abinda baka Saba koh karatu ta kasa yi, gashi gobe suna da test mai zafi..
Ita kam Tasleem ko ajikinta, ciro karamin wayar da ta siya dazun tayi tasa Sim inta aciki, flashing Alhaj mai kudi tayi taji ko ya dawo kasar, aman ina bai shiga tana zaune text ya shigo.. "Ko sisi na baze yi ciwo ba Talatu Ina kan baka na.." Jan tsuka tayi kafin tayi reply tace Yasir wannan sakon yanzu zanyi forwarding ma guy dinan yaci ubanka, shege maye kawai tana sending tayi blocking layi..."
SOME WEEKS LATER
Yau ne Tasleem zata gwada sa'an ta, duk sunyi ba nasara duk hankalin su atashe yake, suna fata Tasleem tayi nasara akansa don su koya mai hankali...
Yau ya kasance Wednesday wanda yau ne last class insu da Mr Ali Cuba before the Mid semester break, Tasleem ta riga tayi monitoring moves insa, idan ya riga shiga aji saide ka tsaya a waje koh da 1min late kayi,
Yau kwaliya na musamman tayi, atamfa ce ajikinta na Riga da skirt wanda ya zauna daram dam a jikinta, da yake nuna koh Wanne lungu da tudu na jikinta, ga wani heels da ta saka, already su Farhan sun rigata zuwa class, tana tsaye kusa da parking lot taga fitowarsa daga car cikin wani hadaden farin shadda yayi mugun yin kyau,fuskar nan tasa ba annuri kamar kulum tace bazan taba nuna masu nasan ka ba, don karsu ce sanaya ce yasa naci gasar aman nasan Idan muyi gaba da gaba dakai nasan zaka tuna da Wacce ka ceceta a hanun Maye nan Yasir..
Tafiya yake yi yana kallon kasa saida taga ya sha kwana yana tahowa daf da ita, ta fara tafiya cikin sauri, wasu students na ganinsa aguje suka shige aji, ita da ta saka heels saide sauri bata ankare ba tazo taka steps kawai tayi missing steps ta tafi zata fadi sai kawai ta jita ajikin mutum, a hankali ta fara bude idonta dake lumshe ta daura akan...
FANS YA KK GANI? SHIN TALATU MAI AWARAN DADI ZATA CI GASAR? KOKO A'AH 🤔
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[12/1, 21:44] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 15
Talatu? Koh ba Talatu mai awaran dadi bane yayi magana yana murmushi irin yaga wanda ya sani, dukkan su kallonsa suke yi da madaukacin mamaki, Rayhan tace please can you be specific? Waiter yace makociyata tace yayi magana yana kallon Tasleem zai magana kenan manager ya dakka Mai tsawa da yayi maza yazo,
Tasleem ta kira manager ta na mai complain akan abinda waiter yayi mata cikin Britain accent, ba manager ba harta su Farhan saida ta birge su.. Hakuri ya dinga ba ta kafin ya koma, Farhan tace Tasleem where did you school? Britain school Lagos from primary to jss3,then muka dawo kaduna na karasa secondary school a Demonstration here in ABU.. Farhan tace Wow! I believe your parents must be rich tayi magana in an amaze way, okay girls let's get to know each other.. Faee tace haba are you taking her in? Farhan tace yes. Lemme start First Am Farhan Lt I. A mu yan adamawa ne but muna zaune a KD, kowane su saida yayi introduce kansa Saura Tasleem,
Tasleem tace Tasleem Capt Muhammad shittu ni yar Borno ce amma iyayena are outside the country Ina zaune a Lagos.. Tabe baki Rayhan tayi kafin tace oh really? Farhan tace ya isa haka...Cin abinci su kayi suka gama Suhyma tace apartment na zamu yanzu,
Shiga motar suka wuce gidan da Suhyma take, gidan ya hadu Sosai.sai ma anshiga ciki inda Tasleem ta furta Wow! Under her breath coz wannan apartment koh wata Amarya sai Haka, kalon bags hanger tayi taga designer bags masu shegen tsada gaskiya ta yarda Suhyma yarinya Senator Bala Ɗanja ne, cikin so a sani Suhyma ta bude wardrobe inta, Abayas Sunfi karfin Ashirin ga kuma atamfa da lace a Nike, dauko jewelry box inta tayi ta bude da key, tace oh Kunga gold ring da nake ce maku mun siyo last trip a Dubai.Girls yaushe ne trip?
During the semester break Farhan ta fada tana kallon Tasleem ta kara da cewa Tasleem Last month muka hadu dasu a school har muka creating the 5stars Squad, so a plans in mu na wannan semester akwai zuwa Dubai shopping for a week, kuma a wannan squad dole in Ansa doka kowa yabi, so koh Wanne mu zai tafi da 500k Rayhan zata ji da kudin Visa, next wata ce zata dauki nauyi tafiya so haka zamu cigaba dayi continuously da murmushi tace tsarin yayi ko Tasleem..?
Tasleem ta hadiye abu mai daci tsabar tashin hankali can ta kikiro murmushi tace yes am in..!
Suhyma da Fa'eeh kalonta suka yi kafin suka kale juna suka tabe baki, Fa'eeh tace da ina da ina kk taba zuwa a fadin duniyar nan?
Tasleem tace ba koh ina iyayena basu yarda da in zauna a wata kasar ba shiyasa suka barni a nan har sai na malleke hankalina, tabe baki Rayhan tayi tace oh I see..! Toh yanzu zaki fara shiga kasashe sabida sai mun za gaye kaf countries goma kafin mu Gama school wannan tsarin mu ne, sannan gobe Tuesday lace ne code din, Idan kinsa baki da lace that's worth 20k and above don't even try it, murmushi Farhan tayi tace Rayhan, na gaya maku she's expensive too trust me on that..
Sai 4pm suka koma Hostel
Tasleem taga abinda yafi karfin ta, ita kam ina zata sama 500k, abinda ya rage a account inta bai Kai 200k ba. Husssh ta huro iskar bakin ta, tace zama bai gani ba kam duk wannan maganar da Zuciyar ta take yi...
SOME WEEKS LATER
Shakuwa ce mai karfi ya shiga tsakanin su, su biyar yanzu ko ina maganar su akeyi a school. Basa kula samari gani sukeyi sun fi karfin su, sai lecturers Wanda dr Hydar ya like wa Farhan shi yaga wuri, bayan Farhan tana biye mai ne kawai ta samu ta wuce Chem 101 da yake daukar su...
Yau Friday koh Wanne su abaya ne ajikin su, Farhan tace ku tafi can zan zo na same ku bara naje office Dr Hydar na duba test scores in mu, amsawa su kayi da toh,
Wucewa direct office din Dr Hydar Farhan tayi inda taci Karo da wanni hadaden saurayi wanda kyaun shi ya shahara, tunda take bata taba ganin wanda ya sace Zuciyar ta lokaci daya ba sai wannan guy, gaishe shi tayi aman yayi kamar bai ji ba, sake gaishe tayi yaki dagowa balle ya amsa,
Dr Hydar ne ya shigo office yace Farhan wannan kamshi haka ai sai kisa na zauce, Jan tsaki Ali dake zaune yayi kafin ya Mike zai bar office din, Dr Hydar yace Ali Cuba Men?ba za ka jira nayi assist inka at your first lecture? Baice komai ba ya bar office, Dr Hydar yace don't mind him,hessa misogynist baya son harka na mata kuma hessa a Solo and Sadist shiyasa aka kawo sa nan yadan waye kafin ayi mai Handing over the company..
Farhan tace waye shi haka? Dr Hydar yace Prince of zazzau Ali Muhammad Hammajo.. Tabe baki tayi kafin tayi abinda ya kawo ta kafin ta wuce direct zuwa 5G inda suke jiran ta..
Zama tayi rai bace tace Hmmmm Girls I can't believe this guy just hit me so hard.."
How girl? You mean to say that you've finally accept to his proposal I thought we've discussed this with you not to take down your pants on Him Farhan?
"Oh come on Girls who's talking about that Asshole
I mean the new lecturer in Town oh girls you need to see how hot this guy looks do you remember that Hausa Novel we read by MissDmk?