Sashe 6
Duk Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai wurin yayi
kyau inji sahura, su tasi'u da jamilu suka shigo
alamar dama suna tare da shine a falon shi sa'id
ya biyo su yace ke sahura ga kicin ki kawo
muku dan abinda zaku citare to, ta tashi ta shiga
taje ta kawo suka hadu suka ci, suna kira nikam
nace na koshi su tasi'u sukayi mnun sallama tafi.
Sa'icl ya sake shigowa ya gan yace au ke
baki tafi bane sahura?
Tace ai ni tayata kwana
zanyi yace au to yana da kyau to zo in aike ki
suna fita na dauko turare na cikin faduwar gaba
na mustsuka a jiki na kamar yadda maizube ta
gaya cewar inyii da zarar an kaini daki na, sa'id
ya dawo babu sahura nace mishi ina take?
Yace
taje gida ban taba ganin inda akayiwa ango irin
abinda umma take mun ba, ta rike mun ke
kwana goma sha daya, sannan yan
u ta kawo
mun ke tare da yar taya kwana, tashi kiyi
alwala muyi sallah, banyi musu ba, koni ardo
yasha gaya mun muhinmancin wannan sallar,
mun idar ya zauna yana mun yan hire-hire,
yawanci akan manbila ne, ina bashi amsa
can sai yace mun kina tunawa da dokin ki
kuwa?
Nace mishi eh yace to zo muje kiga
zanen shi da nayi-nayi hamzarin yarda da bin
sa'id don inga zanen dokina da yace mun yayi
sai muka wuce falon shi, wanda yake babbane
kwarai don ya kusa biyun nawa nan din ma dai
fa fatin shi kusan irin na wuri na ne can cikin
dakin shi, muka shiga wanda yayi matukar
kayatawa ga hoton dokin naki yaya ki ka gani?
Ya dauko shi ya bani nace kai amma Allah Ya
san kaiya zane ai komai na jikin yidi akwai shi
a zanen nan. yayi murmushi yace to na gode
Allah tunda kika gaya mun haka da bakin ki ya
karbi hoton ya ajiye na juya zan tafi yayi maza
ya tsare kofar yace kira na kira ki muyi bawai
don kiga dokin bane kawai... ya tsareni ya
shiga aiwatar da wasu al'amura a tare da ni
dana gane abin da yake nufi sai na bijire mishi
gaba daya saboda kashedin dana sabaji maizube
tana mun cewar yin hakan ba karamin laifi bane
maimakon yayi kokarin fahintar dani a natse sai
kawai yayi anfani da karfi abinda ya hardasa
tsoro mai tsanani a tsakani na dashi, na zama
babu abinda nake tsoro kamar shi, duk lokacin
dana ganshi sai jikina ya dauki rawa a rinka
kuka ina rokon a mai dani manbila wurin iyaye
na, abinda yayi matukar daga mishi hankali shi
dakanshi ya lura sahura yace mun in bita mu
koma wurin umma, da sauri nayi hakan na
koma kan gadona da dama muke kwana ni da
sahura sai dai ya shigo nan ya ganni a yanzu
kan ma ko gaisheni yayi ban amsawa.
Umma kuwa ta tasani agaba kowanne
lokaci rarrashi na take yi tana gaya mun
maganganu masu dadin gaske da zasu kwantar
mun da hanakali ince mata to in tace to yau
zaki koma dakin ki ko?
Sai yace mata a'a
nibazan sake komawa wannan gidan ba, ta zuba
mun ido cikin damuwa tace to yaya za'ayi ayi
auren a haka?
Maryam bafa mu muka auro ki
ba, shi wannan da kike tsoro shine mijin ki, ban
san tunanin da tayi ba sai ta soma aikena ni da
sahura in mun shirya zamu tafi sai tace bari
sa'id ya kaimu a motar shi, shi kuwa in muka
fita sai ya biya damu ta shagunan sai da
kayaiyakin ciye ciye iri-iri, wani lokaci har
wuraren yawon shakatawa yake kai mu sai mun
gama sai ya kaimu wurin aikan umma,kafin mu
dawo gida, a haka har sai umma ta fara aikena
ni kadai tace ya kaini in muka fita sai yayi ta
yawo dani gidajen abokan shi masu aure, in
muna dawowa a hanya ya rinka mun Magana,
kenan ke maryam yanzu ke a ina kika ga mata
tana tsorosn mijin ta in ba ke ba?
Yanzu
gidansu wane da wane da muka je baki ga irin
mu'amalar da suke yi ba?
Amma ke kullum
kina tsoro na, kiyi hakuri ki dawo dakin ki kin
ji?
Ince mishi uh uh.
Rannan dai ana gobe za'a fara azumin
watan Ramadan umma ta sake zaunar da ni a
gaban tat a shedamun cewar zan koma daki na
don bai kamata ace har acikin wannan wata mai
albarka bazan iya zama da miji na in samu
ladan shi ba, kuma bata so taga hawaye a ido na
in har na yarda cewarita din uwace a wurina.
Don haka banyi kuka ba, tashi kawai nayi nayi
sallah na kuma ce mata sai da safe, sahura tayi
mun rakiya ta dawo ina zuwa na nufi wuri na
sa'id ya leko yana murmushi kin dawo ne
maryam?
Nace mishi uh bai sake kulani akan
wani alamari sai dai da asuba kawai zai tashe
ni inyi sahur.
Rannan ranar shabiyu ga watan azumi na
tashi cikin wani hali da ban saba da shi ba,
shine na ganin wani abu a tare dani, hankali na
yakai matuka wajen tashi, nayi ta kuka yazo ya
same ni yana tanbaya ta mene ne? na gaya
mishi ya dan tabe baki yace to ai duk lefin ki
ne, maryam ana zaune tare kince sai kowa ya
rinka kwana a dakin shi, kinga da muna tare ai
da haka bai faru ba, nayi maza nace mishi
Ciwone ya kama ni?
Yace a'a ba ciwo bane sai
dai inajin rashin kula da aure ne ya kara kawo
hakan daga yanzu ni zan rinka zuwa nan ina
taya ki kwana don br zai yiwu muyi ta zama a
haka ba, yanzu tunda abin da kike ciki kenan
sai kici abinci kawai inya so bayan sallah sai ki
rama azumin, na kalle"shi nace nifa rabon da
insha azumi har na manta yace to wannan dai
kici abincin ki kawai tun da ai bazan saki kiyi
wasa da addinin ki ba, gashi kuma naji iyayen
mu duk suna cewa kiyi mun biyaiya da irin
wadannan kalaman sa'id ya sani na karbi tea
din da ya hada mun nasha.
Tun daga rannan sa' id ya dawo da kwana
daki na, kullum mukan fara kwanciyar ne ina
karshen gado shi yana farko, sai dai in na
farkane sai ingi lamarin ya canza, a haka - a
haka har na saki jiki da miji na.
Ranar sallah bayan sakkowa daga Sallar
Idi sa'id dawani abokan shi da suke yawan
harka tare Umar da Tasi'u suka nufi manbila
bayan sun jibgawa motar tasu tsaraba mai
matukar yawa tasi'u ne yake tuka su, ni kuwa
suna tafiya na dawo wurin umma da zama,
mukayi hidimar sallar mu tare, amma kuma
nayi matukar jin dadin sallah ta, saboda irin
kayan kwalliyar da aka tara mun ga kuma
abubuwan-ciye ciy gashi jamilu yayi ta kaimu
yawo da gidajen yan-uwa duk abinda aka zo
dashi kuwa sai umma tace wai ni in dauki kashi
biyu sahura da jamilu kashi daya, sai nice nace
a'a umma,muyi raba dai dai kawai, sahura tace
a to, mun gode miki kinji, antin mu ita umma
bata san mun fiki son kudi' ba, tunda ke aikin
riga kin kama yaya sa'idu a hannun ki me kuma
kike nema?
Nace ai haka kika ce?
To na fasa
raba dai dai din, sahura tayi maza fa shiga bani
hakuri ita kam umma dariya tayi ta tafi ta bamu
wuri.
Kwana biyu da tafiyar su sa'id suka
dawo lokacin kuwa da yanma ne muna dakin
umma muna hira, sai kawai naji wata yar
siririyar murya tayi sallama cikin sauri na dago
kaina don tabbatarwar da nayi mai muryar tawa
ce gani nayi tasi'u yana tashe daita da karfi na
bugi kirjina nace hiii malle.............. . sai
kawai na soma kuka gaba daya dakin suka
kwashe da dariya ita kuwa umma kamo malle
tayi tanata faman yi mata sannu da zuwa har
sa'id ya shigo ban dena kuka ba har ya gama
abinda zai yi ya fita yace zaije yayi sallah.
Bayan sallar isha'I, Tasi'u ne ya fara
shigowa yayin da sa'id yake wurin baba, Tasi' u
suka gaisa da umma tace kai kun sha tafiya ina
umar dim yake?
Yace ai sai da muka iso tace to
yaya baku sauke mishi nashi tsarabar ba?
Tasi'u yace komai da kika gain raba shi biyu
muka yi, muka ajiye mishi rabi muka dauki
rabi, umma tace madalla Allah Ya saka musuu
da alheri.
Tasi'u ya kalle ta cikin natsuwa yace
mata umma ban taba ganin karanci irin wanda
akayi mana agidan su maryam ba, ardo ya
tanbayi yaya sa'id abin da yake so ya bashi?
Yaya sa'id yace malle yake so a bashi yayi
shiru alamar baiyi zaton abin da za'a tanbaye
shi ba kenan, jimawa kadan sai yace to sa'idu
ka wuce ka tanbaye ni wani abu, komai
tsananin shi in hanaka in banda haka babu babu
abinda zai sa in baka malle don kuwa itace
madadin 'yar-uwarta a wuri na, duk da nace
bazan hanaka ita ba, hakanan kuma ba kai zan
baiwa ita ba, kai tsaye sai dai in baka ita ka
kaiwa mahaifin ka, shin ab
rikon ta da
mahaifiyar ka, amma ba kai da suengel ba,
Lurma tayi murmushin girmamawan de ardo
yayi musu tace Ubagiji ya raya mana ita, yaci
gaba, mu kuwa nan da kike gaNn mu fulani ne
don ni da yaya umar shanu hudu ardo ya bamu
ya kuma kaiwa yaya sa'idu shanu goma ya
kuma tsaya akan sai mun dauko su mun taho da
su, da kyar ya yarda da rokon da yaya Sa'idu
yayi mishi na cewar ya bari muzo mu debe su a
lokacin da ya dace muyi hakan.