Sashe 5
Duk Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sa id yayi sallama ya shigo dakin wata
yar rigance kawai kawai a jikin shi sai wani
wando tirikwata, yayi matukar yin kyau ga
kanshi shin a koyaushe a tare da shi ya danyi
Waige-waige tanfar yana neman wani abu,
sahura tana kallon shi tana murmushi ya dan
gaji yace sahura ina amar yata fa nake nema
tace ai gatanan ya bata fuska yace ina wasa
dake ne?
Amarya ta ta manbila maryam nake
gaya miki ta kelkele da dariya tace ai itace ta
zama 'manisha yaya ya dan rage fara'a yace
mata ina umma?
Tace mishi vanzu baba ya kira
ta tana can yace to, jeki ki gyara mun dakina,
tace to, ta karbi makullin a wurin nashi tan
barin dakin yasa hannu ya saki labulan
windunan hasken da ke dakin ya ragu ya matso
kusa da ni ya kamani nan take naji tanfar
nunfashi na zai dauke, saboda tsorata da nayi na
bude baki zan mishi ihu ya zare min ido yace
shhhhh!!!
Nayi maza na koma cikin natsuwa ta
yace ne kike nufi da man da zakayi?
Umma ta
san an daura mana aure mene ne? a tsorace
nace mishi me zaka mun saboda ganin irin
rukon da yayi mun, yace ba komai zan dan
mutsustsuka kine kawai don in fahintar dake
cewa yanzu da dah ba daya bane.
Yana fadin
haka ya shiga aiwatar da wasu al'amura a
kidime na kwala kira umma!!!
Yace ki kira ta
mana in ta zoma yi zatayi kamar bataga abindda
nake yi ba, da sauri umma ta shigo alamar taji
kiran da nayi mata tana shigowa taga sa id yana
kokarin maida labulayen yanda suke, tace mishi
kai sa' id kar in sake ganin ka a dakin nan, yace
to, umma tayi waje, ita kuma ta karaso cikin
dakin tace mun muje ki gaida baban ku ko?
Nace mata to, na biyo bayan ta zuwa falon shi
yana zaune kan kujera mai zaman mutum uku,
ita kuma umma ta koma kan wata kujerar ta
zauna, ni kuma na durkusa a kasa na gaishe shi,
yayita sa mun albar ka daya gama sai umma
tace mun kije ki gyara mana dakunan suyi kyau
ki debo gaushi a kicin ki sanya mana turaren
wata nace mata to, naje na kama aikin da tasani
sa'id ya sake shigowa zai sake yimun irin
abinda yayi mun dazu, nace mi shi zanyi ihu,
yace kiyi mana, sai ta gane na matsa dake tayi
gaggawan mayar mun da ke wurina ba shikenan
Ranarda na cika sati guda a gidan ranar
ne su yaya babba da yaya balaraba suka zo suka
hadu suka kayi aikin gyaran wuri na suka jera
mun kayan da babana ya bayar da kudi yace a
saya mun, wuni sukayi suna aikin sai bayan
sallar magariba suka tafi gida.
Kamar kullum, sa'id ya shigo yayi hirar
shi a falon umma da ya tashi zai tafi sai ya dan
rage murya yace mata umma tace na am, ya
danyi shiru jimawa kadan sai ya sake ce mata
umma tace mene ne? yace uma inace dama
rashin gyaran wurin tane yasa take zaune anan?
Tace a'a ba shine dalili ba, yace ai to sai da
safe, tace Allah Ya tashe mu lafiya.
Ina zaune a
wurin umma cikin kwanciyar hankali tayi mun
hikimar dana saki jiki da ita yan kananan
aikace aikacen ta ni take sanyawa bani ruwa in
sha maryam, dauko mun wancan kawo mun
wannan in anyi baki tace inzo in gaishe su,
wani lokaci ma in sahura bata kusa tace inje
kicin in kawo musu abinci, shima sa'id din
yanzu in ya shigo ni take sawa inyi mishi
abinda yake bukata, tana bani umurnin inyi
mishin kuwa zata kauda jiki ta barmu mu biyu
shi kuwa yana ganin ta fita zai fara Magana
yanzu nan ke umma gata tayi miki data rike ki a
wannan tsohon dakin?
Kinga yanda aka gyara
miki wurin ki kuwa?
Kice mata zaki shiga ki
gani na makale kafada nace uh uh yace to muje
yawo a mota zaga gari ki ga birnin Kano daga
nan sai muje insaya miki abin nan na
shekaranjiya tunda naji kina gayawa sahura
yayi miki dadi. tace uh'uh banaso ya bata rai
yace to kiyi ta zama a cikin dakin nace mishi to
ya tashi ta fita da daddare ranar ma sai da ya
sake tanbayar umma, umma ni sai yaushene ita
maryam din zata koma wurin ta?
Tace mishi sai
Allah ya kaimu anyi sallah lafiya kannan ta
gama wastsakewa ta zama 'yar-gida, yace to
Allah Ya kaimu, ya tashi ya fita ko sai da safe
baice ba, alamar ya fusata.
Washegari kuwa wajen karfe takwas da
rabi na dare muna cikin kallon wani fim mai
matukar kayu ni da sahura, umma ta lekoi tace
mata jeki ki hadawa maryuam rowan wanka,
taje tayi ina zaue a wurin ina jin kanshin
abubuwan da ta zuba a ciki ta fito tace mun in
shiga nace to, a tsaida kallon sai na fito, tace
gaskiya sai dai in kin fito a mayer baya nace to,
naje nayi wanka na mai kyau ga dadi saboda
irin kanshin nayi matukar fita, gashi kuma
dama tuni na kara kayau na kara 'yar-kiba a
dalilin hutun dana samu na fito na shata mai,
sahura tn tayani gyara gashi na wanda nake
ganin tanfar kullum karuwa yake yi, saboda irin
kulawar da yake samu, wani boil mai matukar
kyau umma ta baiwa sahura ta pani na sanya
dinkin shi ma yayi kyau har bai yiwu in tsaya
kwatan tawa siket ne da doguwar rigan sai
dankwali dan karami, a dalilin rigar taci yadi
maiyawa, gashi tasha adon zare abin gwanin
sha'awa, ta cire mun 'yankunne abin wuya da
wara-warai duka na zinariya na sanya tunda
nazo gidan ban taba kyau irin nayau ba, dana
gama na feshe jiki na da turare don na riga na
saba kuma na koma na zauna sahura ta na cewa
kan uban can, ke aima ni yau sai naga kamar
kin fiye mun manisha patel din kyau, bari in
sake kallon ki in gain dawa kuma kike mun
kama?
Umma tace mata ke matsani ki bani
wuri mara kunya kawai, umma ta nemi wuri ta
zauna tace mun ga gyale mahadin kayan nann a
gefen ki yafa zan kai ki wurin baban ku yasa
miki albarka daga nan kuma sahura zata raka ki
dakin ki sai muyi fatan ubangiji ya baku zaman
lafiya dafahintar juna ke da mijin ki, inajin
umma ta soma wannan bayanin na soma kuka
ita kuwa sai rarrashi na takeyi bafa wani wuri
. ne mai isa na,ga gidan can ga kofar shigannan
a tsakar gida, duk lokacin da kike so zaki shigo
don haka bamu rabu ba, muna nan tare ina kuka
nace mata kiyi hakuri ki barni anan, kawai tace
bazai yiwu bane nima bay au naso komawan
naki ba, naso ne sai anyi sallah tukunnah, to
sa'idu yaje ya kaini kara wurin baban ku sai
kuma yace yau din nan in baiwa sa'idu
matarshi ai kuwa kin ga babu hali in kin bi
wannan umurni tashi muje yayi muna gardama
dake yayi zaton taurin kai ke gare ki akan dole
na mike na biyo bayan umma zuwa dakin
babana, durkusa a kasa ko gaishe shi ban samnu
yiba saboda kukan da nakeyi.
Baba yayi gyaran murya ahankali yace
mu karanta Salatin Manzon Rahama 'S.A.W
da aka shafa fatiha sai yace maryam sai kiyi
hakuri wurin sa'idu, danan duk dayane na bada
umurnin ki koma can ne yau saboda shi din yafi
kowa hakki da son ki, kuma taya shi mukayi a
zaman da zakuyi in har tana so mijin ta yasota
kinj ko?
Nace mishi to in kinje dakin ki duk
abin da kika gani nakine, mahaifin kin e ya bani
kudi bisa amana yace inyi miki irin yanda nake
yiwa yayana to nasa yayan ka sun zo sun je
miki siyaiyar san kuma zo sun gyara miki
komai har yanzu kuma kudin ki basu kare ba,
su da sunje a kara suya miki zinari tunda ajiyar
kudine bayan haka kuma abin adone nace to sai
shawara mijin ki takuna tunda shike da hakki
kan fadin abinda ya dace ayi miki da dukiyar,
to shi da na gaya mishi sai yace kar asuya miki
Zinari tunda shi ya sanya miki kala biyu a cikin
kayan auren ki, kudin ki yace a ajiyesu ya kai
miki ajiyar su a banki kin gane ko?
Yace tashi
ku tafi, sahura Ubangiji Allah Yayi muku
albarka, umma tace amin.
Suka fito tsakar gida
na dan tsaya kadan tanfarb azan tafi ba, sai naji
umma tace kuje mana,sahura sai ki tayata
kwana tace to, na danji dama-dama na bita
muka shiga kofar.
Faffadan tsakar gida mai cike da furanni
masu ban sha'awa muka fara tararwa can nesa
kadanne gidan yake, harabar gidan cike yake da
fitilu masu kama da bishiyoyi ta ko'ina
haskene, nan take maganar da sa' id yayi mun a
manbila ta fado mun 'ni talaka ne maryam bani
da komai amma ina son ki ina kuma da sanar
dake azan iya rike ki.
Muk nufi inda ginin
gidan yake, a bakin kofar shiga sahura tayi
sallama daga can ciki na jiwo muryar shi yana
amsawa, shigo mana, sahura tace ai ni da anti
maryam ne nan da nan ya fito kice kin
kawomuun amarya ne to ga wurin kin an ku
shiga muka shiga muka tarar falone da dakunan
kwana biyu sai kicin da toilet guda biyu daya a
babban bed room din daya kuwa a cikin falon
anyi matukar kawata wurin da kayan alatu da
furanni mai kyau gashi duka dakunan guda biyu
Suma ansanya musu gadaje sun kuma sha
shinfida sai kamshi wurin yake yi, nayi mamaki
cikin zuciyata da baba yace komai na gani ardo
ne ya bada kudin shi harma wasu kudin sun
ragu ko nawa ya bayar oho?