Sashe 9
Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Matar dear*
Phone number
08108353370
.*PERFECT WRITER'S ASSO....*
Page 31/40
Haka akai ta ma cikin "Maryam maganin zubda ciki sai dai me
ara samun Lafiya take kamar ba ita ake dan na ma asiri ba
tsabar addu'a da take sha da kuma wani malami ke zuwa yake kawo mata, kamar kullum yau ma tana ta aikin ta sai ga biba ta zo ta ce ke Maryam Allah yau sai cikin nan ya fita ko da bai isa haihuwa ba
Maryam ta daugo ta ce'' haba don Allah biba wai mai na tsare maki ne da kika tsane ni ne, kinsan dai bana maki abinda baki so ko to don Allah ki fita hanya ta, ai ko biba ta tsinke Maryam da mari tana sauke hannu ita ma Maryam ta rama sai dai-dai sauke hannun Maryam malam ya shigo cikin gidan......ai ko biba ta sa kuka ta ce malam na fa
a maka wannan matar taka bata so na amma baka yarda ba, gashi kagani da idon ka"
Makircin biba ta tsaya kallo tana mai tunanin mai wannan matar take nufi da ita...... aiko malam. Yai ta fa
a sosai na kin matar shi ita dai sai hakuri da take bashi, ya kalle ta tare da fa
in ba ta hakuri, kanta
asa kuwa ta bata hakuri ta cigaba da aikin ta Allah sarki baiwar Allah haka take Rayuwa har cikin ta ya shiga watan haihuwa..
Wata ranar Alhamis ta tashi da na
uda kamar me gadan _gadan kan ya ya taho sai kuma na
uda ta tsaya haka ta kwana tana abu
aya "biba sai jin da
i take kuwa ana sakkowa sallar juma'a ta sulbolo yar ta mace mai kyau gata babba tubar
alla ranar suna ta ci sunan fateemah amma ana kiranta da zarah, haka ta taso cikin so da
aunar iyayen ta a fili biba na bata kulawa amma cikin zuciyar ta ba haka ba ne"
Watan zarah tara Allah ya bata
afa ga
yau ga gashi idanu tubar
alla kamar ka cinye ta...... wata rana ta fita wasa aka sace ta innalilahi wa'inna ilahirin raji'un tashin hankali kamar mai ba asa mai rana, haka akai ta nema.....
Boka gata wannan ita ce yar da nake baka labari....... Kallon ta ya yi ya ce'' ke biba wannan yar bata Isa Yanzu a yanka ta ba amma ki mai da ita gida sai ta shekara 10 sanan ai aikata abinda zan maki, amma zan maki Magani ki mallake mijin ki kawai shine batu"
Haka akai abinda ya fa
a sai da ya aikata matashi domin malam tunanin shi ya juya gabaki
aya bai ganin kowa da kima idan ba biba sai Abinda ta ce haka sukai ta rayuwa babu da
i, domin sai dai tai mata duk abinda uba ke ma
a amma biba ta hana
*After 9 year's*
Wata ma hillatar budurwar ce mai kyau ga hanci Masha Allah nagani tana tahowa da
an saurinta ta shiga Cikin gidan tare da sallama wacce ke tsakar gidan ko kallo bata ishe ta ba ta nufi
akin su da sauri ta duka gaban maman nata ta ce'' tashi Ummi ki sha maganin zaki samu sau
Wacce aka kira da Ummi ce ta tashi ta amsa maganin ta zuba baki tare da kurbar ruwa, cikin ikon Allah kuwa sai gashi cikin ya warke ta ce'' Zarah abban ki bai dawo ba ko?"
aga kai tai alamun ehhh!!
Ta ce'' ki hakuri kinji zarah na in sha Allah wata rana hankalin shi zai dawo gare mu ki daina damuwa kinji wata rana da kanshi zai zo ya nemi yafiyar mu"
walla ta share tare da fa
in to "Ummi Allah ya nuna mana wannan lokaci"
..........tunda ta ga dai saura watanni ne ta cike shekara 10 take zarya wajen bokanta yana
ara laurata kan layi tare da kwalular ta wata ran ma muciya ya ke sa mata a gun yai ta zungura har sai ya ga ta fidda...
Yau saura kwana shidda ta cike shekara 10 biba na nan ri
e da shekarun nan. [ Kaji wata asara yaron da ba ba naka ba amma kana nan ka na irgen shekarar shi Allah ka rabamu da irin wannan hali] gun boka ta tafi wani magani ya bata ya ce wannan ki hayaka shi da daddare
arfe 2 na dare to yarinyar Zata daina jin tsoran ki yacce zaki
auke ta hankali kwance.....
Yau tunda ta tashi take jin jikinta ya yi sanyi haka dai ta ha
a abun
ari ta ba ta ta sha ita ma zarah haka jikin nata ya ke sun gama sha ne ta
an kwanta ''ummi ta ce zarah makarantar fa ki ka kwanta kada ki makara!"
Lumshe idanu tare da fa
in"Ummi na yau bazanje ba bana jin da
in jikina kamar wani abu zai faru dani nake ji"
Addu'a ta ce tai ta tafi bakomi..... haka ta tashi ta sa kayan makarantar ta har ta kai kofar gidan sai kuma tadawo ta ce" Ummi ki dafamin indomi ita zanci in nadawo"
Tunda asuba ta fita gidan daman malam dai ba abinda zai ce mata tunda an shanye shi.....tana gun bokanta abun mamaki suna kallon su zarah cikin wata
warya duk abinda ake suna kallo har tafiyar ta makaranta, boka ne ya aje biba gaban zarah tai saurin ja baya ita kuma ta kalle ta tace zarah zo mu kuma gida Kinga ga ummin ki cen bata da Lafiya.......
Jikinta bai bata haka ba ta ce'' a'a naga lafiya lau na barota makaranta zani yanzu"
Zare mata ido tai ta ce'' ki rakani unguwa mana sai indawo dake"!
Ita dai zarah tirjewa take domin bata yadda da ita ba.....biba na kama hannun ta suka bace bat sai gaban boka nan ya bata magunguna, hankalin ta ya
an gushe' fita tai tasha ta tafi ta nufi garin Yola sun dau a awanni basu isa ba tana isa ta tambayi gidan marayu domin kai ta can, ta ha
u da wata mata fara sol kamar balarabiya haka ta ce baiwar Allah ina zaku haka??
Ta nuna zarah ta ce Kinga yar nan na tsinta zan kaita gidan marayu.......ta ce ko bani na kai maki ita nima kaina can nake aiki yanzu ma na fito ziyara ne!!
Haka ko ta mi
a mata ita ta barsu nan ta ce sai anjima.....tana tafiya kuwa tai nisa batt su zarah suka bace daga gun..
***********************
Kwana uku har yanzu zarah bata farka ba "zulga tana mata magani asirin ta aka mata ya karye haka tai ta mata tare da tausanta, tana farkowa ta ce ina kika kawo ni biba don Allah ki kaini gun ummi na"
ta
a ta tai sai gashi ta bu
e idanun ta, cikin kurmun daji ta ganta ta dunga ihu magani tai mata tai shiru ta bata labarin garin su.. zulga ta ce lalle yanzu nan daga can ta kawo ki Yola kenan .......gidan su zarah zulga ta nufa taga Maman zarah tana cikin damuwa mai yawa sai dai me ba zata dawo mata da ita ba idan ta dawo da ita to zata iya kashe ta shine ta mantar da ita komi ta canza mata suna zuwa riya ta bata nashir domin da
e mata kewa wannan shi ne labarina ....
*BACK TO STORY*
Allah sarki tunda ta fara bata labarin take zubda
walla ta tausaya mata ba ka
an ba...
Tashi tai tana
walla domin ta ina ne yanzu zata fara neman Maman zarah ta taimaka mata ta ha
a ta da ita Allah ka dafa mana dai...
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
Wallahi "Muhammad ko ka fa
a min mai ke faruwa ko kuma wallahi ka maida ni gidan mijina ko kuma ka fuskanta hukunci mai tsanani"
tashi ya yi daga kujerar da yake ya taso ya dafa hannun ta ya ce'' don Allah momy ki min hakuri zan fa
a maki komi idan lokacin yin haka ya taso bana so ki tada hankalin ki Please momy na!''
aga murya tai ta ce uban mai kake nufi dani ne so kake ka kashe min aure ne komi?? Idan mijina mutuwa ya yi ka fito fili ka fa
amin mana??
*plash back*
Daddy yana gama kwanakin da zai yi ya dawo sai dai abin mamaki bakowa gidan duk masu aikin gidan ma basu, tunani ya ke to ina suka tafi tun acan ya ke kiran su momy da Muhammad amma shiru ne ba wani bayani....yana dawowa gida
akin shi ne ya ga kamar ba yadda ya barshi ba haka yake ba, ya nufi inda madubin shi yake na tsafi ya bu
e yana zana wani abu a jiki sai ga wani mutum ko
yau babu ya ce'' ka yi saka ci da har ka bar
akin ka abu
e yaron ka yaga komi shine dalilin da yasa suka bar gidan duk wani sirri naka ya gani "
Wata zufa ce ta zobo mai shi ya ce'' innalilahi wa'inna ilahirin raji'un yanzu zundu mai kake ganin zan yi ne"
Dariya ce kamar ta ma haukata ya yi ya ce kai ne za a tambaya dole ne yanzu sai kabada wani sashe na jikin ka domin rufe masu baki...
************* Inno Allah yau gwanda mu
an yi fate mu sha!!
Ta gwalo ido ta ce ke kam ki na san fate
ar nan to tunda kince haka bari a yi shi
in daman ai muna da tsakin..
Ehh inno...amma da mun siyo dan ganye asa a ciki ko rama ko??
Haka ta bata 500 aka siyo dan nama da ganyen rama akai fate na dai namu talaka
Ku shere fisabillahi domin wasu suma su karanta Nagode
Phone number
08108353370
*DUHUN DAJI*