Sashe 14
Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
wani mutum amma sun bashi taimakon gaggawa, ya ce to...kan hanyar shine ya hadu da malam ya taimaka mai ganin ya jigata ya ce suje asibitin shi mana da kyar suka tafi dai ko da suka isa ya duba shi sosai tare da samai ruwa don jin. Karfin jikin shi sai ya tafi can inda aka kira shi ko da ya isa ya ce bazai duba wannan mutum ba, aka lallashe shi sosai amma ina gashi yana cikin wani hali.... Ko da ya koma gida ya fa a ma ''momy yadda sukai da su riya taji da i sosai sai kuma taji wani zance mara da i ta ce ban amince ka duba shi ba koda kuwa ciwon shi yafi haka" Shi kan shi yaji mamakin "momy ya yi tunanin zata bari ya duba amma tunda tai Mai umarni da haka ya bar zancen, sai ta kuma tuna mai zancen riya ta ce ohh Allah yau ga Muhammad da son aure lalle komi lokaci ne ta mai fatan alheri" *************** Ko dagari ya waye ya su ka an yi waya da wayar "baba hankali kwance, ta ce yanzu naga har ka shirya ma fita zakai ko?" Da mamaki a fuskar shi ya ce'' anwata ta ina kika gane cewa nafito, kodai kin kintata ne?" Dariya tai tare da fa in a'a kawai dai, yanzu ma kana iya gani na a gabanka, duk ya dauka shirme take ai sukai sallama ya kashe wayar....... ko da ya isa gun malam yaga jiki da sauki ya kalle shi tare da fa in don Allah babana kadaina tunani please zai iya samaka hawan jiki!! Haka ya sallame shi, tunda ya fita ya koma ba in get in asibitin ya zauna ya rasa ta ina zai fara da tunani yake sosai yana nan har dare bai tafi ko ina ba yan ku in daman dasu ya shigo mota, ya fito zai tafi gida ya ganshi kamar mutumin da ya taimakamawa ya fito cikin motar tare da nufar shi ya ce'' baba lafiya kake zaune a nan"? Yaushe rabon da a kira shi da baba har ya manta sai ya tuna mai da tsohon tsumin shi, ya share walla ya ce an nan ban san kowa a garin nan ba idan ba kai da ka taimakamin azu ba!! Kamo hannun shi ya ce'' baba muje gida da safe sai a tauna maganar yanzu kaga dare ya fara yi don Allah kada kai musu babana" Kuka ne yaci karfin ta tarasa ta ina ne zata fita cikin gidan gashi dai ba mukulli, ga ko wankan haihuwar ba tai ba Allah sarki ta ce bariki ina da i gashi a yadda ta are... "Baba yanzu don Allah ace don an yi sata na fadi gaskiya shi kenan nayi laifi?" Ta wulla mata harara tare da fa in "ina ruwan ki riya nace maki ai bana san haka amma kinki ji" ******* Ko da gari yawaye ya ha a mai ruwan wanka tare da abun karin safe ya ci ya bashi wasu magunguna da zai kara jin arfin jikin sa ciki ko harda na barci ya yi barci ya huta, bai farka sai arfe 11:00 daman yau weekend ne bai fita aiki ba nan suka fara fira da "Muhammad ya bashi tarihin shi suka yanke shawarar zuwa gidan rediyo da gidajen tv" Ya ri e"hannun shi ya ce mainene dalilin in taimaka ma wannan bawan Allah, kuma naga kana da taimakon sosai" Momy ta kalle su ta ce''wanene wannan mutum ai da ka taimaka Muhammad komin dare za ka dawo gida ai amma banji dadin haka da ya faru ba" Ya ce'' momy ko ke sai kince na kyale tsohon nan Walllahi nan ya fa a mata wanene ya tuna mata da baya ta ce ai har asirin ya are ne kenan kada ka sake ka taimake shi yanzu ma abinda nake so dakai ka kira waya a fidda shi asibitin nan don bana aunar kana ganin wannan azzalumin" Abin ne ya ba "baba mamaki ya ce wai Lafiya dai dagani wannan mutumin kun san shi, saboda yadda ranki ya aci, shima haka nagani jiya a fuskar an nawa" ******************** *************** Yanzu shawarar da aka yanke ai mata magani ta koma zallah mutum.....sai ga zulga ta baiyana cikin su daman "maman zarah ce sai baba da malam" ta ce ita maganin ta bai da wahala yanzu zan cire shi ta koma mutum din ta ta fa a tana wallar rabuwa da ita domin tasan ta koma mutum sai dai su ri a tuna sunyi ta a duniyar su tunda ita mantawa zatai, nan take ko ta maida ita mutum ta ace ita kuma ta fadi kasa tana barci mai nauyi!! ****Biba hauka ya yi amari mai gari ne yasa aka kaita dawanau gidan mahaukata saboda sun gaji da ganin ta da yara suke zindir!.. Alhamdulilah yanzu tunda ta koma mutum suka sasanta kansu, inda Allah ya ma Alhaji rasuwa gun kai ku in gaisuwar ne "malam yaga matar shi farin ciki sosai a ranshi mahammad ya sai masu gida babba mai kyau da kaya ciki suka dawo nan dan ko auye bai koma ba inda su riya ake shan soyayya mai da i ita da saurayin nata an sa ranar biki wata aya" Alhaji sai dai aka yanke afa aya ga hannuwan sun shanye, inda an je za a maidani shi gida ana bu ewa sai ga ta kwance yunwa duk ta ci ubanta ga rashin wannan wankan jego da batai ba duk ta koma susutanta!! Buki ya rage yau sauran kwana ki uku ana ta hidimar baki "Allah sarki momy sai dai taje koto alkali ya bata saki" inda baba ta samu an dai-dai ta aure ita ma! Alhamdulilah yau ne aka aura auren fateemah zarah da angon ta Muhammad, sai dai fatan zaman lafiya da an biyu Allah ya damuwar mana da farin ciki a zaman ku.. Alhamdulilah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah Allah ya kawo yau ga shi munzo end of DUHUN DAJI Allah ya sa a anfana da abinda aka gani Allah ya taimaka Sai mun ha u a BADANI BA ga a a hurumi in sha Allah SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ dffe5eeb84144a8fac8dc32be0b2fc21