← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 14

Sashe 13

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ulle gidan ya yi da mukulli ya ce'' idan dai har yana raye bashi ba biba indai ko basu dawo da Maman zarah ba[ innalilahi wa'inna ilahirin raji'un fan's in biba ku taimaka mata ku ta yata nema mana Haka malam ya wuni a kofar gida babu biba babu alamun ta, har an barci ya fara sallah ce kawai ke tada shi Kofar gidan ko su yau makotan su sun yi mamaki wai sallah kan lokacin ta sabanin da da sai an gama ko an kusa gamawa zaku ganshi ya zo sallah... ************************* Walllahi "inno daman jikina ya ban wannan zarah ta ce abinda yasa na ce ita ce wannan abun da ke an ya tsanta da shi na haifeta, sai bayan kunnen ta ga wata alamar nan Allah ita ce zarah na don Allah kada ku tashe ni daga barcin da nake don Allah" Surutun aka ga ya yi yawa aka ce riya ta kira Dr nan da ta fita sai office in........tana fita suna cin karo saboda hayaniyar da suke cikin dakin ta kusa kai asa ya yi saurin tare ta ita kuma Sarkin raki tasa ihu sai ga baba domin ta ga mai ke faruwa ne.. Please countie https://whatsapp.com/channel/0029VagEiIH4o7qGUpJPMW2Z Please Yanzu ku fallow in wannan cannel in saboda wancan sim din sun rufe shi Yanzu da Wannan cannal in zan ri a sauke maku update in sha Allah people Ina san duk wani mai so na a duk inda yake Shalelen Dear "Baba ta ce subuhanallah sannu ba dai taji ciwo ba dai?" Ya yi firgit ya dawo haiyacin shi ya ce'' walllahi mama buge ta ta nayi bangani ba amma don Allah ai hakuri" To ai bakomi daman kai ta je kira sai ga ka! Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un take furtawa cikin Muryar ta mai amon kuka, shi ko yana zaune kusa da ita ya yi banza da ita domin ya ce ko asibiti ya ce basu zuwa anan zata haihu tashin hankali kuwa ta shige shi domin tana na uda ne yana dukan ta" *************** Ta gama bulayin ta a gari amma bata samu wani boka ko malam da zai mata aiki ba, hankalin ta ya kuma tashi sosai tarasa ina ne madafarta haka nan dai ta hakura domin ta dawo gida ko da tazo malam ya hanata shiga wai ina "Maman zarah har da ita zarah?" Kutt ciki ya duri ruwa over don hankalin ta ya kuma tashi da yace wai har da zarah.. Farin ciki har cikin zuciyar ta saboda ta ha u da yar ta da ta da e bata gani ba, inda Dr duk wani motsin riya yana kallo duk abinda take gashi "Maman zarah taji sauki amma sai ya ri e su saboda kallon riya wai sai jikin mama ya kara arfi zai sallame su" Ko da ya koma gida ma hankalin shi duk yana ga tunanin wannan yarinyar, sai da momy ta tsare shi sannan ya ci abinci sai a time din ne yake fa a mata yarinyar d ya hango shine ya koma haka... Bangaren Alhaji kuwa tana haihuwa yaba da jaririn ga aljanu, lalle sai a sannan ya ga arara tashin hankali domin ta tada mai da hankali ta koma mai karamar mahaukaciya, ya rasa mai ma zaiyi mata ne ya huce ga gajiyar haihu da tai amma haka ya kulle ta a wani daki sai dai matsala aya ya manta bai ulle window ba haka ya fita harkar shi ranar bai dawo ba sai cikin dare sosai shi ya ma manta da akwai mutum a ciki... Yau ne ranar sallamar su "Maman zarah Dr yana cikin damuwa sosai domin yasan kan shi zai yi kewa over Allah sarki haka ya rubuta masu takardar sallama, zasu tafi ne ya ce mama ta bashi number ko dan su rika gaisawa sai dai me ta ce bata da waya ya kalli riya ya ce yan mata ke kiban taki kinji" Tunda ya fara magana baba na kula da shi ta ce'' ai mamuda bata da waya ita ma kanta"! Murmushi "riya tai ta ce baba bafa mamuda ake kiran shi ba Dr Muhammad ake ce mashi amma kina bata mai suna!" Kamar ita kadai ce ta iya sunan na shi bai so tai shiru ba, fiddo bantur din ku i guda biyu daya su Maman zarah daya baba wai su kara, aiko sun ki amsa sai da kyar suka amsa, shima sai da suka mai kwatancen gidan da suke.. Ta window tafito ta dawo cikin gidan dakin shi ta shiga kai tsaye palorn ta wuce ta nufi uwar dakan nashi, ta bu e wannan daki da ya zuba kayan tsafin shi... Please countie Ina mai farin cikin sanar da ku sabon book ina wanda ya ninke DUHUN DAJI over kunsan dai alkamin matar dear ba karya Promo promo ne 1k ne Amma yanzu daga yau zuwa 15 500 ne in sha Allah 9167415208 Imrana Dauda opoy https://whatsapp.com/channel/0029VagEiIH4o7qGUpJPMW2Z DUHUN DAJI Shalelen Dear Page 71/75 ...... akin kulle yake da wado dan ya canza ba irin wanda Muhammad bane ya bu e mai shi' ta tsaya tsaf taga ina ne zata ga makulli ta bu e ta ibi kudin dake ciki, rashin sa'a sama ko asa babu shi karkashin gadon ta duka nan ta jawo wannan tunkunyar tsafin nashi wanda take dauke da wata walba idan ta fashe shikenan rayuwar alhaji na cikin jalala ta auki wannan tukunya ta fito waje gun fulawa ta fasa wannan abu har da walbar ta koma ciki madubin tsafi ta fasa shima, ma kulli dai shiru babu alamun shi, ta koma gefe tana hutawa kamar zatai ihu saboda gajiya can ta hango shi kan wani loka ta nufe shi da sauri ta auka tare da bu e kofar! **************** Koda suka koma gida alhamdulillah jiki ara sauki yake sosai, inda "riya ke kawo ma Maman zarah ziyara har su dan ta a fira kamar kullum yau ma tana gama cin abincin rana ta ce ma baba zata gun mamanta kila ta kwana can"... Baba ta kalle ta tare da murmushi ta ce'' a'a su riya manyan gari yau kuma har da kwana ba yini ba?? Bari na baki yan kayan kwana to, tashi tai ta hado mata kaya kala hu u tare da rako ta har kofa sannan ta dawo cikin gidan ita ma tana mai kewar yar ta ta" ************************* Allah "momy yarinyar ta tafi da dani walllahi don muje ke ma ki gaida mamanta, ashe sun da e basu ga juna ba tun tana arama sai yanzu da ta girma suka ga juna" Ya kalle ta tare da fa in to yanzu waye za a tura?? Kinga dai yan uwan dady ba nan suke ba dole dai sai shi in!! Ta mi e a furgice ta ce''mahammad na hane ka da ambaton sunan wannan mutum idan kana san zaman lafiya a gidan nan......yar kwalla ya share to ya kenan idan da ita ce taga abinda yake aikatawa ashe da sai fushin yafi haka... Tashi ya yi domin ya yi wanka ya tafi ya kuma duba jikin "Maman zarah" duk bayan kwana biyu yake zuwa amma bai ganin riya a cikin gidan shi dai sai dai ace mashi tana gun baba can ne gidan su, wani blue yadi yasa abun ka da farin mutum sai ya fito tamkar kamar an sarki ya fito yana amshin turaren mai da i hula ya daura mai dan haske wow na ce ganin yadda ya fito tamkar... ************* Biba ta haukace kowa gudun ta yake, gashi hauka irin mara kyau din nan wanda har cizgar naman gabanta take yana jini rayuwa kenan "malam kuwa ya kama hanya ya shiga birni domin nemo maman zarah" Yau kwanan ta biyu da zuwa gun "Ummi take cewa sai jin da i take saboda tana zaune da ummin ta" Kamar ko yaushe yau ma da kanshi ya yi sallama ya shigo cikin gidan kai tsaye saboda an ri a da an saba, aka shimfida mai tabarma ya zauna riya ce ta debo mai ruwa a kofi duk inda tai yana biye da kallon ta ashe su matan malam na lura da haka sun dai yi shiru ne kawai domin ganin gudun ruwan shi' aka kara gaisawa sosai ya ce wai ita bata zuwa school ne?? Murmushi tai mashi ta ce'' to walllahi bansani ba kaga nima yau kwana hu u da kara baiyana agare ta saboda tun tana shekara ...aka auke min ita, nan ya kuma jin tausan su sosai da sosai addu'oi ya yi domin Allah ya are kare su daga sharrin bil adama da jinnu!! Ameen ta amsa mai suka fara dan ta a fira"sai da suka kusa gama fira sai ga riya ta shigo ciki da sallama abakin ta ta ce Ummi na yanzu dai ina so na an fita kofar gida! Murmushi "mahammad ya yi ya ce haba fita wasa kuma bacin ga bako kinyi" Gwalo ido waje tai ta ce'' ummina kinjifa wani zance yazo gunki, amma wai gu na yazo bacin dake yake magana bani ba, rufamin asiri ta fa a tare da rufe fuskanta da gefen dan gyalenta" Allah sarki malam duk ya bi ya fige kamar wani mara lafiya haka ya koma... ....... innalilahi wa'inna ilahirin raji'un take maimatawa hankalin ta ba aramin tashi ya yi ba, ga akuya na fidda kudi ta bakin ta har da wasu gawar mutanen da aka ibi jikin su ta kurma ihu ta fito dagudu koda tazo falo ina bata iya bu e kofar saboda yasa mukulli ta dunga buga kofa ko zata samu mai taimaka mata! Yana zaune sai gani sukai ya yanke jiki ya fadi asa' duk aka yo kanshi asibiti mafi kusa aka kai shi inda suka fara bashi taimakon gaggawa, robar da zai rika numfashi suka samai ga ta fitsari da aka samai sai dai ace innalilahi kawai domin yana jin jiki sosai.. Anan dai da riya da Muhammad suka sasanta kansu, inda aka ce yaje gun "baba ya nemi auren ta saboda ita ce mamanta, nan dai aka bashi labarin batan ta sai abin ya bashi tausai sosai suka dunguma aka nufi gunta, ita ma ta nuna jin da in ta sosai!! Suna cikin zancen ne aka kira shi daga asibiti yazo ga
Chapter 13 · 0% Book details