Sashe 2
Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DUHUN DAJI Real matar dear one love ce Wattpad.... mariamahmad00 Arewabook.... MariamAhmad Kuyi following ina a can domin can zan cigaba da daurawa in sha Allah Nagode sosai people Wannan shafin ga baki ayan shi naki ne *Zarah Royal star* ki yi yadda kike so dashi Fan's i love you too much 3 wacece " " yarinya ce ar kimanin shekaru 13 ta taso ita dai ta ganta tana rayuwa cikin daji mai duhu wanda wani gun in ka shige shi ko an ya tsan ka baka gani alle ace kaga na kusa da kai, ta kasance ce macece ita mai san farauta shiyasa ma take da karenta wanda ke taya ta kamo tsuntsaye da dadbobi anana kullum in baka ganta a rumfar ta ba to tana ba in ruwa ko neman farauta ita in rabi mutum rabi aljanna haka take bata san mutane da yawa shine dalilin ara ware mata gun ta ita aya wannan shine tarihin ta... Back to story wanka zata shiga wani aramin zani ta aura daga irji zuwa cinya kawai ya rufe mata, duba bayan ta nai wani kalar baya ne wanda idan ka kalla baza ka ara kallo ba saboda abinda ke jikin shi, daga can bangaren bakin rafin ta nufa na binta a baya har ta gama wanka sannan suka taho samun wani yalle tai tare da ji a shi da ruwa ta goge ma shi jikin shi tare da fesa mai wani abu kamar turare shima ya fito fess, wani ganye ne amma shi kamar siket shi ta auka tasa tare da sa wani daga sama kamar riga shima, ta bu e wata tukunya wasu tsotsutsine cikin ta masu uban yawa shi ta zuba a kwano tare da zuba ma shima zama sukai tare da fa ci suna jin da in abun su lura da yadda " ke ka a kai" kuwa tunda aka ce anga wata mai kama da zarah hankalin ta ya tashi ta rasa ina zata saka kanta domin idan ko aka ga yarinyar nan asirin ta ya tonu don ba yacce za ai wannan mata aka mata da ita bata tona taba da taji wuya, fitowa tai tare da ce mata zata je tadawo Yanzu baza ta da e ba" Ita dai hankalin ta ma bai jikin ta domin an fama mata wani tsohon tabo da bai ta a gogewa a cikin zuciyar ta' ita ka ai Allah ya mallaka masu gashi" bai ta ita saboda ta mallake shi ita dai hakanan take ba domin ka da ta zauna gida zawarci ba shine ta tsaya gidan auren ta tana hakuri bata da tsimi bata da dubara sai Allah da ta mi a ma lamuranta... ************ Ko da ta isa gidan babban gida ne mai sassa da yawa, wani bangare ta nufa da saurin ta saboda kada mutanen gidan su ganta tana isa kuwa ta ci sa'a wata mata tana fitowa ta shiga da kuttmar durun uwa' daman a'idar shiga akin kenan wannan zagi in dai ba kayi shi ba to ko kallo ba ka ishe shi ba haka ta fa a tare da usawa ta ce'' Asiri na zai tonu taimaka min wata ma ociyar mu ta ce taga mai kama da yarinyar nan"!! Murmushi ya yi tare da tafa hannu ya ce" wannan matar tabbas taga mai kama da wannan yarinyar amma ki sani ba ita ba ce ta gani domin ita tana can duniyar aljannu bata wajejen nan ma balle a ce ita ce'' Sai a sannan tadawo dai-dai ta kalle shi tare da sadda kai asa tare da fa in sai kuma mai gidana naga abin ya fara kwancewa har yana shiga akin ta ma.........wani uban zagi ya anna mata tare da mi ewa zunbur kamar wanda aka tsikara ya ce" sai da na ce maki ki dawo mako uku amma baki dawo ba, dole Yanzu sai an canza maki aiki kuma zaki ara ba aljani turbu kanki idan har kina san aikin ki ya tafi dai-dai shine bayani" ************************ Yana ganin ta fita shima ya maida cumputer gefe tare da kora ruwan da ya rage cikin gorar faro, ya zaro mulkin motar shi zai fita sai dai kash masu gadi sun hana shi fita saboda umarnin mai gidan sune, idan kuma suka barshi ya fita to abakin aikin su tun da yaga ba sarki sai Allah ba bari zasu ba ya shiga ciki domin ya kwanta tunda yaga ji da karatun amma kuma an hana shi fita sai ka ce wani yaro arami da za arinka mai kulle wayar shi ya auka Ya kunna data tare da shiga was app in ya cigaba da chart a haka har tadawo tako ji da in hana shi fita da sukai bata san alhajine ya hana ba... ewa tai da sauri tare da fa in na amince.. Nuna mata ciki ya yi tare da lashe la e kamar wani maye ya ce'' manya ai ko dole nima na kwashi gara asa ta, bin bayan ta ya yi i ne da ko hannun ka baka ganin amma shi dayake ya san akin yana shiga ya ganta kai tsaye ya nufe ta tun tana ihu har ta kaiga bata iyawa kusan awa 3 yana abu aya sannan ya fito tare da zama ya aga murya yadda zata ji shi ya ce'' ki sauri ki fito saboda aljani gashi nan yana maganar baki ishe ba" Tana jin wannan maganar tai saurin ta shi tafito sai an gyashi take kamar wacce aka bige da mashin haka take tafiya, wasu magunguna ya bata tare da fa in yadda zatai amfani da su......wata atuwar warya ya auko tare da yin an sur ullen shi ya ce le o kigani wata yarinya ya nuna mata zaune ta juya ba baza ka ce mutum ba ce ta ce ai wannan aljanna ce ko? Ya galla mata harara. tai saurin matsawa tare da rufe ba in ta.....ya ce'' wannan ita ce ar da kika ba wannan mata ita in da kika ba aljanna ce ranar ta fito yawo ne cikin bil adama, wannan yarinyar da kika ce suna kiran ta da ne ba sunan da kuka bata da shi ba.. Hankalin ta ne ya ara kwanciya jin ma bata duniyar su..... Buga cikin kwaryar ya yi tare da ambaton sunan ita kuma ta fara waige waige taga waye ke kiran ta taga bakowa ta ci-gaba da abinda take.. ewa tai tare da mai Sallama ta fito don komawa gida ZAFAFA BIYAR DUHUN DAJI Arewabook.... MariamAhmad Wattpad... MariamAhmad00 Bismillahir rahamanir rahim ewa tai tare da jan igiyar domin su koma gida tana shiga naman da ta samo jiya ne ta auka tare da gyara shi duka minti 5 ta gama abun ka da aljanu, ta zuba nata sannan ta samu wani abu shi dai ba zaka kira shi kwano ba ta zuba ma nuni kawai tai ma kwano sai gashi ko ya sauka har gaban ....... murmushi tai tare da jin tausan ta na gashi dai ita mutum amma ta iya irin abun aljanu ta auki nama ta fara ci.. Koda ta isa gida bata bari an gane mai ke damun ta ba illah ruwan zafi da take ta shiga har ta samu an sau i, amma fa ya ci ubanta tunda har ari ya mata sosai ita ba mai haihuwa ba taki zuwa asibiti domin a inketa.... ******************* Alhaji dole fa sai ka ara bada wani naka sannan zaka samu ka haye kujerar da kake son hawa, amma idan ka ce ba haka ba to gaskiya sai dai ka hakura da mulki, abinda baka sani ba nan duk wanda kaga ya samu mulki to sai da ya bada nashi sannan ya samu nasara ya haye.....ko da ya ida sa mai wannan maganar jikin shi ne ya yi sanyi saboda ya bada yaran shi har su hu u amma gashi ba'a dace ba sai ya ara aya shi ko ina zai sa kan shi ne?? Maganar da ya mashi ne shine dalilin dawowa daga tunanin da ya tafi ya ce yanzu fi sa bidillahi haka zamu yi da kai, kai ka ce min na bada yaro hudu sun isa na samu kujerar amma yanzu ka canza min magana ko?? To gaskiya banda an da zan bada yanzu.. Murmushi ya yi tare da fa in zaka iya bada na makota ai ko yaro kawai a tsinto shi kan layi duk zasu yi... Sai a sannan ne ya saki ajiyar zuciya tare da hamdala ya ce'' a samo to na kan layin da iyayen su basu damu da su ba suke sakin su sakaka shikenan Ni yanzu zan wuce gida ne nasan iyalina suna jira na" A haka sukai sallama da shi.....kan cewa za asamu yaron layi shi kenan.. **************** Kwance yake kan 3sita dake akin shi yana latsa waya, duk jin shi yake sai a silo ya fito zuwa babban falon gidan ce zaune kan kujera tana gaisawa da ba i ya iso ciki tare da gaida su ya shiga kitchen don ya sha ruwan sanyi, yana sha ya fita ta ofar baya bai idanun shi zasu ga ni iba yana saduwa da akuya ba ya kulle mata baki saboda kada tai ihu, da sauri ya koma baya Allah ya taimake shi bai ganshi ba wata tsana da kiyayya ce ta taso mai kamar zai kurma ihu haka ya dawo akin shi tare da zama yana furta innalilahi wa'inna ilahirin raji'un Allah ya kawo mana auki daman ku in da ke kashe mana da wannan abun kenan ya ke samun su, ko da ya leka ta window akin shi time din ya gama yana gyara wando ne yana gamawa ita kuma akuyar ya bu e wannan ramin da ya ciro ta ya maida ta ci tare da aura kofa saboda ta rin a shan iska, shi abun ba tsoro ya ke bashi ko dai mafarki ne yake bai sani ba marin kan shi ya yi jin zafin da ya yi a fuskar tashi ne yasa yasan ba mafarki yake ba gaske ne' wata walla ce ta zubo mai ya share ta... ce zaune gaban tana mai neman alfarma tana so tazo duniyar mutane domin taji mai ake ji ki, amma ita ta hanata tana tsoron kada wani ya