← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 14

Sashe 7

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Tofa mai kuke tunanin riya zata yi
Ina maman zarah
Ya momy zata kasance ku dai ku biyoni cikin book din DUHUN DAJI
https://whatsapp.com/channel/0029VaN9ClMDuMRoWj35u20e
Masu san DUHUN DAJI da farko Please ku following channel
in matar dear zaku sau har ma da wasu book din in sha Allah
Ga kuma abubuwan
aruwa ciki
Phone number
08108353370
Matar dear
Page. 18/ 23
Riya ta ce" ke dakata Hajiya niba irin wannan matan bane da za ki yaudara walllahi ban saba ba dallah matsa min kada na barar da ke"
Hajiya tai murmushi ta kalli riya ta ce'' ke yarinya ko ki yarda dani ko kar ki yarda sai kin yarda mun amfani juna daganin ki zaki da
i ta fa
a tare da lashe lebe kamar mayya "
Cikin kunnen ta ne ta ra
a mata cewa wannan fa sai kin yi magani ta, don daman ta Saba da yin amfani da mata to ta yi tunanin kema mutum ce, ki ma mutane maganin ta su huta....
Idanun riya ne suka Kada su kai wata kala su ba ja ba ba ruwan
asa ba ga dai sunan ta kumbar hannun ta kuwa tai za
o za
o kamar mai cikin wata irin murya ta ce ke "Hajiya daga yau kin daina wannan bin mata da kike shine dalilin kenan da mijin ki ya rasu kika kasa aure kenan saboda kina amfani da mata ko to kin gama wannan rayuwar"
............... .............. ........
Allah sarki kusan sati
aya ita dai "momy ta kasa gane abin da Muhammad ya ke nufi ganin ya
aro mata kayan abinci da kayan sawa duk wani kayan bu
a baki taga an kawo Mata su ita mai dan nata yake nufi ne"
Kamar kullum yadawo daga office kai tsaye falon momy ya nufa tana ko zaune da carbi a hannu tana lazimi '
usawa ya yi gaida ita tare da langwabe kai ya ce momy yunwa nake ji kuma nagaji....
Sannu da zuwa tai mashi ta ce'' Allah sarki son Yanzu muje ka ci abinci sai kai wanka ko?"
Ehhh kuma haka ne "momy na haka mutafi ke zaki ban abaki na ma!"
Ta
an dungurin goshin shi ta ce kai
an nan na kosa kai auren ka, na huta da Wannan abun ruwan wanka ni abinci ni haka gyaran
aki da wanki ko? To nima kazo kai auren ka na huta..
Yana jin ta fara zancen auren nashi ya yi sauri ya yi gaba da kanshi ma ya ha
a abincin na shi ya ci ya sha ruwa, ya nufi ban daki ya yi wanka.
**********************
Kullum da gari yawaye take tashi daga rumfar mai shayin nan kullum haka take' wata
ar tsohuwa mai saida
osai tana nan tana kula da ita yau dai ta yanke shawarar yi mata magana, tana gama kosan tana bayan mangariba ta ha
a komi ta kai gidan ta da ke nan kusa da tashar ta dawo kasuwar ta zauna a
ar rumfar ta har sai da kowa ya watse sannan sai ga maman zarah ta taho domin zuwa makwancinta ai ko ta tashi ta tare ta ta ce baiwar Allah mai ke kawo wai nan gun kina kwana don Allah ki koma gidan iyayen ki kinji
ata...
walla ce ta zubo mata ta zatai magana shi kenan wani kukan mai
arfi ta marasa bakin magana' ta kamata suka koma rumfar ta suka zauna ta
an fara bata labarin ta ka
an!!
Tausai ta bata ta ce Allah sarki
ata ke taki
addarar kenan Allah ya baki ikon cinyewa.....ta kama mata hannu suka tafi gidan ta sun je kofar gidan ne
ar tsohuwar ta sa
an mukulli ta na bu
e gidan suka shiga daki biyu ne wanda yake rufe suka bu
e suka shiga
aramin gado ne sai sif shima mai
aya ga randa wacce ke sa ruwa sanyi sosai ta gyara mata gadon ta ce kwanta
ar nan da safe zamu ida sa maganar.....
Haka ta sha
are "Hajiya tana ta kakarin mutuwa ta kasa ihu tana shillu da kafar ta, sai da tai don kanta sannan ta hakura ta ce wallahi daga yau zan maganin ki
ar banza shegiya kawai ta sake ta ta bata''
Aiko da gudu ta fita
akin su riya tana gudun ceton rai..... Tundaga wannan rana Hajiya ta daina shiga shirgin riya da baba ma in an yi abincin sai dai a jera su ci amma basu bari su ha
u da riya!
Alhaji ya kusa dawowa "momy tana irge da kwanan ki da ya ce mata zai yi, ita dai bata gane kan
an ta idan tai Mai maganar dady sai ya dauko mata maganar wani zancen haka rayuwa take tafiya kamar me"
Kamar kullum yau ma sun gama kari suna zaune a kan kujera suna magana ta ce''Muhammad don Allah ka fa
a min mai ke faruwa ne da Alhaji idan mutuwa ya yi ka fa
a min bana san irin wannan boyemin da kake yi kaji ta idasa maganar tare da
walla...
Murmushi ya yi ya ce'' momy shifa dady walllahi lafiyar sa kau Allah momy kawai dai bazamu koma gidan bane sannan mun fita daga Rayuwar Dady shima ya fita daga tamu rayuwar bazamu koma gidan can ba gaskiya shine dalilin canza maki layin nan ma da nayi"
Tafa hannu take tana salati ta ce yanzu kashe min auran zaka yi kenan yau na shiga uku ni..
.............................
Da asuba suka tashi sallah suka yi ta tashi zatai aiki ta ce'' a'a ki bari yanzu zan yi don ma yau juma'a ce bana
osai yau ne yara na ke zuwa min ziyara ki bari Yanzu zan yi "
Maman zarah ta ce'' a'a inno don Allah ki bari na yi maki ba don Ni ba da
yar ta samu ta bar ta su ka yi tare don ba ta bari ta yi ita ka
ai ba...suna gamawa ko aka dama koko suka sha
arfe 8 ta koma ta kwanta domin tun daga sallar asuba bata koma ba suka gama aiki aiko wani barci mai da
i ne ya
auke ta wanda take mafarkin cewa ta ha
u da
arta tilo guda tai....
Bayan sallar juma'a ne sai ga yaran inno sun zo suna ta mamakin ina inno ta gano wannan ita kuma don tana da san jama'a sosai...
Sai a sannan nan ta
ara basu labarin ta tun daga farko ta fa
a masu don har sace
ar ta da akai ta fa
a aiko tausan ta sosai suka ji harda kuka wasu...
******* Baba dai taga "Hajiya ita ma da take da iszigili ta rage sai haba haba take da su ba wannan maganar banzan da take ko kawo yaran mata da take kawo wa kamar me, ita dai baba abin mamaki yake bata kamar kullum yau ma ta kama Laraba take an gama girki duk sun
i fitowa riya tai iska sai ga ta a
akin Hajiya ta ce ki fito ai kari ko na fito da ke, daga Yau kuka
ara barin mu mu ka
ai Ni da baba walllahi sai na yi maganin ku banzaye nu sarai daga ke har yaran ki"
...........daga gama fa
ar ta ta
ace aiko ta tashi da sauri ta nufi
akin su ameer ta tadasu domin yin
ari tundaga nan ko suke fitowa ake kari tare da su, kyauta ko ba irin wacce ba ai ma baba a tamfofi daga azumi sai babban sallah amma yanzu duk bayan wata biyu ko uku Allah sarki tashi
aya ko Yanzu ta samu Sa ida...
Please cuntio
*DUHUN DAJI*
Chapter 7 · 0% Book details