Sashe 4
Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ma na kona ka kai in banza shasha wanda bai san darajar an Adam ba, nan take ta koma wata halitta mai ban tsoro wacce ko kai mai karatu sai ka firgita hakori za wa za wa kumba ko mai uban tsawo kamar me, haka ta zuro dogon hannun ta ta cafke mai ba i ta dinga mur awa kamar me babu bakin ihu, shi ku sani yana ganin haka ya ruga zai fita daga akin ina riya ta aga shi sama ta buga da asa a nan take ya suma' ta ci-gaba da tsaga ma ameer azaba ta ce kun raina mutane ko saboda ku masu ku i ne shine dalilin yin haka amma ai hajiyar ku ba haka take sai ku an banza ko?'' Zaro ido ya yi Kamar zai mutu ya dinga girgiza kai kamar adangare......... Ta aga afar shi aya sama ta dunga lila shi Kamar wani wado harshe tasa ta ago "sani" tadunga duka nan take ya farfa o daga doguwar sumar da ya yi yana farkawa ya ce ya ameer aljannar ta tafi ne komi? Buge mai baki tai ta ce'' uwar ka ce aljanna yau sai na yi maganin ku cikin gidan nan, kiran baba mai aiki taji shine ta sassauta masu ta ce don Allah daga yau ku rin a ma baba wulakanci an banza marasa hankali kawai, sai gata kan gado kwance kamar mai barci ta koma ta kwanta sai ga baba tazo ta an bubbuga kafarta ta an motsa Kamar mai barci ta ce baba sannu da aiki" Ta ce'' yar nan ina ta kiran ki tun azu ashe barci ki ka yi" Wallahi kuwa "baba an barci na yi na huta" Ta ce'' har yanzu dai baki fa a min sunan ki ba dai ki fa a min kinji ata" Sunana riya.. A Masha Allah daga nan ne kuma suka ci-gaba da yin mu'amular su duk daga ranar kuma su ameer suka daina ma baba wulakanci ko aya illa mutum ci da suke mata ita har mamaki mata ke ganin da yacce suke zaginta da hantara amma yau sune ke girmama ta kamar me rayuwa mai juyi kenan. ************** Dolen shi yasa mu karen da aka ce mai can yasa wasu an dama suka samo mai shi na farautar su suka bashi shi, ya yi abinda "malam ya ce mai har na fa a kai gaskiya karen ma ya fi akuya da i lalle ya samu gu kenan [kunji fa tabewa wai are ma yafi akuya da i tsabar jahilci da ke damun shi ] tunda ya fara neman siyasa ya kauracewa matar shi saboda farko da kaza ya fara yi ranar ko da ya fara sai da ya kashe wannan kaza, Allah sarki yana gamawa ya yi wanka ya fito yasa wata farar jallabiya ya fito Kamar mutum kirki ya fito domin ari... Suna nan zaune suna jiran "Muhammad shi ko tunda ya gano halin baban shi ya tsane ba shi san ba su ha u da shi ko ka an, shiyasa ko gun kari sai ya bari sai dady ya fita ya fito ya yi kusan kullum haka suke yi dashi' shi dai bai kawo komi a ranshi ba saboda ya bayar ko gajiya ce kawai ke damun shi" Ya fitowa sai ga "dady zaune ko karin ma bai fara ba' ya matso ya gaida su zai koma ne ya ce a'a ina zaka ne zaka koma ne?"