← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 14

Sashe 3

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ganta ya gane ta gashi ta sha u da ita shine dalilin hanata zuwa duniyar mutane...... ara matsowa kusa da ita tare da rike mata hannu ta ce" kada ki hanani zuwa domin ina san na san wani abu ne a can in....ina sha'awar yadda Mutane ke zuwa su wuce ta bakin rafin da nake zama ina jin da i naga yadda suke sa kaya a natse suke tafiya bata rai da sun yi fiffike ba" walla ce ta zubo ma cikin zuciyar ta kuwa ta ce kema yanzu da kina cikin su mutanen amma kishiyar uwarki ce ta kawo ki cikin wanda ba an uwanki ba sai dai ki hakuri zan barki kije can inda kike so amma kuma sai na sa maki tsaro mai sauri tattare dake koda za ki fita amma bazaki tafi da ba' a fili kuwa sai ta ce na amince kije amma gaskiya kibari sai gobe... ********** tunda aka gama ha a break fast bai hito ba shi haushin shi yasan zasu ha u da a darling table in' sai ake kam take ya fito domin shi ake jira bai soba haka ya fito rai ace ko gaida shi bai ba ita kawai ya gaida tare da zama aya daga cikin kujerarun mai aiki tai saving na shi " ya kalle shi tare da fa in wai Lafiya son kake wannan an cije cije ko bada lafiya ne"?? Girgiza kai kawai ya yi... Washe gari duk wani abun ukatar ta ha a gu aya tun ana gobe zata tai a ka auke ta sha kuka kuwa kafin a tafi dashi, sallama sukai ma juna sai ga wata iska fuuuuu tai sama da ita.. Kuyi following ina arewabook.... MariamAhmad DUHUN DAJI Follow arewabook... mariamahmad Follow Wattpad..... MariamAhmad00 Bismillahir rahamanir rahim Page 4....and Ko da iskar tai sama da ita bat ta bace babu mai cewa ga inda tai shiko _nashir_ bawan Allah sai dai ya koma gefe tare da wallar shi ta gangaro mai yasan zai yi kewa ba ar ka an ba, ko da ta isa garin Kaduna ta tsinci kanta gefen wani babban gida ne wanda ya amsa sunan shi gida ta rasa mai ma zata yi ara sauko da rigar da ke jikin ta tai domin ta rufe mata afarta, sai gata a tsakiyar gidan shidai mai gadi mamaki ne ya ishe shi to kodai gangadi yake ne har yarinyar ta wuce bai ga shigar ta ba, bai ida sa tunanin shi ba ya duba bat babu ita shi abin ma sai ya koma bashi wannan barcin shine kawai don yasan ba ta isa shiga cikin gidan ba..... ********** Jilo kuwa shi banza ta fa i domin kusan kullum sai "biba tazo saboda kada asirin ta ya tuno sai ya yi amfani da ita a sati wajen sau biyar ita bata jin komi ga azaba da take sha amma haka take zurewa take bashi ya ci gashi abin ita ma ba gyara don dai ita kwa e shima kwa e a haka sai su biya ma juna bu atar su, Allah sarki naman Zarah kullum damuwar ta ara karuwa take don tana ji a jikin ta ar ta bata mutu ba, idan tai ma malam magana ma sai hantara da zagi yake mata babu magana mai da i sai idan. Biba ce tai magana shine zai sassauta mata" Duk wannan halin da take ciki bata ta a bayyana ma wani angi ko wani nata ba, ta fauwala ma Allah lamuran ta domin tasan shi zai mata hisabi da duk wani wanda ya cuceta. ko da ta shiga ciiki sallama take ta kwadawa amma shiru ba wani mutane da su ka fito, zama tai daga wajen kofa tai shiru kamar zatai kuka kusan minti 30 da zamanta sannann sai ga wata mata mai aiki tafito dauke da kwandon abinci DUHUN DAJI Follow arewabook... mariamahmad Follow Wattpad..... MariamAhmad00 Kuyi hakuri kwana biyu kunsan an min aikin hannu ne amma yanzu alhamdulillah zaku rin a jina da izinin Allah Phone number 08108353370 Bismillahir rahamanir rahim Page 5....and Ko da iskar tai sama da ita bat ta bace babu mai cewa ga inda tai shiko _nashir_ bawan Allah sai dai ya koma gefe tare da wallar shi ta gangaro mai yasan zai yi kewa ba ar ka an ba, ko da ta isa garin Kaduna ta tsinci kanta gefen wani babban gida ne wanda ya amsa sunan shi gida ta rasa mai ma zata yi ara sauko da rigar da ke jikin ta tai domin ta rufe mata afarta, sai gata a tsakiyar gidan shi dai mai gadi mamaki ne ya ishe shi to ko dai ganga i yake ne har yarinyar ta wuce bai ga shigar ta ba' bai ida sa tunanin shi ba ya duba bat babu ita shi abin ma sai ya koma bashi wannan barcin shine kawai don yasan ba ta isa shiga cikin gidan ba..... ********** Jilo kuwa shi banza ta fa i domin kusan kullum sai "biba tazo saboda kada asirin ta ya tuno sai ya yi amfani da ita a sati wajen sau biyar ita bata jin komi ga azaba da take sha amma haka take zurewa take bashi ya ci gashi abin ita ma ba gyara don dai ita kwa e shima kwa e a haka sai su biya ma juna bu atar su, Allah sarki maman Zarah kullum damuwar ta ara karuwa take don tana ji a jikin ta ar ta bata mutu ba, idan tai ma malam magana ma sai hantara da zagi yake mata babu magana mai da i sai idan. Biba ce tai magana shine zai sassauta mata" Duk wannan halin da take ciki bata ta a bayyana ma wani angi ko wani nata ba, ta fauwala ma Allah lamuran ta domin tasan shi zai mata hisabi da duk wani wanda ya cuceta. ko da ta shiga ciiki sallama take ta kwadawa amma shiru ba wani mutane da su ka fito, zama tai daga wajen kofa tai shiru kamar zatai kuka kusan minti 30 da zamanta sannann sai ga wata mata mai aiki tafito dauke da kwandon abinci, bata lura da ita ba har ta ida sa ayan part in ta aje abincin sai da tazo fita sannan ta lura da yarinya zaune har barci ya fara aukar ta ta ida so gareta ta ta a ta.... Firgit ta farka ta ce'' a taimakami da ruwa zan sha!" Ita dai ar tsohuwar tsayawa tai kallon ta sannan ta tafi debo mata ruwan, ba pure water sai na roba shi ko ta dauko mata ta ha a da kufi ta taho zuba mata ruwan sanyin tai ta bata tasha a kunnen ta ne taji Muryar "zulga ta ce ki ce mata kin gode mana" shine ta ce nagode tambayar ta tai daga ina haka yar nan... Uhmm nima kaina bansan wacece ni ba Walllahi don Allah ki taimakamin narasa an uwana duka sanadin gobara! Allah sarki yar nan ya sunan ki?? Uhmm uhmm uhmm namanta sunan don Allah ku taimakamin nidai.. Tausai ta bata ta ce''kin ban tausai sosai yar nan zan taimaka maki sai dai masu gidan bata nan ta tafi dubai sai tai sati yanzu zan zauna da ke idan tadawo muji mai zata ce" auki an kullin kayan nata ta ce muje ciki kinji ta mi a mata hannu suka nufi dayan part in, tana zuwa ta aje mata kayan gefen katifa ta ce zauna kin ji yanzu zanzo........ Zama tai gefen katifar tana jiranta sai ga zulga ta baiyana ta ce'' riya Wannan tsohuwar tana da mutum ci sosai ki mutum ta ta kuma ki taimake ta tana bu atar taimakon' tana gama magana sai ga shi ta turo ofar akin ta shigo da Sallama abakin ta farantin abinci ne hannun ta ta ciko shi da shinkafa da miya harda nama ga su kabeji gefe kuma ga ruwa mai sanyi da ta mi o mata ta ce kici kinji ata. Amsa tai ta ce'' Nagode sosai Allah ya biya!'' Tana fara loma aya taji bata iya cin abincin saboda ba ta iya cin irin shi ba' ta an ya mutsa fuska ka an "zulga ta ce ki ci riya kinji Yanzu kin dawo duniyar mutane ne fa ko hakuri in kuma baki iyawa to in kawo maki namu?" an share hawayen fuskarta tai saboda taji an ce tadawo duniyar mutane alhali bata saba da su ba ya zatai da ranta kenan, ya zatai da kewar nashir wayyo Allah na ta furta' ta girgiza kai ta ce bari na ci in banci ba Kinga kince nadawo duniyar mu zan yi hakuri amma Ni dai Aban nashir ina.. Murmushi "zulga tai ta ce nashir kuma ai sai mutane su rin a kallon ki wata kala ai ki barshi dai zai rinka kawo maki ziyara, haka ta tafi ta barta da kewa ta ci abinci harda su amai tai baiwar Allah" ************************** Zaune suke wajen motocin gidan suna fira ya ce'' Muhammad Yanzu ya kenan za'ai kaga dad din ka shine ya ci zaben nan ya kamata mu taya murna ko ba haka ba?'' Hakane bros wallahi kasan dai "dady tunda akai kidnaping ina bai san ina fita ko ina ko amma yanzu ka shirya mana fita sai nasan dubarar da zanyi kifita ko na ce hajiyar ka ce ba lafiya ai sai muje kawai asha hidima ko" Da wannan zancen ne su ka barshi haka za ai ma dady domin shi "salim abokin Muhammad ne sosai wanda har sun zama kamar ar uwa na jini har iyayen sun ha a zuminci sosai" Aiko sun shirya "dady wanda har ya amince da fitar tashi daman tun kan su isa salim yasa aka shirya komi da komi abu na ku i nan da nan aka gama komi da komi idi sai tashi yake kamar zai balla kunnen mai karatu" Please countie banda cajine DUHUN DAJI Matar dear Phone number 08108353370 Page 9&10 Ganin mutum suka yi tsaye shi "ameer ya kalle ta tare da daka mata tsawa ya ce ke aljanna ki fita daga akin nan yanzu walllahi ko na kona ki da ayar Allah" Wata tsawa ta daka mai wacce ta girgiza akin nasu ta ce" kai yaro bazaka iya kona ni ba illa
Chapter 3 · 0% Book details