← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 14

Sashe 10

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

_matar dear_
Phone number
08108353370
```Wannan shafin na kune masoya matar dear a duk inda kuke alherin Allah ya kai maku ko ina ne Nagode sosai nima ina san ku```
*Yauwa page din baya biyu minyi mistake ne wannan zai tashi a 30 na jiya kuma 40 ne yanzu zamu tashi kan number daidai ne Nagode da fahimta ta*
Page 41/45
Haka suke rayuwa ita da "inno abin sha'awa suke zaune Lafiya ba
acin rai yaran inno ne suka bada shawarar ko dai a tafi
auye nemo ma mijin maman zarah magani asiri ya warware ita ma ta samu
ar ta da ta
ata ne"?
Washe gari kamar yadda suka tsara haka suka shirya zuwa
auye domin zuwa a nemo maganin karya asiri sun isa garin Malam kalla Lafiya daman akwai yan uwan inno garin tarba mai
yau suka masu ita da inno da daddare bayan mangariba, inno ta fa
a ma
an uwan mahaifin ta shine kadai ya rage mata a yan uwan
mahaifinta ta fa
a mai komi da ya faru da maman zarah amma da izinin Allah zai masu maganin da zasu ji da
in shi...
Haka ya basu wani rubutu da zai fara karya asirin jikinta kafin aje da yima malam!!
Mahammad damuwa ta ko ina ta mashi ya wa ya rasa yazai ya fa
a ma "momy wannan zance ai zata dauka ma karya ya ke kenan shi dai fatan shi Allah ya kawo mai mafitar da zai fa
a mata zancen gaskiya........tun
azu ta fito take kallon shi ya rame sosai gaskiya akwai abinda ke damun
an nata Allah kasa ba mutuwa Alhaji ya yi ba!!
Ji ya yi kamar tsayuwar mutum ne a kanshi firgit ya dawo tunani ya fara yan kame kame ya ce'' momy Allah kasa dai Lafiya?''
Murtuke fuska tai ta ce'' yau sai ka fa
a min mai ke faruwa da mune kaga wannan tunanin da kake ya nuna min cewa akwai matsala kenan don haka ka fito fili ka fa
i abinda ke ran ka bana san ka boyemin komi kai nake jira"
Tunani mai zurfi ya shiga to yanzu wane sashe zai bayar ya gama bada yaran shi, da na makota Yanzu wannan
an banzan yaron ya ja sai ya bada wani sashe na jikin shi yanzu to wane zai bada duk tunanin shi ya kulle amma ya rasa mainene mafitar lamarin' tunani ya yi gwanda ya bada hannuwan shi kawai ya huta shi kenan ya wuce gun.....ta shi ya yi ya nufi madubin ya na furta wani kalmomin sai ga bokan shi ya baiyana nan take ya fasa wata dariya mai
ara ya ce naji shawarar da ka yanke zan amshi hannun ka domin asirin ka ya rufu ba zai tuno ba!
*************************
Hajiya tunda riya tai mata wannan hukuncin ta rage fitar da take da neman matan da take, sai dai su video Call a haka har su gamsar da junan su haka take kusan kullum duk abinda take riya na sane da ita, su Ameer kuwa gidan kanin Hajiya suka nufa domin riya na maganin su sosai shine suka yi hijira domin ceton rayuwar su.... kamar kullum yau ma Hajiya ta fito domin su kari dan tunda riya tai mata hukunci suke
ari tare suna zaune ana
ari "baba ta ce Hajiya ina so zan je
auye domin na rabu da zuwa"
Da sauri ta furta to "baba sai kun dawo ai tare zaku da ita yar ta ki ko don ta manta sunan nata ma"
Ehh Hajiya tare zamu tafi amma a
alla zan samu kamar "sati biyu ko uku ina gida saboda na rabu da zuwa"
Ai bakomi "baba gwanda a rika ziyarta su saboda zuminci ya yi karfi sosai "
Ita riya har ta gane mai take nufi saboda da ita ne take wannan haba-haba da baba saboda tai mata hukuncin da sai da tai kuka da idanun ta, ta hana ta takura ma baba da take ta ce'' yaushe zaku tafi ne baba?"
Murmushi tai tunda yau muna Laraba ranar juma'a sai mu tafi........haka dai suka gama
ari cikin kwanciyar hankali ba su gama da Hajiya ba domin ita duk a takure take don tasan tana iya yin wani abun riya ta hukunta ta!!
*********************
Tun ranar da su maman zarah suka dawo gida ta ke wannan magani da suka amso, jikinta duk ya ri
a mata wani kala saboda wannan magani da take yi yau kwana sha biyu da fara shi daman na sati biyu ne suka amso gobe Alhamis ne zata koma gidan domin ta
ara amsa...
Washe gari da wuri ta tashi tai ma "inno aikinta domin so take taje ta amso bata san ta kwana can tana sauri sauri sai ga ma
ociyar su ta shigo ta ce a'a yau kuma sai ina aka ci wannan kwalliyar haka??"
Murmushi tai tare da cewa Wallahi so nake naje na amso maganin na Walllahi kinsan gobe zan shanye maganin nan....... haka ta fito domin tafiya tasha ta nufa inda zata hau mota ta tafi..
********* Ma
udan ku
i "Hajiya ta bata domin taje kasuwa su ma dangi siyaya' baba kuwa taji da
in wannan alheri da tai mata ta nufi kasuwa kuwa ta sai Omo sabulu wasu
an baby wasu
wallo wasu dai atamfa kaya dai kala kala ne suka siya sunzo fita bakin kasuwar ne riya ta bangaje shi don bata gani ba ita, kayan hannun shi ne suka zube da sauri ta duka tana kwashe mai kayan da suka zube hannun ta ya zuba ma ido domin bai mai kama da na mutum ba, kafar ta ya. Kalla nan ma tunanin shi ne yasa ganin kafar ta takone kenan ba dai mutum din bane tab, dai-dai gama tunanin shi ta
ago ta mi
a mai kayan shi har ya mika hannun sa domin amsa amma ina zuciyar shi ta bashi kada ya amsa!!
Ta ce'' bawan Allah ka amshi kayan ka mana kake kallo na!"
an ja baya ya yi domin ko dai tunanin dady ne yasa shi ganin wannan yarinyar a haka.... itama kallon inda ya ke kalla tai tai saurin zafe mai tunanin shi ya manta ya ganta ta ce'' oni bawan Allah baka san kayan ne na tafi da su sai baka nake kaki amsa"
Kallon
afar ta ta ya yi da hannun yaga sak na mutane ne, sai a sannan ya yi ajiyar zuciya ya ce'' sorry Ina Wani tunanin ne "
Murmushi tai ita ma ta wayan ce mashi da cewa bakomi...... barin shi sukai nan suka tafi gida!
****************
Ko da ta isa ta samu tarba mai kyau tuwo aka zuba mata harda man shanu ciki, ta ci ta koshi wani wani magani ne ya bata domin ta hayaka shi tana yi turaren kuwa sai barci ya
auke ta h
ar yamma bata ta shi ba...
Tana kwance kan gado"baba na hada masu kaya cikin jaka cikin kanta zulga ke fa
a mata inda mahammad yake da halin da ya ke ciki da ta taimaka su shi da Momy firgit ta farka daga barcin da take yi, tunda ga nan ta sa tunanin ta ina zata fara taimaka mashi gashi yau ne tafiyar su zuwa gidan su baba"
Cikin dare ta farka tare da furta innalilahi wa'inna ilahirin raji'un mai ke faruwa dani ne?? Jin motsi da take yi yasa ta farkawa ita ma matar malam ta ce maman zarah kin farka sannu wani rubutu ne ta dauko ta bata ta sha sai da ta kusa shanyewa Sannan ta mi
a mata kofin, nan take tai ta atishawa kamar ta sha
i yaji haka take yin ta Allah sarki yau dai asirin da biba tai mata ya karye, washe gari tana gama
ari ta ce zata tafi suka hanata ta bari ta a sakko masallaci man ba dan ta so ba ta bari
in.....
Suna isa suka hau mashin domin idasawa da su cikin garin mashin
aya suka hau inda aka sa riya a tsakiyar mashin
in....sun kusa isa cikin garin dai-dai lokacin kuma mashin
in maman zarah suka zo wuce wa a tare zuciyoyin su suka buga..
Please
https://whatsapp.com/channel/0029VaN9ClMDuMRoWj35u20e
masoya matar dear tana tare da ku kullum a ko da yaushe burin ta ta fa
akar da ku
da baiwar da Allah ya mata ina jin duk wani mai so na cikin zuciyata
san so fisabillahi
*46/50*
Zuciyoyin su ne suka buga a tare inda mashin
in su "baba ya yi gaba ita ma haka maman zarah har waiwaye take tana kallon mashin
in ta ce ko wacec
wannan da suka shiga oho"
Suna isa yara aka zo gun mashin
in aka baibayeta ana murnar tadawo gida, ita kanta baba murna take yau zata ga yan uwan ta da abokan ta na arziki Allah sarki sauka sukai daga mashin
in ta biya shi kudin shi tare da
aukar jakar kayan su ita kuma riya ta
auki jakar tsarabar ta nufi bayan baba,
an babban gida ne madaidai ci mai dauke da dakuna da dama ciki wani dan
aramin
aki ta nufa
auke ya ke da tabarma gefe
aya randa ce ta ruwa amma babu komi ciki, tajuya tare da kallon riya ta ce
ata zauna nan mu huta kinji....
ata lokaci ta zauna kuwa tana mai tare da gajiya da ta ce ita zata kawo su garin amma "baba ta hana ta ce nan gaba idan akai maki magani ki ka dawo mutum to bazaki iya yin haka ba ki bar mu mutafi a mota kinji shi ne dalilin ma zuwan su a mota
in amma bacin haka da tuni sun iso ba tare da bata lokaci ciba"
**********************
Wajen
arfe shidda saura ta isa gida duk agajiye take "inno sai lale take ma Barka da zuwa tai mata tuwon dawar miyar kubewa
anya taji kifi don Maman zarah nasanta sosai ta zauna ta narki abinda ta kuwa, wanka tai tare da yin sallar la'asar da tara ta zauna tana ba inno labarin yacce akai da magani tana cewa bazata kwana ba sai gashi har da yini ma tai nan ta fa
a mata abinda taji game da ha
uwar da masu mashin
in nan" tai na rai narai da ido ta ce Allah na kosa naga Zarah kusa dani ranar har sadaka Sai na yi" dariya inno tai ta ce Allah ya bayyana mana ita cikin aminci Allah yasa tana hannu nagari"
****************
Alhaji zaune ya ke gaban gidan shi ya rasa mai ke mashi da
i a rayuwa kenan sun gane abinda ya ke nufi shi ne suka gudu tare da canza layi, lalle ya kama su sai ya bada jinin su domin shi Yanzu baida imani gashi har neman maza yake innalilahi shi fa abin ya mashi ya yawa ne, wata yarinya ta zo wucewa ta gaban shi sai wani karairaya take ya bita da ido tana kallon shi ta dawo baya tare da furta" alhajina sannu da huta wa"
Ya ya
e ha
ora ya ce'' yauwa yan mata daga ina haka wannan kwalliya haka??"
Hmmm!! Nan gidan wani biki nake nema bangane walllahi gashi duk nagaji da yawa so nake na tafi gida ma dai...
A'a baki gane ba sai gashi Allah ya ha
a Ni da ke Yanzu......haka dai tai ta jan shi da fira
arshe ya ce tunda ta gaji ta shiga ciki man ta huta!!
Tashin hankali da ba'asa mai rana kenan "mahammad ya gaya ma momy komi da ya gani saboda ta ce in bai fa
a ba sai ta tsine ma shi haka ya fa
a mata yana kuka ta ce haba ko naji yadda yake samun ku
i masu yawa duk da shi
an kasuwa ne amma ku
in shi sun mai yawa rana guda ya ce zai fara siyasa kuma nasan ita sai masu ku
i ke yi sai ka tara wani abu sannan, nan sukai ta tuba saboda sun ci ku
in haram Allah sarki har hawan jini ya so kamata da taimakon Allah da na likita ne ta samu sau
Biba
Tunda ga ranar da "maman zarah ta bar gari take jin da
in ta sai yadda tai da malam duk yan ku
in shi sun
are yan uwan shi Yanzu tsine ma biba suke suna Allah ya tuni asirin ta, kayan
akin Maman zarah aka Saida take sana'a da su ga bin maza da ya Karu kai ita fa abin ha
e mata ya yi domin tana ha
awa da biya ma kanta bukatar ta"
Kamar kullum yau da safe ya tashi ta ce'' ina zaka je ne malam baka sanar min ba?"
Chapter 10 · 0% Book details