← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 14

Sashe 6

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Story and writing by
Matar dear
Ina mai tallah maku wani sabon NOVEL
ina mai suna *YARINYA BATA ISA AURE BA* wanda zai zo maku daga al
alamin matar dear kunsan dai bana rubuta abinda ba dai-dai zai fara zuwa ne 15 may in sha Allah
Phone number 08108353370
Bismillahir rahamanir rahim
14&17
Abinda Ya ce" mata ma shi ko ina zata tafi ta je daman ya gaji da zama da ita ita ce dai tun tuni bata gane Manufar shi ba' yanzu tunda tagane taje Allah ya tsare amma kuma bazai sake ta ba ta tafi da auren"
Allah sarki "maman zarah ita dai daman burinta ta tabar gidan ya mata zafi ba
an ba, cikin dare ta shirya kayanta ta tafi tana zuwa ko tasha ga masu motoci nan ana Kano Kaduna Katsina Abuja, tunani take shin wace mota ce tada ce da ta shige ta can
walwarta ta bata kawai ki tafi Abuja zai fi maki"
Kai tsaye motar Abuja ta hau tare da biyan ku
in mota ta shiga ta zauna' Allah sarki rayuwa kamar mai jin ta tafita cikin wuta haka taji ta yau ta gyara zama tare da fa
in alhamdulillah Ala kulli halin Allah kaina ka jabarce ni da wannan hali da nake ciki allah ka kawomin
auki kaine zaka fidda ni ba wani ba...
______________________
Ita dai "momy tana tsaye sororo da baki tana kallon
an nata ta marasa mai zata ce, ya ce momy muje ko ke ake jira yanzu"
Ta ce'' Yanzu kenan sai an canza min komi sai mu dawo ko time
in dadyn ka ya dawo ko?"
Murmushi ya yi ya ce''yauwa momy kin fahimta kenan Allah dai ya dawo mana dashi Lafiya, haka suka saka kai suka fito waje mota suka shiga a randa bawul ya sallami driver
in ya cigaba da tukin har suka iso wani babban gida nagani na fa
a wanda ko minista albarka, da kan shi ya fito ya yi parking ya shiga ciki da motar ya daidai parking ne sannan yazo ya kulle get
in suka shiga ciki, sai santin gidan take momy kamar me Allah sarki harda
wallar shi saboda ya raba ta da mijinta ya ce momy Yanzu nan muka dawo fa anan zamu ci-gaba da rayuwar mu"
Kallon rashin fahimta ta bishi da shi ta ce'' a'a kuma kace Dadyn ka zamu jira time din an gyara mana gidan ko ba haka kace ba?"
Daman fa tonan ki nake momy naji mai zaki ce Yanzu dai ki shiga duk inda ya maki ki huta.....
************************
Tunda "Hajiya ta dawo taga dai rashin jin nan nasu Ameer babu ko
aya sun dawo silent ita har mamaki mata, sai sun zo zasu fadi gaskiya sai riya ta rike makogaro su ta tari shi kenan sai a sha shantar da maganar"
Yau take juma'a tu babban rana ranar da duk wani musulmi yake farin ciki da ita babba da Karami kuwa, Hajiya ta aiki baba kasuwa saboda basu da nama a firish din Hajiya ta tafi dakin su din can taga riya kwance cikin bargo tana barcin ta mai da
i ta lalla
a tafara shafama ta
afarta kamar wata namiji, can dai riya taji abu ya
i karewa ta bu
e ido wazata gani gaban ta ko kaya babu a jikinta ta ce'' Lafiya dai hajiya ko"
_________________Ko da suka isa cikin garin Abuja bata san ko ina ba saboda bata ta
a zuwa garin ba wata
ar rumfa ta shiga ta kwanta a teburin mai shayi duk da asuba ta gabato su ka isa, nan tai kwance ana fara kiran sallah ne sai ga mai rumfar yazo ha
a wuta domin fara dafa tea
in shi' ya bubbuga mata taiburin ta farka zunbur ya ce mai baiwar Allah ki tashi ga motoci nan Yanzu zasu fara zuwa!
Ko da ta tashi da
an kullin kayanta tai gaba kamar mota zata hau, sallar da aka kira ne yasa ta neman ruwa tai alwala tare da gabatar da Allah ta roki Allah ya kawo mafita haka tai ta yawo cikin wannan tasha daga ta bi wannan inuwa sai ta bi wancan haka tai ta yi har dare ya kuma zagayowa' wannan rumfa dai ita takoma ta samu gun kwanciya hankali kwance....
Tunda ga wannan rana "Muhammad ya tubar ma Allah duk wani abokin banza ya zubda shi' ya koma ma aminin shi na asali wanda suka da
e da rabuwa sanadiyar wa'azin da yake mai shi Yanzu ya yi aure ma harda yara biyu mace da namiji Allah sarki rayuwa kenan a kwana a tashi ba wuya a gun Allah"
Haka rayuwa tai ta tafiya ita dai abin da "momy bata gane ba canza ma waya da ya yi sai kuma ya ce sim card
in ta ya fa
i shi ne ya canza mata wani"
Haka suke rayuwa daga ita sai
an ta da kuma ya fita ya dunga kiran ta ko akwai abinda take so bacin komi na bukatar Rayuwa ya aje mata, sai dai ta ce a'a..
********** Ke riya kike ko riga tunda na ganki a cikin gidan nan naji kin burgeni shi ne dalilin da yasa ma na barki cikin gidan nan saboda na san. Zamu amfani junan mu....... Ita dai riya bata gane mai wannan mata take nufi ba har sai da ta ce so nake ki ban kan ki mu mori juna na zame Maki miji..
Chapter 6 · 0% Book details