← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 14

Sashe 12

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Ta ce'' taya zan zubar da ciki
acin ga uban shi ai kafi ni sanin waye uban
Zai mata tiyara ta ce'' kai Walllahi nafika balaja'u don yanzu zanyi ye kuwa walllahi na tara maka mutane ba ruwana"
Yana jin wannan maganar ya lalla
ata suka tafi cikin gidan a palorn sukai masauki Allah sarki Alhaji duk abin ya da mai shi ya ce'' Yanzu mai kike so ai maki fadi ko mainene?"
Ta ce'' abinda nake so da kai anan gidan zan cigaba da zama har Allah ya sa na haihu Lafiya ai hidimar arziki a haihuwar sannan ka dauki nauyin kula dani da yaro na"
Ya mike da sauri tare da cewa what kina da hankali kuwa da zaki ce bacin kin haihu kuma anan zaki ci-gaba da zama saboda hauka ne ya kamaki komi?? Bari kiji abinda bazai yiyu bane yanzu zan bari ki haihu tabbas amma ba dole ki zauna min a gida wai har ki yaye yaron bazan
auka ba!
Koda aka sa mata ruwa alhamdulillah ta farfa
o daga yanayin da take ciki sosai ba kamar da ba sai dai kiran "zarah da take yar ta ce shi ne damuwar inno ta yanke hukuncin cewa aje don Allah su taho ita da mai renon ta sai su koma da taga ba ita ba ce"
Riya kwance jikin "baba ta gama cin abinci tana mata susar kai mai da
i har wani lumshe ido take saboda da
in ya kai mata har....sai ga sallamar
iyar inno ta nemi alfarma don Allah da suje asibiti nan take baba ta fara
walla saboda tasan ranar rabuwa ne da ita yazo mata ita kanta tana ji ajikin ta wannan ce innar riya sai dai me ya zatai yi ba bu tsimi babu dabara sai abinda Allah ya yake masu, haka tasa hijabi ita ma riya tasa su hau mashin ya fidda su titi anan
ar tasha suka hau
ara mar mota sai asibiti....
Kuka kawai take gaban
awarta ita kuma tana lallashin ta ta ce'' biba ki daina kukan nan haka saboda Azo a san mafita kada fa asiri ya tono!"
Biba ta
ago fuska duk majina ta ce'' asiri ya gama tunuwa saboda ni malam wai ya ke ma tsawa na nemo mai matar shi ko kuma ya dau mataki, bai wuce ya ce ya sake Ni a gaskiya bana san malam ya sake saboda ina san shi"
Chapter 12 · 0% Book details