← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 14

Sashe 11

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

A fusa ce ya juyo ya ce'' ke biba wai duk inda zani sai kin sani ne ko ke uwa ta ce haba nagaji"
Sakin baki tai kamar sakara ta ce'' yau Ni malam kake fa
a ma magana ni kake ma tsawa lalle kuwa!''
Yana fita ita ma ta zuri hijabinta sai gun boka tana isa kuwa ya kyalkyale da dariya ya ce'' biba za a rina daman nasani yau rabon ki danan wata nawa biba kin ki zuwa ki nemi magani kin kwanta ita kuma tana can tana Ansar maganin jikinta da namijinta abinda baki sani ba yanzu da sun ha
a ido da malam to kashin ki ya bushe domin komi zai baiyana"
Kuka zata sa mai ya mata tsawa tare da fa
in ke dakata min idan kina san magani zaki kawo zuciyar jaririn maciji, da bindin kunama!!!
Na shiga uku ni Yanzu ina zan same su ?? Ka taimaka min yadda aka saba in kawo ku
i a siyo min ai aikin!!
Haka ko akai a ranar ta daga kayan
akin ta akai ma malam wani mungun asiri mai sa mantuwa komi....
.............. Ta ko wane bangare kawo masu abinci ake kwano kwano, suka ci ta zuba ma riya ruwan wanka tai ita ma tai ta
an kwanta kan tabarma domin ta huta..... ita kuma "baba ta fita domin ba ma kowa tsara bar shi, suna ta murna ga kaya daga burni"
Please ku shiga cannel
in domin samun cigaba Nagode sosai
*DUHUN DAJI*
Matar dear
Wannan shafin na sadaukar da shi ne da duk wani masoyi na wa da wanda na sani da wanda bansani ba i love you All
Page 56/60
Sai ga nashir yana ta cin abinci duk ya rame take ya rugo da gudu yana sun sinar ta Allah sarki har da
walla take tana shafa shi, zulga ta ce kai riya miye abin kuka kuma? Ke da ya kamata ki farin ciki da ganin shi amma kuma kuka ko baki so ganin shi ba ne??
Girgiza kai tai ta share kukan ta ce'' a'a ina san nashir na yi kewar shi kamar me sai gashi a ranar da bana tunani na ganshi hankali kwance"
****************************
Tashin hankali kam "baba ta shige shi na
atan riya abu tun safe gashi har dare na niyar yi ba labarin ta ita yanzu ya zata yi kena!" Allah sarki duk tabi ta rude ita ce har gidan masu unguwanni amma babu ita..
Da daddare suka isa gidan "kawo tarba dai mai
yau aka masu suka iske ana jimamin batan yarinya, sai ta tuna da lokacin da zarah ta
ace ta ce Allah ya sa a ganta dai "
**************
Biba zaune kan tabarma tana shan lemo mai sanyi wanda malam ya siyo mata shi, shi ko bawan Allah yana daga can gun rijiya yana wankin kayan biba abin gwanin tausai sai wanda ya gani kamar ka mai kuka haka yake duk ya fige ya yi ba
i ta ce''malam ina so yanzu ka zo ka nemo min doya domin ita zan ci yanzu"
Da sauri kuwa malam ya matso jiki na rawa ya ce'' to Hajiya haka ya aje wankin na shi ya fita domin nemo mata doyar da ta ce"!
Haka akai ta neman riya duk fa
in garin nan babu ita babu alamun ta, innalilahi wa'inna ilahirin raji'un kawai "baba ke maimaitawa domin ba ta da abinda zatai Yanzu shawara aka bata ko ta bi wajen malamai a taimaka mata addu'oi ko zata baiyyana"
Dagari ya waje haka "baba ta nufi duk inda tasan malamai domin dai a taimaka mata da addu'a wannan
a ta bayyana, duk ta zama abun tausai makota kuwa har zuwa suke mata jaje domin su ma sun san riya"
************************
"Mahammad abinda nake so da kai dai Yanzu dai na lura ba mun zakai ba dai ko?? Haka kake so ka
are rayuwar ka ba aure kenan ku
i muna da shi komi muna da shi tunda har taimaka ma yan uwa da almajirai muna yi Yanzu daman burin ka ka bu
e asibitin ka kuma ka bu
e Yanzu don Allah mai kake jira ne da bazakai aure ba?"
Tun sanda tafara magana ya sadda kanshi
asa ya ce'' Momy don Allah ki
aramin hakuri in sha Allah mata ta na nan tafe da izinin Allah momy don Allah ki yi hakuri, ya taso ya dafa ta tare da
ara bata hakuri da lallashi" zuwa ya yi ya
arya tare da sa kayan office ya mata sallama ya tafi........ Yana isa kuwa mutane suka taso suka zagaye shi suna gaida shi domin shi asibitin shi na taimakone idan mutum ya zo baida ku
i ya a duba shi kyauta asibitin ku
i ne amma kuma ya zuba doctor's masu uban yawa wanda suka san aikin su duk ya gama sallamar su wanda zai basu ku
i ya basu haka duk ya gama sallamar Mutane Sannan ya shiga office
in shi ya fara duba wasu nan ma!
................... Alhamdulillah alhamdulillah kawai "Maman zarah ke cewa saboda ance
ar ta tana hannu na gari hankali kwance take gashi kuma yanzu tunda asirin Maman zarah ya karye, Yanzu kuma na riya za a karya domin hankalinta ya koma gida"
Sallama tai masu cikin gidan suka amsa mata ta shigo ciki duk tabi ta rame, ta ce malam na nan ne gun shi nazo??
Eh matar malam
in ta amsa mai ta ce" yana cikin bayi ma Yanzu nan zai fito, tabarma suka bata ta nan har ya fito ya gama shirin shi sannan ya zo tai mai bayani cewa ya ce ta taimaka kuma dai yar tana tare da aljannu ne duk dai ta mai bayani abinda ke faruwa, Ya tsaya cak yana tunani ai abinda ya gani kenan na maman zarah sai dai bai san wacece ta rike taba Yanzu dai ya ce in sha Allah zata baiyyana da izinin Allah"
Alhaji liyafa ta ci-gaba sosai domin harka ta ci-gaba shi da sabuwar budurwar shi haka suke shan sha'ani a cikin gidan shi, yana sakar mata ku
i sosai ita daman ku
in ta ke so!!
Zulga ta ce'' riya Yanzu ki yi hakuri ki koma gida Kinga yau kwanan ki biyar a dajin nan don Allah ki hakuri ki koma can baba hankalinta ya tashi sosai Yanzu dai tunda munga juna sai ki hakuri kinji zan ri
a kawo maki ziyara"
Da sauri ta ce'' ke da nashir zan ri
a ganin ku''?
Saboda da ta kwantar mata da hankali ta ce'' ehh tare da shi mana Yanzu duk inda kike zamu kasance tare da ke kinji ko riya tawa"
Badan taso ba haka ta hakura sai gata a cikin dajin garin ta samu gu tai zauniyarta tana mai tuna su zulga....
Tana cikin dan wasan ta da
asa sai ga wani
an saurayi ya fito ya ce'' yar nan mai kike a cikin daji?"
https://whatsapp.com/channel/0029VaN9ClMDuMRoWj35u20e
61/69
A hankali take bin shi har suka iso cikin gari kai tsaye gidan mai anguwa ya kaita, nan kuma ta ce bazata zauna ba ita ala dole sai gun baba an rasa yadda za ai da ita domin ai mata dubara amma ina taki yarda ko ka
an, bacin an gama sallar la'asar ne mai unguwa ya ce a sanar da matsallaci cewa an ga wata yarinya duk masu ita su zo su duba yanzu haka tana gidan mai gari"
<><><><><><><><><><><><>
Tunda taga tana samu duk bayan kwana biyu sai ta zo' gashi yau da zazza
i ta tashi innalilahi wa'inna ilahirin raji'un taje asibiti an ce ciki ne tsawon kwana 25 ta tuna ita dai rabon ta da wani namiji ta da
e in ba wannan sabon alhajin ta tai da shi dai bata kuma taraiya da wani namiji ba ta na isa gidan ta aje ma shi ta karda fara fi ta zauna gefe.....
Ya ce'' baby Lafiya na ganki haka ko wani abu kike so?"
Wulla mashi harara tai ta ce'' please alhaji yanzu ka duba takardar nan kagani abinda ke cikinta sai mi magana ta fahimta domin kaina ya kulle sosai"
Ya na dubawa ya ce'' oh Allah mai hakan ke nufi?? Na ce maki mu ri
a Amfani da condom kin ce ke a'a dole sai dai banda shi Yanzu ban san ya za ai ba sai dai ki zubar da shi yanzu domin ba zai yi yu a barshi ba Yanzu ku
i zan baki ko?"
Tashi tai tsaye tare da furta kai "alhaji bazan zubda ciki na ba kasan ina san shi yanzu kawai ku
in renon cikin nan zaka biya ni domin sai na haife ina san jini na"
*******************************
Haba don Allah ku barni nima naje gidan mai unguwar nan don Allah ta fa
a tana kuka kamar me...... Hankalin su duk ya tashi saboda halin da Maman zarah ta ke ciki Allah dai ya fidda mata yarinyar ta!
Kiran"inno a kai a waya aka fa
a mata Abinda ke faruwa ta ce ku barta taje ko hankalin ta zai kwanta domin a tabbatar da ko ita ce, haka ko akai suka tafi da ita"
Baba na jin sanarwa ta saka hijabin ta sai gidan mai unguwa tana zuwa kuwa "riya ce take kuka akai ta gun ta tana zuwa kuwa ta rungume ta tana kuka Allah sarki sun ba mutane tausai, suka ma wannan mutumin godiya sun taho dai-dai kofar gida su kuma sai gasu kici Bus sukai kuwa inda riya ta
an fadi kasa saboda dan bigewar da sukai gun hadewa da juna kafar ta "Maman zarah ta
alla ta ce zarah wannan ita ce zarah na Walllahi"
******************************
Zaune suke a palo suna cin abinci aka kira shi taimakon gaggawa an kawo wata mara Lafiya a ki
ime ya fita zuwa asibitin ko da ya isa har nurse sun fara bata taimakon, Allah sarki tunda aka kira "inno ka fa
a mata halin da take ciki ita ma hankalin ta ya tashi sosai, kai tsaye ta taho garin"
*************
Hankalin "biba ya tashi daman an ce da zarah ta ha
u da maman ta to asiri zai karye sai gashi kuwa malam na wanke bayin taskar gida sai gashi ya fito ya ce ina maman zarah ne?"
Hankali tashe ta ce'' wacec
kuma haka naga ni
aya ce matar ka kake kiran wata kan me? Wuce ka ida sa min wankina don walllahi Yanzu sai rai ya
aci"....
Kallon ta ya yi baki bu
e ya ce'' wai kina nufin me ke
aya ce gidan nan dallah ina matata?? Zan ci mutum cin ki yanzu wallahi' yanzu haka ko ki sanar dani komi ko kuma komi ya faru ba!"
aki ta shiga ta
auko mayafi ta fito tana kuka, ta ce Yanzu dai ni kake fa
a ma haka ta fita fuuuuuu kamar zata tashi sama sai gidan bokan ta ko da taje cin cirin don mutane ne masu yawa ta ida sa innalilahi wa'inna ilahirin raji'un kwance ya ke ya mutu sai tsutsa ke fita ta bakin shi da hanci, salati mutane ke yi an rasa ya za ai da gawar shi oni ..... haka ta baro gun tana kuka ta rasa ina zatai daman ance idan asiri ya karye to kan ta zai koma fa gashi kuwa boka ya mutu gidan
awarta ta nufa kai tsaye domin su san yacce zata
ullo ma abin!!
Ko da ta farka fa
i take ina" zarah Allah inno wannan yarinyar da aka gani zarah ce kada ku bari su tafi da ita don Allah ku taimakamin"
Shi kan shi Dr Muhammad abin ya bashi tausai sosai ya fita yana yar
walla, jinin ta ne ya
an hau amma alhamdulilah da sau
i sosai ya rubuta nata magunguna!
Riya iya tashin hankali ta shige shi kuwa domin jikin ta ya bata wannan maman ta ce, bata
ara tabbatar wa ba sai da zulga tazo mata cikin daren ta fa
a mata wannan ai ita ce mahaifiyar ta, suka je cikin daren suka duba ta tare da mata addu'a {abu na bil jinnu ne to} koda suka dawo ita dai riya ta kasa barci ko ka
an domin tana so ko yaya ne taji dumin mamanta...
*Hajiya*
Tunda ta samu suka taho ta sa gidan a kasuwa ta canza unguwa har ta layin waya ta canza shi, ta samu wani
an malami suka rufa ma juna asiri inda yaran ta ma duk sukai aure hankali kwance domin ka fin su baro garin nan sai da ta basu azaba ba ka
an ba!
Ko da ta amshi ku
in nashi ba ta zubar da cikin ba, sun dai ishe ta renon ciki gashi ciki har ya shiga wata na tara yau ta yanke cewar zata zo domin asan wani abu wanka tai ta sa kayanta masu
yau
yale ta yafa ta
auki jaka ta fito tana zuwa bakin titi kuwa ta samu napep sai gidan Alhaji tana isa yana shirin fita shi bai ma gane ta ba saboda duk tai muni { kunsan dai mace idan ciki ya isa haihuwa haka take
} sai da tai Mai bayani sannan ya tsaya da mamaki ya ce daman baki zubar da cikin ba??
Chapter 11 · 0% Book details