← Book details Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 14

Sashe 1

Duhun Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
DUHUN DAJI
Shine silar komi
Real matar dear ce
Wannan ba irin nasu bane littattafin *duhun daji* yana dauke da abubuwa da dama wanda na tabbatar zaku ji da
in kasancewa tare dani in sha Allah
Matashiyar yarinya ce wacce ba zata gaza shekaru a
alla 10 ba zaune bakin ruwa ta saka
afar ta
aya ciki tana cilla dutse tare da motsa
afar da ke cikin ruwa motsi ta ji kamar na tafiya tai saurin ta shi daga wajen tana
an gudu
adan ta isa rumfar ta, wani ganye ne ta
auko tare da baza shi
asa tana mai zama kai shiru tai Kamar mai tunanin wani abu can dai da ta daina jin motsin ne ta mi
e II koma bakin rafin a haka har dare ya tsala bata sani ba domin tana san ruwa a rayuwar ta can talitalin dare sai ga wani kare ya zo kusa da ita ta shafa kan shi tare da fa
in nashir kadawo kagan ni nan tun
azu ina hutawa ta........shidai
are
ara goga jikin shi yake anata domin yaje yawo ya gaji ne shine dalili
......................
Innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' yanzu "Alhaji daga hawa kujerar sanata
in ace har an fara sace min yara wayyo ni biba shine fa
ana
aya tilo don Allah ka taimake ni ka tura masu da ku
in da suka ce kada su kashe min yaro ta kurma ihu tare da fadawa jikin Alhaji"
Makota kuwa, duk ta basu tausai sai hakuri ake bata domin
atan
a bai da
i ya ce'' in sha Allah mahammud zai dawo gida ku ci-gaba da addu'a in sha Allah yana nan dawowa ki kwantar da hankalin ki Please ya fa
a tare da shafa mata bayanta.
Haka dai makota suke ta shigowa tare da mata Allah ya kyautar rashin ganin
an nata da ba'ai ba kusan kwana uku sannan kidnaping
in suka ka
ara kira a kawo miliyan biyar idan ba haka ba kashe shi zasu yi aiko" Ummi na jin sun ce haka tasa kuka tare da fa
in don Allah ka
yale
an sandan nan nidai kada su ta
a min yaro na Alhaji ina jin tsoro"
Ya ce'' ki kwantar da hankalin ki in sha Allah yau yaron ki a gida zai kwana"!
Kamar kullum yau ma tunda gari taga ya fara haske ta fito cikin rumfar tare da nufar inda "nashir ya ke ta
an ta
a mai kai ya bu
e ido, suna ha
a ido ta
aga mai kai alamun su tafi wata
ar jaka ce rataye a hannun ta duk wani kayan farauta akwai acikin ta haka take ta nausawa cikin dajin nan ko duhun dake da gun bata soro suna cikin tafiya ne taga wani zomo tai sauri ko ta dauko abin kama shi harbi na farko bata samu ba aiko ya ruga da gudu ta bishi a haka har sai da ta cimma shi ta sa shi saman wuyan jakar da tara tara tayama nashir din

arfe ukun dare ne aka dawo da shi, farin ciki fal a fuskar Ummi
aukar shi sukai domin akai shi asibiti ko dai da wani ciwo jikin shi, sunyi nasara basu ga komi ba Lafiya lau yake suka tattaro suka dawo gida ' duk wani masoyin su murna ake taya su "alhaji kuwa har da kawo lemoka domin ai a sha"
.................. Surutun mutane take ji yana ku santo inda take ta ce'' nashir muje zuwa ta kwashi duk abinda take so cikin jaka suka tafi dagudun su kada mutanen nan su cin nasu.
Wacece cikin duhun daji *don jin wacece sai ku biyoni cikin page nagaba*
DUHUN DAJI
Real matar dear ce
Follow
Arewabook.. MariamAhmad
Wattpad...mariamahmad00
Littattafin duhun daji zaku rin
a samun shi a arewabook ne in sha Allah duka page 5 zan tsaya a was app masu san cigaba da karanta wa sai kuyi following
ina a arewabook thank you fan's
.......2
duk abinda ta kama shi take ba domin jakar sa su na saman wuyan shi, tafiya suke ta yi ita bata san ina ma take dosa ba ita dai kawai tasa farauta gaba tana yi ne' suna isa dai-dai wata bishiya ta ce su tsaya wasu
an surutai take yi can sai ga bishiya ta rabe biyu aiko suka shiga ita da shi.
Abinda idanu na sukai min tozali da shi ya matu
ar bani tsoro ya kuma ban mamaki su ba mutane ba, amma
afar su duk kofato ne kowa da kalar nashi wasu
aki^ wasu fari akwai masu ja har blue sai da nagani, ta dur
usa gaban wata tsohuwa fara tana mata kirari irin na aljannu.

Dafa kanta tai tare da fa
in"
kin
ara so sannu ke kam baki gajiya da kawo mana ziyara?"

Murmushi tai a fuskar ta wanda bu
e bakin da tai naga ha
oranta wasu kala kamar ba na mutane ba ta ce'' mai girma
anzu ma wasu mutane ne naji suna tahowa kusa dani shine na ce ma
mu tafi kawai farauta"

Shafa kan shi tai tare da fa
in kuma kin kyauta da kikai haka........ wajan zama ta samu ta zauna tare da nuna damuwa a fuskar ta tai shiru!

A duk lokacin da tai haka sai
tai tunanin ko dai tunanin ta yana san komawa na mutane ne daman ita wata baiwar Allah ce ta bata ita bata san wacece ita ba kuma ta amsa tunda a lokacin ita bata da yara shine ta rai neta tare da sa mata suna

Yanzu ne da tai yaranta shi ne ta ware mata gunta da zata rin
a rayuwa gashi sai ta zabi kusa da ruwa, ta ha
a ta da
domin
ebe mata kewa!

*************

Tunda aka samu ya dawo gida tun daga nan ya dai na fita.

Ko makarantar ma sai a online class Yake yin ta, duk yabi ya damu saboda rashin fitar da bai yi jin shi yake kamar a gidan yari..

Ko Yanzu ma zaune yake yana latsa computer, amma shi jira yake
ta fita shima ya fita daman
bai nan ya yi tafiya domin yin meeting saboda hidimar siyasa da ya taho kusa.

*******************
Kika ce Kinga wata kamar "
don Allah ina ne ki fa
a min walllahi ko ina ne zan je koda ko ace Duniyar aljanu kika ganta sai naje nadawo da ita
Abin tausai duk ta ru
e kamar ba ita ce mai
yan nan ba ga fari amma Yanzu kusan shekara 10 kenan da rasa
ar ta duk ta zama wani iri har ciwon zuciya sai da ya kamata.......
matar da ke gefe tana wanke wanke ne ta taso tare da fa
in ke "
kika ga wannan yarinyar kuma ita ce din ita da aka sace tana da shekaru 5 har kika Iya gane fuskar ta?"
ar bakin ta kuwa ta ce'' nifa ba haka nace na ganta ba mai kama da ita ne nagani a tunani na ko ita ce, kuma a tasha ma na ganta sun tafi a mota"
tana jin wannan maganar ma sai jikin ta ya
ara sanyi kusan shekaru ana neman yarinya shi kenan har Yanzu.... ita ko "
da taji ance ba ita ba ce shi ne hankalin ta ya kwanta da zuciyar ta har ta shiga wasi wasi..
Dafa ta tai ta ce''
Lafiya dai kike ko naga kinyi tagumi?"
Don ci-gaba da karantawa sai kuyi following
ina a arewabook
Chapter 1 · 0% Book details