← Book details Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 28

Sashe 6

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka mama Abu tayi ta gyara jikin Bintoto kan daga bisani ta ciro mata wasu kaya a cikin sip ɗin Hanan, wanda ganin ta ciro mata wa'innan kayan yasa Hanan saurin cewa"mama kalan su guda biyu ne nima ɗayan xan saka.
Dariya mama Abu tayi kan daga bisani ta kalli Hanan tace" shikenan Hanan bari kema na ɗauko maki naki.
Nan Hanan ta ɗaga mata kai, sai da mama Abu tagama shirya Bintoto tsaff sannan ta tufke kanta da manyan riboms yayin da gashi ta ya sauka har gadon baya. Safata mama Abu tayi tana mai cewa a zuciyan ta kai mashaallh, wannan yarinya nan gaba kaɗan xamusha kallo.
Haka ne tagama shirya su tsaff yayin da bayan ta kammala masu ta nufe dasu ixuwa dirning area. Wanda da isan su kowa ya xauna amma Bintoto ta tsaya kaman gunki, don xaman ma bata san yaxata zauna akan dirning ɗin ba.
Ɗago kai mama Abu tayi ta ganta tsaye a kansu. Cike da mmki mama Abu tace"fatimah tsayuwan mai kkyi? xauna nayi serving ɗin ku.
Shiru tayi sai kuma cike da sarƙewan murya tace"mama bansan yanda xan zauna ba. Abun na juyawa xai yardani.
Miƙewa Mama Abu tayi haɗi da cewa"eyyah fatima bb abun da zaiyi maki, kingama Hanan akai. Dariya Hanan tayi haɗi da cewa" ƙawa bakiga gani akai ba, ba xaki faɗi ba, plz ki xauna.
Mama Abu ne ta kama hannun ta haɗi da xaunar da itah tana cewa" zauna bb Abun da xai sameki.
A haka ta zauna kaman mai tsoron wani abu, sai kuma ta zauna a hankali. Da kanta mama Abu tafara bata abincin ganin bata ci, wanda daga ƙarshe ta fahimci bintoto bata iya cin abuncin bane.
Ganin haka yasa mama ta nufi kitchen haɗi da yomawa bintoto wani abun da xata iyah ci.
Haka rayuwa ta cigaba mawa bintoto don yanxu momy kubrah tasaki mata, duda bata mata harka amma bata nuna mata ƙƴema.
Sai da ko dry bata taɓa yimata ba. Haka duka ƴaƴan nata don Shahida da su khalid frank suke nuna mata ƙiyayya. Wanda duk abunka ga yarinyan ta sai da ta fahimta, amma haka take daurewa don Hanan kaɗai takw ganin ta isheta rayuwa, kuma a haka takejin daɗin gidan ga Alh Usman da yake nuna mata soyayya wanda abun ma ɓaci. Wanda sosai momy ke jin haushin sonta dayakeyi amma hakanan take daurewa.
Tafiyane ya taso mawa excellency usman sakanau. Wanda nan cikin gaggawa kan ya tafi sai da yasa bintoto a makarantan su Hanan da shahida.
Kuma bayan ƴan interview da akayi mata ne aka kai ta js 1,saboda bb turanci ko kaɗan a tare da itah, sai dai sunga tana da saurin ɗaukan karatu shiyasa suka dakata anan js 1,yyn da Hanan take js2 sai kuma Shahida ƴan ss 1.
Sosai take nuna mata banbanci wanda Hanan ce mai taka mata birki. Haka dai excellency yatafi abroad.
A wata rana ne bayan su bintoto sin dawo school, Hanan na zaune a room ɗin su, dama duk insin dawo kowa part ɗin shi yake nufah, wanda suke sakkowa sitting room wuraren ƙarfe 4 pm. Ayi watching Ball, kan daga bisani kowa yayi nasa side ɗin.
Wuraren ƙarfe 3 bintoto ta sauko haɗi da nufo kitchen don ta ɗauki plate.
Cike da mmki khaleed ke bin ta da kallo, lumshe idon shi yy yana tuno da yanda yaga jikin ta nawani rawa subulun² komai na jikin ta rawa yake, lokaci ɗaya tsikar jikin shi ya hau tashi. A sanyaye ya furta ohhh god wannan yarinyan na neman kasheni da wannan albarkatun jikin ta. Nan yakuma shewa imagine ace yarinya ƙarama batafi 14 ba amma tafi wata babban macen..
Idon shi na alumshe yana tunanin ta yadda xai fara sarrafa ta don ya mori albarka tun jikin ta dai² wayan shi ya hau ruri. Buɗe idon yayi haɗi da Katse wayan nashi dajan dogon tsaki a zuciyan shi yana cewa" verry soon xan daina wata halaƙa dake jamima, nasamu segxy baby girl irin wannan yarinyan wama take..? Sai kuma yy shiru yana mai cije lips ɗin shi ta ƙasa yana tsotsa.
Xumbur ya miƙe haɗi da bin bayan ta a ranshi yana jin sam baxai iya haƙura da wannan jikin nata bai latsa su ba.
Itakuwa bintoto da tayi nisa tana jaro plate danata dana Hanan. Tana mai tunanin inda mom kubra taje don tunda suka dawo bata anan.
Kaman daga sama taji an rungumeta haɗi da tura hannu cikin rigarta ana wani matsa mata nono, wanda abun ka yanxu suke fitowa nan wani irin axaba ya xiyar ce ta, ƙwala ihu ta buɗe baki xatayi sai kawai yasa ɗayan hannun ya toshe ya wani matseta a jikin bango. Sosai yake shirin ganin yayi mata komai spm so yake yaga ya kauda mata da budurcin ta a wannan lokaci.
Watannan matan da sukayi ma wulaƙanci ne ta bayyana mata, nan take ta fuska a murtike ta yo garesu, wani duka khalud yaji akan fuskan shi jikk gau.. . nan cikin hanxari bintoto ta fito daga kitchen ɗin jikin ta sai rawa yakeyi, tsoro fal xuciyan ta, cewa take tabbas tasan wannan matan amma a inah. Mai yasa ta taimaketa by this time.
Kuka ne ya ƙwace mata ganin irin yanda khalid ya lallaguda ta, ƙirjin tana mata xafi kaman xai ɓalle.
ihun ta yasa su Hanan da Shahida kamal fitowa, cikin sauri Hanan ta nufota tana tsmbayan ta lfy. Muryan mon sukaji da shigowan ta kenan tana cewa"mai yafaru ne?
Kasa bata amsa tayi, sai ga khalid da yafito yana jin shi a sama. Don ya maxgu.. Cike da tsoro ta yi bayan Hanan tana cewa" wayyo Hanan wlh shine, zai ciremun riga, sai kuma tasa kuka mai ban tausayi.
Cike dajin tdanar Bintoto mom kubrah tace"kehh rufemun baki ɗana xaki ma sharri.? Muryan daddy sukaji da dama tare suke da mom taje airport tarban shi, yana cewa" kubrah yanxu tare ma ƴaƴan naku har yakai haka.?
Waye bai san halin khalid ba.
Cutar da ƴar mutane zakuyi, wani wawan mari ya kaima khalid haɗi da cewa"mugun yaro allah ya shirya ka. Kuma ki sani kubrah a yau xan kai fatima wurin uwan da ta dace ba ke ba. Wanda xata rsinan mun ita tsakani da Allah.
Wai gawa yy haɗi da cemawa mama Abu. Abu ki shiryamun fatima yanxu ina jiran ku a mota, ki kawo mun itah.

🤔🤔🤔🤔Toh fah da'alama yanxun ne lbrn xa'a fara.

Shin ina ne Excellency xai tafi da Bintoto for d second time. 🤔😢

Ya Hanan kuma xata tsinci kanta. 😭😭😭

Tohhh nisai naji ruwan comment sai na dinga sambaɗo maku da BINTOTO .
Muje xuwa💃💃💃

*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*

*~MAMAN TEDDY 🧸~*
08081202932.
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: *Tyiping......*

*🌹BINTOTO🌹*

*Episode 13*

*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)

*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

_________________________________

Sakin baki bintoto tayi tana mmkin wannan abu da mama queen keyi ma Daddy,ganin bintoto yasa excellency raba jikin shi dana mama queen yana cewa" your new daughter.

Dajin haka nan mama queen ta maiso gaban bintoto da tasaki baki tana jirar kiris ta ruga da gudu.cike da kulawa ta jawo bintoto da ya tsaya kaman turmi,nan ta rungume ta ha'di da shafa gyefen fuskan ta tana cewa" hyy my dear Baby,how ar u doing.gwari² tayi mata maganan.don tasan komai na bintoto duk taji daga bakin excellency,shiyasa tayi mata turancin dallah².

Cikin sarkakkiyan murya bintoto tace i'm gud.
Nan mama queen tace wow masha'allah,waigawa tayi ga excellency sannan tace,yau fah bata kai nakeyi ba,ta baby na nakeyi.

Dariya excellency yy cike dajin da'di yace" okay yau ta baby akeyi kenan ni anyayeni,tohm bari na shiga daga ciki.

Kama hanya yy zai nufi wani side sai kuma yaja ya tsaya yana cewa" Raheenart ina Abdul maleek.?
Cikin 'dan damuwa tace"Honey yana nan amma har yanxun abun nashi na nan,bai da aiki sai na shangiya,ga tara 'yammata,hooo im so tired.
Dukda abun ya 'dan ta6a ma excellency xuciya amma ganin da muwanta yafi na shi yasa shi cewa" Kar ki damu idan kin shirya fatima ina son muyi mgn a side 'dina.
Yana fa'din haka ya wuce yyn da wasu bayi suka mara mai baya.

Itakuwa mama queen da isan su wani wuri mai kyau da kayatuwa ne ta 'daga ma slaves din bayan ta hannun alaman su dakata daga nan.

Wanda haka ko akayi dakatawa sukayi suna sunna kai 'kasa alaman gdy.

Wani 'daki ta shiga da Bintoto wanda 'dakin ya kayatu duk da komai na room 'din ta shirin yara ne,kunsan turawa da son kayan wasan yara teddies da sauran su,don haka sosai aka kayatasu da irin wannan kayayyakin wanda komai na room din pink and white ne.

Zaunar da itah mama queen tayi tana sakin mata murmushi don takasa sanin ta ina xata yima bintoto mgn,don samm bata iyah hausa ba,gashi ta lura bintoto bawani jin turanci takeyi ba.
Zaunar da itah tayi kan wani tattausan super bed wanda taushin shi sai da yasa bintoto lumshe ido,murmushi mm queen tayi sannan ta lakaci fuskan ta tana cewa" wait for a munite.
Tana fa'din haka ta juya ha'di da yowa falon 'dakin,wanda da isanta tasa aka kawo mata telephone ta hanyar dailling numbern prince maleek.

Shikuwa ogan naku yana can yana aikin sana'ar datafi masa komai don yy nisa a harkan masha'an shi da wata baturiya 'yar uwan shi.
Wanda shigar su kenan bedroom da itah,yyn da ya ajiye phone 'din shi daga palour.

Rungume shi jenny tayi tana aikin manne mashi ha'di da aika masa da sa'konni masu saurin isar da sa'ko.
Jin tana shirin tada masa da fitinan shi yasa shi dashi gansu bedroom ya ture ta ha'di da rabata da jikin shi.

Wanda cike da zaro ido Take kallon shi,don ita gaba 'daya a fitinan ta tazo mashi.
Cikin wata irin sar'ka'k'kiyar voice ta fara cewa" maleek..." maleek what do u mean.?
Chapter 6 · 0% Book details