← Book details Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 28

Sashe 19

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mutan kauyen dasikayi dafifi a wajenne sukaji tana kwada innan ta nan suka fara tunanin ko Bintoto ce,sai kuma dasukaji Abdulrahman yace Bintoto yasa su fara Ambaton Alqur'an Bintoto ce... Bintoto nah. Sudai sam Su Mm Queen da malik da yagama tausaya ma HURATTY AININ shi basu tsaya bin tana su ba,don mm Queen bata fahimtan komai sai dao bin su da ido da takeyi,nufan cikin wannan rangajejen gidan sukayi don biyo bayan Bintoto da ta dade a ciki....💃🏻

#SHERE TO ANOTHER GROUPS...

Mmn teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing✍🏻

*🌹BINTOTO🌹*
Na Mmn teddy🧸

*36/37*

*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

____________________________

Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk

*****

Kuka takeyi kaman ranta xai fita, banda furta sunan Maleek da tsine masa bb abun da takeyi. A haka har bacci ya dauketa. Itako Mm queen da jin An daura Auren ta saka aka kwaso mata masu gyaran jiki da kwalliya don so take ta gyara Bintoto tsafff yanda xata kara rikita Maleek sosai,don ita kanta tasan halin duniyan ci nnashi. Bacci suka tadda Bintoto nayi don haka ne Mm queen tace su cigaba da shirye² yanda da ta tashi sai su fara aikin su.
Wanda hakan akayi don tuni suka fara aikin su kaman yanda tabasu iko. Shikuwa Maleek Yana a zaune yana aikin abun da yasa ba kwankwada yaji kirar jenny, hannun shi ya kai ha'di da dagawa yana fadin sweary. Cike da masifa ta ce" enough Maleek, wani sweary kacuceni ka yaudare ni,kace zaka aureni amma ashe karya ne,tun da gashi kayi auren ka da wata bani ba,wlh ka yaudare ni Malee...wani wawan tsawa yayi mata wanda sai da ta firgita,don tasan masifa irin na Maleek. Kehh ni kk cema na yaudareki? Ni kk fada ma mgn? Dama ko mata sun kaura ni xan aureki ne?....cike da raunanniyan murya wanda tuni tafara zubar da kwallah ta hau cewa" ehhh ae gashi naji an maka Aure da wannan kanwan taka fatima. Ngd Amma kasani wlh bazan barka ba Maleek sai ka aureni. Tana fadin haka ta kashe wayan kittt. Wanda yasa Maleek jan dogon tsaki hadi da dauka glass cup din da ya cika da giya,ya kai bakin sa yana cewa" kuji sauna kowaya fada mata wannan ta tsiniyan oho. Ni nasamu fatima ta Aure ni ai bakya ba jenny matan duniyan nan ma nagama kallo baki daya. Mai xanyi dake kullum gindin ki a bude aasake da nasaka take shigewa. D only thing i want from u shine romancing. Ke din perfect ne anan barayin.
Muryan Khalid yaji da bai ji shigowan shi ba sam sai muryan shi yaji yana cewa" Ashe bana lokaci yy lallai buri ya cika yau dai kaxama mijin fatima da kk buri.
Jin mgnar sa yasa Maleek cewa" kaman yah bangane ba. Bai kuma ce masa komai ba ya kunna plasman dake gaban falon, aiko nan yaga ana aikin watsa Auren nashi da Bintoto n shi,don har da pic din shi. Yarda glasa cup din giyan yayi yana riko Khalid da cewa" khalid Wai da gske ne ba mafarkin danasa ba bane. Murmushi Khalid yy cike da tausayin Maleek ya zaunar dashi yana cewa" come down Maleek ba mafarki kk ba,all is true kai yanxu mijin fatima ne. Don ma friends din mu har najeria kirar ka suke tayi wayoyin ka a kashe,but na sanar masu da ranar xamuyi event nan da 2 days. Kafin ranan aikin ka shine kasan yanda xaka jawo hankalin Fatima,Don event ne xamuyi ba karami ba,event da ya amsa sunan sa,bakasar Jermany kadai muke son su sani ba'a'a duniyan baki dayan ta😜.
Yana fadin haka yana kunna wayoyin Maleek, shikuwa Maleek da yake ganin abun kaman wasa sai ya nufi toilet ha'di da dauro alwala don yy gdy ga Allah da ya mallaka masa abun da yake kauna a rayuwan sa. Hadi da saka Daddy yana gode masa,don yasan wannan duk plnniing din sa ne.
A wannan yinun Prince Maleek bai iya ko motsawa side din Mm queen ba Saboda kirar da Mutane ke masa akan taya sa murna da sukeyi. Wasu yasan su wasu bai san su ba,daga karshe ma kashe wayan tashi yy baki daya.
Itako Bintoto mm queen sawa tayi aka fara mata jike² kaman yanda muke ma Amare,don sam bata sa an mata wani abu da ya shafi kwalliya ba,don batason takuma daga mata hankali. A wannan rana a dakin ta ta zauna duk da har lokacin bataji ta xama matan Maleek ba sai a washe gari taji a bakin Nihila. Wanda a lokacin tasa ma kanta dky,don addu'a tayi masu da rayuwan ta. Sannan ta cigaba da harkokin ta.

A bokan Prince Maleek kuwa tun a goben ranan suka fara halarta don tuni gida yagama dinkewa da mutane.shikuwa Daddy a daren yasamu Maleek da maganan cewa" ba anan kasan xasu zauna ba,a nijeria gidan shi Maleek din nacan xasu zauna, kuma shi da kanshi xai cigaba da kula da companonin sa da yabar ma Daddy wahala dasu shiyace baxai iya rayuwan nijeria ba. Ai ko ajikin shi tun da yanxu yasamu Bintoto to ko inah ne mazai tafi indai xata iya rayuwa a wurin.

Tun ana gobe event Maleek yake raba ido ko xai ga Bintoto amma bb ita sam tayi ma idon sa kaura. A haka ya yanke shawarar nufo da Babban Aminin shi da ya matsu don yaga Bintoto suka iso part din mm queen. Wanda ana yayi masa ma sauki hadi da cewa zai kira masa Bintoton kila tana dags ciki ne. Nufan wani coridour yy nan ya ganta xaune gaban ta cike da kayan motsa baki.don tun shigowan su ta gansu,kawai takasa motsine tana bin fuska n wanda suka shigo dashi da kallon a inah nasan wannan?.
Ji tayi an dago ta an waniyi hugging ha'di da sakin ta yana manna mata kiss a kan kumatu. Cike da jin tsanar shi ta daga hannun ta hadi da kai masa mari,amma kan takai tayi saurin sadda hannun kasa ha'di da rushewa da wani irin kukan bakin ciki. Don tasan bb yanda xa'ayi ta iyah marin Maleek a yanxu. Kuka takeyi ha'di da karawa cike da ban tausayi. Allah sarki abun ka ga so hana ganin laifi sai nan Take Yaji tausayin ta na ratsa shi... A hankali ya duka har kasa yasa gwiwowin sa yana cewa " plz fatima na rokeki ki daina kukan nan yana taba mun zuciya. Da yau kk fadamun duk wani abu da bakyaso daga gareni nayi maki Alkawari n xan daina shi.
Goge hawayen fuska n ta tayi tana bin shi da kallon tsana sannan tace" kaine na tsana banason bude ido na ganka,plz karabu da ni.
Saurin rintse manyan eyes din shi yy don jin wani irin radadi a zuciyan shi da maganan da take yaba mashi.
A sanyaye fuska bb walwala yace okay sorry dear,inshaallh xanyi kokarin hakan,duk da banajin xan iya,amma for now kixo ku gaisa da Friend dina Abdulrahman.
Tsaki ta kuma hadi da cewa wani Friend din kane bai sanni ba,indai ko anan yake. Lumshe ido yy cike dajin dadin muryan ta yace" No wannan a nijeria yake ba'anan ba. Jin ambaton nijeria yasa gaban ta faduwa. Ji tayi xufa na karto mata,sai kuma tayi tunanin kar taje,shiru tayi don zuciyan ta nason ganin wannan Abdulrahman da take ganin kaman ta san shi a wani wuri. Batare data kalleshi ma ta nufi hanyar da xai sada ta da falon dayasha kayan alatu da kayan mure rayuwa. Biyo bayan ta yy cike da jin dadin amincewan da tayi xasu gaisa da Aminin nashi.

Mutare a episode na gaba💃🏻

*Mmn teddy🧸*
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: *TYPING✍🏻*

*🌹BINTOTO🌹*

*Na Maman teddy*

*Page 42/43*

____________________________

*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION*📚🖊️

*A.W.A*

``` k'ungiya d'aya tamkar da dubu, burin mu shine mu fad'akar da Al'umma baki d'aya, Alheri sai d'an Alheri.... Alheri gidan kowa....```

_________________________

*Dedicated to Glowing Azee.... Marubuciyar littafin Gimbiya Azeemah, waannan pagen taki ce, son so fisabillah💔.*

******

Yanda ta kutsa kai ixuwa cikin gidan binajan yasa duka ma'aikatan gidan kasa dakatar da ita, duk da kasancewar ba sanin ta sukayi ba. Haka Bintoto kaman wacce tasan kan gidan baki d'aya ta cigaba da kutsa kai tana k'wala kirar sunan Innah...."
Kutsa kanta tayi ixuwa wani falo wanda da shiganta taji idon ta yy wani dara² saboda tsaban had'uwan shi da k'ayatuwa da kayan alatu da more rayuwa wanda tun daga farkon falon aka k'ayata shi da adon gold kaman gidan sarautan da suka amsa sunan gidan mulki da iko. Zaune naga hango ta kan wata irin sallaya mai laushi da walwali wanda taushi kan baxaka had'a shi da tattausan fure ba. Hannun ta rik'e da caxbiha tana laximun da yazame mata sababbba kullum. Hannun ta asama yake alamun tana mik'a ma Allah kukan ta da duk wani abu da yademeta. Shafawa tayi had'i da juyo bayan ta don jin kaman tsayuwar mutum a gyefen ta. Dai² Bintoto nata waige² don tarasa inda xata nufa a wannnan tanfatsetsen falon. Karaf suka had'a ido da Innah da manyan ta yakuma kama ta. A sanyaye cikin muryan Rashin gane ta da fahimta tace" sannu y'a ta, daga inah kk?.
Kallon ta Bintoto ta tsaya cak tana yi cike da d'oki da mmki murya na rawa tace" Innah". Sai kuma Hawaye ya hau bin kuncin ta tagaxa cewa komai sai sheshshek'an kuka da takeyi.

Ganin haka yasa Innah mik'ewa had'i da nufo ta tana cewa" subhanallah y'annan zauna maxa kwantar da Hankalin ki, kifad'a da muwanki inshaallah kin xo gidan waraka...
Chapter 19 · 0% Book details