Sashe 15
Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaro ido tayi ha'di da cewa waxaka samawa?.
Tabdijam lallai ko sai dai muko ma don baxan saka ba.
Murmushi Maleek yy ha'di da cije labban sa,yy shiru yana kallon Bintoto dake ta aikin galla masa harara ta gyefen ido. Fiye da minti biyar suna a haka yyn da Bintoto ta saki jikin ta a dole ita bai isa yy mata komai ba.
Saukar hannun shi taji a kan jikin ta wanda tuni ya balle buturan rigar uniform din ta. Ture shi ta hauyi tana wlh Maleek zan tara maka jama'a...tana mai ture shi da hannun ta Amma ina tuni yy mata riko daya da hunnun sa wanda gaba daya ta kasa motsawa,duk da hakan bashi yasaka Bakin ta mutuwa ba.Nan waiga ta glass taga wani bature yaxo wucewa sai ta hau ce masa plz come and help me,i need ur assistant plzzzz...... A maimakon wannan baturen yy wani abu sai yy mata murmushi ya wuce su cike da sha'awan su da birgeshi da sukayi don shi a dole ya dauka irin cikakkun masoyannan ne. Hmmm wai masoya kujifa don kuna masoya sai ku rinka iskanci akan titi?. Hmm tirrr da dabi'ar nasara.koda yake ai dama Nasara su Asarar duniya yace. Kukan bakin ciki tasaka ganin yanda wannan Bature ya wuce yana masu murmushi. Ganin yana shirin rabata da rigar jikin nata ne yasata saurin kwantar da murya tana cewa " plz Maleek ka tsaya kaji,bafa naki sakawa ne saboda wai da kai a nan ba.a'a kaga a hanya muke,kuma kaga kace kana kishina wlh ba kayi tunda ga shi yanxu wani kato ya ganni kuma a gabanka banga abun da kayi ba,sai ma cigaba da shirin kuma cimun mutunci.jin maganar nata ne yasa shi saurin sakin ta yana cewa" plz sorry i won't do it again. Gallah mai harara tayi sai kuma tayi sadda kanta kasa batare da ya gani ba tace toh kabari nace ma idan muka koma zan saka. Nan cike da gamsuwa da maganar ta yace okay let go. Haka ba yanda ya iya ya nufi da Bintoto skul yyn da ba'a wani bata lokaci ba akayi mata komai nan da nan don kowa na tsoron ya bata ma prince Maleek rai ya zagi uban mutum,shine yasa nan da nan aka sallame su.da ko xa'a tafi da Bintoto xuwa class ne dai ta mike xata bi bayan wani uncle da taji ankira da Mr. Vivan ya wani tashi ya nufo inda take ya rungumeta yana cemata take care okay?. Kafin ta daga masa kai ne tace a ranta wlh duk tabani da kayi Allah ya isah. Sannan sai ta daga masa kai tabi bayan Mr.Vivan. Tunda ta shiga class din nasu kaji student din sun dauka da woww....to kunsan abunka ga turawa da son bakar fata.kikaji suna cewa beutifulllll.......Bata ko bi takansu ba don ita a yanxu haushin Maleek ne cunkushe a cikin ta. Mr. Vivan kuwa nufa da ita yy gaban ajin sannan ya gabatar masu da sunan ta. Wanda bai ka ga rufe baki nan kowa na class suka hau ce mata Hyyy....hyyy.wasu kuma na cemata common sit with me. Nufan Nihla tayi da take ta washe mata baki tana daga mata hannu.
Tohmmmm bari mu dawo gida Nijeria💃🏻.
Bangaren Haj.kubrah da yayan ta kuwa sun sha rigimar Hanan don sai da tayi ciwo rabuwanta da Bintoto,don sai da hajiya kubrah tayi nadama sosai. Niko nace nadama a woki don wannan ma wanda kk sani kenan. Don Khalid kuwa tunda ga wannan rana da yarabu da Bintoto ya rasa sukuni kullum ka ganshi bb fara'a, koda ko a cikin sune suke tare.
Mom kubrah taso ta fahikci wani abun Amma sai ya dinga kokarin kakkaure mata. Akan kawai bayajin da'di ne.wanda abu tun na ba'a jin da'di yanxu har yazama masa jiki don ya ari miskilanci ya dora mawa kansa duk a rashin Bintoto.
Kwana ko tashi bai da aiki sai mafarki yarinyan da tunani n ta,don sai a yanxu ya tabbatar mawa kansa da yana a zabar son ta.
*Maman teddy🧸*
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing✍🏻
*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*
*28/29*
*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
```ƙungiya ɗaya tamkar ga dubu. Ƙungiya masu aiki da ilimi Dakuma nazari domun taimakon Al'ummah, Alheri sai ɗan Alheri, Alheri gidan kowa```
______________________________
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
*******
Ƙarasawa inda take hango taron mutanen ta farayi, yyn da isan ta idonta ya gasgata mata abun da take gani, Maleek ne tsaye cikin manyan mutane abokai da sauran yan matan shi,da kuma wanda suka xo yi masa barka da dawo wa. Sakin bakin da Bintoto tayi ne tana mmki da ta'aji bi yaushe wannan mutumin yadawo ba imforming sai dai ganin shi kaman aljani. Mm queen ne ta rungumeta tana mata wlcm back. Amma saboda tsaban gulma irin na Bintoto bata ma takanta,hankali n ta na gun Maleek da taga ya chanja ya wani kara kyau da kwarjini gashi ya wani saki siririn saje da suka kwanta luf a kan fuskan sa,wanda wannan yakuma kara bayyana kyau shi,ganin yanda yake lumshe ido sukuma iyayen shi da sauran mutane sai wani jawoshi suke,da kuma kyau da ya kuma,don a yanxu ne ya ke a handsome,don da mata ma basu bishi a yanxu ne dole a bishi.Bintoto ko da ganin yanda yy wannan kyau yagama bata mata rai,gani take ko mai yakeyi don yasan shi din yana da kyau ne. Tsaki taja ha'di da ya mutsa fuska ta kalli Mm queen tana cewa" Mm queen wai wannan Maleek ne?. Jin tambayan da take mata yasa Mm queen sakin mata murmushi hadi da ce mata " ehhh baby na baki ganeshi bane.Mm queen ta fadi tana nuna Maleek da hannu. Dago kai Bintoto tayi tana kallon inda Maleek yake.ai ko anan tayi na daman kallon wurin,don Maleek ta gani rungume da wata baturiya tana masa mgn kasa².dai dai yana kallon inda Bintoto take don tun daga xuwan ta har mgnan da take mawa mm queen duk hankalin sa na kanta. Kallon banza ya watsa mata wanda yasa sai da ta muxanta,don da yake hankalin kowa na kanshi duk wani motsi da yy dika za'a gani. Ae yanda yy mata yasa Bintoto jin wani masifar haushi. Kallon mm queen tayi da itama abun Maleek ya bata mata rai. Itako Bintoto ganin idon mutane yaki rabuwa da ita ne yasata gallah masu harara ha'di da kallon mutanen cike da masifah tace" whattt.... Daburcewa kowa yy don gudun masifa,tun da har shi kanshi Maleek bata barshi ba.... Tafiya ta somayi xata bar wurin Mm nan taji wata muryan wani bature da taji ana kirar shi Zaid yana cewa" Hyy beuty Angel. Kallon shi batayi ba don ta kaici wanda a maimakon ta bi cikin Masarautar kawai sai ta baude hanya don haushi da takaici. Wani ne da ake kira da Endrew ya kalleta yace" ushhhh you are beutiful. Haka shima ta wuce shi bata ce masa komai ba. Nufan wata moto tayi kirar accura ta kutsa kai ciki ta figi miton wanda gaba daya hankalin mutane yy kanta,ciki ko harda Maleek Mm queen ne tayi saurin kokarin dakatarwa akan kar a barta ta fitan,amma ina yanda taba moton wuta yasa basu ci nasarar hakan ba. Abunka ga turawa yan iska tuni mazan nan wasun su suka mara mata baya,suna cema abokansu sun samu ta hannu,yau zasu sha dadin ta,don balain son suyi sex da bakar fata sukeyi,acewan su sunfi fararan fatan su test.... Itako Bintoto tun da ta kama hanya tarasa ina zata dosa,sai kawai lula tafiya takeyi,tun tana ganin gidaje tafara ganin wayam haka mutane tun tana ganin daya biyu suka dawo bb kowa,amma duk da hakan fushin zuciya bai sata ta dakata ba. Ganin tafara shiga inda bb kowa kuma batasan wata hanya ba yasata fara tsagaita tafiyar ta. Wata moto ne taga ta sha gaban ta da gudu,wanda yasata saurin jan birki tana salati. Fitowa daga moton tayi saurin yi,yyn da su Endrew suka fito daga moton su uku. Wani murmushi suka fara watsa mata,wanda kan suyi mata mgn tayi saurin cewa" plz who are you?. Dary suka sheke dashi hadi da pointing din ta da dan yatsa,sai da sukayi mai isar su,sannan suka tsagaita sai Endrew yace" just common beb don't afraid. Kawai just so muke muyi sex dake sau daya,sannan mu koma dake masarautar Queen. Zaro ido waje Bintoto tayi,wanda kafin tayi magana daya daga cikin su yace" No need to explaining.basai ka bata bakinka ka gaya mata wai abun da mukeso ba,ai tasaba ta hannu ce,karuwar Prince Maleek ce.kawai muyi aikin mu kama kai. Ai dajin haka tayi baya da gudu,yyn da tako biyu suka cimmata. Nan basu tsaya wata² ba suka sa hannu suka dirar da Arabian gown din jikin ta. Wanda ya xamana daga ita sai underwears. Kuka tasa hadi da fara kirar sunan Mm queen Amma ganin bb sarki sai Allah yasata dunkule hannu ta buge bakin Ramio dayake kai wa kan kirjin ta,cikin sauri cike da axaba yy baya. Ganin haka yasata jah baya ha'di da rugawa don ta gudu. Cin karo tayi da mutum a gaban ta, taga² tayi xata fadi yy saurin rikota.ai ganin shi yasata saurin kankane shi tana fitar da wani irin kuka mai cike da ban tausayi da kuma tsuma zuciya. Shiko Maleek da idon shi ya karkada yy jah saboda bakin ciki da zuciya bai san lokacin da ya bude moton shi yasata ba yanufi su Endrew.jah baya suka farayi don sun san halin zuciyan shi cikin sauri Endrew yy cikin mota haka shima dayan ya bishi. Cafko Ramio yy yafara duka kaman zai kashe shi.don tuni ya fara xubar masa da jini...Khalid ne yy saurin nufo shi ha'di da kama Maleek yana cewa " yy hakuri,amma ina baiji bai gani dukan Ramio Kawai yakeyi.
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
Maman teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing✍🏻
*🌹BINTOTO🌹*
*Na mmn teddy🧸*
*26/27*
*ALHERI WRITERS ASSO.📘🖊️*

```ƙungiya ɗaya tamkar ga dubu. Ƙungiya masu aiki da naxari da kuma ilimi dumin wayar da kan Al'umma , Alheri dai ɗan Alheri, Alheri gadon barci```
_____________________________
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
🍾🍾🍾🍾🍾🍾🍾🍾🍾🍾🍾
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
*HAPPY 1 YEAR ANNIVERSIRY JARUMAI WRITERS ASSOCIATION*