Sashe 17
Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da kyar khalid yasamu Maleek ya bar dukan wannan tsohon kafurin Ramio kan da kyar yasa mu ya saka shi a mota don shi tuni Ramio ya gudu tun da yasamu aka kwace shi daga hannun Maleek. Bangaren Maleek kuwa tun da yashiga ya zauna bai ko kalli Bintoto da take ta kuka ba,gashi kukan nata jin shi yake har cikin kwakwalwar shi. Sun yi nisa da tfy,yyn da Khalid yake driving,jin kukan nata yaki karewa ne yasa Maleek daka mata wani wawan tsawa wanda yayi mugun firgita ta,cikin kakkausar murya yace wil u keep up your mouth?!!!. How couse all d problem,amma yanxu kina damun mu da wani kuka... Ganin fitinan nashi taki karewa ne yasa Khalid cewa " Haba Prince Maleek kayi hakuri mana,you now dat she don't now... Kauda kai gyefe yy yana cewa" ae da sun lalata ta datasan su, i told her Khalid that i really love her,but she isen't Accept ya takeso nayi mata,tun ina barin ma zuciya ta har na kasa,nafito frank na fada mata amma kullum dada kiyayya take nuna mun... Nisawa yy sannan a hankali ya kalli Khalid sannan yace plz Khalid ka roken mun ita, ta soni idan ma baxata soni ba just ta Aureni,idan ta amince xan san yanda ko 10% ne a soyayyar da nake mata tayi mun. Yanda yayi kasa da murya shi kadai ya isa ya tabbatar maka da Maleek is seriou feel deeply in love with her.don sai ya baka tausayi at d moment... A hankali Khalid yace" ka kwantar da hankali n ka Maleek xan mata mgn. Lumshe ido yy batare da ya kuma cewa komai ba.
Itako Bintoto Da Haushi ma mgnan su ya bata,duk tagama kosawa sukai masarautar mm queen ta huta. Shikuwa Maleek tun da ya lumshe ido bai bude ba har suka isa masarautar wanda da isan su sam Bintoto bata tsaya jiran Abude mata moton ba ta bude cikin sauri ta fito. Dai² Mm queen na isowa ta rungumeta tana shafata ha'di da dudduba jikin ta don ganin lfyn ta. Sai a sannan takuma sa kuka hadi da kankane Mm queen. Cike da damuwa Mm queen tayi ciki da ita yyn da su Maleek sukayo bayan su.
Direct side din Mm queen suka nufa yyn da shigan su Mm queen ta cire mata Abayar da tasa ta rufe jikin ta da yagama kecewa. Toilet mm queen ta nufi da ita bayan ta daura mata towel,sannan ta zauna xaman fitowan ta don ta kara shirya ta,fiye da mintoci Mm queen na gdy ga Allah da yasa wa'annan turawan basu lalata mata Bintoto ba. Shikuma Excellency da duk a gaban shi komai ya faru don shima a ranar ya sauka a kasar,tun fitan Bintoto bai zauna ba banda safa da marwa bb abun da yakeyi yana addu'a Allah yasa ya raini Bintoto har Auren ta bb wanda yy galaban tarwatsa rayuwan ta. Yana a haka yaga shigowan su ta windown side din shi,ganin ko haka yasa shi nufan privacy ya doro Alwala hadi da mika gdyn shi ga Allah. Anan yafara tunani Akan yanda xai kubutar da rayuwan Bintoto, saurin mikewa yy yana kuma nanata sunan Maleek. Sai kuma ya juya ha'di da nufan side din Maleek.
Da shiganshi warin giya ya buge shi,girgixa kai yy yana cewa' zanso naga ranar daxaka shuryu Maleek, ina burun ganin wannan rana. A hankali wata zuciyan shi tace masa a haka kuma kk tunanin Maleek xai iya yin Abun da kk so.?. Anya baxaka cutar da yarinyan mutane ba. Kar yaxo kai kayi don taimako amma yaxama da cutarwa.
Sumbatun Maleek ne yasa shi yanke tunanin shi hadi da karasawa inda yake zaune. Cike da damuwa Daddy ya duka kusa da shi yana kai hannun shi yadafa shi yana cewa" Maleek... " Maleek.... Sai da ya nnta sau biyu sannan ya dago ha'di da kallon Daddy, wanda cikin ficewar hayyaci yasha ya bugu,yafara plz Daddy Fatima, i really luv her Dad,and i want to marriy her. Daddy kasa ta soni tace bata sona. Dadddd plz Daddd...sai kuma ya koma ya bingire a wannan wurin. Shiru Daddy yy tsawon mintoci sannan ya gyara masa kwanciya da kansa,sannan ya bar side din yana mai kisima wani abu a zuciyan shi.
Mm queen ya tadda a hanyan sa na xuwa part din shi,anan yake ce mata ta sanar ma Fatima yana son Suyi mgn a gobe inshaaallh. Cike da kaunar mijin nata da tattali tace angama Excellency,sannan ta juya don tasanar mawa BINTOTO n.
Tom mu tare a page na gaba.
Mmn teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing✍🏻
*🌹BINTOTO🌹*
Na Mmn teddy🧸
*34/35*
*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
____________________________
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
******
Zaro ido waje Bintoto tayi hadi da kuma budesu akan Daddy kan daga bisani tace" Daddy Maleek fa naji kaman kace?. Murmushi yy irin tasu ta manya,sannan cike da muryan lallashi yace" kwarai kuwa Fatima Maleek shi nake rokon ki ki Aurah,fatima kece naga xaki iya taimakamun ki zauna da Maleek bana da kokonto sam a zuciya ta,nasan ko mu dade komu jima xaki shirya tarmun dashi. Don haka don Allah Fatima.... Cike da kuka Bintoto tayi saurin katse Excellency da cewa" Don Allah Daddy kabar Roko na akan Auren Maleek, wlh kafi karfin komai a wuri na Daddy,ni mai biyayya ce a wurin ka koda ko wuta xaka cemun na shiga xan maka biyayya,don nasan wannan wutar dakace nashiga bana cutarwa bane. Daddy bakasan usulina ba kadauko ni ka kawoni cikin ahalin ka,kuma a yanxu har kakeson ganin gudan jinin ka yakasance dani, Daddy bani da abun da xan ce maka don bana fa bakin gdy,Allah yakareka yakuma kara daukaka,sannan ni Na Amunce xan auri Maleek.
Tana fadin haka bata kuma kara cewa komai ba tayi shiru tana goge hawayen kan fuskan ta. Cike da matsanancin tausayin ta dakuma kaunar ta Excellency yace" Allah yy maki Albarka Fatima,kuma inshaaallh ako wani lokaci xaki iya jin daurin Auren ki da Maleek. Murmushi tayi wanda tafi kuka ciwo sannan tace" tom Daddy. Mashaallah idan kinfita kiyomun kiran Mm queen. Da tom ta tashi ha'di da kama hanya don takira mm queen. Shikuwa Daddy da fitan ta yabita da kallo sosai yake jin son Bintoto kaman yanda yakejin kaunar yayan shi. Tabbas zai mata gata fiye da yanda Uba xai mawa yar shi,don haka nan yafara yanke Ranar da xa'a daura mata Aure da Maleek. Kuma yana mai gdy ga Allah ,don yasan Bintoto sosai xata goge Maleek, sai ta gyarashi tsafff,don sai ya shiryu ko badon Allah ba.
Tun da ta shiga side din mm queen tasanar mata da kirar Daddy ta nufi nata barayin,don bata son wani yasan halin da take ciki. Mm queen taso ta fahimci wani abun, amma kuma bata ganeba,tun da Bintoto n bata tsaya sunyi dogon mgn ba,ta juya. Haka ta nufi side din Daddy,wanda anan itama taci karo da mganar tashi da yasata kasa boye wurin cewa' Daddy kana tunanin Fatima xata so Maleek, a iya sanin danayi masu bb jituwa tsakanin su fah. Kuma sannan kaman Aurar da Fatima ga Maleek da cutarwa,xamu xalince ta.
Sai da tayi shiru da maganan sannan Excellency yy murmushi hadi da cewa " Fatima baxatai nadamar Aurar Maleek ba nasan Maleek, Maleek mutum ne,kuma ko bayan raina fatima sai tunoni kuma sai tayi farin ciki da Auren Maleek.. Don haka na yanke hukunci Ajima bayan sallan Axafar xa'a daura Auren Maleek da Bintoto. Yana kaiwa nan ya juya hadi da barin falon, itako Mm queen xama tayi kaman an aiko mata da sakon mutuwa,sai hasko rayuwan Bintoto da Maleek takeyi kan daga bisani kanta ta mike jiki bb kwari ta nufi barayin ta. Shikuwa Daddy tun fitanshi yasa aka fara hada hada n Daura auren da ko shi angon bai sani ba. Don tuni manya suka taru da malamai kafin kace wani abu tuni masarautar ta kara dinkewa da jama'a don Halartar Daurin Auren Maleek. Kaman yanda Daddy yace haka tafaru don karfe 2pm aka daura Auren Maleek da Bintoto, yyn da dubbanin mutane suka shaida daurin auren,kan wasu yan mintoci tuni labari yafara xaga ya ko ina na social media. Itako Bintoto tun shigan ta bedroom din ta tafada kan gadon ta tana wani irin kuka kaman ranta xai fice yabar jikin ta.
Maman teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing✍🏻
*🌹BINTOTO🌹*
Na Mmn teddy🧸
*32/33*