Sashe 20
Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A maimakon Bintoto ta bata amsa kawai sai ta nufeta da gudu ta k'ank'ane ta tana wani irin kuka mai tsuma zuciya da karyar da duk wani lago na jiki... Cikin muryan matsananncin kuka ta hau cewa" Innah ta nine fah, nine Bintoton ki....sai kuma ta kuma rushewa da wani irin matsanancin kuka tana yi tana k'arawa.
Nan take jikin Innah ya hau kerma cikin wata irin murya mai cike ta'ajibi tahau cewa" Mama na kene? Dama kina raye, ashe xamuga juna dake batare da na mutu ba.... Nan hawaye ya hau bin kuncin Innah. Sa Hannu tayi had'i da k'ara manna Bintoto da jikin ta tana mai jin wani irin sanyin da rabon taji irin tata manta a rayuwan ta. Kuka Bintoto take yyn da Innah ta fara d'an bubbuga bayan ta alamun Lallashi, dai² su Dad da Mm Queen na shigowa falon wanda ganin su da Abdulrahman yasa Inna saurin raba jikin ta dana Bintoto tana mai zaunar da itah kan d'aya daga cikin juberun falon. Cike da karamcin irin nata duk da batasan komai dan gane da su Mm Queen ba, ta nufesu tana masu lale marhaban. Had'i da masu mazauni a falon. Zama Mm Queen tayi tana tama Innah murmushi don ita dai bb bakin yin Hausa tun da ba iyawa tayi ba. Cike da mutuntawa Dad yafara gaisar da Innah had'i da Abdulrahman da yake yimata barka da gida. Cike da K'aunar D'an nata tace" yowa Abdulrahmanu badai kaine kane momun Bintoto na ba. Tafad'i tana kallon Maleek da tasaba ganin shi ta laptop din Abdulrahman. Nan ko cike da murmushi kan Abdulrahman ya bata amsa tace" Maleek yau kune a gidan nan?. Ta fad'i cike da tsananin mmki. Murmushi Maleek yy had'i da dukawa har k'asa yana fad'in Innah barka da gida mun sameku lfy?. Jin Hausan da Maleek yy yasa Bintoto k'walalo da ido waje don abun ya bata mmki nan tace" Dama Maleek ya iyah Hausa shikenan na shiga uku na, ashe duk tsiwan da zagin sa da nakeyi yanaji.... Ita a ganin ta a zuciya take maganan bata san a sarari tayi ba. Dariyan da suka saka mata ne yasa ta ta fahimci a sarari tayi, shiko Maleek d'aure fuska yy a ranshi yana cewa" zaki sani ne, zakisan waye Maleek duk ran da kk shigo Hannu nan kusa.... Ya fad'i yana ma lumshe segxy eyes d'in shi had'i da bud'e su yana mai saukesu a kan ta. Fakaitan idon su Innah tayi tana mai gallah masa harara, shiko ganin haka yasa shi mirmushi yana mai cije pink lips din sa na k'asa. Muryan Dad ne ta k'atse su da yake bud'e taron da Addu'a.... Nan hankalin kowa yadawo kansa. Yyn da anan yafarq mawa Innah bayanin tun lokacin da ya tsinci Bintoto rainon ta da mm Queen tayi har xuwa Auren ta da Maleek da kuma had'uwan ta da Abdulrahman.
Sai asannan ya nisa yana mai karkewa da cewa" Innah wannan Aure na Bintoto da Abdul maleek munyi shi ne bisa a rashin sanin ku, amma muna mai bayar da hak'uri bisa komai, don haka Idan har Bintoto tanada wanda akayi masu Alk'awarin Aure tom zan iya warware komai na Auren bintoto.
Jin maganar sa yasa kirjin Maleek ya yanke yafadi, nan take xufah tahau kaeyo masa. Ita kanta Bintoton ta rasa dalilin faduwan kurginta. Muryan Innah ne yaji tana cewa" wlh Bb komai kunnu na ma Bintoto so da kauna, kuma kome ku kayi akan ta dai² ne, Bintoto ae ta riga da tazama y'an ku, ni bani da abun cewa sai dai nace ngd Allah yasaka maku da mafificiyar Alheri.
Cike da farin ciki duka suka hau sama innah gdy, don sosai dukaji dad'in hakan. Sallaman su liman da mutanen k'uyen yasa su duka saurin amsawa. Matan mai gari dasu liman ne cike suka shigo don taya Innah murnan dawowan Bintoto. Kai a wannan rana ko sun jima cikin farin ciki da kwanciyar hankali, yyn da da yamma su Dad da Mm Queen sukayi masu sallama hadi da nufan A.B.J.
Shiko Maeek sam innah tace k'afan shi k'afan matan shi. Don haka ne ta ware masa part guda a cewan ta sai nan da sati xai tafi da Bintoton.
Sosai Maleek yaji dadin hakan don sam bai son rabuwan sa da bintoton... Itako Bintoto bayan tafyn su Mm Queen ne ta nufi side din Matan Abdulrahman da y'ay'an ta biyu da ya boye bai gaya mata ba, sai a bakin innah da matan tashigo mata sannu da hanya taji yy Aure shiyasa yanxu ta nufi side din don kunsan Bintoto har yau bata gajiya da tfy....
Ta dade a side din Najwa matar Abdulrahman don sai yamma lis ta nufi side din Innah.
Sallah tayi sannan ta nufo falo wanda anan ta cudda innah da ma'aikatan gidan suna shirya masu dinner. Zama tayi gyefen innah, tana cewa" washhh inna ta na gaji yunwa xan ci abunci. Tafafi tana dry hafi da cewa kinsam mm Queen ta koya mun cin abunci, kullum dirning dina cike da abucucuwa.
Murmushi Innah tayi hafi da ce mata" ae yana side din ku can jeda mijin mi, don haka maza tattara ki tafi sai da safe, don nasan yanxu ma sun dawo masallaci shi da Abdurrahamanu.
Zaro ido waje Bintoto tayi tana cewa inah xan tafi Innah, wai side din na Maleekk yake???......
Idan naji ruwan comment din ku anjima nayi maku sabon update, idan naji shiru kuma, nima kujini shiru.
#SHARE TO ANOTHER GRPS
MMN TEDDY🧸
08081202932.
[4/13, 1:22 PM] Maman Teddy🧸: *TYPING✍🏻*
*🌹BINTOTO🌹*
*Na Maman teddy*
*Page 44/45*
____________________________
*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION*📚🖊️
*A.W.A*
____________________________
Dedicated to my teddy🧸
*******
kallon ta Bintoto tayi had'i da son jin gaskiyar maganan yo part d'in Maleek d'in zataje ne...
lnnah ce ta kalleta had'i da binta da murmushi ganin zallahn yarinta a tare da itah. cike da muryan nuna ma mutum dai² Inna tace" kwarai da gske Mama na,side din mijinki xaki tafi yanxu kuwa... oyah maxa mike nasaka a kai maku komai. Ganin Innah da gske take kuma tana neman tasa bacin rai yasa Bintoto mikewa tana mai cuno baki hadi da dan shagwaba tana cewa" tom Innah sai da safe. Allah ya tashemu lfy. Innah tace hadi da bin bayan ta da kallo har ta fice daga falon.
Bangaren su Maleek kuwa a can side din da aka ware masu suna zaune suna firan su yyn da vanda firar Khaleed na Jermany bb abunda sukeyi sai kuma firar Bintoto da Abdulrahman ke bai ma Maleek suna dry.
Shigowan ta yasa su yin shiru kaman munafukai. Tafiya take kaman wanda kwai ya fashe mata,wanda basai ance maka ba kasan bataso xuwa side din ba. Abunka ga mai hali baya fasa halin sa,nan Bintoto ta wuce su bb wanda tace ma kanxilll don fushi take har da Abdulrahmanun. Gintse dry Abdulrahman yy yana kallon Maleek hadi da cewa" prince Maleek mu tashi lfy".
okay gud night". Maleek yace hadi da rufe laptop din gabanshi yana mikewa don yadau kudiruka da dama akan shi da Bintoto n.
Itako Bintoto da shigan bedroom tanufi toilet hadi da sheka ma jikin ta ruwa wanda da fitowanta ta nufi dresing mirow don ta shafe jikin ta da creams sannan ta saka sleeping gown. Bata lura da zuwan shigowan shi ba,don kanta a kasa yake. Ji kawai tayi an fixgo hannun ta ta fado kan super cushine tana mai fadawa jikin shi. Tsoro ne ya kamata ganin Maleek daba tasan da xaman sa ba. yana zaune yana sana'ar da yasaba wato Rubuce² n takardun su... mtwwwsss tajah tsaki hadi da ce masa Wai Malam lfy? kawai kawani jawoni salon na fadi.