← Book details Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 28

Sashe 24

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*A.W.A*

__________________________

Gaba daya hankalin sa in yayi dubu ya gama tashi,don yarasa ma Abun da xaiyi na ganin daidaituwan numfashin ta... saurin mikewa yayi hadi da nufan dan madaidaicin fridge din dake daga gyefe hadi da dauko Ruwan roba ya nufo ta. A hankali ya saka dan karamin kyalle bayan ya xuba ruwan kadan a saman shi,Dago ta yayi yana mai shafa mata a fuska,wanda sai da yy hakan sau biyu sannan ta jah numfashi da kyar tana mai sauke ajiyar zuciya... A hankali ta bude idon ta hadi da sauke shi a kan na Maleek wanda sai a yanxu yaji sanyi yana ratsa shi,shiru tayi tana mai kare masa kallo hadi da son tuno abun da yafaru tsakanin su. Wani Irin Rushewa Tayi Da Kuka tana mai rintse idon ta tuno da Irin Azaban da ta dandana wajen Maleek. shiko Maleek da tausayin ta yagama rufe shi, Nan ya daga fuskan ta yana mannawa dana shi yana kai Harshen sa yana lashen Hawayen kan fuskan ta,a hankali tafara saukar da ajiyar zuciya sama². wanda sai a sannan yafara shafa bayan ta yana dan bubbugawa alaman tayi shiru,aiko nan tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya hadi da kara lafewa a jikin shi don a yanxu bata da wata xabin da ya wuce tayi hakan.... I'm sorry Honey,baxan sake maki da xafi ba,sorry plz. Haka yayi ta lallashin ta itadai ta lafe tayi luff jikin shi,don a xaban datakeji ta fi mata komai radadi a yanxu.
Dagota yy da niyar daukan ta ya nufi da ita toilet,ae sai kawai ta kuma sa masa kuka tana girgixa kanta na azaba,hawaye na ambaliyan xuboma fuskanta.
Tausayin ta sosai yaji ya tsirga masa da yasa yaji wani irin mahaukacin Kaunar ta yana shigar duk wani sako da lungu na jijiyoyin jikin shi. Dai² kunnen shi yakara bakin shi yana mai magana rada² yace mata" Fatima Mene ne? Zafi kikeji?...
Da kyar ta iyah bude baki tace" Hamma Maleek zafi wayyyoooo Innata zan mutu.
Hade bakin shi yayi da nata yana tsotsa kodon xataji sassaucin radadin azaban...A ranshi kuwa yana mmkin Yau shi Bintoto xata kira da Hamman ta. Wani irin sanyi yaji zuciyan shi nayi,lallai ya yarda da cewa" Har abada baxai ta6a mantawa da wanna Rana ba A rayuwar shi.
A hankali ya furta mata baxan maki da xafi ba,ina saki a ruwan dumi xakiji xafin ta ragu. Shiru tayi bata basa amsa ba,illah rintse ido da tayi,tana mai tunano azaban da tasha jiya,tabbas a yanxu tasan tagama tsorata da Maleek, shiyasa ta daure ya dauketa cakk ya nufi da ita toilet. Da kanshi yasaka ta a ruwan dumi hadi da xuba magungunan dasuka rage radadin xugi. Sai da tayi kusan 15 mins a ruwan sannan yasa Hannun sa cikin Baf din yana mai turawa a kasan ta,inda yasan yy mata Raunin yy ta xuba ruwan yana matsa mata hadi da shafawa nan ko ta hau rufe ido don dadi,a haka sai da suka bata kusan 30min sannan ya dago fuskan sa yana kallon ta da idon ta yake a lumshe,kai Bakin shi yy kusa da kunnen ta yana mai cewa" Da dad'i ko Honey?. Daga masa kai tayi alamar ehhh.

Nan yayi murmushi hadi cigaba da yi mata cikin salon da yasan xataji dadin hakan. Aiko nan take zufa yafara keto mata,don ayanxu ta daina jin xugin sosai komai ya lafa mata.
Kallon ta yy a karo na biyu sannan yace" Ya daina maki xafin nayi maki wanka? Bb Baki sai dai daga masa kai da tayi kurum... Aiko nan ya wanke ta tass,sai da ya kammala ne sannan ya kallate yace" kiyi dayan wankan tsarki ina jiran ki...Ya fadi yana mai jiran farawan ta, a hankali ta daga Hannun ta tafara yi sai da ta kammala sannan ya sakin mata murmushi ya manna mata kiss a saman goshin ta ya dauko towel yanada mata sannan ya fito da ita bedroom don a wannan karon da kansa yabar ta tadan taka kafan nata,rungumota dai yy jikin shi, yana rike da ita har suka isa bedroom din ta. Nan y fiddo mata da kananun kaya ya tsane jikkn ta da karamun towel don da kanshi ya shafe jikin ta da creams basu kamshi da dadi,sannan yasaka mata kananun kayan riga top karama sai bomshort wanda bata karuka cinya ba. Daukan ta yy cak ya kwantar da ita kan bed,da dama oready ya chanja komai na gadon,nan ya dakko abun rufa ya rufe ta dashi,kissing din ta yy yana mai cewa" Baby bari naje nima na watsa ruwa ko,kiyi bacci ki huta kan gari ya kara haske. lumshe ido tayi bata basa amsa ba,nan ya nufi privacy ya watsa ruwa sannan ya fito ya shimfada sallaya hadi da xura jallabiya,bayan yy sallah ne yayi laximin da yasaba,sannan ya cire wannan jallabiya yaxama na daga shi sai boxer iya gwiwa da singlet sannan ya nufi kan bed yana mai jawota jikin shi, ya kuma rufe su,nan cikin kankanin time bacci yy gaba dasu
[4/13, 1:23 PM] Maman Teddy🧸: *TYPING✍🏻*

*🌹BINTOTO🌹*

*Na Maman teddy*

*Page 50/51*

____________________________

*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION*📚🖊️

*A.W.A*

_______________________

Nufo babban falon gidan sukayi,yayin da kan ya hau kan up stairs sai da ya sallami duka ma'aikatan da suka biyo bayan sa,sannan yy side din sa, Bai zauna ba sai da ya fada toilet ya wanke jikin shi sannan ya fito bedroom din nasa ya saka kananan kayan baccin sa,ya fashe jikin shi da turaruka masu dadin kamashi,sannan yayo side din ta.
Bangaren Bintoto jin shiru bai shigo bedroom din nata ba,yasa ta cewa" dama inah xaka shigo ka gama lallatsa ni kayimun mugun ta nan tuno da Azaban da yayi mata yasa kwallah ya ciko mata ido. Nan ta nufi kan bed ta kwanta tana mai kashe hasken falon ta mai dashi ixuwa dumblight....tana sakin mawa kanta A.C sauyi da yanayin weathern da ya chanja. Sai da ta tofe jikin ta da Addu'a sannan ta rintse ido bacci yy gaba da itah.
Tayi nisa da Baccin ta Hankali kwance taji kaman ana ta6a ta,gigifff ta farka tana kokarin mikewa don tasan Maleek kadai ne xai iyah cin mata fuska haka. Fatimah...." muryan shi taji tana amo kaman haka. Aiko da jin haka tasa kuka tana cewa" Na shiga uku na". Maleek wai mai nayi maka? kasheni xakayi ne?. kana kokarin mai sheni yar iskan karfi da yaji,tom sam baxaka ci nasarar yinmun wani abu ba inshaaallh,inkasa ba zalintar yayan mutane tom ni bb abun da xaka iya muuu..... Saka taffan Hannun sa yayi yana mai rufo bakin ta hadi da ce mata" shiiiii..... Enough my Sweat". Sam ba haka bane, banyi maki hakan don muxguna maki ba,naga kaman bakya ra'ayi ne that why... ya karke yana karyar da murya kaman bb wani mugun ta a tare da shi.
ae xumbur tayi ta tashi daga zaune tana cewa " Kai Maleek kar ka mayar dani mai kwakwalwar kifi mana just outtt.... ka fita mun a bedroom tun da ba warun kwanan ka bane.

Cike da takaici taji yana mata Dariya don shi bb abun da ya bashi dariya da ita wai kar ya mai sheta mai kwakwalwar kifi.... A hasale tace Maleek out...."
Jin tsawan da tayi masa yasa shi hade rai cike da masifa don dama Maleek sunan miskili ne Amma masifaffene na karshe bai da kirki kwata². cike da murya mai cike da jin zafi yace" Fatima ni kk ma tsawa???. yafadi a hasale. Itako da yake tsiwa ta xama jinin jikin ta sai cewa tayi tom nayi ma Maleek ai kai kajah mawa kanka koma meye. inbanda niman fitina mai xai kawo ka bedroom dina,bayan da naka... ta fadi tana mai gallah masa Hararan mai cike da tsiwar da tasaba masa.
Wani zuciya ne taxo masa,tunda yake bai taba haduwa da yarinyan da take cin masa mutunci ba sai akan Bintoto, a sarari yace I know d reasoning.
Fuska tamau yace ki tashi kije dirning kiyi dinner.
itama a takaice tace" Na koshi.
Okay tashi cikin ki ne banawa ba,ni abun da nakeso yanxu tashi ki ciremin wa'annan Jibga jibgan kayan naki,don baxaki wahalar dani ba. ae dajin haka ta zaro ido waje tana cewa" Kai Maleek wai kamance da wa kake ne?. tom inma ashe kake tom ka bude idon ka,ka tashi ka ficemun bedroom din ka...
Wani tsawa ya daka mata wanda lokaci guda sai da taji tsoron Maleek da girgici ya kamata matuka,cikin kakkausar Murya ya fara ce mata" Fatima yau xaki san waye Maleek. Ni bakowace mace ce ke takani ba,ki sani Hakkina ne na kwana a tare dake,cox u are my wife. kuma a yau nakeson na karba hakcikin
tsoro ne ya mamaye ta,amma sai ta dake tayi cirr da idon ta akan shi nan ta ce" Allah sarki Prince....lallai tom hala ajiyar wani abu kabani da xaka ce mun hakkin ka. Ganin tana shirin raina masa hankali yasa shi cikin Zafi ya rungumota jikin shi,nan ya fara bin kayan baccin nata amaimakon ya cire mata sai kawai ya keta shi tun daga sama har kasa ya dire,nan bra din jikin ta shima ya balle... Ganin Abun nasa yanayi masa kaman hauka sai a lokacin ta fahimci komai Maleek xai iyayi mata a yanxu,ture shi tafara yi da Hannun ta,amma ina kaman dutse don ko jirgawa bai yi ba....Komai yun shi yake kaman mayunwacin zaki,Ae nan idon ta yafara rai na fata.kuka tasa ganin yana yake jan mata Nonuwa kaman zai tsinkesu daga kirjinta komai cike da xalinci,gashi a yau sam baya cikin hayyacin shi idon shi ya rufe burin shi kawai yaji ya shiga ya kauda budurcin nata.
Chapter 24 · 0% Book details