← Book details Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 28

Sashe 27

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da gashi sai boxer iya kwiwa da jecy ya fito falon...yyn da idon shi ya sauka kan wa'anda baiyi xaton ganin su a lokacun ba...A fili yace" mummy na".
Murmushi Haj.kubrah tayi masa yyn da baifi ta kan yan kannin nasa ba ya nufi mummy hadi da Rungumeta,nan itama ta rungumeshi tana wani shafa shi kaman karamun yaro. sai kuma kun san dai Haj. kubrah da iyayi nan ta shafa gyefen fuskan shi har saman wuyan shi tana mai fadin are u okay may son?. naji jikin ka da dan xafi ne!!?.

Mmn teddy🧸.
[4/13, 1:24 PM] Maman Teddy🧸: *TYPING✍🏻*

*🌹BINTOTO🌹*

*Na Maman teddy*

*Page 60*

____________________________

*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION*📚🖊️

*A.W.A*

_______________________

*DEDICATED TO BINTOTO'S FANS*

kafin yabata amsa ne Hanan da murna yagama cikata tayi saurin hugging din shi tana cewa" Ya Maleek wai ina besty na". Nan shahida ta amshe da ehhh Mana mun xo ganin Fatima kuma bamu ganta ba,mom ta kanka ma takeyi bata mu ba. Dariya yy hadi da dan sosa kyeya don sai a yanxu ya tuno da aika² n da yayi mawa Bintoton. Mummy ne ta amshe da cewa" Habawa Shahida,Hanan mai saurin mai kukeyi haka? gamu dai a gidan Fatima, don haka ku bari yanxun xan taho maku da itah. Ta fadi tana mikewa daga xaunen da take, hadi da kokarin nufan side din Bintoto don tuni tasan komai na tsarin gidan,sannan kuma Daddy yariga da yasanar masu da Bintoto Maleek ya aurah,wanda sam mom kubrah bataji xafi hakan ba,duk da tasan dan nata Khalid yariga da ya makance a santa,amma duk wannan bai dame ta ba,ita dai burun ta taga Bintoto ta roketa gafara kan abun da yafaru a baya. itama kanta shahida duk ta chanja ta saki kaman ba itah ba. don tun bayan tafiyan Bintoto n suke missing nata shiyasa da Exxellency yace Maleek ya Auri fatima kuma anga iyayen ta sukayi matukar farin ciki da hakan. Shiko Khalid da kamal da dama oready shi Khalid yy Aure don da kyar mom Kubrah tasa shi ya Auri yarinyan Kanwan ta wato Nusaiba da take mahaukacin son shi,amma shi kullum burin shi fatan shi shine yaga ya auri Bintoto. Amma Allah bai nufan masa ba,don ita din ba matan sa bace,matan kanin sa ne Allah ya basa. Koda Dad ya tarasu yana masu jawabi akan Auran Bintoto da Maleek sosai Hjy Babba tayi farin ciki yyn Da Dad na kammala maganar Khalid yabar gidan,wanda a ranar ya tattara hadi da barin k'asar ya wuce Abroad abinshi,don xuciyan shi ta sanyaya,daga can kuma ya wuce Umrah hadi damawa kansa addu'a dangane da hakuri ya zauna da matar sa koda kuwa baya kaunar ta a zuciyan sa... Matan Khalid ne Nusaiba ta kalli Mom Kubrah hadi da cewa" Mom plz ki sauri ki taso mana Anty Amarya don duk mun kosa mu ganta. Dariya Mom Kubrah tayi hadi da cewa" tom har dake Nusaiba,ai yanxu kuwa. Ganin ta doshi side din Bintoto yasa Maleek saurin bin bayan ta yana fadin Mom tana nan side din ne. Okay tace masa hadi da bin bayan sa suka nufi bedroom din shi.
A kullube ta tadda Bintoto tana Bacci wanda tun da tashi ga bedroom din ta fahimci komai don tasan Waye Maleek sarai,duk a yaran nasu bb mai fita da jaraban sa,don sometimes ita da kanta take basa maganin rage sha'awa da fitina.

Kallon sa tayi nan yy saurin sadda kai yana sosa kyeya,Hmm nisawa tayi hadi da yin masa murmushi tana mai katasawa bakin gadon nashi. A hankali ta yaye Blancket din tana mai Ambaton"Fatima..." Fatima". jin murya ana kirar sunan ta ya sa ta bude ido a hankali tana ware su a kan na Mom Kubrah,Cike da tsoro ta tayi saurin mikew hadi da ambaton Mummy..." Ganin yanayin ta don sai cije labba take yasa Mom saurin rikota hadi da zaunar da itah tana mai furta sorry my dear daugther sorry hear..... Ta karke maganan tana shafa gyefen fuskan ta da Hanun ta,Ganin Maleek a tsaye yana ce mata Mom bata da lfy ne. Da jin haka cike da dan nuna masa bacin rai akan abun da yy tace" bata da lafy mana,waye yajah mata ciwon eyye my son,aikai kaja mata, kana sane da Fatima karamar yarinya ne,wlh in kasa raina ya kuma tinxura fatima bata tayi kwanan gidan nan ba,gidana xan wuce da itah idan ta warke sai na dawo da ita.tunda abun naka babu imani. Cike da magiya ya fara mom Im sorry wlh ban sani ba,amma Plz xan kiyaye baxan sake irin hakan ba.
Shiru Mom tayi na dan lokaci kan tace" okay naji kabani wuri na gyarata tun da shi ma ka kasa.

Cuke da jin nauyin Mom ya juya hadi da barin bedroom din...yyn da cikin Azama Mom ta fara dagota tana cewa sannu Fatima,dama ita haka rayuwar Aure yake,komai sai anyi hakuri da shi kinji daugther na.
Daga mata kai tayi, wanda cike da jin dadi da gamsuwa da bayanannata Mummy ta taimaka ta kamata ta nufi da ita toilet,don ta gasa mata jikin ta, Hmm Anan ma Mummy sai da tayi ta bala'i akan Maleek baya da imani samm, Sosai Mummy ta gasa mata jikin ta,wanda ta chanja ruwa bb adadi,kuma ko wani ruwa sai tasa masa maganin shi da ban. Kafin wani dan lokaci tuni Bintoto taji ta ware,xafin ma ta daina ji, da kanta ta karasa Wankan Mummy na tsaye har ta kammala sannan ta kamo ta suka fito Bedroom din. Tuni Bintoto taji ta kaman ba ita ce mara lafiyan da ya ratattaka ba. Don da hannnun ta ta fito da wasu lace mai launin pink da milk,wanda akayi mata dinkin doguwar rigan da ya xauna jikin ta yaka mata dam,sosai yy mata kyau a fatan nata...Bayan ta kammala shiryawa ne,Mummy ta fara mata bayani hadi da nuna mata abubuwa da yawa dangane da zamantakewar Aure,don Haj. kubrah cire kunya tayi,ganin inbata gaya mata ba tom Lallai Maleek zai iyah kashe yar mutane batare da yasani ba.
Anan Mummy tayi ta mata fada akan kar takuma yarda ya kwanta da ita sai taji sauki sosai kaman nan da kwana3 sannan. Kuma anan ta ciro wasu magunguna guda biyu daga jakarta tana mika mata da cewa" Fatima wannan maganin da kk ganshi na tsarki ne,kullum ki rinka taarki dashi,wannan kuma shan sa xaki rinka yi,amma da sharadi sai kin xo kwanciya bacci idan kin gama komai sannan. Shikuma wannan ta fadi tana saka hannun ta tana fiddo da turare a kwalba, faty kinga wannan Turaren dan jidda ne,shafawa xaki rinkayi a jikin ki.

Da Ihun murna Hanan ta shigo bedroom din da gudu tana fadin oyoyo besty na. Ai da ganin Hanan ne nan Bintoto ta ware hannun ta tana fadin oyoyooo Hanan..."
Cike da farin ciki suka rungume junan su suna mai kukan farin cikin haduwar su,Mummy ko bin su take da kallo hadi da jin kaunar su da yanda suke kaunar junan su... fiye da minti 5 suna a haka sannan Hanan ta dago tana cewa" wlh Fatima nayi missing din ki over. Murmushi tayi hadi da cewa" wlh nima Hanan ykk.
lfyl. ya Amarci kuma? duka Bintoto takai mata tana cewa" Hanan ni kk cema wa haka?. Dry Hanan tayi tana xillewa hadi da cewa " Tom ae gsky ne. Suna a haka sai su Nusaiba da Shahida suka shigo suna furta tun da Amarya taki fitowa mu sai mu xo...Shahida ne ta kallli Nusaiba tana mai ce mata" tom ai kune matan Yayyin miji don haka sai ansayi fuskan Amarya sannan Zaku ganta.
Ai nan Hanan ta dire kafa tana furta kwarai ko da gske,ai Aunty Nusaiba baxaki ga fuskan Amaryan mu ba sai ansaya. Dry Nusaiba tayi hadi da rike baki tana cewa" tom dame xa'asaya na siya.
Kafin su bata amsa ne Mummy ta mike tana dariya Hadi da cewa" uhmm ni bari naje daga falo don inason mgn ma da Maleek naga Abun naku bana kare bane. Shahida ne tace Mummy idan kun gama mgnan kice masa yaxo fa ya siya mana fuskan Amarya. Nusaiba ne tace" Dallah wani siyan fuska bayan aikin gama ya riga yagama,karako yanxu fah tare muka gansu a cikin gidan nan. Nan duka suka saka dry,Hanan na cewa" damun sani tun jiya mu taho...

Bangaren Mummy kuwa a falo sosai tayi ma Maleek fada akan kar yakara yi ma Bintoto komai sai ta warke sannan. nan ta kara masa nasiha dace masa Bintoto fah ba babba bace komai tayi masa yy hakuri,su zauna lfy, Sosai Mummy tayi masa nasiha mai ratsa xuciya,wanda nan yy mata alkawarin inshaallh xai daga mawa Bintoto kafa,kuma xaisuyi xaman lfy da yardan mai sama'u.

Su Mummy kam basu bar gidan Bintoto ba sai Magriba sannan, yyn da Maleek kam yanda yake nan nan da Bintoto sai da tafara mmki wannan wani irin so ne Maleek keyi mata,anan tayi ta gdy ga Allah da yabata miji nagari ingarma gwarxo gentle kaman Maleek mijin na ake cema 1 in town.
Tun daga wannan Ranan Maleek yake danne duk wani dha'awan shi akan Bintoto, sai da sukayi kwana 3 a haka,bai mata wani abu ba,sai dai kullim tare suke wanka ya wanke ta tass,sannan inxasu yi bacci ya matse ta kam a kirjin sa. ita kuma Bintoto kullum tana kokarin yin aiki da magungjnan da Mummy ta bata,kullum xatayi tsarki da na tsarkin,sai kuma sauran bata ta saka su ba.

________________________

A wani dare ne tana zaune bayan ta futo daga wanka a bedroom din ta, tunanin maganin Mummy ne ya fado mata aka,nan ta sa hannu tafara shafa na shafen,sannan ta sha da yawa wanda ta ce mata na shane... goge powder ta tsayayi,nan taji wani irin cikin ta na juyawa kaman maran ta zai balle, rintse ido tayi cikin jin wani layi² ta nufi kan bed. hadi da jahn bargo.
Chapter 27 · 0% Book details