← Book details Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 28

Sashe 18

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan shigar Mm queen ne ta tadda Bintoto tana kwance kan bed din ta ta hangota tana operating laptop din gaban ta. Zama mm queen tayi a gyefen ta tana shafo fuskan ta murmushi kwance kan fuskan ta. Dagowa Bintoto tayi tana kallon Mm queen ha'di da sakar mata murmushi ta dora kanta akan cinyan ta. Dora hannun ta tayi tana shafa kanta hadi da cewa" how are you doing dear?. A sanyaye jiki bb kwari tace Mm queen kawai bana jin dadin jikin nane, inason na dan huta ne for some hours. Nan Mm queen tace Ayyah sorry,yakamata kiyi bacci ne ki huta tukun,idan kin tashi zuwa safe Daddy yanason mgn dake. Jan bargo takuma Hadi da cewa" okay Gud night mom. Manna mata kiss Mm queen tayi akan goshin ta sannan tace mata gud night dear... Tun daga nan Bintoto ta rufe idon ta yyn da Mm queen bata tashi a wurin ba,sai da tagama yi mata adduo'i sannan ta bar bedroom din. Shikuwa Prince Maleek bai tashi daga baccin ba,sai can tsakar dare wuraren1pm. Juyi ya dingi yi yana tunanin Lover din nashi, mikewa yy ganin kwanciyan bazai kare masa ba. Mikewa yy ha'di da nufan toilet don ya Dauro Alwala. Bayan yafito ne ya shimfida sallaya ha'di da kallon gabas yana kai kukan shi ga Allah. Wanda sai da yy sallolin da bai san adadin su ba. Sannan bayan ya idar ne naga ya daga hannun shi sama,abun da ya firgita ni shene duk jarinta irin na Maleek hawaye ne naga yana bin kuncin sa,sai kuma naga yakoma ya zauna hadi da jin gina bayan da bed din sa. Cikin wata irin Murya mai cike da damuwa yake ambaton sunan Bintoto wanda ya firta hakan yafi a kirga. Sai kawai cike da damuwa ya nufi fridge din shi ha'di da kwaso kwalaban giya yafara dirka ma cikin sa yana cigaba da kirar sunan Bintoto... Da safe kuwa Bintoto da wuri ta shirya ta nufi side din Daddy don tunanin ta maganar school din ta zai mata. Doguwar Abaya tasaka mai launin maroon colour wanda yakuma kara mata kyau matuka. Yafe tayi da mayafin yyn da a hanyan ta ne ta hawa step din da zai sada ta da Daddy daga saman kaman ance ta kalli daya barayin benen da Maleek yake, nan ko ta ganshi yy mata kurr da ido,suna hada ido ko yayi saurin sakin mata murmushi yana kashe mata ido daya. Ai da sauri ta kauda kai a zuciyan ta tana cewa"Dan iska kawai. Shikuwa shiru yy yafada duniyan tunanin ta. Itako sai da zata shiga Falon Daddy ne ta juyo ha'di da galla masa harara da tayi.... Murmushi ya kumayi ne don a yanxu komai tayi masa kyau yake masa. Da sallama ta shiga falon yyn da ta cidda Excellency zaune yana karanta jarida. Cike da kulawa ya dago kansa yana kallon ta ha'di da cewa " Mama na har kin tashi?. Zama tayi hadi da cewa masa ehhh Daddy barka da safiya?.
Amsa mata yy yana tambayan kwanan ta. Nan ta amsa da lfyl Daddy. Sai kuma tace " Daddy Mm queen ne tace" wai kana son ganina.

Sao asannan ya ajiye jaridar hannun sa yana dan kurban cofee n gaban sa,sannan ya ajiye kan table yana cewa" kwarai kuwa mama na nn nasa Fatima ta kiraki.
Bakomai ne yasani na kiraki ba Illah so nake nace maki Na yanke shawarar Aura maki Aure da Maleek.....!!! Gaban Bintoto ne ya yanke ya fadi,cikin sauri ta dago ido tana rarraba ido hadi da sauke su akan Daddy...bakin ta ne yafara rawa so take tace wani abu amma bakin ta yakasa.....

Mmn teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: *Typing🖊️*

*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*

*Episode 40/41*

*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

*________________________*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu,Alheri k'ungiya ce masu aiki da nazari da illimi domun wayar da kan Al'ummah da masoyan ta,Alheri sai D'an Alheri```

Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk

Dedicate to my dear Afnan,wannan pagen taki ce y'a guda,Allah yy ma rayuwa Albarka... Luv u much daugther na💔.

*_________________________*

Shafa ta Mm Queen ta hauyi hadi da d'an bubbuga bayan ta alaman Rarrashi. Wanda ganin Bintoto tayi shiru ta kwantar da hankalin ta yasa Maleek da Abdulrahman Ficewa daga falon don su fara shirye² na wuce gida Nijeria. Shima Dad side din shi ya nufa hadi da shiryowa,wanda Bintoto da kyar da Lallami Mm Queen ta sata ta kara shiryawa hadi da watsa ruwa a gaggauce tasaka wasu fitinannun Abaya masu jerin duwatsu jah. Sai daga katsa anyi masa adon flowers Jahh masu daukan ido sai kuma yak'ara ma Abayan kyau da tsaruwa da yake kallon Black ne Abayan. Rolling tayi da mayafin shi Black yyn da ta sako Takalmin ta Half cover mara tuudu baki daga sama anmasa gyezan Jahhh,wow abun sai dai muce Mashaallh, don duk munin Bintoto andaga anyi kyau matuk'a,musamman da tasamu kulawa wajen mm Queen da kuma gogewa ta k'asar Jermany,fatan nan ya koma choculate colour mai maske don har shaining take na Alaman hutu da kwanciyar Hankali... Fitowa falo tayi nan ta tadda su duka suna zaman jiran fitowanta. Bin su da kallo duka tayi cike da mmki take kallon Prince Maleek da yasaka wata shadda galilah mai ruwan sky blue,yasaka hular gube da takama kansa damm gashinnan ya kwanta kaman balarabe,shiru tayi tana kallon yanda yy matuk'ar kyau,a ranta tana cewa" Dama Maleek yana da kyau haka, mtswww shiyasa mata ke lik'emasa shi kuma yy tawani iyayi yana lalata masu rayuwa, sai kuma still a zuciyan nata tace" tom ainah y iya shigar Hausawa,wata zuciyan ne tabata amsa da ahh ke Bintoto kin manta Dad Bahaushe ne. Mm Queen ce kadai Baturiyya. Bata fargaba sai daddad'an k'amshin shi taji kusa da itah yyn da kan ta ankare tuni ya manna ma kumatun ta kiss hadi da ce mata"u are beutiful". A maimakon ta bashi amsa sai ta d'aure fuska tamau had'i da rabawa ta gyefen shi tana nufan Mm Queen da take ta washe mata baki,hugging din ta Bintoto tayi tana cewa" Mom ya kk ganni!!?. Dary Mm Queen tayi tana mai ce mata you look so beutiful dear. Cike da jin dad'i Bintoto tayi dry tana cewa" Dad...." I'm ready to go. Murmushi duka falon sukayi hadi da cewa" okay Mashaallh sannan duka suka rankamo zuwa farfajiyan fillin masarautar Mm Queen, masarauta mai tarin Albarka bayin ta na Alfahari da ita, da mutanen k'asan ta. Jeriya duka bayin masarautar sukayi don haka dama sukeyi idan Wani Zai bar masarautar yyn da wasun su ke zubewa kasa,suna kwasan Gaisuwa.... Wasun su kuma suna shimfid'a tattatausan capet masu laushi da suka sha adon xinarai a haka suke ta kashi har suka isa motocin dake tsaye drivers da sequrities na jiran isowan su.
Mm Queen,Bintoto da Dad suka shiga Daya daga ciki yyn da Abdulrahman da maleek suka shiga daya... A haka basu wani 6ata lokaci ba,suka nufi airport yyn da isan su jirgin su ta daga xuwa gida Nijera. Wanda ko a jirgi Maleek haka ya hana Bintoto sukuni,don yana manne kusa da itah, in sun hada ido ya kalleta yy kissing din ta hadi da furta mata I LOVE U". Ita kam har kunya taso ma ji nasu DAD, don shi Maleek sam baijin komai.

Itakam mmki takeyi musaamman inta kalli su Mm Queen sai taga fuskan su sake sai ma murmushin da suke bin su da shi,suna kallon su cike da sha'awar su,haka ma Abdulrahman don gdy yake ma Allah da Bintoto Allah yabata Maleek a mataayin miji. Itakam kunya da abun duniya da duk ya isheta sai ta kalli Maleek ta gallah masa harara tana mai kifah kanta bisa hannayen ta alamun bacci xatayi,bata dade ba Baccin ya kwasheta,nan ko Prince ya tallabota hadi da kwanto ta jikin shi.

Suna a haka bata farka ba sai da jirgin su ya sauka,sannan taji muryan Mm Queen tana tasota. A hankali ta bude ido tana mmkin ganin ta jikin Maleek da tayi,ai cikin sauri ta mike tana kallon Mm Queen hadi da yatsina baki alamun Maleek ya dameta. Aiko nan suka sa dry,yyn da itakuma ta wuce summm² a haka ta sauka daga jirgin suma sukayo bayan ta.

Motoci suka tadda jera abun kaga ga Excellency,tuni jiniya ya kurince ko inah kowa yasan da dawowan Mai girma gomnah...

Tun suna cikin gari har suka fara shiga kauyaku har suka iso kauyen garin su Bintoto, Allah sarki shuru Bintoto tayi ko inah suka wuce tana mai tuno shi a zuciyan ta. Dako suka iso primaryn garin su tuni ta tuna da ita ranar dasuka sato ma mai gona Mangoro,dry tasaka Wanda sam bata shirya masa ba. Kallon sa tayi hadi da son tuno da sunan k'awayen abokan tsokanan fad'an ta amma ta kasa,dry d
Ta kuma hadi da cewa" Hamma Abdulrahmanu inah wannan wah ma take? Kallon ta yy hadi da ce mata' au wato yau kin manta sunan Aminan fadan naki Lami ko?. Dry tayi hadi da cewa' yauwa lami tana inah tananan ko? Daga mata kai yy yana cewa" tana nan yanxun kaman ma ta auri dan liman ne,yaran su 4. Zaro ido tayi tana dry hadi da nanata sunan Lami a zuciyan ta. Sannan ta kwanto da kanta a kafadan Mm Queen tana jin wani irin sanyi na ratsata.

Mutan kauye kuwa tuni suka fara ihu suna Abdulrahmanu ya dawo,ganin motocin da suke shigowa cikin kauyen. Dai² wata dankareriyar gida da aka kyewaye da securities ta ko inah suka jahh suka tsaya hadi da fitowa,karema tankamemen gidan kallo Bintoto tayi tana mai cewa" Hamma Abdulrahmanu yanxu innata ne cikin wannan gidan?. Cike da tausayin ta ya daga mata kai yana mai cewa " Innah sam taki barin kauyenan kullum gani take kaman xaki dawo gareta,sai gashi Allah ya cika mata burin ta xata ganki da ranta dakuma lfyn ta... Ai bai karake maganar ba tayi cikin gidan da gudu tana kwad'a innah ta" Inna ta kina inah gani na dawo....Innah ta..."
Chapter 18 · 0% Book details