← Book details Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 28

Sashe 16

Bintoto Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ɗokacin marubutan ƙungiyar *ALHERI WRITERS ASSOCIATION*
Muna tayaku murnan cika shaikara 1 da kafuwan kungiyar ku ta *JARUMAI WRITERS ASSOCIATION* kungiya daya tamkar ga dubu,Allah yy jagora ya kuma kara fasaha da basira yakara daukaka. Sannin ku marubuta kuma yayan baiwa,muna jinjina a gareku...

*HAPPY....HAPPY ONE YEAR ANIVERSIRY JARUMAI WRITERS ASSOCIATION ONCE AGAIN*
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳

Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk

___________
_______
___

Shiru yy bai ce mata komai ba tsawon mintoci har suka kusa isah airport. Ganin abun da yake shirin yi baxai bille masa ba ne,kuma baxai samu kwanciyar hankali ba ko da yake can, yasa shi kallon ta yana mai ambaton sunan ta fatima". Yace yana matsawa kusa da ita,jah baya tayi tana mai matsawa kusa da murfin moton a haka har ta kai karshe sannan ta hau kallon shi cike da tsiwan da ta saba tace" lafy?. Matsowa kusa ya kuma yi yana cewa" ina son mgn dake ne,and it's verry important issue... Ya muta baki tayi kan daga bisani tace" koma meye baxaka iyah fadamun daga nan inda kk ba sai kaxo kusa dani?.
Murmushi yy wanda shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu,zuciyan shi ke dada masa wata irin xafi. Tsawon mintoci bai kuma ce mata komai ba, illah ma sadda kansa kasa da yy. Kan daga bisani ne yadago ha'di da kai hannun sa ya jawota jikin shi. Tirjewa tafara yi tana ambaton wlh zan fada ma Daddy dan iska kawai mugu. Bai tsaya bi ta kanta ba,illah sai da yaji y mannata da kirgin shi,sannan ya sauke wata nannauyar numfashi ha'di da lumshe segxy eyes din shi. A hankali kuma dai ² kunnen ta ya furta I'm sorry dear. Ture shi takuma yi tana cewa " ni ka sakeni don Allah, wai kai mai yasa mugun tan ka baka ma kowa ne sai ni da katsana. Amaimakon yabata amsa sai kawai taji ya hade bakin ta dana shi yana tsotsa ha'di da shafa jikin ta yana wani ya mutsata. Mutsu mutsu ta hauyi hawaye na bin kuncinta,wanda shikuwa prince maleek da gaba daya sha'awar ta yafara tashi masa yasa shi saurin sakin bakin ta yana maida numfashi sama².itako rushewa da wani irin kuka tayi don tama rasa mai zata ce sai kawai cewa take" Maleek baka sona ka tsaneni mai nayi ma ne don Allah. Bai bata amsa ba sai d yasamu natsuwa sannan ya kai hannun shi ha'di da tallabo fuskan ta yana cewa" is not that dear, so stop saying that i didin't luv u!!!. I really love you fatima, and even actually i don't know d reason why i luv you.... i luv you dear with no reasoning.the only thing i now is that i luv you forever and i will not stop loving you till d end of my life....
Yana kaiwa nan yy shiru yana sauke numfashi a hankali wanda duk wanda yaga halin da Maleek yake a wannan lokacin sai ya tausaya mashi,don shi kanshi tausayin kansa yakeji da yanda ya kamu da son Bintoto. Turo baki tayi don takasa mgn ma saboda mmki,wai yana son ta babu dalili. A sarari ne tace kuji mun dan isah. Tafadi da Hausa don tasan baji yake ba. A hankali ya kuma kallon ta sannan yace fatima xan tafi malashia,kuma zan dan dade acan tunda sai nayi shekaru ban dawo ba. Nasan zaki missing dina ko?. Ae dajin zaiyi shekaru acan ne taji wani sanyi ya xiyarci zuciyan ta, shikenan ta huta da kajaga dakuma fitinan shi na takura mata da yakeyi. Ai da sauri ta fara cewa" eyyyah my booo i will miss you. Ta fadi tana chanja fuska kaman gske. Cike da kulawa dakuma jin da'di n yan da ta nuna zatayi missing din shi yace " Really dear?.
Daga masa kai tayi Alamar ehhh. Nan ya kuma rungumeta yana shakar kamshin jikin ta wanda cike da takaici a zuciyan ta ta kecewa ai daga yau angama. Ka tafi na huta na sake nima. A kunnen ta yafara rada mata sorry sannan ya na cema ta zan sanar ma Mom ta baki phone naki mu ringa mgn tanan ko?. Ai da jin haka cikin sauri tace masa a'a,ai xamu ringa mgn ta wayan mm queen,kaga kullum muna tare ai. Cike da gamsuwa ya daga mata kai,don ya dauka duk da gske takeyi,duk da wata zuciyan ta shi tana raya masa pretending take yi masa,amma wata zuciyan ta kece masa daga hakan zaka sami abun da kk so daga gareta. A haka suka isa airport wanda haka Bintoto ta dinga nuna tayi missing din shi har da kuka shikuma gaba daya yakara birkicewa yana shirin cewa xai fasa tafyn. Ganin haka yasa Daddy lallashin ta duk da ta fakaici idon Maleek tace ma Daddy ae duk na murnan ya tafi ta huta ne. Haka yadinga lallashin ta a ranshi shima dry yakeyi da halin Bintoto, dakuma yanda take tafiyar da shi Maleek din. A haka yasamu jirgin su Maleek ya daga,kan daga bisani shima ya shiga ta komawa gida nijeria,sannan ita kuma Bintoto aka kama hanyan school. Tun da Maleek ya tafi malasia ta sake a masarautar Mm queen. Don a kwana a tashi har ta manta da wani Maleek indai ba waya taga sunayi da Mm queen ba. Don fiye da shekaru koda yace mm queen tabata sai ta gudu tace bata da lfy ko wani abun.
A haka Rana ku ke shudewa watanni naja baya shekaru na gudu,don a yanxu shekarar Maleek kusan 5 da tfy. Kuma kullum da son Bintoto yake kwana yake tashi,duk da har yau bai chnaja halin shi na neman matan banxa da kuma sha giyar sa ba.

A wata rana ce Bintoto ta dawo daga taron get together na friends din su,wanda da shigowan ta ta hango taron mutane cike a fillin masarautar. A hankali tafa takowa cike da kaudi da iyayi don ni kaina da kyar na gane wai ashe Bintoto ce. Sanye take cikin Arabian gown golden and milk tayi masifar kyau a cikin su,sai kafar ta da yake cikin takalmi cover mai masifa r tsini golden haka hannun ta dauke da yar ficilan handbag mai masifar kyau. A taikaice Bintoto fah taxama hadaddiyar budurwa,irin wanda ake kira da classical ladies din nan. Hango Mm queen da tayi yasata nufan wurin da ta ganta,amma da dosowanta tasoma ganin haxo haxon shi. Turus taja ta tsaya tana cewa a zuciyan ta waye wannan? Badai Maleek ba?.

Mmn teddy🧸
[4/9, 5:59 PM] mmn Hanif paid: Typing✍🏻

*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*

*30/31*

*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

___________________________

Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk

******
Chapter 16 · 0% Book details