← Book details Bakin Shafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 14

Sashe 8

Bakin Shafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ALTAB yayi yace

'' kaga ko bashi da amsar bayar wa zo mu tafi na bata jinina domin Allah...,

kai yanzu karuwar zaka bata jinin ka bayan ta tashi ka saka mata tallafin da zata dinga aikata alfasha da shi cewar MAJEED

ko kuwa ya bar KHADIJAH ABDULRASHEED HUSSAIN MAI TANGARAN ni KHALIL HAMZA HUSSAIN MAI TANGARAN zan tsaya mata zan zame mata bango abin jinginar ta jinin ka kuma riƙe ko nan da bayan duniya ne zan je na samo mata ita kanta ba zata yafe min ba idan taji cewa da jinin wanda yake ƙin ta shi aka zuba mata take rayuwa

barta wallahi kai yanzu daman duk abin da take aikatawa shi ne zaka bata tab kana ruwa aini MAJEED gwara na bawa mahaukaci jini na wanda ban sani ai sai Ubangiji ya kama ka

dariya Khalil yayi yana ja da baya yace

'' baku kyauta wa uncle rasheed ba jinin sa guda ɗaya da ya mallaka a duniya shi kuke wulakantawa..,

mota ce ta tawo da gudu zata buge shi da sauri suka janyo shi gefe altab yace

'' kana da hankali akan wata banza wawuya zaka cutar da kanka..ko kai ma ka kamu da cutar haukan da kake cewa nasreen ta kamu da ita..?,

kaga altab zo mu tafi ka bada jinin nan kar muyi a sarar sa ki yayi suka ja shi har mota tun da suka fara tafiya ba wanda yacewa dan uwansa ƙala har suka isa asibitin..

parking sukai suka fito khalil yayi mai jagora har cikin dakin da take handle ya murɗa shiga yayi suka biyo bayansa da sauri ta ɗago ganin altab da majeed bakin tane ya fara rawa tace

'' ya khalil me zan gani Please tun kafin na ai watar da haukan da kuke neman maƙala min ya fice ya bani guri..,

da sauri ya dafa kansa ashe gizo take mai kallonta yayi tana kwance tamkar gawa yace

'' majeed..,

Altab kamar ta mutu ko karfa mugun kulle Khalil yake neman ya yayi mana

dafa gadon khalil yayi ya riƙe mata hannu jin hannun nata kamar ba ya saki ya ɗaga shi ya saki riƙe hannun ta ya yi gam idanuwansa suka ƙada sukai ja kasa magana yayi, yayin da altab da majeed sukai mai runfa..

sai wata ƙara da injin dake kirjinta yake da sauri su doctor aziz suka zo gurin tare da wasu injina masu kama da dotsan guga suka fara dana mata kirji da shi tari tayi ta ƙara sanan ta buɗe idonta da yayi ja riƙe ƙarfe gadon tayi tana girgiza kanta

ja da baya khalil yayi yace

'' altab ko kiran uncle zan yi zuciya ta tayi rauni...,

haba namijin duniya be kamata zuciyar ka tayi rauni tun yanzu ba majeed ya dafa shi yana fadar haka

jikin altab ne yayi sanyi amma da yake zuciyar sa tsayayyiya ce a tsaye take ƙyam sai yace

'' kai majeed anya kuwa..?,

sai kuma sauran zancen suka maƙale

anya me ƙara sa mana ya za kai shiru

doctor Aziz ne yace

'' kuna damun mu da surutu Dan Allah Ku fita..,

fita sukai ba wanda yace kala zama altab yayi a kan waiting chair's bin shi majeed yayi ya zauna yana cewa Khalil yan zu mene abin yi mun zo mun zauna yawa masu zaman makoki ga ango nan ma ka taso shi wallahi Khalil kaji tsoron Allah kar hakkin mutane yayi maka yawa
banza Khalil yayi musu ji yake kamar yayi jifa da sy ko ya sami sauki da salama a zuciyar sa zare tagumin da altab yayi ya jiyo ya kalle sa yace

'' Khalil ce warka fa muke jira kazo ka tusa mu gaba kana kallo baka ce komai ba..,

Altab ina cewa a gaban ku likita yace mu basa guri kai kayi magana shi yayi da wanne zanji

Altab kai kake da mata ni kuwa daman zero ne ka tashi kabar gurin nan ni wallahi ban taɓa ganin wannan lamari ba washe garin an kai maka matar ka , ka fito yawan ɓa ɓal
cewar majeed

Jingina da bango altab yayi yace

''Majeed ya zan yi da wannan tunƙwa din zuciyar sa da kwakwalwar sa sun tushe ya kasa fahimtar gaskiya bayan ga gaskiya nan a bayyane amma yaƙi fahimta..,

ina zai fahimta sai lokacin da yaji ta dauko mai abin da yafi karfin sa

majee ya faɗa yana yin miƙa

da sauri Khalil ya karasa gurin doctor yace

'' dr ta dawo dai-dai..?,

eh ta dawo abin da nayi shawara shine kamar zaman ta asibitin nan yana takura ta mun gama binciken mu jinin ba sai an ƙara mata ba akwai magunguna da za su yi recovery jikin ta da kanta ma mun duba normal sai dai yanzu a yi taka tsantsan wajen bata mata rai kamar yadda na fada maka farko

godiya yayi mai ya shiga lokacin har ta cire rigar da suka saka mata tace

'' ya Khalil mu tafi..,

okay bara na kwaso kayan nan

jingina tayi da bango ya dauka ko ya kalle ta yace

'' mu tafi ko..,

ba tayi magana ba tayi gaba turus tayi ganin majeed altab kallon mamaki take musu musamman altab da yasan yau kamata yayi ace yana gurin amaryar sa ɗauke kanta tayi tace

'' zan hau napep nagode da kulawar ka a gare ni in motata wayata..,

Ba komai ga wayar ki me gyaran mota ya bugo min yace tana cikin motar ita ba abin da ya same ta yanzu sai mu biya mu amsa amma me i saka kika ce ba zaki hau motata ba ...?

saboda naga bakai kaɗai bane wallahi na gode da temakon ka agare ni amma motar ka in har zaka dibe su to ba zan shiga ba ban san me ya kawo su ba me suka zo su yi min ko zuwa sukai su karasa sani..?

nasreen me kike fada haka anya kuwa abin da ya faru da ke ya zame miki izina riko babu kyau ki zamo me yafeya Ubangi yana kaunar bayinsa masu yafi wa'yanda basa kwana da mutum cikin ransu

kasan Allah idan wa'yannan mutanen suka bi bazan bi hanyar ba haba ya Khalil kamar baka san komai ba

Majeed ne ya tashi tsay yace

'' Khalil kai fa muke jira kazo ka ajiye mu a guri ba wani bayani..,

altab kusa tashi yayi fuskarnan a haɗe kamar an mai mutuwa ba ɗugon annuri ko ɗaya a kan ta yace

'' Khalil na gaji da so zama zan tafi gida..,

Khalil kallon nasreen yayi da ta haɗe rai tamkar taga mala'ikan mutuwa da sauri altab ya kalle ta tun daga sama har ƙasa ya ja tsaki yace

''I won't get into your car, if you take this girl, you're a bastard and you're walking around with a woman like that..,

da sauri Khalil da nasreen suka ɗago matsar da gashin'ta tayi ya koma baya ta dafe kanta saboda motsa wajen ciwonta da tayi tace

''I will not get into this car if you get into it..The sparrow went on its feet..,

dariya yayi yana shafa sajen'sa yace

'' shikkenan kin ga kin fito a kamannin ki..,

khalil ne yayi ƙasa da murya yace

'' Please kiyi hakuri mu tafi kinga baki da lafiya motata ce ba tasa ba dan Allah ku dena raba hali sai kace masu ganin hanjin juna...dan girman Allah kar ki ce min a'a..,

ya daure ta da jijiyoyin jikinta Dan haka ba zata iya ce mai a'a ba fara tafiya tayi ya biyota ya riƙe mata hannu har inda yayi parking da sauri altab ya karbi key a hannun Khalil yace

'' shiga na yi drive da kai na ban yarda da kai ba..,

kallon rashin fahimta Khalil yayi mai sai kuma yayi shiru majeed ya shiga gaba Khalil da nasreen suka zauna a baya goge mirro din motar yayi da tissue nasreen da ta kwantar da kanta akafadar Khalil suka haɗa ido harara ta gallamai be nuna ya san tana yi ba sai ya ƙara karkatar da mirror din domin ya fi ganin ta kautar da kanta tayi tana jan ƙara min tsaki fara tafiya sukai ya sakar musu karatun Alkur'ani..

sakin staring wheel ya juyo yace

'' na manta da uwar shedanu a motar nan kai a bude bara na kashe kai Khalil idan ita bata san darajar Alkur'ani ba ai kai ka sani shi ne kai shiru..,

runtsai ido tayi baƙaramin cakar mata zuciya maganar tasa tayi ba jan baƙin ta tayi ta tsuke domin ta lura shi ce ce kucen nan yake so to wallahi ba da ita ba ganin ba tayi magana ba haka Khalil ya kashe karatun Alkur'ani mai girma ba wanda ya ƙara cewa dan uwan sa kala dama shi majeed sai danna waya yake ya mai da hankalin sa ga baki daya akan wayar sa..

kamar ance ta ɗago taga yana ƙoƙarin kauce hanyar gida da sauri ta buga kujerar da yake zaune tace

'' malam tsaya anan zan fita..,

wani kallo ya juyo yayi mata sai da hantar cikin ta ta karta amma sai ta dake tayi wa kanta alƙawari ta dena sawa zuciyar'ta tsoron altab gwara suyi ta buga wa wanda ya gaji ya dena amma duk wani kallo da zai mata ya dena zamar mata baraza na zaro mai dara daran idanuwanta tayi tace

'' da kai fa nake naga kana kauce hanya..,

cikin I don't care manner yace

'' zaki iya zowa ki murɗe ni ki tsayar da motar..,

ganin yayi horn me gadin gidan sa ta buɗe da sauri tace

'' nace maka ka tsaya zan fita..,

dai-dai ta parking dinsa yayi ya buɗe kofa ya fito biyo bayan'sa majeed yayi aka bar Khalil da ita a motar shima Khalil fitowa yayi yana cewa

'' nasreen fito kinga sai muje muga gida nasan ma baki taba zuwa ba..,

da sauri tace

'' from here I have nowhere to walk...

Sauran page 4 free ya ƙara ku hanzarta payment domin kar ayi tafiyar nan babu ku

8141785374

Amina alhasan Muhammad opay

Ku turo da shedar biya ta wannan number

09061890481 500

VIP 1000 special group 1500

Dan Allah wanda be shirya ba kar kai min magana
ƁAƘIN SHAFI

OUMYASMEEN

EPISODE 7
Chapter 8 · 0% Book details