Sashe 7
Bakin Shafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuttumar uban can lallai wuyanka ya isa yanka ta faɗa tana kashe wayar limshe idanuwansa yayi zuciyarsa na tsananin harbawa shi yanzu besan ina ya dosa ba wazai nema ya bashi jinin nan daman beyi tsammanin cewa altab zai zo ba a yadda ya tsani ganin nasreen tana shaƙar numfashi a duniya daman rashin madafa ne ya saka ya ne me shi
shi da kansa yasan mawuyacin abu ne altab yazo sai dai ma yayi mata addu'ar mutuwa zama yayi yana kallon agogo lokacin 11:34 mai da kallonsa yayi kan gadonta still ba abin da ya sauya tana nan dai yadda take kama hannun yayi, ya riƙe gam yawa za a kwace mai ita hannunta yayi sanyi ƙalau ko uncle Rasheed zai kira amma ya zu kuwa ya kamata ya kira shi , shi da ba a ƙasar yake ba,
tunanine kala kala ya rikita mai kwanyar kansa ya kasa aikata wani abu ya kasa action akan komai a hankalin ya furzar da wata iska me wuci yace
'' Allah ka fitar dani daga cikin wannan tsaka me wuyar da na shiga
a hankali ta buɗe idanuwanta jin kanta tayi yayi nauyi da sauri ya kalleta yace
'' nasreen..nasreen..,
bin shi tayi da kallo ta limshe idon ta hawaye nabin kuncinta ai ta zata zata ganta tsakanin tukwane ta zata zata farka taji kasa ta rufe mata fuska duk wanda ya temake ta be mata adalci ba wallahi ta gaji da rayuwar ta wanda yake gaskatata shima yazo ya dena.
sa hannu yayi ya share mata hawaye yace
'' nasreen kiyi hakuri ko wanne bawa akwai irin tashi ƙaddarar idan kikai hakuri da juri sai Ubangiji ya baki ikon cin jarabawar ki yanzu da kin mutu mene matsayin ki kin manta abin da Ubangiji yace duk wanda ya kashe kansa zai tashi kafuri..,
girgiza kai tayi cikin rawar murya tace
''nima bansan nayi hatsari ba amma banji dadi ba da Ubangiji be dauki raina ba..,
riƙe mata hannu yayi yace
'' ba kyau wanda yayi yawa kansa fatan mutuwa Ubangiji shike ɗaukan ran bawansa a lokacin da yaso bawa baya taɓa gujewa lokacin da Ubangiji ya deba mai.,
ƙoƙarin tashi zaune tayi tace
'' kace musu su zo su cire min wannan abun gida nake son tafiya..,
da sauri ya kalleta yace
'' gida kuma ciwo ne a jikin ki yanzu nake tunanin wanda zan kira ya bada jiini sakamakon hatsarin da kikai kin zubbar da jini sosai jinin ki yayi ƙasa..,
cire oxygen din da Ka saka mata tayi tare da dafe kanta dayayi mata wani irin nauyi ga zugin da ke mata tace
'' wallahi ba zan zauna anan ba na gaji bana don zaman nan..,
wata ƙara na'urar da aka saka mata ta fara da sauri likitoci har uku suka shigo dakin turus sukai ganin ta cire oxygen din da aka saka mata da abubuwan da suka saka mata a kirjinta yace
'' ya akai ka barta taci re..?,
da sauri wani likita zai kamata cikin ɗaga murya tare da daga mai hannu tace
'' don't touch me..,
Kujera yaja ya zauna yayi ƙasa da muryarsa yace
'' mece damuwar ki mu nan da kika gani ba iya kula da lafiyar mutane muke ba har da damuwar maganin damuwar al'umma..sunana doctor Azez Imran ni Dan ƙasar Pakistan ne..,
ɗa sauri ta ɗago kanta ta kallesa bata yi mamaki ba jin yana jin hausa raɗau kamat jakin kano ta kauda kanta tace
'' ni ba abin da ke damuna babbar damuwa ta bana son zaman asibitin nan zaka iya treating dina a gida ina da harkoki da yawa inda bani ba zasu tafi daidai ba yadda nake so...,
Iska ya furzar me huci yace
'' idan baki da lafiya zaki neman kudi ne zaki yi mutuwar tsaye ne lokacin ki be ƙare ba david ina tunanin a buguwar nan da tayi ko ta taɓa mata brain dinta za muyi mata brain scanning wannan abin da take beyi kama da wanda yake cikin hayyacinsa ba...,
kuka ta saka ta dafe kanta dake mata tsananin ciwo tace
'' lafiya qalau... wallahi blood line kana ji kana gani ake kokarin saka min ciwon hauka ni ba abin da ke damuwana believe me ...,
ya kike tunanin zamu amince da ke bayan duk wasu kalamai naki basu yi kama da na me ishashshiyar lafiyar ƙwaƙwalwa ba gashi kuma kin bige hakan na iya faruwa buguwa ba abin da bata sakawa..,
cewar David
yawa wasu picture haka ta shiga kallon su ɗaya bayan ɗaya ƙarin ruwan da aka saka mata ta cire tare da miƙewa tsaye kallon kurayen kayan da ke jikinta tayi ta dafe bango tace
'' ina kayana...,
kwalla khalil ya share tausayin ta ya ƙara shigarsa kama hannunta yayi ta fusge tallafar haɓarta yayi yace
'' dan Allah ki dena abin da kike ke dawo da nutsuwar ki ki dawo kamar da wallahi idan kika ci gaba da haka nima zaki sakani cikin wani hali bara na kira uncle rasheed na faɗa mai nasreen zuciya ta baza iya ɗaukan wannan sabon halin da kika fito da shi ba...,
ji tayi wani abu ya tsiri fatar ta daga nan tayi lu zata waɗi khalil ya taro ta ƙara treatment din sukai sannan suka fita yadda yaga rana haka yaga dare ganin an kira sallar asuba ya fita daga dakin masallaci yaje yayi sallah sannan ya fita inda yayi parking din motar sa budewa yayi ya shiga a hankali ya fara tafiya har ya isa gida yana fitowa sukai four eyes da altab ƙarasowa yayi inda yake ya miƙa mai hannu duk irin zuciya ta altab bashi da riƙo kallon cikin khalil yayi mai yace
'' me kake a wajen nan..? kamar ba ango ba..,
tuni zuciyarsa da kwakwalwar sa ta tuno mai ada abin da ta faru ransa ne ya ƙara ɓaci ya rasa ina zai saka kansa tunani yayi mai yawa amma ita kanta bayi wani action da zai nuna zarginsa ba bayan shi dai abin da yaji a jikin sa daban action da tayi da ban duk kuwa da a lokacin hankalin sa ya gushe yace
'' yanzun nan na fito daga masallaci me ya faru yau bakai sallar asuba ba...?,
kallon mamaki yake mai da rainin hankali amma da ya tuna shi ya fake nema a gunsa sai ya danne yace
'' a gurin nasreen na kwana muryar sa ce ta sarƙe da ya tuno cikin halin da ya barta yaci gaba da cewa tana abu kamar wanda ya kamu da mental problem saboda jinin da ta zubar na neman jini jiya na kiraka amma ban sani ba ko kana cikin nutsuwar ka ka ɗaga kiran..,
tabbas biri yayi kama da mutum rufaida ce ta ɗaga kiran basarwa yayi yace
'' ban gane ba shaye shaye tayi ta bugu ko me..?,
Innalillahi me isaka kullum baka kyawatawa nasreen zato kamar baka san jiya abin da ya faru ba hatsari tayi ta bugu a kanta motar ta ma duk ta lallotsai Saboda abin da kai mata burin ka ya cika altab dafe kafaɗarsa yayi yana wani murmushi wanda ake kira da yafi kuka ciwo ya ci gaba da cewa ina me farin cikin sanar da kai kata nadi LILƘAFANI burin ka ya kusan cika
Sakamakon mugayen kalaman da kake amfani da su sunyi nasarar tsaga mata zuciya sauran kaɗan zuciyar'ta ta tarwatsai
Sauran page 5 domin payment zaku iya biyan 500 ta wannan hanyar
8141785374
Amina alhasan Muhammad opay
Ku turo da shedar biya ta wannan number 09061890481
ƁAƘIN SHAFI
Oumyasmeen
*abin da mutane kuka kasa fahimta shi ne zagi na ko kayi tagging ɗina ka faɗa min banzar magana by the way, it doesn't bother me ,The champion that God intended to fight or be bullied is overcome😾littafina na kuɗi ne me so muyi magana ta prevent*
EPISODE 6
Khalil Why are you trying to blame me, Ka , ka sa fahimta abin nan a bude yake ko ni na saka sukai video suka yaɗa a duniya
tunzura zuciyar khalil tayi ya nuna shi da ɗan yatsa tace
'' but you bring them a baffa video, Allah loves those who hidden mischief amma kai lokacin duniyar ka take maka dadi to ka bayyana abin da , ba kowa ne ya sani ba ni na rasa mece rebar ka idan ka saka nasreen cikin damuwa ba dole nace kai ne sanadin komai ba...,
cije lips dinsa yayi tace
'' yanzu ba lokacin gardama bane muje asibitin..,
Majeed ne ya fito da sauri ya ƙara so inda suke tsaye yace
'' lafiya nagan ku a tsaye kamar kuna faɗa..?,
Majeed komai ya lalace ina ganin karshen dan gantaka ta da ALTAB ya zo kasan duk wata wuta da ake rurawa tsakanin baffa da nasreen shi ne me iza wutar a jiya shi ya nuna musu video kamar be san halin yan media da yaɗa karya ba ko sau ɗaya ban taɓa kallon nasreen da abin da ake faɗa ba wallahi ko a ina take idan lokacin salla yayi sai tayi halayan ta da dabi'un ta sai ka zauna da ita sannan zaka fahimci wace ce ita ba
MAJEED yace
'' turƙashi yanzu kai kowa be goyi bayan ta ba amma kai kake goyan bayan ta taya zamu yi amfani da baɗini bayan kuma ga zahiri mun gani ka faɗa min mutumin kirki guda ɗaya cikin mutanen da take mu'amalla da su..,
kai khalil ya girgiza yace
'' wallahi ƁAƘIN SHAFI ne ba halin ta bane kawai tana tare da su ne amma me isaka kuke nufi mata kallon bai bai bayan kuma ga zahiri a sa musali ma aikatawa take me zai hana mu jawo ta jiki a sannu a hankali muna nuna mata dai-dai faɗa kyamatar ta ba shine solution ba...,
tafi MAJEED yayi yace
'' wallahi Allah wa'azi ya kama ce ka ba ka zama ma'aikacin lafiya ba kaga yadda kuwa kake tsara zance shagon da ta buɗe uban wane ya bata har guda biyu kwanaki naga tayi bikin buɗe wani shagon ta na saloon kai ka bata..?soke auren ta da ake yi duk a cikin kaddara ce ba kamshin gaskiya..,
Shiru yayi domin ya fahimci ko me zai faɗa musu ba yarda za su yi bs