Sashe 6
Bakin Shafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin halin ko in kula yace
'' wannan shine abin damuwa..har ya sakaki tunani..?,
runtsai idanuwanta tayi tace
'' nidai alfarma ɗaya na ke nema gobe insha Allahu zanje gurin ta idan na dubata naga halin da take ciki...,
ba a gaban ki baffa yayi magana ba wato ke zaki fara karya mai dokarsa ko ma me ya sameta ba ita ta waja kanta ba to wallahi ba ruwana idan kika je dana nan kiyi gidan ku sai na neme ki
da sauri ta ɗago sai dai ƙasa magana tayi ganin har ya fara hawa kan staircase
kwantar da kanta tayi a kan kujera rasa wanne tunani za tayi ko wanne ta kamo sai taga be mata ba...
______________❥
ALTAB ya kamata fa mun binciki khalil ka gansa shiru har ƙarfe tara kai kuma baka da alamun tashi mu raka ka wasu daga cikin abokanan mu har sun tafi
Za fafe altab yace
''Rufa'i yau kai ko maye ne sai ka kyale ni dan wallahi bazan ciwu ba tun ɗazu nake faɗa maka ba inda zani ana dole ne...,
Ƙawayen amarya fa na jiranka suma suna so su tafi gida
karma su tafi su kwana anan banu da issue da shi
cewar altab yana gyara kwanciya tab abin na altab yau a zemin ne cewar wazir
zama rufa'i yayi yace
'' baƙara mi ba ni ta taɓa jin wannan abu na rasa gane inda ya dosa ya zame min bai bai wannan wanne irin baƙin shafi ne ya lulluɓe tunanin sa ..,
wayar sa ce ta ƙara ringing ɗauka yayi ya ja tsaki yayi rejecting din kiran ya saka wayar sa a playmode
can kuwa a marya ta gaji da haɗuwa sai zabga kamshi take amma zuwa yanzu ciyar ta ta ci gaba da bugun da take ko wacce sa'ar a gogo da zuciyar ta yake bugawa barin yanzu da taka 10:58 na dare karfa altab so yake ya kunya'ta ta a cikin ƙawayenta baya dauƙin ta kamar ba sabon aure sukai ba..
Sarah ce tace
'' rufaida dare fa yana yi ba ango ba dalilinsa..?,
daurin kanta ta cire ta ɗora a kan gado tace
'' sara gaskiya ina tunanin lafiya ba na kirashi amma ba ai picking..,
cije lips din tayi ba tare da tace komai ba maryam ce ta shigo tace
'' sweet kinga ba ango ba dalilin sa ni wallahi abba na ke tsoro kinsan halinsa yau mukai da shi zan dawo wannan ma zaman bikin nan fa da nayi ce wa nayi na tafi gidan kaka shi ya saka nake sharafi na...,
wallahi Maryam maganar da muke da sara kenan ko zuwa za kuyi ku bincika
rufaida ta faɗa idonta na ƙawo ruwa ba ƙaramin ado ta canca ɗaba amma duk fuskarta ta caɓe kamar ba a AC take ba da yake tana da oil face
da sauri Sara tace
'' haba rufy yawa wata mara gata da galihu taya za ayi mu tafi neman ango ranar daren farkon sa me mene sunan mu ke baki da mahimmancin da zai yi zumuɗi a kan ki komai..,
dafe kanta tayi tace
'' ko su lubna sun fada mai abin da ya faru ne kinsan shi da son yan uwansa...,
ba mamaki amma taya zai tuzarta ki ta wannan hanyar bayan ya san tare kike da kawayen ki gaskiya kune mo wani dalilin ba wannan ba cewar Maryam
Maryam nima abin da na gani kenan rufy ta faɗa tana kwanciya a gado yawa wacce kwai ya fashewa a ciki
tab tun yanzu kin fara gamuwa da shika shikan rashin mutuncin na miji ina kuma da zama yayi nisa gun gogu da juna
Cewar sara ta faɗa tana taɓe baki
ai ga irin ta nan sai da nace miki kada kiyi aure kina waje mene bakya samu ina cewa ma sai dai ki kunsawa matan auren takaici amma tunda kika kyalla ido kika ga ALTAB kika ce kefa sai shi tun yana basar dake har ya zo yana yata taki..
maryam ta faɗa tana rayata mayafi
jin sallamar sa da sauri ta fito tana cewa ganin yadda ya kalleta ta haɗiye zancen ta kallon gefen ta tayi su maryam ne suka fito ganin ba wata fuskar arziki sukai mata sallama
dafa kafaɗar sara tayi da suke gaishe da altab ya amsa kamar ko da yaushe ba annuri a fuskarsa tace
'' nagode sosai amma gobe za ku dawo ko..,
kai suka ɗaga mata suka fita ko wacce da haushin altab a zuciyar su..
sannu da zuwa mijina yau ranar nan ta musamman ce a gare mu amma naga kamar akwai abin da ke damun ka fuskarka ba farin cikin da nake fatan samu daga gare ka ba
kafe ta da idanuwa yayi har ta gama zancen ta jira yake a tashe shi daga nannauyen baccin da ya kama shi har ya tafi mafarki shi wannan wacce mace ya aura ne shi da zai yi ɗaukin ita take daukin sa ba irin kin sa
Altab kana jina kai min shiru innalillahi rufaida ta faɗa tana dafe bango.
sauran page shidda na gama free page
Ku hanzar ta payment domin fara shiga paid group
ta wannan hanyar
8141785374
Amina alhasan Muhammad opay
Ku turo da shedar biya ta wannan hanyar
09061890481
ƁAƘIN SHAFI
OUMYASMEEN
EPISODE 5
Idan ta nuna gazawar ta tun yanzu ta bashi wata kofa da zai ci gaba da yi mata abin da ya ga dama idan kuwa ta bi shi a sannu a hankali za ta fahimci wanne sabon taku ya zo mata dashi sai ta dage duk kuwa da ɗacin da zuciyar ta keyi tace
'' ya ka tsaya daga nan ka shigo..mana,
ƙarasa shigowa yayi ta riƙe mai hannu tace
"sannu da zuwa..,
murmushi ya sakar mata yace
'' kiyi hakuri na barki ke kaɗai...,
da sauri ta saka masa yan yatsunta akan lips dinsa tace
'' kai shiru miji na har abada baza ka taɓa yi min laifi ba yau rana ce mafi girma a gurin mu..dama duk wani me kaunar farin cikin mu...,
amma nagode da kikai min wannan uzurin shafa ajihunsa yayi yara na dauko kaya a cikin mota ina zuwa...
kai ta gyaɗa mai da sauri ta shiga bedroom dinta ta ƙara gyara fuskarta cikin sauri bayan ta gama ta ne mi guri ta zauna zuciyar' ta na dukan uku uku ita kaɗai tasan wanne hali take ciki bata taɓa yiwa kanta tanadin wannan rana ba dame zata wanke kanta bayan dinbin laifin da take dashi shin zai mata afuwa kamar yadda tayi tsammani ko kuma zai nuna mata ɓacin ransa har ya shigo bata san ya shigo ba jin da tayi ya dafata firgigit ta dawo daga duniyar tunanin da ta lula tace
'' har ka dawo..?,
zama yayi kusa da ita yace '' har ne ma ko ɗaya bakya ɗauki nane duk irin dadewar da nayi..,
tab kaji wani rainin hankali shi din wanne irin bahagun mutum ne ta faɗi haka zuciyar'ta afili kuwa sai tace mai
'' hmm wallahi a'a kowa ya kalle ne yaga ina cikin farin ciki Allah ya dai ya bamu zaman lafiya..,
zama yayi kusa ita ya ajiye lida kusa da ita hamdala tayi shikkenan dama ta samu da zata ai watar da aikin ta ƙasa tayi da kanta tana wasa da yan yatsunta yace
'' Amin ya Allah..jeki ki dauro alwala..,
ina da alwala dazu nayi gab da zaka shigo
tashi yayi ya cire agogon sa da wularsa ya zaro wayar sa a aljihu ya ajiye shiga toilet yayi,
yana shiga wayarsa tayi ringing da sauri ta leƙa ganin sunan khalil da kamar ta kashe sai ta ɗaga ba tare da tace komai ba cikin tashin hankali ta jiyo Muryar khalil yana cewa ALTAB dan Allah wani temako za kai min kazo asibitin da aka kwantar da nasreen ana buƙatar jini sun gwaɗa nawa ba zai yi ba
tab yau take ganin tashin hankali anya kuwa khalil yana da hankali yanzu kenan da ace shi ya ɗaga sai ya tafi ya barta rana mafi mahimmanci a gare su kaf mazan ma gidan yarasa wanda zai ce yazo ya bada jini sai shi kashe wayar tayi tare da sata a playmode ta ajiye ta ganin yana ƙoƙarin fitowa ta koma inda take ta zauna
kallon ta yayi kamar wayar sa ce a hannun ta ko da yake me za tayi da wayarsa wani dai abin ta dauka yayi saurin kawar da zargin da zuciyar take kokarin kawo mai shinfiɗa daduma yayi ya kalleta yace
'' sako hijabin ki muyi salla..,
cije lips dinta tayi ta kallesa ta gefen ido dauko hijabin tayi tare da turare yi tayi kamar zata fesa a hijabinta sai ta fesa mai a jiki atishawa yayi da kautar da kansa buɗe baki yayi zai magana ta haɗe bakin su be komai yana yi ne ba cikin hayyacinsa ba...
__________
da sauri khalil ya kalli wayar kashe wa yayi kenan komai yanzu idan ba shi ba wa yake da shi da zai taso cikin daren nan ya bada jini be yi fushi ba ƙara kira yayi amma yaji wayar a kashe kiran mahaifiyar sa ne ya shigo kundun bula yayi ya amsa tare da karawa a kunne sallama yayi mata amma bata tsaya amsa sallamar sa ba ta fara cewa
wallahi ka ban mamaki khalil har ni zan kafa maka doka kaƙi bi yanzu kana gurin shegiyar yarinyar nan duk abin da nake kokarin fahimtar da kai ka saba fahimta ko suma da ka gani sun zare hannunsu akanta gajiya sukai shi duk inda shege yake gurin ba albarka yake ba shine kai da yake bakajin maganata ke shishshe mata to wallahi duk inda kake ka dawo gida bana kaunar ganin ka kusa da wannar shegiyar
shiru yayi har ta gama faɗanta kamar da dutsai take magana a fusace tace
'' yanzu kana jina kai min shiru na taɓa yar gwal anya kuwa Alhaji Abdulrasheed ba asiri yayi maka ba dole naje a duba min wallahi ba zan yarda ba kaine babban ɗana nayi faɗuwar bakar tasa..,
mamy kiyi hakuri zuwa safiya zan dawo gida duk wata magana mayi ta amma yanzu wallahi bana fuskantar me kike ce min