← Book details Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 13

Sashe 9

Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina gamawa na jera akan dining bayan na jera,na k'ara gyara wajen,Sannan na zuba nawa naci bayan nagama na wanke kwanon da naci na kife sannan na koma d'akina,Na tsalo wanka kamar Zan Canza fatata'Bayan nagama wankan na gyara kaina da man wanke Kai,Nayi relaxer'Yayi kyau bayan nafito na k'ara gyarashi,sai k'amshi ya keyi gwani ban sha'awa gashi fa ya d'au k'el_K'eli gwanin sha'awa,Na shafa lotion mai dad'in k'amshi Nan danan fa jikina ya hau silb'i kamar Auduga,Hannuwana kuwa sai wani shek'i yakeyi ga laushi.

Na d'auko wani short nicker da wata Riga snglet'sai na d'ora Y'ar falmaran akai'Wow na fad'i Ina k'ara fara'ata ganin kyaun da nayi,Na d'auko nayi parking d'in gashina da Jan rebom'tunda kayan ma akwai ja'da fari ajiki.

Nan fa d'auko turarena na wajen Momi na saka,Sannan na kuma k'ara na wajen su'Aunty sadiya,Ai kafun kace me d'akin ya hau wani irin k'amshi kamar me,Na saka warwaro Na Red da Ring shima Red Wow fad'in irin had'uwar da nayi ba'ah magana gashi nayi wani irin fresh,gani y'ar Baby ta Dani y'ar k'arama sai iyayi .

Ina fitowa daga d'akina nafito da Qur'anina Ina karantawa sai naji an bud'e k'ofa da Sauri Na tashi zanshiga d'akina,Sai na tuno da Nasihar dasu Aunty Sadiya sukayimun,Sai na maze na tashi Nayi mishi sannu da zuwa,Wani Irin kallo ya Bini dashi Wanda na tabbatar shi kanshi baisan yanayi ba ni kuwa cikin salon da suka koyamun nafara tafiyata Ina murgud'e murgud'e Ina karairaya,Y'ar k'aramace ni Amman Inada halitta mai ban mamaki.

Na had'amai abincinshi na mik'amai na sunkuyo'Ai wani Abu ya gani bansanda yace Wow ba'Ni kuwa dariya kawai nakeyi ciki ciki,Ya muk'omin k'afarshi wai na cire mishi safarsa mamaki ne shimfid'e a fuskata yayimun Alamun da Incire mishi,Ina cire mishi yana wani Jan numfashi Ina gamawa ya k'ara ruk'o hannuna wai naci gaba,ni kuma nagane wayanshi Dana tsugunna babu KO kunya zai shaga yayi ta kallona.

Bayan mungama cin abincin,na kwashe kayan naje na d'auraye kayan Sannan na dawo na gyara wajen'Yana zaune da laptop dinshi yana ta danne danne,Na cigaba da Aikina inayi Ina rausaya kamar wata macijiya,Shi kuwa fad'Bashir fad'i yakeyi azuciyarshi Anya kuwa wannan"Dijer ce kuwa Dijer d'in da yasani y'ar k'auye wadda bata iya dressing ba anya kuwa itace.

********************

Da daddare kuwa na fesa wankana da wata sleeping dress mai d'an Karen kyau,Farace k'al Amman mai kwanciyace ajiki,tana da wandonta aciki doguwa ce Amman ta fi guiwa da kad'an Wani murmushi nayi na gyara gashina sai k'amshi ya keyi na k'ara duban kaina acikin madubi,Masha"Allah na fad'i.

Ina fitowa na hangoshi yana ta Aiki da laptop gashi gefanshi duk wasu ta kaddune'Maze zanwuce Sai Naji Yace"Dijer ki had'amun coffee ki kawo mun d'akina.

Hmmm🤔😄?Wayyo Allah na "Bashir wato'Anfad'a tarko KO,to wai in Ankai coffen🥃Mezai faru😄😄😄😂😂to Nice first din Comment,Allah duk Wanda yakaranta Baiyi Comment Bazaiji me zai faru ba......

*Ummu Maher ce*

*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍️
[11/10 12:02] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

*💋AUREN'DOLE*💋

👰👰👰👰👰👰

*__Written by_ ✍️*

*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇💋💋💋💋

*Y'ar mutan Nigeria*🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚

*Page🟨42&43*

Ni kuwa na tsaya sororo kamar wata doluwa'Ina kallonshi har ya shiga dakinshi"Cendai Nayi ta maza'Na koma kitchen na had'a mai coffee d'in'Sannan Nayi hanyar d'akin shi Ina tsoronshi waini yau "Dijer ni'ce Zanje d'akin " Bashir shida take k'enk'emina wai k'azama Amman yau harda kirana.

Ina shiga d'akin na murd'a a'hankali cikin tsoro nayi sallama na shiga'Hamdala nayi tareda sauke wani gauron numfashi da naji saukar ruwa a'band'aki alamu yana wanka kenan.

Naji dad'i sosai i'na ajjewa na fita da gudu,Na koma d'akina cikeda tsoro,Ina komawa d'akina na je nayo wanka'na shafe jikina da mai lotion mai dad'i sannan nayi Sallah nasaka rigar baccina wata pink doguwace Amman shara_Shara ce,Nayi kwanciyata hankali kwance.

Yana futowa daga band'aki yana goge jikinshi'Wani irin feeling yakeji'rabonda matarsa"Zahrah ta kwana agida yau kwana biyar kenan suna wani Aiki A"asibiti.

"Bashir mutunne mabuk'aci baya tunanin zai iya kwanciya,Bai cire feeling d'in dake jikinshi'wani Abu yakeji a game da" Dijer Sone KO sha'awa.

Ya jiyo ya kalli'Cofee D'in dariya yayi yashafa kansa wato ma Ajjewa tayi tatafi yazauna yanashan cofee d'in hankalinshi yakai k'ololuwa atashi'shifa bai iya Neman Mata ba kuma"Dijer A'i matarshi ce'Saidai yanaganin yarinyar tayi k'ank'anta dayawa,Amman yarinyar KO"Zahrah bata isa ta nuna Mata halittaba daman yarinyar haka take,Cen kamar Wanda aka zabura ya tashi yafita daga d'akin dagashi sai boxer da singlet.

Su"Dijer fa anyi d'aid'ai Ana bacci tsayawa yayi akanta ai saiyaga ta koma mishi wata babbar mace'Ita kuwa baiwar Allah baccinta takeyi.

Ai tuni yahau kangadon ya janyota jikinshi wani irin k'amshi yaji tanayi gawani irin feeling dayaji yanayi,Nandanan yafara fita daga hayyacinshi zancefa yasha banban.

"Dijer kuwa jin abunda bata tab'a jibi sai mik'a takeyi tanajin dad'in abun shikuwa dayaga haka sai yacigaba dayin abunda yakeyi tuni yasaka Mata k'arfinshi.

" Dijer kuwa wani i'rin kuka takeyi mai kamar ranta zai fita'Bashir kuwa cikin tausaya ahankali yake ribantarta Amman jin abun yafi k'arfinta kukanta takeyi kamar ranta zaifita.

"Tun tanaganinta aduniya harta daina jinta gaba d'aya,Nikuwa Ummu Maher tuni nayi fit,Sai muce" Dijer asuba tagari.

**********

Da safe kuwa "Bashir Yana zaune yana kallon'Dijer gaba d'aya tafita daga hankalinta gashinta duk ya hargitse ya d'aga hannuwanshi yayi Yana godewa,Allah da " Hajiyarsa da ta had'a wannan Auren.

Tausayin"Dijer yakeji sosai cikin Wahalallen baccin da takeyi,Ya tashi ya d'auketa gaba d'aya sai cikin Abin wanka Wata iriyar razana tayi da ihu da k'er ta bud'e idanuwanta waza tagani'Bashir ne ya tsugunna agabanta Wani kallon Banza tayi mishi tuno azabar da yagana Mata takeyi.

Shi kuwa maimakon yaji haushi saiyaji wani irin sonta yana fizgarsa ga tsanin sha'awarta,Yace KO inzo miki Watsa mishi ruwa tayi da sauri ya fito daga ban d'akin yacire zanin gadon yanayiwa'Allah godiya,Dijer kuwa wani irin kuka takeyi abun tausayi tana tausayin kanta sosai.

Bashir fa yaji shiru ya lek'a ban d'akin dakanshi yashiga sukayi wanka tare,tanata yak'ushinshi harda duka shi abunma dariya ya bashi da k'er tabari ya wanketa don KO tafiya ta kasayi kuka kawai takeyi ya kwantar da'ita akan gadon ya lullub'eta tuni bacci ya d'auketa shima ya kwanta abayanta,ya janyota ahaka sukayi Bacci kamar ba"Bashir ba daga shiga sai soyayya sai kace asiri,to"Dijer kodai Malam yajik'a yabakine tun kina k'arama to sai ince Allah yasa dai "Bashir yajefa kwallo araga.

" Bashir ne yafara tashi yana manne da'Dijer KO tari idan tayi sai ya k'ara manneta ajikinshi wani irin so da k'auna yake nunawa "Dijer tunda abunnan yafaru shikkenan yazamar da" Dijer kullum ad'akinshi take kwana,don "Bashir kamar maye tun" Dijer nak'in yarda"Da Bashir harta fara yadda don yanzu dakantama take zuwa,Kuma wani lokacin idan zai tafi Idan tambayeshi zuwa gidansu'Surayya yana yadda tashiga susha hirarsu'Aunty Sadiya tana bawa'Dijer sirrika kalakala kuma tana amfani dasu.

**********
Duk'ranarda "Zahra take gida saiya lallab'o yazo d'akina nima dayake jarababbiyarce irinshi,Har kishi nakeyi da" Zahra itakuwa dabatasan meyake faruwaba babu ruwanta,Yanzu har sati takeyi awajen Aiki.

Yanzu kullum da daddare sai munyi waya da"Hajiya tanajin dad'in yadda take ganina da d'an Nata da yake,Vedio Call mukeyi'Da'ita,i'ta kuwa"Dijer Yanzu bak'aramin son"Bashir takeyi ba shima hakantake ab'angarenshi jinta yakeyi,Kamar inbabu ita bazai iya rayuwaba.

Dijer kuwa cikin d'an lokaci tayi kyau ta k'ara fari tayi k'iba,ga cika datayi kamar ba"Dijer y'ar yarinyar ba,Bashir kuwa yana tunanin sanar da"Zahra cewar'Dijer matarshi ce,don haka Yayi wata dabara duk sanda zasu kwanta da"Dijer saiya bata i'ta kuma idan tashiga band'aki sai ta zubar baisani ba....

*Ummu Maher ce*

*Vote*

*Share*
*And*

*Comment*✍️
[11/10 12:08] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

*AUREN'DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*Written by*
Rabee'atu .B. Abdullahi.

(Ummu Maher)Y'ar mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚

*Page 44&45*

Bashir fa yadage duk sanda zamuyi wata mu'amala sai yabani magani gudun b'acin ran'Zahra don yanzu kusan kullum kamar maye yana mak'ale Dani"Ga wata soyayya dayake Nunamun kamar me.

Nima ab'angarena inason Bashir sosai don ya had'a komai daza'a soshi,Saidai duk Ranar da yabani magani zuwa nakeyi in zubar dashi a band'aki hakan kuwa ba k'aramin dad'i yake bani ba,Don duk da banyi makarantaba nasan Tanada hatsari.

********

Rannan ranar Zahra'agida ta kwana da daddare Nayi bacci na tuni nasaka sleeping dress,Iya guiwa Red colour tayimun kyau har bacci yafara d'aukata.

Kawai sainajiyo an rungumeni ta baya dagashi sai jallabiya,Na farka atsorace yace My Dijer nine fa.

Cikin tsoro nace Yaya Dan Allah kafita mana,Don Wallahi haryanzu wahala nakesha ba kad'anba dad'in kad'anne.

Tuni yashiga yimun abunda yasa yimun dayake sakani in manta komai,Tuni yayi galaba akaina cikin Kuka nake cewa dan Allah"Yaya Bashir kayi hak'uri marata zata fashe.

Ina Aishi tuni yayi nisa sanbatu kawai yakeyi tuni na galabaita sosai Har bana gane me yakeyi Shi kuwa kawai abun shi yakeyi,Don kwata kwata baya duba yarinta ta Sam Ya d'auka da guzumar matarshi yakeyi.

Cikin galabaita yajanyoni jikinshi yana rarrashina"Yace My Dijer idan Ina tare dake bana iya controlling din kaina kwata kwata,Allah ya d'oramun matsanancin sonki da Idan babu ke bazan tab'a iya rayuwaba"Dijer Ada na wulak'antaki adalilin Auren dole da aka yimun dake.

Amman Dijer tun Ranar Dana Fara ganinki nafad'a wata iriyar rayuwa don tun Ranar nafara sonki Amman shaid'an yaringa ingizani Akanki.

Dijer kiyi hak'uri Allah ya had'aki da miji Mai son kanshi Amman dan Allah kiyi hak'uri kinada matuk'ar dad'inda bazan iya jurewa ba.

ya janyoni ya rungumeni mukayi wanka muka kwanta Nace mai katashi,ka koma d'aki saboda Yaya Zahra karta ganmu Yace yi baccinki saida Asuba kinji nayi lamo akan k'irjinshi,Inason Bashir nima so mai tsanani KO kallonshi nayi sai naji sonshi azuciyata.

Yace mun Dijer kinsan meye nace A'ah Yace Jiya fa munyi waya da Hajiya ta tace mun taje wajen Malam'Mamanmu ta haihu y'anbiyu Aitashi nayi da sauri inda na taune harshene don azabar da naji k'asana yanayi"Yace oh sorry Dijer Sannu kinji yi hak'uri dan Allah yayi Alamar rik'e kunnanshi kamar wani yaro.

Nace Yaya kana nufin Mahaifiya tace ta haihu yace kwarai kuwa don sati mai zuwa zanyi mana biza sai muje kiga yara Nima inje i'ngaishesu Don gaskiya ban kyautaba Sam Wallahi inajin kunyarsu.

Nayi dariya Nac Ai indai Malam ne babu ruwanshi"Yace duk da haka dai inason ingyara abunda banyi ba Ada.

Nan yajanyoni A k'irjinshi faffad'a dagashinshi kwantacce Mukayi baccinmu cikin jindad'i,Da Asuba kuwa ya tasheni nayi Sallah Shi kuma ya gudu d'aki gudun kar Zahra taganshi.
Chapter 9 · 0% Book details