Sashe 12
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saboda samun irinsu"Ayanzu Abune mawuyaci Wallahi,A k'arshe abunda Zan gaya miki indai nice na Haifeki ban yarda'Kibi boka KO Malam ba KO kuma kice zaki ciwa mijinki mutunci don za'ayi miki kishiya ban yafe miki ba.
tsit taji ankashe wayar"Kaltum tak'ara rushewa da kuka.
Ranar"Kaltum haka tayini babu abunda tasaka acikinta,daman haka take son"Haris Amman shi baidamu da'ita ba Sanadiyyar "AUREN'DOLE da akayi mai.
*************
Haris har ya shiga d'akinshi yajiyo kamar sheshshek'ar kuka ad'akin" Kaltum.
yana shiga ya hangota ta dunk'ule waje d'aya bakinta sai kakkarwa yakeyi Alamun zazzab'i.
Yayi saurin yaye bargon da ta lullub'a dashi yajiyo turirin zafi kamar me,Yayi saurin cemata daman baki da Lafiyane?
Kaltum takasa magana saboda ciwo'Da sauri ya d'auko mata Rigarta yasaka Mata sai Asibiti.
yana zuwa Allah ya taimakeshi'Bashir bai tafi gidaba yace mai yakawo"Kaltum Asibitine.
"Bashir kuwa tare sukazo da"Dijer za'ah duba twins .
" Bashir ya kalli"Dijer yace"Broz ne yakawo"Aunty Kaltum babu lafiya.
"Dijer tace to muje tare ko'suka taho tare.
" Suna zuwa'Dijer suka gaisa da'Haris tayi mishi ya mai jiki.
Sannan"Bashir ya duba Kaltum.
"Gwajin farko ya nuna'Kaltum tana da k'aramin ciki.
*Vote*
*Share*
&
*Comments*
[04/11 13:21] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: ✍✍✍✍✍✍
*⚔️Alk'alami Yafi Takobi Writer's Association...*
(A.Y.T.W.A.)📚🖌️
✍✍✍✍✍✍
(♡-_-♡)(♡-_-♡)
k'ungiyar da takasance ta marubuta masu fasaha ta da sanin yakamata Na Arewa❇️❇️❇️
(♡-_-♡)(♡-_-♡)
_________
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*_AUREN'DOLE_*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*Written by*🖌️
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Yar mutan kanawan Nigeria*🇳🇬💚🤍💚
*Page🟨64&⬜65*
"Haris kuwa wata iriyar maurna ce ta kamashi'Ya rungume D'an uwanshi cikeda murna daso da k'auna.
" Bashir yace ina tayaka murna "Broz Allah ya inganta" Haris yace Amin.
"Dijer ma ba'abarta abayaba tace" To nidai Abban "Twince babu inda zani inanan nida" Aunty Kaltum Idan tatashi in kula da'ita.
"Haris yace A'ah baza'ayi hakaba gwara ai ni inzauna" Dijer tace A'ah kudai kuyi tafiyarku kawai.
"Bashir yana ganin'Haris yafita yace haba My" Dijer nifa Amatse nake wallahi kawai d'an romance d'in da'akeyimun inji dad'i sai ahanani gaskiya niko Ananne ayimun.
Dariya"Dijer tayi'Ta kalli Mijin nata ta sak'alo hannuwanta akafad'arshi tashiga yimai kiss sosai.
"Bashir fa yaji kanshi yayi zafi dayawa don haka ya sungumi'Dijer zai ajje kusa da gadon da'Kaltum take'Dijer tayi saurin tashi tana dariya tace haba'Abban twins Kayi hak'uri mana nanfa asibitine.
Yanzun da kake cewa zanfara zuwa makaranta kenan makatantar zakana bina ko'To gwara ma kasaba Wallahi.
" Dariya Bashir yayi datake k'ara mishi kyau yace Aini"Dijer bazan iya sabawa da rashinki ba dole kullum muna tare.
"Dai dainan Kaltum tafara motsi'Nayi saurin zuwa wajenta inayi mata sannu.
" Bashir ma yayi mata sannu ya tambayeta ko tana bukatar wani abu tace A'ah.
yabata takaddar sakamakon cikin dake jikinta.
"Kaltum ma farinciki tayi sosai,Tareda yiwa Allah godiya.
********
Hajiyarsu" Haris tace Amman'Haris sai matarka ta haihu zakayi Auren ko.
"Haris yayi shiru alamar bai gamsu ba'Yace'A'ah Hajiya.
kawaidai abarshi a yadda akasaka d'in kinga sauran wata biyu kenan yana sosa k'eyarshi.
" Hajiya tace to Allah ya kaimu'Yace Amin.
"Kwana biyu kenan da gama wankan'Dijer ma'ana tayi tsarki.
" Su 'Imam da'Imran sunyi bacci suna wajen'Hajiya.
"Dijer kuwa tashiga wanka tareda wasu tsume tsume nazama da turaren mata na Mallaka.da kakarta da" Falmata kishiyar Surbajo dayake ita Yar mai dugurice garinsu d'aya da Kakan"Dijer.
gasu"Da Aunty Sadiya ta had'amata'Ga na wajen"Hajiyarsu Haris wanda Hajiya bak'aramin kashe kud'i tayiba don agyaramata y'arta"Dijer.
"Dijer fa tayi wani luwai luwai da'ita ko ina fam tacika sosai'Tayi y'ar cif da'ita ga wani mayen k'amshi duk inda tazauna sai kaji k'amshi.
" Imam da'Imran basu da Rigima don haka idan bashan'Nono zasuyi ba"Suna wajen"Hajiya ko'Hanan.
Dijer tana shiga wanka'Bashir yashigo ta k'ofar baya'Alokacin tashinshi daga bacci kenan'Dagashi sai singlet'da trozer.
Yana shigowa wani k'amshi maidad'i ya bugi hancinsa,Wani irin dad'in k'amshine mai dad'i Sosai.
"Bashir yajiyo saukar ruwa aband'aki gawani k'amshi dayake fitowa.
Yayi murmushin jin'Dad'i tareda cewa Masha'Allah.
yasan tabbas" Dijer ce aband'akin Yana cikin wannan tunanin"Dijer tafito tana goge'Jikinta da gashinta da ta wankeshi'Sai kyelli yakeyi.
Ga wani k'amshi mai dad'in gaske.
Bashir kuwa ya kamo k'ugun"Dijer ta baya"Dijer tasan tabbas "Bashir ne don taji k'amshin turarensa ajikinsa.
ta tabbatar" Bashir ne wani dadi taji tundaga kanta har k'asanta.
Bashir kuwa ya juyo da'ita Tanasan ta kwace Amman itama wani dad'i takeji'Yafara lalabo harshenta batayi wata wataba tafara mayar masa.
"Bashir yana k'ara son " Dijer ne saboda yarinyar gata k'arama amman ta i'ya salo salo iri iri"Ko Zahra da take baturiya bata isa ta nuna mata iya kwanciya a shimfid'ar Mijiba.shiyyasa yake k'ara sonta sosai.
Nanfa"Oga Bashir yafara neman hankalinshi yarasa"Saboda wani irin dadi da k'amshi da yakeji yana fita daga wajen"Dijernshi.
Dijer fa antsuma anmanta da duniyar da'ake.
Shikuwa"Bashir yana sane"Da cewar'Dijer tayi wanka shiyyasa abun yafi bashi dad'i.
K'arar kwankwasa k'ofar d'akin sukaji'Alokacinda gaba d'aya hankalin"Dijer da "Bashir baya kansu sam sunyi nisa basa jin kira.
Afurgice suka tashi romance yayi zafi'Bashir kuwa ko ajikinsa dak'er" Dijer ta tashi Shikuwa"Bashir mayar da numfashi da k'er yakeyi saboda dad'in da"Yarinyar take bashi.
Tana wangale k'ofar taga"Hajiyace atsaye da"twins a hannunta.
"Hajiya naganin" Dijer tasan abunda yafaru don haka tace"Dijer karb'esu kibasu susha"Kicewa Bashir yazo inason ganinshi.
"Dijer kuwa cikeda kunya ta amshi yaran nata" Bashir kuwa ko kunya yaxo ya ya tura kofar bayan"Hajiya ta tafi.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*share*
&
*Comment*🖌️🖌️🖌️🖌️
[04/11 13:22] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: ✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*⚔️Alk'alami yafi Takobi Writer's Association*...
(A.Y.T.W.A,)📚🖌️
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
(♡-_-♡)(♡-_-♡)
K'ungiyar da takasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin yakamata Na Arewa❇️❇️♻️
(♡-_-♡)(♡-_-♡)
______
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*_AUREN'DOLE_*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*Written by*🖌️
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Y'ar mutan kanawan Nigeria*🇳🇬💚🤍💚
*Page🟨66&⬜67*
"Bashir kuwa saida ya tsaya suka gyara yaran tare Sannan ya shirya yafito wajen" Hajiya.
"Hajiya ta kalli" Bashir tace wai Kai"Bashir bakada kunyane haka Yayanka yakeyi,Wallahi shi"Haris ba haka yake ba yanada kunya Toni bazan juri Rashin kunya ba.
"Dijer dai daman matarka ce" Don haka kutattara Ku koma gidanku yafi mun sauk'i tunda Kai Na Lura bakasan kunya ba,Hajiya ta tashi tafita daman unguwa zataje.
"Bashir yace Hajiya kitsaya mana na rakaki" Tace A'ah yi zamanka Nasa"Auwalu Driver zai kaini.
"Bashir had'a hannuwanshi yayi yaji wani dadi sosai,Daman abunda yake jira kenan kuma yasamu harda tsalle saboda Murna.
**********
Cikin kwana biyu aka gama komai" Bashir yasaka masu"Decoration suka yiwa gidan Cas gwanin sha'awa.
Gidane irin tsarin ginin turawa yayi kyau matuk'a ga Shuke_Shuke gwanin sha'awa.
"Dijer tana zaune" Suna waya da"Surayya akan wani had'in magani dazasuyi tare don yanzu"Dijer tazama Malama wajen had'a magunguna da kanta take sarrafa abunta.
Dijer tace Wallahi KO goron"Cula d'innan kika samu kina cinsa yana mayarda tsohuwa yarinya.
"Duk abunda takeyi" Bashir yana tsaye yanajinta.
yafara yimata tafiyar tsutsa abayanta da sauri ta katse kiran,tana mai fuskantoshi.
"Yace Dijer nadade inason in maki wata kyauta Amman yau zanbaki su don haka Rufe idonki.
tana rufe idonta ya Ajje Mata wasu ta kaddu,yace to bud'e idonki.
" Dijer kuwa ta bud'e mezata gani ta kadda ta gani jikinta yafara rawa'Don anafad'amata idon Namiji zai saki'Mace ta kadda yake bata Ma'ana ta kaddar Saki.
"ta bud'e da k'er ta kalli" Bashir tace'Baban twins ta kaddar mecece wannan'Dariya yayi yace"Dijer ta kaddace ta kyautar wani gidana mafi soyuwa araina nabaki shi halak malak.
"Sannan na bud'e miki Account da kud'i aciki,Sannan Zan ringa saka miki duk wata,Idan kinada abunda zakiyi dashi.
" Kasa magana nayi Ina dariya na rufe'bakina datafin hannuna Ina dariya had'e da kuka.
"Bashir ya k'ara da cewa'Kuma"Mmn twins yau zamu koma sabon gidanmu'Yau ba gobebe ba'Don nagaji gwara abarni inji dad'i da matata.
" Dijer ta Rungume"Bashir tana dariya tana cewa"Abban twins banida bakin da Zan gode maka Nagode Allah yabar k'auna.
"Bashir yace Amin'.
************
Munkoma sabon gidanmu'inda Hajiya ta had'ani da wata tsohuwa mai tayani Raino.
Gaskiya gidan yayi kyau sosai,kamar ba'ah Nigeria ba.
*********
Na koma makaranta ta'Inda har da maiyimun lesson babbar Macece'Kwakwalwata tana ja sosai.
Sauran kwana biyu biki'Munata shirye shiryen bikin"Haris da'Surayya.
Yau take ranar da za'ayi Dinner,Don haka tun wuri nake shirina'Da wani less'Arsh colour da adon stone pink yayi kyau sosai.
" D'inkin Riga da siket ne d'inkin yayi kyau sosai,gashi yanzu nad'andad'a k'iba sosai gwanin ban sha'awa.
"Tare akeyimana gyaran jiki da" Surayya munyi kyau sosai kamar d'awisu.
Aka kirawo mai kwalliya ta tsan_tsara mana kwalliya aka shirya yarana da Riga da wando,da t_shirt pink wandon fari an rubuta hoton I love u ajiki yaran Sunyi kyau sosai.
Harda Facecarp itama pink da adon stone"Akasaka musu Konbos da safa pink&whirt wow dagani har yarana.
gasu y'an kub'ul_Kub'ul kamarsu d'aya da Babansu.
************
Amarya da ango sunyi kyau kamar lasacesu"Kaltum ma da k'awayenta sunci adonsu da Ankon dasukayi na Uwargida.
"Wata k'awar Kaltum tace" Cab'🡬allai"Kaltum kinada Aiki Babba agabanki kiduba kiga Irin Amaryar da aka Auromiki kamar baturiya gashi sai wani rawar k'afa yakeyi gaskiya akwai matsala Babba.
D'ayar wadda suke cemata Zee ashana tace"Hmm🤔Ai wallahi Maza munafukaine don haka kitashi tsaye ki kwaci y'ancinki.
"Kaltum kuwa zuciyarta tayimata zafi sosai matuk'a.
gefe d'a kuma na zuciyarta tana tuno maganar Mahaifiyarta.
*Ummu Maher ce*
*Vote*..
*Share*..
And
*comments*.....✍️
[04/11 13:22] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
Na
Rabi'atu.B.Abdullahi
(Ummu Maher)🍇
~~~~~~~~~~~~
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
_K'ungiyar da takasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin Yakamata_
~~~~~~~~~~~~~~
*Page🟨68&69&70*
"Zee ashana tasake cewa tab' ai wallahi yadda yake rawar k'afarnan akan yarinyarnan saidai" Kaltum kintashi tsaye idan ba hakaba Akwai Matsala babba.
Tsabagen haushi"Kaltum takasa magana kawai huci kamar zakanya.
Cen nahango"Dijer tayi kyau cikin Ankwanta tayi fes da'ita tana tare da Mijinta abun sonta"Bashir Yace Dijer kinsan meye ta kalleshi da kyau tace inajinka'Cikin tsokana yace don Allah juya kiga"Kaltum yadda take cika tana batsewa har na hangoki lokacin dazan miki taki Amaryar"Bashir ya k'unshe dariyarshi.
Ai kuwa"Dijer fa ta gimtse fuska tare da cewa to su Amarya manya nidai indai bagida d'aya zaka had'amu ba to Alhmdh tai ta zuwa.
Cen kuma tace Hmm,Tunda na yarda dakaina Ai kowacce da halinta zata zauna.
"Bashir kuwa yasake tuntsirewa da dariya yace Hmmm su" Dijer kishi manya.
A'i Wallahi Dijer banida burin had'a mata biyu agidana saboda tension ne kawai ak'arasa ka abanza ka tsufa da wuri..
"Dijer kuwa meza tayi inba dariya ba tace hmmm su tsufa manya Ai tsufa yazama dole ayishi A'i.
" Bashir yace Amman ba yanzu ba saimun cinye Amarcinmu..Dijer tayi dariya .