← Book details Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 13

Sashe 3

Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
__*((A.Y.T.W.A))*__📚

✍✍✍✍✍✍

___________

K'ungiyar da ta kasance ta Marubuta Masu fasaha da sanin Ya ka mata.
________________

*Bismillahir_Rahmanir_Rahim.*

*Page⬜11&12*

______🔊"Hajiya Kuwa tun da "Dija tazauna take raya wani Abu acikin Zuciyarta,Nason had'a dangantar ta Aure da d'anta "Bashir don taga idan bahaka tayi maiba bazai fito da matar da zai Aura ba.Momi tafad'awa Mlm Abubakar Matsalar ta yabata Tofi'cikin manyan jarakuna na Swan Manya guda biyar'da turare.Saida aka kawo musu Abinci Sannan Sukaci.

" Malam Abubakar Yayi mamakin mutanen da zasu fito daga birni suci Wannan Abincin Nasu.Bayan Sungama cin Abincinne"Hajiya Tace wa"Haris d'an fita Inason Magana da 'Malam Yatashi yafita babu Musu.Yana fita Ya hango"Dija dawani almajirin'Malam ta d'aura d'amara zasuyi danbe gashi ita ba k'arfiba sai son Rigima.

"Dija ta janyoshi Tana cewa k'aryarka "Sani Wallahi baka isa naji tsoron kaba.Yanzu inyiwa yaro duka." Haris kuwa komawa yayi ya jingina da bayan motarshi yana kallonta,Gwanin sha'awa yanason Yarinyar sosai baisan so ba sai akan"Dijaa'.
zuwa yayi yara basu ganin yana son yayi wa a barson shi b'arna'.
Ya ce haba"Dija ke fa macece ba namijiba kidaina fad'a da maza kinji"Tace to tashige gida."Haris Yace aransa haba My "Dija Ina cewa kinyi hankali kinfara nutsuwa,Yayi Dariya yarinyar tana burgeshi sosai.

" Hajiya Tace Malam Dan Allah idan da hali inason'Kabawa d'ana Auran "Dija muhad'a zumunci.
Malam kuwa bak'aramin mamakine yaka mashiba da jin zancenta.Hajiya" Tace Malam kayi hak'uri Inason"Dija sosai sonta nakeji harcikin Raina.

"Malam yakalli 'Hajiya tabbas Matar tanada kirki,Gashi tana son talakawa tana girmamasu,Malam Yace bawai inak'i bane" Hajiya Nima da kika ganni 'Inason y'ata"Dija sosai Zan Iya cemiki da "Dija zata mutu yanzu Wallahi da nima mutuwa zanyi.Amma inason jin tarihinku don naga Ku mutanan kirki ne.

" Hajiya tabashu tarihinsu tsaf,Ai Batak'arasa ba"Malam Yace yanzu damanke y'argidan "Barkindo ce Ma'ana Sarkin Adamawa.Malam Yace to" Hajiya bazan hanaki'Auran y'ata"Dija ba Amma inaganin kunfi k'arfinmu tunda Ku kunada kud'i da sarauta. kiyi hak'uri "Hajiya kunemi daidai ku. Hajiya Tace Malam Nidai da zaka bawa d'ana Auren " Dija to lallai zanyi farinciki" Sannan Da kud'i da sarauta aiduk na Allah ne KO.Yace hakane "Hajiya Na'aminta " Hajiya tayi murna sosai.Daza b'en datayiwa d'iyanta"Bashir Angon Baturiya France "Kai ni Ummu Maher nace Akwai Rigimaa.

Don Ita"Hajiya batasan wainar da d'an Nata yake toyawa ba.K'ara k'ara k'ak'a.

"Bayan sunyi Sallama da Malam" Hajiya tabashi kud'i masu yawa dakyar ya amsa.Sannan Tace wa" Malam zasuzo da yaron Nata.Yace babu komai ai munzama d'aya Sukayi Sallama da Malam Harzata tafi"Tace wa Malam akiramin Mutuniya ta muyi sallama.

"Malam Yakira'Dija Alokacin Tafito daga wanka 'Tana d'akin " Inna Uwargida tana saka kaya dayake ita komai Nata yana d'akin ta don Ba shiri suke da'Uwarta "Indo ba.Tsanar Ubanta Tasha feta.Tana gama saka kayan tayi saurin saka hija binta do go hark'asa Wanda Malam yasiyo Mata kwanannan.Ta shafa farar hoda.Da lipstick tayi parking da dogon gashinta surarta abin sha' awa tayi kyau tafito Ra's. da ita kamar ba" Dija rigima ba.'Sukayi sallama da "Hajiya akan zata dawo tak'ara ganinta.

" Bayan kwana biyu da dawo warsu daga Yola 'Hajiya takirawo d'an Nata awaa saida tayi ringing nabiyu sannan yaga kiran ya d'auka yana maicike da happy.

"Alokacin suna tare da zarah budurwarshi wacce yayi France.
"Bashir yace 'Hajiya barkanki da dare'Tace yauwa My son yakake 'Yace lafiya klau yakike kema yasu dady.Tace duk suna lafiya" Hajiya Tace My son Inason infad'a maka Nayi maka Mata ak'auye.

*Don Allah kuyi hak'uri Nayi typing kad'an bani da charge ne*.

*Share*
And
*Comment*

✍✍✍✍

*Ummu Maher ce.*
✍✍✍✍✍✍
[10/10 16:15] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

*AUREN DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*NA*

*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher*🍇🍇🍇🍇🍇🍇
____________,,,,,,,,

✍✍✍✍✍✍

*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖

__*((A.Y.T.W.A))*__📚

✍✍✍✍✍✍
______________,,,,,

_,K'ungiyar da ta kasance ta Marubuta Masu fasaha da sanin Ya kamata.

*Wannan Shafin Nakune Masoyana Baki d'aya*

*Special gift to My📩*

*👱🏻‍♀️Nabeela Dikko*
*(y'ar mutan dikkawa*)

*Allah ya k'ara Mana basira Da zak'in Hannu Amin*
_______,,,,_______

*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*

*Page🟨13🟩14&🟪15*

________➡️"Bashir dake tsaye ai sai yaji jiri na Neman d'aukarshi'Zahrah tayi saurin mik'ewa ta ruk'o maaoyin Nata tana tambayarshi me yafaru kawai sai ya zauna zaman y'an bori dab'as.

"Zahrah ta tashi ta d'auko wayar tashi'gashin kanta ya Rufe mata Ido tayi saurin gyarashi ta d'auko mai Wayar tasaka Hands free'
" Hajiya kuwa dataji shirun yayi yawa sai tace"Bashir kanajina'Kuma munyi Magana da Mahaifinta Yace idan kadawo muxo Tare dakai Don banason a d'auki lokaci Sam,Nafison ayi dawuri ka koma da Matarka.

"Hajiya tacigaba da cewa kuma kasan meye'Yarinyar tanada، Hankali da nitsuwa kenanda kunya'Ga Addini'gata Yarinya k'ara shagal don bazata Wuce Sha Ukuba Amma kafin ta tare zata zauna Wajena tak'ara kwari." Hajiya tasake Cewa My Son kanajina Kuwa naji kayi shiru.

"Bashir kuwa Yayi 'Zahrah inkiya da takashe Wayar takashe tana Wani zare ido'Fuskarta harta b"aci don ganin masoyin Nata cikin tashin hankali'a a ta ke kuma wani kishi ya bigi zuciyarta sosai jin Muryar mace maizak'in sauraro haka.

" Zahrah kuwa ganin har yanzu"Bashir baiyi Magana ba ta zauna "tad'ago fuskarshi 'Tace Bash sunanda take fad'amai kenan 'Tace haba Bash ya akayi meya faru,KO wani abune yafaru,Kuma sannan wacece Wannan wadda takiraka awaya.Cikin yaren France take maganar'Bashir tambayar ce tayi mishi yawa 'yace Ta b'allo mai magani yasha sai barci.

" Zahrah ta Lillib'e da bedsheet me kyau'ta tsiramai gwala gwalan idanunta kamar na mayu tana kallonshi cike da shaukin so,Tana cewa azuciyarta indai kuwa "Macece takirawoshi to ta b'allo wa kanta jaraba don zata iya komai akan " Bash d'inta.toh Wannan kenan!kome zai faru idan yatashi? kubiyoni don jin abin da zaifaru.

"Hajiya kuwa tabi wayardake hannunta da ido tana mamakin abinda yasa " Bash yakashe Mata Waya.Afili tace KO lafiya oho?

"Shikuwa Haris cike yake da farincikin da bai tab'a tsintar kanshiba, ya Danna hancin motarshi cikin gate d'in dake manne a jikin dank'areren gidanshi Wanda " Sojoji sukayi mishi k'awanya.

"Ola lekon ne yafito dasauri ya bud'ewa Megidannashi murfin mota yafito fuskarshi shimfid'e da k'aya taccen Mur mushi'Sosai. Haris Yace haba Ola'bana fad'amaka kada ka k'are bud'emin Murfin Motaba.Haba nima abarni in ringa excersice ko.Ola' yayi dariya Yace Sorry Oga.Ola'kuwa yana mamakin Ogannashi yaga yana cikin farinciki shima sai ya tsinci kanshi cikin farinciki.

" Wayar ola'ce tayi ringing Wanda ke mak'ale agefen Aljihunshi nakakin "Soja" Ya d'aga yana cewa 'Hellow madam Mrs Ola' Yayi wata dariya data dawo da"Haris daga hayyacinshi.
Haris kuwa yanajin yadda"Ola'yake Magana da matarshi Wacce sukayi "Auren soyayya" Bashi da akayiwa "Auren dole" Ba ata ke yaji wani irin haushi azuciyarshi"Haris yayi wata dariya"Yace babu komai na kusa "Auren Soyayya" Haris ya shafa gyemunshi yana murmushi mai k'ayatarwa.

"Haris kuwa yanashiga gidanshi ya wuce d'akinshi "A Alokacin 'Kaltume tana fallow ta zube kayan 'Mata'A gabanta Tana ta d'irka,Shikuwa " Haris baisan tana yiba ya shige cikin d'akinshi KO cire kayan"Sojanshi baiyiba ya haye kan gadonshi Yayi Ruf da ciki yana tunanin Masoyiyarshi"Dija.

"Malam Abubakar zaune A'Babbar kujerarshi Ya Tara matanshi duka'Yayi gyaran Murya'Yace Daman bakomaine yasaka nataraku ananba sai " Neman Auren Y"ata 'Dijaa'.

"Aiba " Inna Uwargida da"Raheela ba har'Indo saida ta d'aga kanta ta kalli "Malam fuskarta tana zubarda hawaye don ayanzu tayi Nada mar abinda taringa yiwa" Malam Abubakar da Y'arta tilo "Dijaa Wani son y'arta tane yak'ara shiga zuciyar" Indo tana mai Nadama da zubda kwalla sosai.

"Mlm kuwa ya kula da yadda" Indo ta firgita da jin za'ah Aurar da y'arta ta.Indo kuwa azuciyarta tana cewa yanzu da na kula da Y'ata da Mlm baitara min Kishiyoyinaba da tuni munyi Maganar mu kad'ai.

"Malam yadawo dasu daga tunanin da Suka Lula.Yace daku nake fa kunyi shiru KO Baku ji abinda na fad'aba.

" Sukayi Saurin cewa Munji Allah yasa ayi damu"Inji Inna Uwar'gida.Tana mamakin Aurarda "Dijaa da gaggawa haka. Bayan suntashi Duka matan Mlm yayi saura.Indo ce kawai Awaken" Mlm ya kalleta cikin sakin fuska yace"Indo Amarya lafiya tayi k'asa dakanta tanamai tsiyayar hawayenta ak'asa."Indo Tace Mlm yayi saurin d'ago kanshi yaji me "Indo zatace don yaga yau tayi wani lakwas babu Rashin kunyarnan. Ya kalleta yaga yadda tayimai Wani Kyau'Yarintarta yasake fitowa sosai.Mlm yashafa gyemunshi yayi wani Murmushi yana juya idonshi sosai kamar wani tsohon Maye.

" Indo ta taso daga inda ta ke ta matso kusada Mlm Sosai,Tarik'e gefen takalminshi cikin kukanta Mai ratsa zuciya."Tace Mlm don Allah don Annabi Mlm Yayi saurin Amsawa da cewa;(S.A.W) yana maishafawa harzuwa gyemunshi.

"Indo Tace Mlm Kayafemin kuskurenda nadad'e inayi'Maka Na tuba kayafemin.Mlm kuwa cike da farinciki da k'aunar Matarshi" Indo ya dago dakanta yana Mai gogemata hawayenta.Nandai Mlm da"Indo suka d'inke sunamai cike da kewar junansu.
Toh Wannan kenan"

*** *** ***

"Bashir kuwa yana tashi daga baccinshi Yaga " Zahrah agefanshi tana yimai Sannu'Ya tashi Yayi Brush yayi wanka""Zahrah tafita domin shi"Bashir yana kare mutuncin kanshi Da addininshi don baiyar"Zahrah tana d'akin yana wankaba.Bayan sungama cin abincinne yake cemata tafad'awa iyayenta ad'auramusu Aure'Take tanbayarshi me yafaru kuma.Yace shidai yafad'amata idan zaitafi"Nijeria 🇳🇬"K'asarshi ta gado yanason ad'aura musu Aure.

*No comment No typing*

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

🧡❤️🤍💙💛

*Ummu Maher ce.*

💚💜🖤🤎💗

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

_________

*Vote*

*Share&Comment*
[10/10 22:36] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
👰🏻
*AUREN DOLE*

👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

*NA*

*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
_________,,,,,,,,

✍️✍️✍️✍️✍️✍️

*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖

✍️✍️✍️✍️✍️✍️

____*((A.Y.T.W.A.))*___🖊️🔍📖

*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin ya kamata*.
______________,,

*Ina mik'a sak'on gaisuwa y'an uwa da abokan arzik'i Baki d'aya inayiwa kowa barka da Sallah dafatan kowa yayi Sallah lafiya,dafatan matan Aure ba'azauna kaca kaca ba anyiwa megida make up maikyau*.💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻🥰

_____________,,,,,,,,

*Bismillahir_Rahmanir_Rahim.*

*Page🟧16&🟩17*

_________,➡️"Hajiyarsu Haris kuwa harta shedawa Dadynsu "Haris cewa tayiwa " Bashir Mata don taga idan bahaka tayi maiba bazaiyi Aure ba."Dady kuwa yayi A'Manna kuma Tayi Na'am dajin tarbiyyar yarinyar,don' yason "Hajiya baza tayiwa d'anta zab'en tumun dare ba.Sannan yace zasuje su tanbayar Auren.

" To haka kuwa akayi sunje Neman Auren"Dijaa inda suka k'arewa idansu kallo "Dijaa ta task gidan tarbiyya.Sunyi da" Malam Abubakar Akan cewa zasu kawo kud'in Sa Rana da sadaki da lafe gaba kid'aya.inda suka Ajiyewa"Malam dubu Hamsin Na nagani In a so,"Malam yace was"Dadynsu Haris Kud'in yayi yawa Yace"A'ah babu komai Allah yanuna mana Ranar.Donshi "Dadynsu Haris ba ya k'in talakawa shiyyasa unguwar dasuke suke sonshi sosai don halinsu d'aya Da Matarshi " Hajiya.
Chapter 3 · 0% Book details