Sashe 7
Auren Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hajiya ta rik'o hannun 'Dijaa ta kaita d'akinta nanfa ta dauko turaruka masu kyau da kanshi mai sanyi mai had'e da sirrika kala Kala.ta dauko Mata wasu sleeping dress masu kyau kamar an gwadasu da" Dijaa ta bawa Dijaa tace Kinga ki kula da kanki kinji idan zaki kwanta kiringa sakasu ki shafa wannan turaren kinji,tace toh.
"Har bakin mota " Hajiya ta rakasu tana daga musu hannu.Dijaa fa an nausa loooooooooooooo😨🤪🤣
*Kuyi hak'uri nayi tyiping kad'an banida lafiyane*
*Kuma Dan Allah kwana biyu bazan hau online ba kuyi hak'uri.please,*🙏🏻🙏🏻
uzirine
*Vote*
*Share*
And
*Comment*📨💌📧🗳️
[11/10 11:47] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼
*AUREN'DOLE*
👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼
*NA*
*Rabi'atu Bashir Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*🖌️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖌️*📘📖📚
_____*(A.Y.T.W.A)*📕🖊️
♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️
*~K'ungiyar~ da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da sanin ya kamata*
~~~~~~~~~~~~~~~
♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
~~~~~~~~~~~~~~~~
*Page🟨31&32*
_______🖍️"Dijer kuwa kuka tasaka bayan sun shiga mota'Bashir kuwa banza yayi Mata yanajin kamar ya shaketa ta mutu Saboda haushinta da ya keji shi yanzu baisan ma me zai cewa da"Zahranshi yana cikin tunanin ya K'ara jiwo kukan"Dijer tana kukanta harda majina'tsawa ya buga mata yace ke bakida hankali ne da zaki bud'e kazamin bakinki kina mawa mutane kuka idan baki daina kukan nanba Zan yardake akan hanya inyada banza yaja tsaki yaci gaba da tukinshi.
"Nayi shiru kamar an dauke wuta don furucinshi na k'arshe da yace zai yadani akan hanya yayi tafiyarsa,tuni na saka hannuna na Kama bakina gam.
" Muna i'sa Airport A'i saina Saki baki Ina kallon ikon Allah gurin ya tsaru sosai kowa yanata harkarsa na hango wasu Mata da miji sunyi kyau da yaransu y'an biyu duk Mata,ta ke naji sun burgeni sosai.
"Bashir yayi nisa sosai don jirgin saura mintina ya tashi juyawar da zaiyi,ya hango mutuniyar'Dijer tasaki baki da hanci tana ta kallon ikon Allah Tayi galala harda jinginuwa da bango wani in tagani tayi dariya wani Kuma tayi shiru.
" Bashir kuwa cikin jin haushin"Dijer ya nufo inda take saiji tayi anfigota da k'arfin gaske tsoron "Bashir ya Kara Linkuwa a zuciyarta Amman duk da haka da ta hango Jirgi saida taji tsoro tayi saurin'Rungume " Mijin Nata Bashir A'i Bashir wani irin shorck yaji ga wani d'umin da baita ba jiba koda da matar shine Zahrah saiyaji yana son su kasance A haka.
"Ga wani feeling da yaji ya tasomai'Amman daya tuno da wacce yake saiya cireta daga jikinshi'Bayan sun shiga cikin 'Jirgi'🚅✈️"Dijer ta Kara rik'e mijinta GAM ta rungimeshi ta yi lamo A kirjinshi'Bashir kuwa saiya rasa ya zaiyiwa" Dijer don haushi yarinya k'arama Amman tasan ta fitine Mijinta.
"Dijer kuwa wani Baccine yayi Awan gaba da i'ta kawai sai taji " Bashir yana dukan kafadarta yana cewa" ke!ke!!ke!!! yafad'i hakan sau uku Sannan natashi Ina muzurai.ya rik'o hannuna muka fito daga cikin jirgin Ina cike da tsoron jirgin,Muna fitowa muka shiga wata motar Nan mafa sakin bakina nayi Ina kallon ikon Allah,ga wani i'rin. sanyi da bantab'a jinshiba'mafi akasarin mutanen wajen sanye suke da manyan rigunan sanyi tare da hula ga garin duk k'anka'ra.
"Muna shiga mai motar yaja muka tafi'Wajen wani gida plat mai kyau muka sauka anyi mishi farin penti yayi kyau gidan,yajoyo yacemin inkin gama kallon y'ar kyauye kitaho mutafi.
kusan kofofi biyu muka shiga kafin mukazo wani dankareren parlo mail kyau,Yace min zauna nan.
'Na zauna Ina k'ara kallon parlon'A tare naga sun fito shida wata siririyar mace kamar zata balle,tasaka Riga da wando' Rigar i'ya cibiyarta ta tsaya da wani wando i'ya guiwarta gefe_gefenshi an tsagashi,kanta babu Dan kwali Tunda ga kan benen naga ta wani gwalalo mun kwala kwalan idanuwanta,kallo takeyi sosai kamar tasamu'Tv.
*Ummu Maher ce*✍️✍️✍️✍️
*Vote*
*Share*
And
*Comment*🗳️📧💌📨📩
[11/10 11:48] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰
*NA*
*_Rabee'atu_ .B. __ _Abdullahi_*
( _Ummu_ _Maher_ )🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*Page🟨33&34*
"Ni kuwa dariya ma suka bani daga shi har wannan y'ar tsanar da suka taho'a ta ke na tuno da labarin da 'Hajiya ta bani Nacewar yayi Aure kuma baturiya'Nace Kai Amman kuwa i'ndai wannan ce matar mai gwala-gwalan idanuwa kamar Aljana'gaskiya baiyi sa'ah ba Ina cikin wannan tunanin Naji tana yimun Wani yare da ban sanshiba'Kawai sai na bud'a baki Ina kallonta.
Na ce toh i'ta kuma wannan haka yaren Nata yake kamar wata'bagwariya tab' nace ikon Allah'Na Kara sakin'Baki na Ina kallonta" Daidai nan Bashir ya kalleni ya kalleta'ko tambaya tayi ni wacece sai yace Mata waini kanwarsa ce'da yaren nasu'ya juyo ya kalleni da nayi wurk'i-wurk'i da i'danuwa Ina kallonsu'Yace to Kibude kunnuwanki kijini Nagaya Mata ke kanwata ce na daukoki a kauye don kiringa ta yamu Aikin gida idan muntafi Aiki.
"Kuma wannan da kike gani matata ce'Sunanta Zahra'don haka kibita lafiya kuzauna lafiya kina jina ko'don haka kada ki sake kiyi abinda zai b'ata mata rai'Kina jina ko'Na kalleshi kamar zanyi magana sai kuma nayi shiru'Yace min yanzu tashi in nuna miki dakinki na tashi na bishi wani d'aki ya kaini plat ne shima yayi kyau da gadonshi D'an madai-daici mai kyau.
" Na zauna Ina bin ko'ina da kallo na tashi na shiga bandaki nayo wanka nayi Alwala nayi sallah,na bud'e kayana na shiryasu cikin drawer na fito da wata doguwar rigata ta Bacci na shafe jikina da turarenda "Hajiya ta bani Ina cikin shafawa naji Ana bugamin k'ofata nayi sauri nasaka'dogon hijabina harkasa Sannan nazo na bud'e, Ina bud'ewa naga" Bashir ya canza kayanshi zuwa jallabiya yayi kyau sosai ga sajanshi ya kwanta luf,na shagala da kallon shi sai naji yana cewa'Keh me kike kallo Ina miki magana ga abincin kinan'Na kalli abincin ba irin Wanda na Saba ci bane Anya kuwa zanyi i'ya ci kuwa'ina cikin tunanin naji yana cewa yauwa daga yau kinsan"Kuma kece zaki ringa yimana komai a gidannan don na kori duk wasu masuyi mana aiki don haka kece zaki d'auki komai kina jina na bishi da kallo'kamar sokuwa'Nace a zuciyata daman haka Auren yake indai haka Auren yake gaskiya bana sonshi Sam gwarama yasakeni inzama y'ar Aikin.
"Wani turare yaji mai dad'in kamshi ga wani kyau da yaga"Dijer ta sakeyi mai na daban.Shima ya shagala yana kallonta cike da wani Abu da yaji yana fisgarsa,A take yayi saurin dauke kanshi daman haka yarinyar nan take yayi saurin wucewa daga wajen.
" Bayan na amshi abincin na zauna i'nacinshi yayi dad'i sosai Amman ban tab'a cin irinshi KO agidan"Hajiya ba KO agidan Hajiya na koyi abinci Kala Kala Amman banda irin wannan.
"Da sassafe na tashi nayo wanka nayi Alwala nayi sallah na dauko Al'Qur'ani mai girma na karanta, Sannan na karanta Azkar don wannan dabi'ar " Malam ce duk yayanshi zai Tara bayan anyi Sallar asubah sai kuma ayi karatu.
"Bayan nagama Azkhar na bud'e dakina NA fito parlon babu kowa shiru don haka na shiga" kitchen na duba abinda suke dashi,na kwana filawa na dauko kifi nayi fish roll'bayan nagama na feraye dankalin turawa na hadashi da kwai na soyashi bayan nagama na Kai dining table na jerasu Sannan na koma na had'a tea da yasha kayan k'amshi Bayan nagama na zubashi"acikin plask,na ajje akan dining bayan nagama naje na gyara kitchen d'in tsaf.
"Har nafito basu tashi ba na koma dakina na Kara shiga wanka na dauko doguwar Riga ta atamfa mai colour yellow&brown tayi kyau anyi Mata dinkin zamani hannun ribom nayi daurina mai hawa hawa nasake fesa turare na koma parlon tsaf dashi Amman basu fitoba haryanzu nazauna nayi shiru har Bacci ya daukeni.
" Bashir kuwa Tunda ya dauko daga kan step ya hango"Dijer tayi tsaf cikin Doguwar rigarta mai kyau ga parlon sai k'amshi yakeyi gashi tsaf dashi.
"Karo na farko da yaji yarinyar ta burgeshi don yanason Mace mai tsafta, saidai kash bata cikin Matan da yakeso don yanason mace y'ar boko wayayyi ya.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[11/10 11:48] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰🏻👰👰🏻👰👰🏻
*AUREN'DOLE*
👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰
*NA*
*_Rabee'atu_ .B. _Abdullahi_*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇💋💋💋💋
*Page🟩35&36*
____➡️Yana k'arasowa yadinga jin wani i'rin k'amshi mai dad'i yana tashi ya i'sa wajen dining ya zauna anyi serving komai yadda ya kamata ya kallo wajenda "Dijer ta ke kwance cikin kwanciyar hankali ya juya ya d'auko plate saiyaji kamar da akwai kifi ciki Amman sai ya zuba.
" Fish roll ya gani aikuwa yayi saurin kallon inda "Dijer take Tunda uwarsa ta haifeshi baitab'a cin kifiba Amman shine wannan banzar yarinyar zata kawo mai kifi tashi yayi afusace kamar wani zaki ya finciko"Dijer a inda take ya watsa Mata ajikinta a firgice ta jiyo don ganin mai Mata wannan wulak'ancin don i'ta d'aukama KO mafarki ta keyi.
" Bashir ta gani kamar tshon zaki yace keh don bakida hankali KO tambayar mutanen gida bakiyiba sai kizo kice zaki dafa mana wannan k'azantar to ki bud'e kunnuwanki kiji ba'iya b'arna zaki dingayiba ga flowers can suna kiran kibasu ruwa,Sannan duk karnukan gidan nan kece zaki ringa ciyar dasu,kuma saina k'arshe kada ki k'ara dafa mana kifi a gidan nan ba don Kinga kifi ba ki d'auka na mune A'ah na kuliyar gidan nan ne don haka kika k'ara dafa mana kifi saikin gane kurenki.
"Ya tunkud'eni ya wuce yana cewa yo i'nbanda Iyaye Iyayene me zanyi dake da KO k'irgen dangi baki faraba kwaila kawai, yayi tafiyarshi d'akinshi Nikuwa tsayawa nayi Ina mamakin wannan wanni i'rin mutunne Mara tausayi sai kyau kamar Aljani to kodai Aljaninne " Oho.
"Naja k'afafuna na koma d'akina na fad'a kan gadona na rushe da wani i'rin kuka mai ban tausayi I'na tuno Mahaifina Malam,Ranar da muka rabu dashi yana cewa'Dijer Aure sai hak'uri zakici Karo da abinda ya tsab'a hankalinki domin Aure yafi gaban wasa,duk k'ananan shekarunki Amman na hango nasara acikin wannan Auren don haka duk abinda zaiyi miki kada kisa kashi aranki ma harya dameki,sau tari zakiga mu maza kana sane zaka dinga k'ular da mace Amman i'dan macen tasan lagon maza ko a jikinta harkokinta kawai takeyi,don idan Namiji yana abunsa daga i'nda kika kulashi tofa shikkenan mai kashe wannan wutar sai Allah.
" to Fah da wannan nasihar ne naci gaba da hak'uri da Bashir don yanzu abubuwan nashi k'ara gaba sukeyi'don Akwai watarana wacce bazan tab'a mantawa da i'taba,Wato bayan magana had'a Breakfast bayan sunfito shida Zahrah don i'ta Zahrah gaskiya bata tab'a yimun wani Abu ba don wataran ba'agidan take kwana ba tana wajen Aiki.